Sashe 84
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gefe aide ɗin Hajya Mariam ta gama rubuta bayanan da za a aika da su wajen agent harda statemnt din da zasu watsa agidan jarida na cewa an kutsa gidan mrs haseena da daddare. Barayi sun bugi yara biyu da suka dawo daga makaranta sunji musu rauni Amma duk suna cikin koshin lafiya."
ata dayan bangaren kuwa Adnan tunda suka gama gaisawa da babansa ya fara takura masa akan lallai kawai yasaka mutanensa suy masa bincike dan su kwakwalo masa barayin da suka shiga gidan mr haseena, aransa ji yake inhar be dau fansa wa nur firdaus ba toh hala hanklinsa bazai taba dawowa jikinsa ba.
tunda ya dawo gidan maganansa kenan nur firdaus,hajy mairam takaici da kishi me tsanani ya cikata,dan bai ko nitsu ya mata murnan hawa kujera ba,his mind and spirit is all talking about avenging for nur
Babansa ne yake dan calming dinsa ita kam batace musu komi ba saidai ma taja tsaki
da yamma can dataga yana shiri zai sake ficewa kuma tasan gidan haseenan zaije tay maza ta tsaresa a daki da copy na report file datasa aka amsa mata daga asibiti ta nuna masa cewa ai nur din dayake rawar kafa akanta is being raped kawai an boye musu ne dan kar hanklinsu ya tashi.
tabi ta gaya mai cewa
kuma bazata lamunci alaqarsa da yar Haseena ba sabida zai zubar mata kimanta da mutuncinta anan gaba.
Adnan bai san sanda ya wuceta ya kama hanya izuwa gidan Mrs haseenan ba yazo ya samu nur tana fama da rukuni na farko daga cikin side effect din allurar which is bloating, dizziness, nausea, na yau kam harda breast tenderness. she is so weak bata iya cin abinci gashi hasina taki sam suyi magana bare ta gaya mata abunda ta sani wanda yake mugun cinta aranta haryanxu
tagama amai kenan sai ga adnan agidan, ta kallesa taga gabaki daya zuciyarsa ta raunata jikinshi sai rawa rawa yake daya tunkarota.
Mrs haseena ce kawai ta fahimci halin da yake ciki sai tuni taje daki ta dauko file din.
tazo ta samu adnan ya tsuguna agaban noor yana kukan baqin ciki kamar dan karamin yaro duk sai yasakata acikin rudani tanamai tambayarsa meyafaru duk ya kasa magana amma kuma baxai iya daure zafin dayakeji aransa ba
Haseenan ce tay shahada ta mika ma noor report dinta snn ta fara mata bayani agaban kowa dake wajen cewa they cant hide it anymore, her reports shows dat she is being raped.
nur atake ta shiga shock din minti goma sha biyar batay motsi ba bata kuma iya kifta idanunta akan report din ba... Dr surayya tazo ta rungumeta cikin rarrashi tana ce mata its okay nur..is not ur fault nur dama kowani bawa baya wuce gaddararsa.
adnan sai kuka yake kakarsu didi ta rikesa tana bashi hakuri layla ta mannu da jikin mrs Haseena tsoro ya rufesu ganin nur na kkrin fighting da nunfashinta wajen fidda magana waje
.
da kyar maganan ya kwaco tare da hawaye muryanta na rawa rawa tace ma Doctor surayya No, its a lie, karya ne. she is fine, babu wanda yay raping inta she is sure of that,..abun sai ya fara zame mata kamr tabun hankali kuma. duk yadda aka mata bayani sai tace musu karya ne, she has her own explanation dan Allah haseena ta saurareta..
kusan kowa wajen saida yay kuka ganin yadda nur ta rikice sam taki yarda cewa wani namijin ya tabata.., she cant even belive dat adnan is even testifying it, haka ma layla, dr surayya ma, ga kuma report, duk mutanen da tasan bazasu mata karya ba sune suke fada, irin Kukan datay bata san ma wani iri bane dan yazone da kuncewar kai tareda wani abu me nauyin dauka a kwakwalwa.
Babu wanda bai rarrasheta ba amma taki sam, tanata rokon haseena akan ta saurerata tagaya mata wani abu amma haseena ta cigaba da daukawa cewa tabon hankline kawai yake neman shigan nur.
kawai abu daya ne ya bawa nur din mamaki ya kuma bawa sauran famlynta mamaki, bakomi bane face yadda Adnan ya kara zaucewa akanta, yana mai nuna mata cewa ko maza dubune suka mata fyade bazai taba dena sonta ba. kuma bazai taba rabuwa da ita ba har abada koda kashesa za'ayi.
ita kanta tasha mamakin hakan daga wajensa bana wasa ba, dan tasan wann lamarin ya girgiza su sosai, akan wann maganan nur ta samu nervous breakdown kwananta uku bata iya yin magana sai iskar oxygen kawai datake shaka. she was absent in everywher daga baya shirunsun has really paid off, sabida hjy mairam ta saka har an goge komi da ake kkrin yadawa akan Yayan haseena, saidai har yau basu magana da adnan sabida cewa datay ya rabu da nur firdaus. kullum kuma sai ya musu taurin kai yazo wajen nur ya jima yana kulawa da ita, gabaki daya ya dena zuwa schl kai har aikinsa ma ya dena fita. gidan haseena ya dawo masa kamar room nd falo da gidansu.
