← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 96

Sashe 6

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin katse masa tunanin tadago kai takallesa Aranta tana shirin ce masa a'a sedei tunkan ta budi baki amsa daga bayansu yaji saukar dirar wata siriryr
murya data taho da dan rawa rawa.."

"yaa Adnan..
yaa adnan good morning

Saida yadan jaaa kafin nan ya juyo atakaice yaga ashema laylah ce
Kallo daya yamata yadan dauke kansa fuska bayabo ba fallasa snn yace Little sis.. gud mrning yaa Baki wuce aji ba..ya kike..?

Dan karamin murmushi tay trying to hide her intense jealousy da kuma heart beats dinta dake yi kamar zai faso waje duk tagansu tare haka sai tanajin inama ace da itace yayarta Nur firdaus dat this hot rich young handsome guy is crazy about. duk mazan da suke burgeta a duniya kama daga kan mijin mamanta kaf basukai mata Adnan shehuri matsayi aranta ba dan Bakaramin sonshi takey

Tanadan satar kallonsa tace "am Fine..dama..
"..bai barta ta karasa me zatace din ba with a fair dismisal tone yace "good"..Daga nan yadan sai ya dauke kansa akanta gabaki daya ya maida wajen noor firdaus

shiru laylah tay dan Aranta she honestly wish ko da asalin sunanta laylah zaina ambatar ta dashi dan be taba ambatar laylah abakinshi ba sai dai little sis din nn dai daayake ambatar ta dashi kowani lkci wanda harga Allah bason sunan take ba dan sunan yana dada sawa tanajin karsashi da matsanancin zafin tazarar dake shimfide a tsakaninsu wanda tasan Adnan hala bazai taba sanin zazzafar sirrin xucyarta akansa ba nahar Abada dan a taga alama matsayin kanwar budurwansa kawai yake kallonta.

tana tsaye tana jinsu yanamai cigaba da tuhumar masoyayrsa akan katsemai waya datayi dazu da safe tana dan kakkaucewa dan Nur fidaus din yarinyace wacce bata san meye fallasa sirrrin gidan iyayenta ba.

duk irin shakuwa da soyayyar dake tsakanin su da adnan haryau bata taba budan baki ta bayyana masa damuwar da suke ciki ita da yar uwarta akan rashin kulawar da suke samu wajen mum dinsu ba..

shikansa a rade raden gulman mutane yakejin yadda ake fadin yadda mahaifyarsu ta zuba gabaki daya hanklnta da xuciyarta akan harkan siyasa haryau kuma baiji wann maganan daga bakin nur fidaus ba anma sosai ya fahimci mayuwacin halin da suke ciki.

suna tsaka da jayayya akan maganan laylah tay
gyaran murya dukansu suka dan kalleta ta dubi adnan tace yaa adnan am sorry wallh nina jawo ta katse maka wayar.

Girarsa na sama a dage da mamakin ganinta a tsaye haryanxu yace "really? So what happen...ke sai ki gayamin tunda ita taki

Duk da idon da nur firdaus ta mata bata daddara ba..tace nakai ma step dad dinmu letter gasarta ne akan yay mata signing kuma ai kasan batason haka...

cikin datsar numfashinta yana kallon nur fidaus din yace ohhhhh shine kika wani bata ranki kika kashe wayarki ko hmmm sarkin fushi...

turo bakin datay yasashi yay dariya

"anyways koda baki samu signing din bama ive already arrange for that...anjima kadan zan tura uncle dina yay magana da malam bello babu wanda zai hanaki zuwa gasarki muddin ina raye!

Ya kalle laylah atakaice yace little sis thanks but no thanks, kinga tunda batason harka da shi pls karki sakeyin hakan dan banason ranta yana baci i dont like it at all koke kinason hakan?

da dan wasa ya fada amma laylah sai dataji zafin hakan sai Bata amsashi ba ta girgiza masa kai da sanyin jiki tana kakalar murmushi..

