← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 96

Sashe 58

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ke kinci gidanku simran kimin shiru
banason inji wann maganan banza, and so what ...nace miki an so what dan ya kwakuleki yo inbadan shi ba harke kin isa kina kusantar javeed mufasa dan ubanki ke kinsan uban tsarin dake makure a jikinsa kuwa????? toh wallh wallj simran bakiyi komi ba, u have no idea what ure signing up for.. tab din, wai har kina complain ansaka miki yatsa a farji ai saima kinga kinyi kwana bakwai aljanu suna jika burarsu da ruwan gindi kowani dare sann zaki san cewa ba regular arziki kike da burin mallaka arayuwarki ba...

adake tace bani da lkcin miki wani bayani zaki zo abujan ne muje wajensa a share miki hanya asaka miki kwarjini awajen waincan matan ko kuma bazaki zo ba??

tunda hjy zubyn ta fara magana simran ta runtse idonta tana bubbuga kafarta kasa
muryanta ciki ciki tace toh what choice do i have dan Allah...zanxo din kawai.

hajy zuby tace good for u. sann ki marmaza ki shirya naji wai zasuje hidimar gasar islamiya ne kome oho ive even forgeten what isit for kedai ki shirya kibisu yanxun nan
i need all the evidence i can use againts dat old rusty woman akan ki to get u into javeeds life da nasan dai duk yadda akayi maganan aure kawai zaay ta kawo masa..i need to be ready to strike on time ..oya get up.

a mugun kasale da turin baki simran tace
naji naji yaa zuby kefa baki da imani kinsan fa farcena ya bugu akan step yanakan min ciwo ni gaskiya zai daukeni lkci kafin in shirya inbisu but i promise you i wll be der.....

tsabar takaici hajya zuby batace komi ba kawai ta katse wayarta.

simran taja wani irin doguwar tsaki tanajin gabaki daya tagaji da komi sede idan ta tuna javeed ne prize din marmaza sai kuma taji karfin giwa

jikin madubi ta koma ta zauna kafin ta dauki wayarta atake tay odering stylist da kuma wanda zasu zo su tayata wanka da shiryawa zuwa wajen hidiman gasa.....
SHARE AND COMENTS

SURAYYAHMS /08060712446
[04/04, 19:38] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS.... 27*
@surayyahms.

Icice kaduna Hostel 4.30 am morning Dede wann lokcin kusan daliban iCICE duka sun tashi wasu suna kkrin shirin zuwa sallahn fajr wasu suna ta kkrin shirya sauran kayansu ajakarsu domin yin readyn komawa Abuja bayan hidima wanda za'a afara ne karfe 9.30am snn agama karfe 3.20pm dede na yamma kuma ayaudin suke saran zasu koma Abuja.

nur firdaus datay bacci da waya agefen kunenta da murmushi akan fuskanta ta buɗe idonta ƙiran sallahn asuban fari ne ya sata tunawa da yau wace ranace, a hankali ta tashi zaune daga kan gadontan tana dan murmushin sanin cewa yau Allah ya kawota ranar data cimma babban burinta na kammala wann babban gasar domin tamika ladar gabaki dayawa mahaifinta akabarinsa, har cikin ranta ita ladar kawai take kallo dan kwata kwata bata damu da sai ta zama zakarar gasar ba.

zuciyarta fari tass ta sauko kasa snn ta shiga toilet Ruwan shower mai dumi ta sakar ma kanta tay wanka tayi da brush sannan tayi alwala ta fito kirjinta dore da towel. batare da ta shafa komi ajikinta ba tasaka jallabiya snn ta dora doguwar hijabin ta akai nafilfili ta farayi tana mai kara godewa Allah da ya nuna mata wann babban ranar gama gasarta lafiya..

Addu'a sosai tayiwa iyayenta musamn ma mahaifintan datake matukar kaunarsa,da yar uwarta layla da kullum ke maƙale acikin zuciyarta da al'ummar musulmai baki daya, zama tay ta bude dede kan qur'ani suratl Rahman tana rerawa da muryanta me tsananin armashi harta gama snn tarufe da hamdala da salatin Annabi s.a.w,Tana gamawa aka tada sallahn fajr a masallaci nan ta tashi tayishi a nitse, daga nan komawa tayi kan gado bayan ta idar da sallahn amma ba baccin take ba, kawarta jadidah ce kawai taketa surutu tana yaba qamshin turrukan da jiya tazo musu dasu shiru kawai nur tayi tana biye mata dan ita kanta bata san takamaimai abunda zatace mata ba. sai can tafara jin kamar ma bacci nason ya sake tafiya da ita, jim kadan kuma taji hannun jadidah na kkrin yaye Bargon daya rufeta with big suprise jadida take kallon wayarta "ke Nur
tashi kiga yadda su layla da aysha suka dau wankan kitso da lalle har wani gyaran jiki sukaje aka musu kai amma yaran nan basu mana gentle ba keda alama mune kawai zamuje wajen hidiman nan agajarables.

Cikin gigin jin bacci nur firdaus ta dago kai ta kalle videon taga su layla da aysaha suna wani irin holewarsu
sunyi fess dasu sun sha lalle da kitso cikin kyabe baki nur tace very good for them ni wallh gida nakeso na koma JD i am so bored nafiso agama naje nafara shirin jamb da waec dina da wuri.. batare da jadida ta bude status na gaba ba ta aje wayar tana yar dariya yoke shikenan ke baki hutu, anywys, I wont fight with this one, dan Bana tsammanin Adnan zai daure ya jira ki gama exams gara kifara karatunki da wuri cos this guys is damn serious abt that marriage.

murmushi Nur tay cikin lullumshe ido tace kibari kawai jiya kusan kwana mukayi da wann maganar abakinsa wallh har gani nake munyi kankanta wa auren ma amma shikam fa naga sai rawan jiki yake hmm Adnan baiki ace gobe za'a daura ba..

