Sashe 83
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dukansu basu so jin haka ba amma ya suka iya da qaddarar Allah, kakarsu Didi tace kawai adawo da nur in gida sumata jinya a boye dan itace tafi bukatar sirri tunda likitan yace yaune ma suke tsammanin farkwanta
nan da nan mrs haseena ta fara shirya hakan da mutanenta dan ita sam batason wani abunda zai taba mata mutuncinta da kuma siyasarta.
Nur bata tashi yin wani kwakkwarn motsi ba sai wajajen karfe hudu da rabi na yammncin washe gari da abun ya faru dasu
tafarka awahale sabida Wani mugun zazzafar zazzabin daya lullubeta tun jiya cikin dare, da kyar ta iya bude kumburarun idanunta, jikinta yy lagwas dan har wani kyarman sanyi sanyi takeyi babu abunda take sai maida nishi qasa qasa alaman zazzabin ya shigeta sosai kuma yagama nakasa mata gabobin jiki....
banda karar enginan computer icu da aka lankaya mata babu abunda takeji, Ta ɗan motsa hannu tana jin radadin jikinta sosai tana ɗaga kai taga Adnan ne kawai a gefenta yana zaune akan kujera ya kife kansa a kusa da ita ahnkli ta kare masa kallo ajikinsa akwai alamun rauni da kuma gajiya wanda ya kasance alama na jin nauyin zcya dagacikin ruɗani akan abunda ya faru.
idanunta dake hawaye masu zafi ne suka sauka akansa ta rike jikinta tsam kuma ahnkli yatsunta suka danmike zuwa gareshi ayayin da Zuciyarta take tsanantawa da bugu da kuma tambayoyi masu yawa datake tana neman amsarsa.
ahnkli yatsunta ya tabashi kankace wani abu yafarka firgit suna hade idanunsu waje guda hawayensa ya sauko kamar ankunna su, budan bki yy yana shirin magana cikin katsesa da tsananin rudani tace "Adnan... me ya faru dani?dan shiru yay hawayensa nabin kuncinsa yana mai kallonta dan maganan nata ya fito masa ne kamarna wacce take cikin tsananin radadin gushewar hankli
ahnkli Adnan ya miƙe ya zauna daf kusa da ita cikin idanunsa na dauke da matsancin damuwa da kuma yunƙurin kare sirri, zafi da kishin da ba zai iya bayyana mata ba a fili ba.
har saida ya sauke ajiyar numfashi snn ya kalle ta da muryan lallami yace "habibty Kiyi haƙuri, i am so sorry i was not there for you Nur. na barki acikin matsala mai girma ba zan taba iya yafe makaina wann abun ba..baby its all my fault. i shud have protected u. sai kuma yafashe mata da kuka sosai.
hawayenta taji yana dada gangarowa cikin idanuwanta tana jin ƙarfin zuciyarta yana dada raguwa...
rabonta dataga Adnan yay kuka irin haka tun suna yara yan kanana sosai, ita kanta batasa sanda tariko hannun sa cikin sassaitashi ba, muryanta na fitowa da rauni sosai tace adn.. adnan.. pls stop, its not you fault. bakay min komi ba, kadena kuka pls ure hurting me with ur tears.
Da kyar ya danne zucyarsa ya dago ya kalleta idanunsu sunyi wani irin jaaaa ahnkli tace mishi "Layla? Tana wane hali ?"
Adnan ya ɗan yi shiru kafin nan ya kalli cikin idanunta sede kafin ya furta wani abu sai ga nan likita da wata nurse da su mrs Haseena sun iso cikin ɗakin a sirrance har lkcin adnan na zaune daf da ita akan gadon
mrs Haseena tana hade idanunta da nur firdaus taji wani irin baqin ciki da rauni ya dada gumeta
zamewa kusa da gadon tay ta tsaya
snn tace "Nur," are you okay? Zaki iya tafiya?
i want to take you home. akaro na farko kenan da nur taga mrs haseena na hawayen tausayi dominta.
itako Allah Allah take su ware ta gaya mata cewa Sadaat ne ya aikata masu wnn aiki ba wani ba
jikinta na rawa cikin matsanncin rauni ta riketa ahnkli tace mummy Me ya faru da ni?....i am going to be okay? i dont feel well at all.
Haseena ta ɗan haɗiye hawayenta a idanunta tana neman ta sauƙa kanta tarasa ta inda zata gayawa nur cewa she is raped
kawai sai tace mata kartay wani magana har sai sunje gida
munafikin likitan ne ya katsesu cikin lallami yakalle nur firdaus dats looking so confused snn yace "Kin sha wahala mamana, amma alhamdullhi yanxu kin fita daga cikin haɗarin in sha Allah Zaki ji sauƙi."after 2 weeks or more zamu sake miki wasu gwaji kinji????