Itade nur batace musu komi ba haka ya amshi hadadden school bag dinta na dior yace muje in rakaki chemisry lab din hayateee daga nan saina wuce airpot din ko.

Yana karban jakan ta juya tadan kalli laylah dataki tadaga kai..

gabanta taji na faduwa dan sosai tafara lura da yadda layla take bhving idan adnan yana kusa dasu kodai wani abu na damun laylahn akan adnan din ne oho..

Ahankli cikin wann tunanin ta dafata da sanyin murya tace litlle sis kije class dinku kinji banason nabarki anan u are almost late for class ni practicals zan shiga kuma sai 8.30am.

layla ta kasa iya hade ido da nur firdaus Kan laylahn na can kasa tace okay ...

Ta juya kamar zata tafi but she was expecting Adnan to bid her bye amma hanklinsa duka nakan nur firdaus sai baiko juyo ba.

Batare data sake kallon inda suka dosa ba cikin sanyin fixga taja jakarta tafara tafiya harta haura step ta nufi ajinsu ss2b tanajin zuciyarta kamar zai fita dan zafi kai tsaye ta nufi wajen zamanta dake can baya karshen aji taja seat dinta ta zauna snn ta zuge zip din jakarta ta fidda earpod na Apple ta toshe ramin kunnuwanta dashi nan take tabi ta jonashi da wakokin M sharif dake shake da kalaman soyayyar da suka dace da irin wanda datake yima Adnan tabi takure sautin kidan ta kuma lumshe idanuwan ta batajin komi dake wakana a ajin kamr yadda dai ta saba kullum....

After 3hours..

11:00 am dot Nur firdaus suka fito daga cikin chemistry laboratory inda suka gudanar da wasu practical dinsu na water quality titrations, daga farar labcoat dinta sai dan jakarta ta fito tabi jerin sauran dalibai masu ficewa ajin batare da takula kowa ba ta dauke kanta cikin jan aji tana takunta me sanyi rataye da matsakaiciyar jakarta wanda koda bata dago kanta sama ba kai kasan nur firdaus haroun kyayakwar gaske ne

tafiya takeyi acikin sanyin nutsuwar datafi Kama da nutsatsyr kasaita tare da kuma fallasashen miskilanci ayanayinta musamman yadda take soo calm hakanan idanuwanta ke kallon gabanta duk yadda takillace jikinta da isashen uniform bai hana wnn hadadden tsarin surar jikintan daukan hankalin mutane ba wanda shiyasa duk Wani dalibi data hadu dashi a hanya yake hadiye Mata yawu musamman wainda sukasan matsayinta a makarantar...

... malamai dayawa ma gani suke ai tafi karfinsu sabod tsabr kyanta, ilimi, da kuma jarumtarta a aji tareda sanin Wanda suke soyayya dashi wato Kyakkwan matashin nan ADNAN SHEHURI wanda kowa yasan dan gatan iyayensane da suke matsayin manyan yan siyasan a kasa snn Adnan shehuri baida wata budurwan dayake mutuwar kauna a rayuwarsa face Nur fiddaus haroun.

tun da suka fito a lab din Taku take cikin kasala da damuwa harta kai gaban Babban 2 storey building dake dauke da offisoshin manyan malamai,.

Hasken ranar da ya soma ketowa ya dallare mata ido, ta sanya fararen tafin hannunta ta kare saman idanunta a daidai lokacin da mai gadi awajen ya karaso gare ta.

tambayarta yke inda zataje duba da ganinta ka ga wacce take cikin rudanin xuci, ajiyan zuciya ta sauke kafin ta tsaida idonta a kan wani takarda snn ta nuna mishi adireshin inda zai kai ta wanda ke rubuce cikin paper wadda ta fiddo daga jakarta danyau batajin zata iyayin wani surutu sosai..