Dariya jadida tafara tanacewa kankanta ko?? hmm toh karde kuma daga shiga ciki mugan ki da ciki...Nur firdaus batace komi ba tana dan murmushi ta runtse ido, kyaji dashi Jd yanxu de ki ciro mana kayan sawarmu i got to sleep idona namin mugun nauyi. jadidah tace aitt no wahala zan cire mana kayan and ince de duk abunda na dafa mana zakici? kinsan inba muci mun koshi ba zamuci ubanmu ne ahanya da yunwa altho i am expecting my mum to show up

..nur ta gyada mata kai daga nan sai kuma bacci me dan nauyi ya dauketa...
mikewa jadida tay ta fara tattara sauran abubuwan da suka dan rage musu snn ta fara kkrin fitar musu da kayan sawarsu cikin sauki ta fito da nata marron colour abaya, saidai babu inda bata birkita ba amma bata ga abayar da Nur firdaus zata saka din ba. tadau lkci tanakan dubawa harta gaji tayanke hukuncin tashin nur firdaus a bacci domin ta sanar da ita sai kuma shigowar kirar mahaifyartan yabi ya katseta. tana daf zata dauka tasaka hannu ta girgiza gadon tana cewa...."Nur ki tashi dan Allah ni banga Abayarki ba pls start looking for it kafin na gama amsa waya na dawo. harsaida ta fita kamar da minti biyar kafin nan Nur ta bude idonta ahankli snn ta sauka kasa tafara aikin dubawa, tasa rai akan abayan sabida Adnan ne ya aiko mata shi kyauta na musamman dan ta saka ayau din, sai taga ma ba zallan abayantan bane babu har takalminta da jeweries dinta gabaki daya basu cikin jakar.

*************
Ata dayan bangaren kuwa jiya da dare da misalin karfe 10;40 dede polisawa masu patrol ne suka tsincin motar alhaj Abubakar ciroma awani ramin kwalbet yay upside down inda nan da nan sukayo babban asibiti dashi, tun ahanya akayi marmaza wajen sanar da faruwar hatsarin wa iyalansa.

within sum minutes dawani irin speed motar ambulance din specialist din tashigo harabar emergency din asibitin dashi inda atake manyan lexus mg230 black biyu da suka shigo aguje bayan ambulance din suka bayyana wanda ko kyakkyawan parking basuyiba sukai saurin fitowa cikinsu Babu Wanda hankalinsa ke jikinsa sbd tsananin tashin hankalin dake cikin zukatansu na ganin Wanda kowannensu baya iya kwatanta rayuwa babushi...

Arikice iyalansa suka karaso tajikin ambulance din daidai lokacinda nurses maza da mata tareda doctors kusan biyar sukayo kan motar aka fito dashi cikin gaggawa akayi ciki dashi dan dama tun a hanya ake daura Masa ruwa da jini tun acikin ambulance din cannula ke sakaye da jijiyarsa tareda Fara basa injections na jinin daya zubar sosai ta bakinsa..,

cikin mummunan yanayi iyalansu suke bin bayansu har aka iso bakin private amenity emergency suka shige dashi aka rufo qofar family Dr dinsu yasamu damar waiwayowa cikin gaggawa da son kwantar musu da hankali ya kalli hajy saadatu datake dan kwarin jiki yace Sorry ma'am you will have to wait and please calm your self insha Allah he'll be fine we'll do our all best just pray for him.

yana gama fadin haka Ya juya ya shige ciki tareda wasu nurses biyu dasuka shige ciki da gudu daukeda wasu kayan theatre..

Daga kan uwargidan sa hajya saadatu zuwa hajy bilkin da itakan ta yarsa razia jikinsu sai rawa kawai yakeyi da wani irin kaduwa gamida tashin hankli dan haryanxu basu gama tattara nitsuwarsu waje guda ba, daga kaiwa nur firdaus hostel ko minti'arbarin baiyi cikakke ba suka samu kira daga wajen polisawa cewa wai yay mummunan hatsari..

hankali tashe hjy bilkisu ta nufi wajen polisawan tafara tuhumarsu yadda abun ya faru, nan ya gaya musu cewa according to an eye witness kamar minor cadiac arrest ne ya turnukesa yay loosing control ya afka cikin rami kuma dama baya driving acikin dare.

salati dukansu sukeyi ayayinda police din suke jefo musu tambayoyi koda ya fita da bacin rai, ko tunanin wani abu me daga hankali ko ya gamu da wani magana wanda yasa hankalinsa yake tashi

babu abunda suka iya kamawa face kai nur firdaus hostel yay sai kuma suka fara tunanin hala ko sunyi wata magana da nur firdaus din ahanya ne ya taba masa lfyar zucyarsa nan aka tada maganar case dinsa da mrs haseena akan yaran dan uwansa kai hatta police din ma saida yakawo tsammanin hakan.

ran razia sai ya baci wani baya baya tayi cikin tsananin jin tashin hankali tareda fashewa da wani irin kuka hajy saadatu din dake gefenta tayi saurin tarota cikin qarfin Hali daqyar tasamu ta iya furta

"Haba Razia meyena fushi kuma he is going to be fine Please let just pray for him..

Wani sabon kukan Razia tasaki tareda rintse ido tana cewa
Chapter 58 · 0% Book details