Anan Adnan ya miƙe yana so ya fuskanci ƙarin bayanai daga wajen likitan amma idanun Haseena suka katse shi. Ta ba shi alamar cewa ba zai yi kyau a bayyana ma nur komai yanzu ba.
likitan yace karki damu "Muna tare da ke, Nur." Nur Firdaus tayi shiru cikin ƙoƙarin fahimtar abin da ke faruwa tagane kamar ana boye mata wani abu,danko daga yanayin mrs haseena Zuciyarta yafara bata cewa da akwai wani ƙarin damuwa.
daga nan babu wanda ya sake wani magana har aka shirya nur da duk wani abunda take bukata snn aka fara kkrin fitar da ita asibitin a sace.
ganin Adnan yana tare dasu yasaka ta barsa da nurse din wani agent dinsu suka kai
Nur har cikin motarsu da suka boyeshi ta baya ita kuma ta ja gefe da likitan domin jin tabbacin bayani akan yanayin nur.
cike da alhini yake gaya mata cewa duk wani alamu sun nuna cewa anyiwa yatta fyade amma suna kan gudanar da wasu yan gwaje gwaje hala zai taimaka wajen sanin waye ya aikata mata wann abun.
koda yake bayanin kamar wuta yake kunnawa a kan kirjin mrs haseena.
sede yadda likitan ya kwarance wajen iya tausasa lafazi da nuna mata cewa yana tare da ita wajen rufe maganan 100/100 yasaka taji dan dama dama batasan duk biyansa kudi akayi domin ya dorata akan wann mtsayin ba.
bayan ta karbi file din fake report din daya hada sukayi sallama suka kama hanyar gida, adnan ne ya zauna kusa da nur din dukansu idanunsu cike da rauni sunyi shiru kamar wanda aka ciyosu acaca. tun ahanya mrs Haseena tayi ƙoƙarin shanye abu amma ina wani bangare na zcyarta yana kokarin ɗaura lefi ma qaddarar daya afku wa Nur wajen karya mata nasarorin da ta cimma a rayuwarta.
adnan yaki sam ya wuce gida tunda aka dawo da nur gidansu yake makale da ita kowa na jin tausayinta
amma cikinsu babu wanda ya gaya mata abunda ake ciki, agidan daga ita sai adnan ne basu san cewa wai report yanuna anyi raping inta ba. ita kuma so take tagayawa mummynta cewa sadaat is the culprit amma bataso ta furta haka acikin mutane dan tasan da wuyane haseena ta iya daukar maganan a zcyarta.
72hours din nan na cikawa dede maganin ya gama jika acikin jininta, yamma nayi bayan kakarsu didi ta mata wanka da ruwan zafi nan take noor tafara experiencing din jiri, sacewar jiki, tanajin jikinta na tsami tsami cikin ta yana bloating ga wani irin kakkarfan emotional instability datakeji yana gumeta
abubuwan da suka farun sai dawo mata sukeyi akai,..Banda ma Adnan yay taurin kai ya kwana agidan da basu san wazai na kwantar mata da hankali ba gabaki daya she is emotionally unstable.
washe gari da sassafe nur ta farka da zazzbi me tsanani har bata iya magana.
haj mairam ce ta kira tace ma adnan din marmaza ya taho gida yazo ya sameta shida mrs Haseena.
she just cant believe that jiya anyi hidimar murnan nasararta amma babu danta datakeji dashi snn babu mrs Haseena datake kara mata karfin iko a idanun mata.
Dakyar Adnan ya iya rabuwa da Nur tare da mata alkwarin zaije ya dawo yanxun nan
within few minutes shida mrs Haseena suka iso gidansu kai tsaye ya isa wajen babansa a sashen sa dan shima jiyan ne yazo nigeria domin taya matarsa murnan samun matsayi.
ita kuma mrs hasena ta iso private falon hajy mairam kanta a sunkuye zuciyarta cike da rudani da tsoron faɗin gaskiya sanin cewa komi zai iya rushe mata dan da wuyane ahalin mairam su amince da batun auren adnan da nur muddin sukaji labarin cewa an mata fyade.
koda ta shiga falon Hajya Mariam samun ta tay azaune cikin wata shiga na doguwar rigar atamfa anmata aiki tana baza ƙyalli da wani hadadden mayafinta a gefenta tana faman motsa beads tana tasbihi.
suna hade ido tace
"Zauna, Haseena."
Haseena ta zauna da sanyin jiki nan suka gaisa snn Hajya Mariam din ta dube ta da idanu masu nauyi:
tace "Na ji duk labarin abunda ya afku Daga asibiti harma daga jami’an sirri na, haseena Karki manta da cewa ni ina tsaka da yakin siyasa ce har yanxu, kuma kece tawa acikin Wannan labarin, idan kika bari damuwar yayanki ya fita da gaske, ba ke kadai zai shafa ba, ni ma zai lalata min tasirin kujerata!"
Haseena ta dan lumshe ido tana ƙoƙarin hadiyar rauni
tace Wallahi hajiya ina kan yin iya bakin kokarina. dama kuma nur firdaus ce ta samu yar matsala amma Na fitar da ita ba tare da kowa ya sani ba sede da akwai ’yan jarida kalilan dana lura kamar suna bibiyan mu da wata sharri.
"To da su din zamu fara!" Hajya Mariam ta katse ta da murya mai dan ƙarfi.
yanxu Zan aika da mutane na. Zasu bada other na media ‘wipe out’ na wannan labarin daga ko’ina. harda ma wanda za a daga nan gaba. nan da kwana uku Sai mu fitar da official statement cewa barayi ne suka kutsa gidanki suka bugi ‘ya’yanki, amma yanzu suna cikin kulawar family doctor.
kai a sunkuye Haseena tace toh "Shikenan, hakan yayi rankishi dade." nan Ta miƙe tsaye da alamn zata wuce hajy mairam ta kalleta da wani irin ido tace
Ni zan gayawa Adnan cewa anma yarki fyade, dan yasan da cewa maganan aure tsakaninsu babu shi
..nasan zai min rikici amma kibarni dashi ni zan iya dashi Amma wallahi haseena idan har wannan labari ya fito…I will not forgive you Haseena. You will ruin everything for us kuma wallh bazan taba yafeki miki ba!"
cikin sauke numfashi mai nauyi mrs hasina ta gyada kai tace Ba zai fito ba rankishi dade in sha Allah."