Sashe 40
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru simran tay na tsawon mintina kaman bazata ma amsa ta ba kusan mintina goma maid din tana tsaye bata motsaba can dai ta amsa ta Dan kai cup din saitin bakinta bata sha ba ta shunshuna tana juyowa dashi ta watsa mata tea din a fuska a bazata snn ta mike tsaye Tin kan ta farfado daga raxanan datayi tabikanta da hatsallen masifa tana cewa "How dare u how dare u make dis boring tea who asked u for it?
"Am..am.. sorry ma'am its my mistake..pls forgive me.
cikin rolling eyes simran tace maam again?? please "Get lost.. "cikin daka mata tsawa tay comanding dinta a rikirkice maid din ta kama hanya zata fita da ihu tace
mata get me a Black cofee in 5 scnds nd dont waste my time. yar iskan yarinya..
jiki na ɓari maid din tawuce kitchen ta kunna coffe maker fuskanta jike da ruwan shayin da tsabar tashin hankli bata samu daman sharewa ba.
A cikin sauri sauri ta hada mata black coffe ta kawo mata ta samu dede ta kammala magana da hajiya zuby kenan, kafin nan ta karba..cikin yatsina
tace how comes banji motsin kowa agidan nan ba. cikin ladabi me aikin ta gaya mata cewa ai hajiya mammyn bata jin dadin jikinta kwana biyu kenan tana mafarke mafarke tana firgita yanxu haka tanacan gidan dabbobinta ana mata jinya sai gobe jumua ne zata dawo.
tunda taji hakan sai tasaka aranta cewa hala da javeed kenan zasu dawo, dan haka ta dada bararrajewa dan bazata iya zuwa gidan dabbobi ba tana da kyankyami zasu iya sakata amai.
anan gidan hjy mamyn
tay zamanta abunta tanamai baza dan banzan mulki da isa wa masu aiki tana kuma shirya yadda zata tarbe javeed agoben in suka dawo.
#SURAYYAHMS
08060712446
#BOOK1#
[24/02, 09:38] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS....22
SURAYYAHMS
Daga conference hostel kuwa rayuwa medadi tareda nishadi su nur firdaus sukeyi tareda kawayenta, tun ran da sukazo akanyi hira ayi wasa da dariya time to time haka nur zata zame taje can baya inda babu surutu snn tay bitan karatunta ko tay waya da adnan acan agefe dan tun da jadidah tafara saka idanunta sosai akan reactions din laylah akan adnan sai abubuwa dayawa suka fara bayyana musu a fili, wanda yajefa nur firdaus cikin tunanin ko da gaske ne laylan bata son soyayyarsu da adnan.
gabaki daya sai ta dan rage daukar wayarsa agabansu yakansace chatting kawai suke yawan yi dashi batare da tabari laylahn tana lura da hakan ba....
aranta tabari akan sai sun koma abuja snn zata lallabi laylan taji meye matsalarta da Adnan privately batare da tasako opinion din kawayenta acikin maganan ba sabida batason ta zargi yar uwarta akan namiji snn bata son laylan taji babu dadi.
*******Friday...
yau ranar jumu'a da asubahi javeed ya farka da wani irin zazzabi me tsananin zafi sosai wanda da kyar jikinshi ya dena rawa..
bangaren nur firdaus anan kuma bayan sun karya aka sanar musu cewa karatun gasa ta farko zaa fara saurara ne da ga ranar asabar daga 8.00am- zuwa 8pm na dare, amma sabida hidimar sallar jumu'a da sauransu yau din za a kaisu cikin gari suyi yan gaishe gaishe da ziyara ma excos din su.
they where all very excited sabida baba driver yace musu duk su shirya da wuri yau zai kaisu babban masallaci suyi sallahn jumuar dukansu acikin gari dan kowa yaga gari kafin su dawo su shirya zuwa wajen gaisuwa.
Dan haka tun farkawarsu suka hau shirin fita da zabar irin kayan da zasu saka kusan dukansu sun fitone da abayu masu kyau kuma bakake.
javeed bai bari ciwon sa na daren jiyan ya bayyana wa kakansa ba sabida yariga da yasan maganin matsalar aransa.
Da safe tunda suka gaisa ya barta da likitan ta bai sake lekowa ba sai da ya gama shirinsa tsaf
wajajen 12 ya fito a kimtse Cikin sauri tareda ƙwarjini irin na soja,.. da sallama Javeed A. Mufasa yashigo dakin kai tsaye ya nufi gadon da kakarsa ke kwance. Yana sanye da wata pure black slim fit suit data mugun amsar jikinsa fiyeda da wadda ya saka jiyan as usual fuskarsa a daƙile yake babu alamar wata rauni ko damuwa sai dai idanuwasa suna nuni da wani nau’in tausayi da ba a saba gani a tare da shi ba.
kallo daya yama likitan ta tashi cikin sauri da girmamawa ta basu waje, snn ya kalle kakarsa dake kwance muryansa atausashe sosai yace "hajiya likita ta gaya min cewa jikinki yay kyau yau. tana dan murmushi ta riko hannunsa cikin lumshe ido tace "Babu laifi jikina ya warware, all thanks to you. tana kallonsa da kulawa take maganan, Javeed ya dada durƙusawa kusa da gadon, yana saka hannunsa cikin nata kamar yaro mai neman nutsuwa daga wajen uwarsa. ahankli yace zan tafi amma ba lallai bane ki sake gani na.
