Sashe 60
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abun ya ishi jadida tagaji tace kai layla wannan irin kallone haka ai saikisa taji tsoro tace haɗiyeta zakiyi,tsaki laylan taja ahakan ne yasata dauke kanta akansu ta mayar da kanga gefen aysha tana cijan yatsarta tana kuma tsammanin hala ko adnan ne yazo ya kawo ma nur din wani sabon kayan sakawa.
tuni har aysha tay browsing information da kuma kudin abayan awayarta tanamai nunawa layla boyayyr hassada da mamaki duk ya gama cikasu.
gashi jadidan bawani kulawa da shirginsu takeyi ba shiyasa abun yake mugun damun layla tanata saka ido dai ko taga shigowar Adnan sai kkrin tambayar jadida take da wayo jadida na basar da ita..
"Jd, yaa adnan ne ya kawo ma yaa nuri wann abayan nata ko??toh shi ina yake...
jadida tace ohh dama kinyi dashi zai kawo mata wani abayan ne kika saka hannu kika dauka mata kayan sawarta batare da izininta bako??
aysha tagaji da surutunsu tace guys lets just concentrate on what we are here for nagaji da chicken fight dinku, after a while suka danyi shiru kowa da yanayinsa akan fuskansa suka maida hankali kan opening speech din da chairman din hidimar keyi.
nur firdaus tayi shirune kawai amma bakaramin jin kewar Adnan dinta takeyi aranta ba, dan dama shine kawai tasan zai iya zuwa mata, ko acikin wasa batama sako tsamanin isowar mahaifyarsu haseena acikin lissafinta nayau ba, bugun zuciyanta taji harna karuwa da gizo gizon fuskar adnan dake mata yawo akan idanunta batay zaton abun zai dameta ba saida taga kamar kusan kowa anxo masa daga gidansu itada layla ne kawai basuda kowa nasu anan.
mikewa tay ta fita ta kofar baya inda security mata suke zazzaune sabida wani irin fitsari dataji na damunta sosai.
ata dayan bangaren kuwa duk son hajiya mammy da sammako hakanan tay haquri ta zauna zugum a babban falonta tana famar jiran dan jikarta javeed A mufasa ya gama shiryawa kafin su wuce wajen hidima
Tunda taji ance sarkin hadejia maici ayanxu wato king sujamal da matarsa Heer safeey Allah tare da kakarsa gimbiya fazeelat suma zasuzo wajen hidimar taji tsuminta ya mugun tashi, snn among oda notable families hjiy Doctor wafiyyya wamako and her doter inlaw zairah wasim are on the list tasan tabbas anjima ba'ayi taron gasar irin wann ba tun bayan rasuwar mahaifyar javeed wanda akayi babban taro hadin gwiwa da saiful islam wanda hatta mahaifin javeed Alhaj attah mufasa ya halacci wancan taron amma yanxu sam yaqi zuwa sabida environmt din na yawan tuna masa memoryn matarsa Hjy Haifa saddam mufasa dabaison tunawa.
gabaki daya tsumin hajy mammy ya tashi tagama shirinta tsaff tsaff cikin wata mahaukaciyar white lafaya dataji aikin golden zare ta lullume jikin tsufarta dashi hannunta kuwa sunji wasu irin manya myan gwalagwalan gwal masu tsadan tsiya tsaban ta matsu har wani jitake kamar javeed dinta bazai gama shirin ya fito akan lkci ba.
hanklinsa kwance yana zaune yana waya har wajen 8:30am snn ya tashi ya shiga bathroom dinsa direct yadan dade aciki yana wankansa a nitse kafin yafito jikinshi nannade cikin wani pure cotton white bathrobe wanda ta amshe kalar fatar jikinshi dats so shiny nd soft. zama yayi cikin nitsuwa Abakin gadon nasa snn ya shiga shafa zallan moisturixing cream dinsa mai kamshin dadi ajikin sulbabben fatar jikin nasa yana bin koinansa a tsanake yana ajiyewa yaji kamar ana bugamai kofa..
danyatsine fuskarsa yayi sanin bazai wuce mayun guards dinsan Nan bane da suke yawan isarsa da nacin su,ya dau kusan minti 10 yana zaune shiru kamr bazai amsa ba kafin nan da kyar dai cikin muryan sa na kasaita yace"come in"
Bude kofar akayi security mafi kusanci dashi me suna Mr. AQEEL ya shigo snn mataimakiyarsa me suna JANET ma ta shigo ciki a hankli
sanye aqeel yake da wata neat black coat kamar da shirinsa ya kwana ita kuma janet koina ajikinta a killace yake da Uniform din aikinta cooperate suit dark blue in colour hannunta rikeda da wata yar karaman italian tray mai dauke Da small mug of hot coffee akai wanda tuni dadin qamshinsa mai sanyayawa ya cika iskan dakin da qamshi.
karasowa tayi gabanshi anitse ta ijiye tray din San sannan ta miqe ta tsaya acan gefe tayi shiru dan already sunsan cewa javeed mufasa yana da zafin kai da mood swings dan haka baiya bukatar jin surutu inba shi ya bada umarni ba,
cikin kamun kai acan gefe assistant dinsa janet taja ta tsaya shiru kamar gunki kanta nakallon can kasa inda ko motsin sautin saukar numfashinta ya kufco waje tana tsarge dashi .
bayan shakkarsa da sukeji they respect his family name so much har zaka dauka ma tsananin tsoron bacin ransa sukeji dan yawan fushinsa dan haka kusan dolensu ne in zasu masa magana kowata irice sai kaga saisun samu cikakken nitsuwa da dedetuwar hankli snn su sako lafuzzansu cikin tautashshiyar murya marar kara da karfi.