Yana kammala karantawa ya gyada mata kai alaman yasan wajen.

a sannu a hankali tabishi sukayi kan 2nd floor na building din tanamai karewa kyawawan Hall ways dake ta wajen kallo wanda akalla shiyafi dauƙe mata hankalinta daga yin tunanin komi dake damun xuciyarta iyanxu.

Can security ya tsaya tare da nuna mata wata office dake daura da gabanta. wani kasallen ajiyar zuciya tayi, ta masa godiya snn ya juya ya tafi. Sannu a hankali ta karasa kofar office din dake dauke da tag din GUIDANCE AND COUNCELLNG UNIT ajiki ta bubbuga kofar cikin mintuna kadan akazo aka bude mata game da mata izini ixuwa ciki.

Babban office ne sosai dake dauke da furnitures masu daukar hankali,kai kana ganin office din kasan naira ta xauna a makrntar. akaro na biyu ta sauke ajiyan zuciya ta ciki cos She cudnt shake off the feeling of unease dake damun zuciyarta a lkcin. cikin girmamawa da ladabi tay gaisuwa wanda iyaka Sanyin murmushin sectaryar dataci karo dashi a office din shi ya sata jin dama dama.

atakaice Matar tace "ID card" Nur firdaus ta fito da student ID card dinta ta nuna mata.."kallo daya matar tay ma ID card din snn tace ga waje nan zauna Dr Ibrahim will be with u shortly. Tun bata amsa ba matar ta miƙe tsaye ta doshi hanyar waje.

Nodding kanta tay ahnkli Ayayinda ta taho a nitse walking majestically like a model cos she have the perfect small waist and big round butts, bazakace shekarunta sha bakwai bane, she is curvy in a special way kamar ita ta kera shape din jikinta dakanta wanda shi baiyi yawa snn bazakace dashi yakasa a idanunka ba. tana da matsakaicin tsawo kuma ita ba doguwa sosai bace ba kuma ba wada ba,tana tsaka tsakiyar hakan.

Haka ma fatar jikinta, Baza ace dashi dau ba amma farace, kalar da ake ce dasu flawless brazillian white. Manyan Idanunta da shape din dogon hancinta dana bakinta tsaf ya dace da doguwar fuskar da Allah ya bata mai kyaun fasali da tsari, sannan tana da yelwan suman kai masha Allah Nur fidaus haroun tacika mace abar kallo takoina dan tana debin kama da jennifer winget a fixge.

Ahankli ta zauna akan chair tana mai cewa sectaryiyar "Thank you". Ayayinda tazuba mata ido harta rufe kofar tabarta anan zaune.

jim kadan wajen ya dau wani shiru dan Duk da zuciyarta acike yake da rudanin abunda zata tarar her mind is busy racing with possbilities. "What could dis be about? Itade tasan Duk makarantar nan ansanta ita yarinyace nitsayya me kuma tarbiyan addini sosai she alwys striving to be excellent in Behaviours gudun kar duniya tadada zargin yawan rashin kulawar mahaifyarsu dasuka taso aciki.

sede Daga zarar dalibi yaji tsammaci daga G/C unit hanklinsa ke tashi dan yasan dolene wata matsala ce data shafi personal rayuwarsa data taso...

Nannuaryar ajiyar zuciyane ya kufce mata yayinda taji an sake bude kofar dan tabbas saida taji gabanta ya kara fadi..

tana juyawa kadan suka hade ido da Dr ibrahim me kimanin shekaru 52, a renownd consultant of psychology and social sciences, takaitaccen kallo yabita dashi, tay saurin sauke nata idon kasa bayan amsa nitsyar sallamarsa batace komi ba harya zauna akan kujerarsa dake kallon nata...

Yana zama ya daga wata paper ya kalla, Fuskansa ba yabo babu fallasa yace "Welcome to G/C unit NUR fiddaus.

Muryanta kasa kasa cikin sanyi da dar dar tace 'thank you sir' you have asked to see me.
Chapter 6 · 0% Book details