Sashe 79
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har sai ana washe gari za'a sallamesa su dawo nigeria sann ya zaunar da ita tare da iyayentan duka ya hau basu tarihin mahaifin nur firdaus frm the scratch, frm yadda iyayensu suka mutu suka barsu suna yara amma harouna ya zame musu uba da uwa, yace musu sanadiyar da shidin baiyi mugun arziki ya zama me kudi sosai kamarsu ba kenan
sabida he was busy taking care of their lives raising them and shaping them into who they are today.
yace musu secrifices din dan uwansa haroun ne ya kawosa matsayin daukaka da ayau suka gansa yake ciki, ya kuma gaya musu cewa Alhaj haroun din mutum ne me tsnanin tausayi da gaskiya kuma wnn gaskiyarsa ita ta kashe shi.
ba labarin daya daga musu hankli face na babban filin gado da suke gadara dashi da
gwamnati da wasu yan siyasa sukaso su kwace wanda case dinne yay sanadiyar karewar dan arzikin haroun wajen sharia
kuma badon komi ya tsaya akan gaskiya ba saidan yay protecting din future din dan uwansa da kuma na yaran sa daya bari awajen haseena.
duk wani boyayyen tarihinsu saida ya basu jikinsu kaf sai dayay sanyi suka kasa motsi, anan ne suka gane dalilin daya saka yarike rashin samun su nur akusa dashi aransa da tsanani har abun yaja masa ciwon xuciya.
snn yace musu ji yake kamar yaci amanar dan uwan sa dabai raine nur da layla da hannunsa ba sabida dan uwansan haroun shine ya dorasa a duk wata matsayin tarbiya da daukaka da suka gansa aciki a duniya ayanzu..
saida ya gama warware musu wann lamarin kafin nan dukansu suka gane muhimmacin su nur a rayuwansu tare da dumbin baqin cikin dake kumshe a ran alhaj abubakr din da kuma damuwar rashinshi acikin rayuwarsu nur da bazai taba iya cire zafinsa a zcyarsa ba
da wann baganin yay ma razia da iyayenta wasia me shiga jiki sann yace musu koda wata rana ya mutu bai yadda su juya ma su nur baya ko su cutar dasu ba koda awani yanayin rayuwa zasu tsince kansu.
#SURAYYAHMS
COMENTS AND SHARE
[12/04, 19:41] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS...32*
_@SURAYYAHMS_
Arewabooks@surayyahms
wattpad@surayyahms
kwance tashi babu wani wuya game nisan kwana, gashi haryau ana batun cika kwana biyar kenan da faruwar rufe case din partyn nan wanda already har aka gama ba ambace sunan nur firdaus aciki ba.
javeed mufasa kuwa tun aranar daya kawota gida yawuce hidimarsa acan qasar china saidai kuma daga zarar nur firdaus tafice daga gidansu muddin da wayarta ajikinta toh yana iya sani kuma babu tantama spys dinsa suna nan a boye suna bibiye da ita duk inda zata shiga batare da tasani ba. alaqar kawance tsakaninta da aysha gabaki daya ynxu babu shi, yanxu daga ita sai layla sai kuma jadidah suke rayuwarsu a schl din
itade layla bata dena halinta na munafurci da hassada ba amma
kuma tunbayan abunda ya faru a partyn nan ta koyi dannewa, saidai as days pass by tana dada lumewane acikin wani sabuwar tashin hankali, dan bata iya nitsuwa ko runtsawa batare d tunanin cewa kwanan nan labarin Auren yar uwarta nur firdaus dana adnan shehuri dan gidan minister of humntrian affairs zai karade garin abuja ba.
another deep blow da take mugun tsoron gani dantasan bazata taba iya daukar zafin sa a zuciyarta barin ma da tajima tana wahala da dakon boyayyar syyar Adnan shehuri aranta.
acikin kwanakin nan da ake rade raden baifi kwana biyu ayi sanarwa ba sai ta farajin inama ace nur firdaus zata mutu kafin aukuwar wann Al'amari, dan in har nur bata mutu ba toh tanaji hala itace zata hadiye ranta ta mutu dan duk ranar da akace nur ta zama daya da adnan shehuri tasan bazata sake iya samun sauki konada na busar numfashinta adede ba.
acikin kwana biyar innan abubuwa dayawa suna faruwa wasu a boye wasu a abayyane, dan haryau nur bata tsira daga habaice habaice yan hassada ba, snn ga wann mummunan mafarkin daya fara sakota agaba wanda ko tay addua sau nawa wnn same mafarkin sai ya zo mata.
dalilin wnn mafarki yasaka ta aje komi agefe tafara bawa layla extra ordinary care, dan kowani dare sai taga laylan acikin wani mummunan yanayi nacewa wasu mutane sunzo sun dauketa kuma kasheta zasuyi.
bata taba fadawa kowa mafarkin ba sai dai kawai tay addua in kuma taji faduwar gaba ko rashin samun bacci yaki sam ya saketa sai kaga ta saka rigar da javeed da ya bata ajikinta dan qamshin da kejiki na saka mata kasala tuni saikaga tay bacci bazata kuma farka ba sai wann mafarkin nata ya sake dawowa
ata dayan bangaren kuwa sadaat tare da sanata farida bala basu zama dan tun zuwansa suketa shirinsu gashi ta hadasu da wani shegen doctor amma haryau bata fayyace musu dalilin hakan ba tukuna. itade ta basu gargadin su tabbata sai ana washe gari za'ayi sanarwan kujerar nan sann su aikata komi yanxu haka gabaki daya a shirye suke dan baifi kwana biyu ne kacal ya rage ay sanarwan ba.
satin gabaki daya mrs Haseena batama neman sadaat awaya sabida hidiman shirye shiryen samun kujerar uwar gijiyar dana siyasa daya mugun sha mata kai..
and she has put her children under strict survellance akaro na farko kenan data gaya ma malam liman cewa ya tabbata shine zai kai yaranta schl ya jirasu atashi snn ya dawo dasu dan kwata kwata bata yarda da Nur firdaus ba gani take kamar zata iya jawo mata wani matsalar da zai jawo mata cin mutunci ko zagi abainar duniya.