PA dinsa Aqeel ne ya matso daf tareda dan rusuna kai muryan sa kasa kasa cikin taushi da ladabi yace"have Ur coffe sir and we are leaving in the next 20mins tareda hajiya also,ur flight for today is taken off by 4:30pm to Abuja..sir.
Shiru yay Baice komi ba,da gefen idonsa kawai ya kalli coffe din fuskansa ba a sake ba baikuma ce Mashi uffan ba
mikewa tsaye yay yanayinsa cikeda ruwan tsantsar izza da kwarjini tashi yay daga kan gadon nasa snn ya koma kan kujera ya zauna
Marmaza Aqeel din ya dauko coffen din da sauri kuma cikin ladabi ya mikamai yasa hannu ya karba,a hankli yakai bakinshi yay sipping dan kadan snn ya zare a bakinshi batare daya kalle ko dayan su ba, muryan sa can kasa kasa zaka rantse bashi ne yay magana ba yace
"Did u get the gifts?
kodaya fadi hakan a fuskarsa was apt nd emotionless, Da sauri aqeel yace yes sir. snn ya juya ya dauko wata shegiyar mac book ya kawo gabansa packge din gifts din ne ajiki dan yasaka ayisune a killace exactly yadda mahaifyarsa take yi for each participant kallo daya yay ma screen din snn ya dauke kansa akai kfin nan aqeel yay saurin dagawa, dan kwafa yayi sai baisake cewa komiba ya cigaba dashan dan coffee dinsa ayangance harya gama yatashi a hankali yafita waje ya basu wuri dan yau din kwata kwata baiga daman yin komi dakansa ba..
Yana bace ma ganin
su nan da nan suka runtuma aiki wann na tattare nan,wannan na kwashe can,dan sauran kananan abubuwan da zasu dauka na tafiyarsu abuja da kominashi duk sun tattarashi sun kimtsasu tsaf acikin tsadadden travel bags, snn duk wani abunda zai bukata na shirinsa kama daga kan matacin kai haf izuwa turarrukan da zai shafa ajikinsa janet ta fito masa dasu
Shikuma mr Aqeel dama aikinsa kenan ya zabar masa irin outfits din da zai saka ajikinshi nan ma ya ciro snn ya aje masa duk abunda zai bukata din akan gadonsa
Suna kammalawa lokacin karfe tara na safiya yayi on the dot har yana neman gaucewa da mintina biyu agurguje suka wuce suka wuce waje domin gama kimtsa motocin gudun kada su batamai lokaci.
Bayan ficewarsu da kamar mintina biyar sai gashinan ya shigo dakin within 30 good minutes waiharya gama abunda zaiyi ya kammala shirinsa,ya saka tailored pieces of Soft light grey shirt nd pant whith a hand woven Millenial darker shades of grey blazer me dogon coat from mufasa noir designer
Azababben qamshin turaren jikinshi na mufasa noir din daya rikirkita atmospheren dakin mai tsantsar shiga jiki da ruda kwakwalwa dan duka ilahirin dakin saida ya dauka dashi wanda yake fitowa tun daga kan fatar jikinshi with Masculine scent daya baza fatar jikinshin tana kuma busowa da kamshinta ta koina.
labban bakinsa dake nan deep red har mai mai yake kamar an shafa masa lip gloss fuskarsa tay haske yasaka wata classy booth din da yayi matching sosai da blazer coat dinsa
everything about his looks and aura speaks elegance nd class
domin kayan daya sakan kana gani kasan is damn xpensive nd striking kuma ya bala'in kara ma siffarsa Kwarjini bana kadan ba.
almost 10.00am ya fito yana takunshi na janrai da daukar hankli lkcin hjy mamy harta haqura ta bar ma Allah komi ta rafka tagumin jiransa a falonta.
yana fitowa yayi gaba personal qurd dinsa Aqeel yabiyoshi waje cikin sauri, zuwansa yasamu har wani ma'aikacin a waje ya bude mai kofar mota yashiga anitse ya zauna dan sosai ake daraja shi ake kuma tsoronsa. yana zama haj mamy da janet da PAnta suka fito suma.
motarsa daban nasu hjy mammy ma daban kusan atare suka fice inda hadaddun dark convoy na bulletproof latest landcruiser jeep dake binsu abaya yake tafe da security tare da janet da kuma dukkanin kayansu na kyauta da sukazo da shi.
wajajen karfe goma da minti arbain suka kawo gaban hall din general hassan othman katsina inda security suka yanyane su ana famar gyara musu parking dan da alama sune manyan baqi na karshe da basu samu daman karasowa ba.
manyan mata masu daraja dayawa ne sukazo tarban hajy mammy dan ta tsufa sosai inda javeed yay saukowar karshe, he looks serene nd stunning irin haduwar nan me ratsa zuciya da dolefa saika juya ka dauki wasu lokuta kana kallonshi, nd was quite enjoying his fresh looks. dede wann lkcin babu wani wulgawa ko motsin kowa dan duk an dakatar da movement din regular civilians da students wanda hakan yasaka nur firdaus makalewa a bayi tare da security mata tanakan jiran duka sai angama jera manyan baqi kafin nan abarsu su shigo.
wani Shiru hall in yayi har aka gama bawa familyn mufasa wajen zama, snn aka fara sauraron speech in da chairman keyi, ta baya security talallaba ga shigo da nur firdaus tunda ta shigo hall din taji kirjinta na wani irin matsanancin bugawa harta samu zama awajen zamanta bata iya dago kanta ba sabida yadda taga wajen ya cika da ruwan securities da kuma manyan mutane na gaske.
no cameras are even allowed a gefen da manyan baqin suke