cikin datsar numfashinsa tareda lumshe ido muryanta me cike da rauni tace "Javeed bana jin daɗin zuciyata tun daga ranar da aka naɗa ka Brigadier General. Na san da kaunar dakakewa aikinka da dakuma sadaukarwarka ga cigaban kasa amma ka san wani abu?"
yana kallontan amma ya mata shiru cikin sakin ajiyan zuciy tace ba ƙasar da kake bautawa ce matsalata ba, tuggun Zubaida da Simran ne. Javeed ya dada yin shiru bai ce komai ba dan shi sam wayn kananan kwarin basu gabansa.
hjy mammy ta cirkita laɓɓanta tana kallon yadda jikinsa ke daɗa samun ƙamewa da girman basira duk dama tasan yana rayuwane da dumbin nauyin zuciya da kuma damuwa.
tace "Kai ba ƙaramin yaro ba ne, Javeed. and very soon zaka kawo mana matar aure. Idan kana jin magana ta, ka zauna ka ɗauki matakin kare kanka nide Ina jin cewa akwai wani abu da ke yawan faruwa a bayan idonka dan Zubaida ba mace bace da na yarda da ita snn yar uwartan can kuma tana da mugun nufi irinnata, ni dai na shaida hakan bana kuma fatar sharrin su ya shafe rayuwrka."pls do not trust them javeed, ta karashe magnan cikin tari me dan kara, nan ya dau goran ruwa ya bata tasha cike da kulawa snn ya dan kwace hannunsa anata alamun ba ya son su ci gaba da wann zancen..
adan takure da kuma yanayin basarwa yace hajiya karki damu ina sane da komai tun ma kafin a faɗa min, kedai kidena yawan tunani akansu, duk wanda yake tunanin zaiyi wasa da ni zai sha mamaki nan gaba
dan shiru hajya mamy tay na dan wani lokaci snnn ta cirkita yatsun hannunta, tace "toh shikenan "Na yarda da kai amma bana son ka yarda da mutanen da suke kewayenka. "Ka sani, duk da kai soja ne, kana buƙatar kariya ta ruhaniya. yau ko gobe zanje ni wajen malamai sumin istihara da adduoi dan masu iya magana sunce Kada ka sake ka bar duniya tariga ka sanin kai waye ne."
Javeed ya lumshe ido dan Bai saba da jin irin wnn maganganun ba, ta ɗaga hannunsa a hankali to zan wuce ki kula dakanki. da sauri tace ka tsaya mana Javeed...acikin maraice murya tace jiyafa na maka mgana akan zuwa wajen gasa amma bakace min komi ba,..jikana ina sonka yi min alkawari cewa zakazo muje tare dakai dan Allah it wll mean alot to the family..ance min gobe ne yaran zasu fara gasa, sann marigayiya mamanka fa babban exco ce a wann organisation din nasu na kkrin daukaka ilimin addinin islama da karatun al'qur'ani musmn wa yara da suke tasowa. cikin murya me cike da rauni ta kallesa ahnkli snn tace please and please u shud honour her choices javeed nasan baka da lkci amma tunda dai sun gayyace mu yakamata muje wajen kodan sabida mamanka..
shiru yay baice mata komi ba dan saida yadau minti kamar uku kafin can ahnkli ya dawo hayyacin sa tare da bata amsar a murde.. yace zan dawo in ganki, Zan tabbata kin koma gida lafiya..yana furta hakan yajuya ya fice ayanyinsa na nitsuwa securitynsa suka rufa mai baya har waje.
bin bayansa ta yi da murmushi mai cike da godiya tasan tun da yace zaizo din toh zaizo, dan tasan javeed baya taba sabawa magananta it doesnt really matter if he says yes or no directly.
bayan tafiyarsa bada jimawa masu aikinta suka fara shirin kaita wajen malamai kamar yadda ta bukata dan tunda mahaifyar javeed ta rasu ta saka aranta cewa zubaida ce kawai ta kashe mata surkuwa wanda duk duniya takejin kamarna ita ta haifeta sabida tasota fiye da yadda taso danta Alhaj attah mufasah,
lkcin da mahaifyr javeed take raye rayuwa me tsafta da dadi sukayi bazaka taba iya tantance ko ita da surkuwanta ba yan uwan juna bane.
shiyasa mutuwar mahaifyar javeed din yafi mata ciwo fiye da yadda suke zato amma haka ta cije ta danne dukkan zafin aranta sabida lamarin ciwon kwakwalwa me tsanani da javeed yayita fama dashi dayake karami.
yau fiye da shekara talatin da shida kenan amma itakam tarike fushi aranta, tanajin bazai taba wuce cewa zubaida bace ta kashe mata surkuwa shiyasa duk sanda javeed din yazo wajenta toh sai ta gargadesa akan zamansa a lagos tareda su zubaida.
wata private masallacin jumua javeed suka wuce kai tsaye sede har sukayi sallahn zuciyarsa bai daina tunanin tarin maganganu kakarsa ba, ji yake kmr yana bukatar cikakken nitsuwa kafin ya iya yanke wani hukunci
akan request din nata
na zuwa wajen gasar
dan har yanxu bai san ko zai iya daurewa ya iya zaunawa acikin taron mutane irin haka ba cos most of his life schedules are really private and mysterios
aftr jumuat pryr basu bar masallacin ba har saida yay sallahn asr daga nan kai tsaye shida convoy dinsa guda biyar din suka wuce hanyar wata makabarta, wajajen 4pm saura na yamma suka iso wajen inda masu gadin harsun riga da sun saba in javeed yazo akan dan katse zirga zirgan masu shige da fice
dan shikadansa yake takawa da kafafunsa har ya isa inda kabarin mamansa yake while all his security men remain outside by the car.