Nur takanyi amfani da wann fassarar da Mrs haseena take mata wajen bawa Adnan uzuri dan ya kyaleta dan sosai ya matsa mata akan lallai su fara shirin auren su, yanata zumudi sosai dan he alwys wanted her to be around him acikin kwanakin nan badon komi ba sai dan yana nunata ma yan uwan mahaifinsa dana mahaifyarsa kafin auren amma haka nur tadinga ki mishi sam tacemai ai mahaifyarta tahanasu yinwata motsi ita da layla yanxu daga schl sai gida sabida tsaro.
duk yadda Adnan yay haka zata ki masa sam wata rana har su samu sabani amma ita kanta bata ganewa kanta yanxu zuciyarta da nitsuwarta gabaki daya yanaga wajen javeed ne, ko ina yake, ina ya shiga, duk sanda taji wayarta yana ringing ko karar sako ya shiga she secretly wish zata ga ko private number na javeed ne amma tun ranar da suka rabu bai sake nemanta ba..
Da kyar take danne Abunda takeji aranta domin bata son mare illusions dinta na crushing akan javeed mufasa yazo yashiga tsakaninta da Adnan dantagama lura kmr sosai take bawa adnan din ciwon kai a cikin kwana biyun nan.
wani bin zaizo hira amma kuma hanklinta sam baya kansa har yaji ta bashi haushi sede kuma marmaza zakaga ta lallabashi tareda bashi uzurin cewa tana son ya nitsune ya bawa mum dinsa full attention a wann lkci inyaso in aka gama hidimar murnan sabuwar matsayi zasu dawo daidai. da iyakan wann kalaman ta cire masa damuwar data fara sakashi aciki.
sabida haka wani bin takan daure suyi waya sau biyu arana in taga bazata iyaba kuma sai kaga ta kashe wayarta sai can hanklinta ya dawo jikinta sai ta kunna haka suka dingayi acikin wnn kwanakin haryau ana zancen saura kwana biyu ayi sanarwa.
ranar tuesday duka yaran sunje schl lami lafya sedei tunda suka dawo Nur tafara wani irin ciwonkai me tsanani ga yawan faduwar gaba sai tanaji kamar ana tsorata yaudin da daddare tay bacci sai kuma batay mafarkin datakeyi na laylahn ba kawai babanta tagani waiyafito daga wani lambu me shegen kyau yanamata murmushi yana kirar sunanta tanata binsa abaya izuwa wani tsiririn hanya me wuyan takawa saihar takokarta takusa kamoshi sai yabace mata bat..
ranar Da sunansa ta farka a bakinta harda dan guntun hawaye daya sauka a fuskarta maza tay masa addua sann ta sauka taje kitchen ta bude fridge ta sha ruwan sanyi
tunda ta dawo sai taji ta kasa komawa bacci alwala ta doro tazo ta hau gabatar da sallahn dare, cikin kowani sujuda sai ta roki Allah akan ya jadadda rahama ma mahaifintan, tay adduar samun shiriya wa kanta da layla, da mamansu, snn ta roka musu samun kwancyar hankli, ta roki Allah inhar tsakaninta da Adnan alherine ya tabbatar musu da hakan sann ya cire mata sonshi inde ba alheri bane tarayyarsu...
shima javeed din datakejin wani abu aransa wanda tasan inba Allahn ba wanda yagane me takeji a raaka na karshe gabaki daya akansa tay adduarta.
bayan ta idar ta koma kan gado ta dan rufe ido amma kuma fuskar Javeed dinne ya kuma bayyana mata kamar tumbin dare. can Sai ta tashi zaune tare da pillow akan kijinta Tanamai tambayar kanta Shin haduwarta da javeed anya bazai iya zama jarabawa agareta ba ko wata rubutaccen kaddara? in ba haka ba meyasa zuciyata ke yawan bugawa akansa can ta koma tadan kwanta Amma kafin baccin yazo ta dam dafa zuciyarta da hannunta biyu ta ce ya Allah! Idan wannan mutumin da nake yawan gani ne masoyina na asali to kayi mini jagora. Amma idan zuwansa rayuwata wata fitina ne ka kore min shi daga zuciyata kar a dalilinsa na cutar da Adnan. tana fadin haka tay salatin annabi snn ta shafa snn ta fara kkrin tayar da layla abacci domin tay sallah fajr itakuma ta dau qur'ani ta fara aikin karantawa.
wajajen 8:05am ranar wednesday ya musu a harabar schl dinsu, yau tun bayan adduar da nur tay sai bata sake jin wani nauyi acikin zuciyarta ba itade tasan cewa tabarma Allah zabi yanzu. sai yaune da suka taso zasuje gida kafin nan suka hadu da aysha, wani mugun haushin nur din takeji
sabida akan case din party ashe har anbata suspension na kwana uku snn iyayenta sunyi fushi sunce mata bazata university ba auren dole zaa mata nan da wata uku bayan sun rubuta jarabawar waec dinsu