he is alwys with nur
har na kusan sati da aka fara tursasa Layla tana fita schl dan gujewa zargi dake ita kam tuni ta samu saukin kumburi da ciwon jikintan duk sun sabe.
kullum zata fita sai haseena taja mata kunne akan ta iye bakinta akan sirrinsu
saidai shakuwar da taga nur da adnan suka karayi acikin yan kwanakin nan sosai yake tabawa laylan kwakwalwa..
nur tun tana haba haba gayawa haseena batun sadaat har ta hakura tabari sabida ta lura kamar haseena tafara mata kallon me tabun hankli
ana cikin sati na biyun symptoms din nur suka fara worsening sai tanajin ciwon mara me tsanani har tadauka ko zuwan period ne amma ina sai bataga period din ba..
gashi tana fama da wasu kananan laulayi dede da signs din early pregnancy.
mood swings,bloating
morning sickness ga dan banzan dizziness
anadai kulawa da ita ba'a saka komi arai ba tukuna.
ata dayan bangren kuwa hjy mairam nan ne tafara dagawa mrs haseena hankali akan batun adnan, tace sam nan da sati uku take so tamasa aure kuma bazata taba amincewa danta ya aure wacce aka ma fyade ba. it become a tough war tsakaninsu dan tabawa Haseena option ko tasan yadda zatay nur firdaus ta rabu mata da danta su nema masa mata a dangi, ko kuma tay replacing din Nur da layla domin rufin asirinsu sabida su kare alaqarsu ta siyasa agaban idanun maqiya.
kwana biyun nan tunanin da mrs haseena ta fada aciki kenan gashi ta nemi mijinnta sadaat sama da kasa awaya amma bata samesa ba, har sai datazo tafara lura da cewa yanayin shakuwar adnan da nur na mugun dagawa laylan hankali, at first she tot it was her illusional despration, amma daga bisani sai ga Didi ma ta sameta a daki da wannan maganan..tace ma Mrs haseena tasha kama layla tana kuka aboye sabida ta lura kamar layla tana mugun son adnan.
tun anan Mrs haseena tafara considering din scnd option din da hajy mairam ta bata which is replacement bride, besides Nur tana da haquri she will just cry and forget abt it, tarasa babanta ma tay haquri bare kuma wani adnan??....bata dai gayawa didi ba amma tasan hakan ne kawai mata mafitan da zai kare alaqarta da mutuncinta agaban hajya mairam anan gaba..
ahnkli saita fara jan layla ajiki da wani irin salo na shan ciki har saida tay tagano cewa ashe abun da gaske ne layla is immensely obsessed with adnan
ranar da Haseena ta turketa da maganan bata wani boye ma Haseenan ba infact ta fayyace mata cewa tajima tanason shi amma sabida alaqar sa da nur yasa bata taba nunawa a fili ba
Haseena ta rarrasheta sai hakan ya zama musu kamar wani sirri a tsakaninsu su biyun duk dama bata gaya ma laylan ga abunda take shirin yi ba.
Bayan sati biyu halin da Nur Firdaus ke ciki ya kara tabarbarewa. da safe in ta farka tana yawan amai da ciwon ciki, jikinta ya kasa dawowa daidai kamar yadda likitoci suka zata tun anan Mrs Haseena ta fara damuwa da irin sauyin datake gani a jikin yarinyarta Dr surayya ne tayita kore zargin sabida batason akara ma Nur wani damuwa akanta yanxu.
gashi anfara matsawa a schl da tambayar ina nur firdaus take gabaki daya pressure yafara ma laylah yawa danko jadida bata iya mata bayani ba kuma ba a barin kowa yazo gidansun yanxu.
washe gari kawai Da sassafe suka koma asibiti don ƙarin gwaji da cikakken duba kamar yadda doctor yace ayi. ko wayarta bata yawo dashi bata ma san inda yake ba dake Haseena ta kashe wayar ta saka acikin wadrob dinta ta kulle sabida kar ana kiran Nur din daga schl. wanda hakan yay sanadiyar katse ma spys in javeed duk wata signal, sede suna da tabbacin cewa ynxu Nur tana yawan zamane agida tareda iyayenta so they assumed cewa babu wani potential threath din da zasuy reporting ma ogansu for now espc da aka abi akayi media block da wipe out daya shafi labarin daren ranan.
sosai nur ta zube damuwa da ciwo yy mata yawa suna isa asibitin doctor din sanata farida bala suka karɓe ta zuwa ciki ayayin da Adnan da Mrs Haseena ke zaune waiting area na asibitin suna jiran sakamakon kwajin.
Dr surayya sai yau ta samu taje nata aikin da zimman zata dau karamim huta ta dawo ta kula da nur bata son case dinsun yadan janye mata hankli daga nata aikin sosai gara ace hutu ta dauka.