← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 96

Sashe 3

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin y'ay'an dama layla ce kadai me iya shiga tsabgarsa dan gabaki daya shidin girman kaine meyawa atattare dashi yana ganin kansa irin hot guy din nan yana shashan gamshi irin gashi kyakkwa, duk dama tun zuwansa gidan yafi dora maitar idanunsa akan nur firdaus sabida wann sassanyr kyaunta mai hade da natural farin jinin da Allah ya halicce ta dashi gatada wani irin sanyin nitsuwa me burgewa, saidai itace bata taba kulashi ba dake sosai yaran suka gama lura cewa iya dadin gindin uwarsu da kudinta ne kawai ya kawosa gidan amma bakomi ba.

unlike nur fidaus da bayan gaisuwan sama sama sam batashiga tsabgarsa ita kam laylah she love to make fun of him, saidai bata gansa ba sai ta masa magana koda ta banzace, infact sha'awarshi ma tafara ji akasar ranta sosai dantana da cwn karfin sha'awa sosai, daga yau tacemai junior daddy, gobe kawu ango ko tacemai uncle, jibi haka zata kile takirashi da full gorvenment name dinsa in disrepcfl tone babu ko sakayawa bare respawa its all depends on her mood.

Buga kofar take asigar tsantsan tantiranci babu kakkautawa tana cewa "Sadaat omar,
...daddy sadaat..
"hello? open the god damn door sadaat this aint even ur room.

Shide Baiyi magana a bayin ba har sanda ya fito waje da cool sexy voice nashi snn yahau jan kufulallen tsaki yana cewa "Coming" tanakan tsaye awajen after like 3 min snn ya taho ya bude mata kofar ahnkli kmr bashi ya bude ba tsumamen qamshin turarentane yafara dokar kofar hancinsa yay saurin dago kai Suna kuwa hade ido abazata yaji kansa yasara mishi dan daya wani kalle saman kirjinta yadda nonowarta suka tsaya sambal sanda yaji gabaki daya yadauke wuta cak yabi daburce taciki, gyara tsayuwar bazata yayi lkci guda yay gyaran murya cikin sauke idonsa kasa ayananyi da bai shiryawa hakan ba.

Dan dauke kai tay akansa tay kamar bataga meyayi ba da shu'umar voice dinta dayasakar mai wata kasala ajikii tace "Can i come in??

Tun bei amsata ba ta wani manne masa lallausar nonowarta akirji ayayinta ta wani bangajeshi snn ta shigo ciki,..dakyar ya iya matse kakkarfan nishin data tasonmai tun daga cikin ramin kwakwarlsa, shide baice komi ba dan yasan fallin balagace ke damun laylah da kuma tana da gadarar cewa nan din dakin mahafyrta ce zata iya yin komi.

wucewa tay kai tsaye tazauna abakin gadon tahau kallonsa cikin idanunsa da yasan bakowacce mace ke iya standing in kwayar idanun nashi ba.

duk sai yarasa me zaiyi yasan dai ba gaisheshi zatay ba dan haka baice mata komi ba ya daure ya koma gaban madubi yana faman shafa la mer hand serum yana mutsukwa wa yatsun hannunsa dan uban qamshin plant extract dinsa duk ya cika mata hanci with all the afalfa sun flower and barley extract wanda yake taimakwa kwarai wajen saka hannun taushi da laushi...

kallo tashiga karemai da gefen idanunta in an evil fiercce and obsessive manner tanajin wani irin mugun sha'awar sa duk jikinta na daukar zafi ganin yadda yawani tsime yana kkrin kama ajinshi duk dama tasan abune me matukar wuya namiji me cikakken lafiya irinsa ya iya shareta ayanayin datake ciki yanxu, duk dama tarasa gane mesa bai son kulata.

nan tacigaba da kallonshi he takes care of his skin so damn well No wonder babu wani tabo ko alamun da zai nuna cewa yana wahala cos of how he take care of his skin very well, kallon shi take tana raya haka aranta ganin bakaramin pamparing kanshi yakeyi ba, sosai yake tattala duk wani abunda ya shafi kyau da lpyar fatar jikinshi kamar wani baby

Yana gamawa wardrobe dinsa yabude bai tsaya dubawa ba ya jawo iya abunda hannun sa yakai kai ya mayar ya rufe ya shiga closet, Agurguje yay sauri ya kammala saka kayansa sann ya fito cikin wani dark blue pyjamas dayasaka ta dan dameshi ya feffesa dfrent brand na turare na designers da suke da qamshi ajikinsa sunkai kala hudu.. By then ya furta kalamai sunfi dubu a cikin ransa yarasa gane kome yarinyar nan take nema awajen shi oho?

dagowa yy suka hade ido da laylan wanda ta sauke yar karaman ajiyar zuciyar datazo mata a bazata..

a mugun shake kamar bazai furta maganan ba yace "ke lafya...?

Bata amsa shi ba saida ta fidda paper din ta miƙa masa yana amsa bayabo ba fallasa tace "Sign this.

Dacan Baida niyyar budewa amma audacity dinta ke mugun bashi mamaki nan ya bude paper ya gama karantawa cikin kyabe baki snn yace "why" kece nur firdaus or what??Mesa ita dakanta bazata kawo min ba saike.. yay maganan ayayinda hanklinsa kekan takardan da already ya budeta yana kallon menene aciki.

layla tadan yi shiru cikin jin tsananin kishi da haushin tambayar dayay can tace "u knw am ur step doter right??

..juyowa yay ya wani kalleta sai kuma yaji ya kasa iya dauke kwayar idanunsa akan tsayayun nonowarta dake nunawa acikin vest din

Mikewa tay tazo kusa dashi tana masa wani irin shuumin kallo snn tace "mmm Yaa noor bazatazo ba, and i think Is too selfish of u kafara hana mummy kulawa da harkan makarantanmu while all u do is just to sleep with her,eat and sit at home like a Gar jamai

cikin katseta da tsananin mamaki yace "excuse me hey..are u out of ur tiny mind???
is dis d way to talk to me...Ni saar kine dakike gayamin wnn maganar? A fusace ya kalleta kamr wanda zai falla mata mari.

itako kallonsa takeyi da Wani irin cute dariyar rainin hankli dayake kufce mata tafashe mai dashi snn tace "just do what i want..if not... i wll tell everyone that kaine ka kirawo ni nan dakin kakeson kayi lalata dani...

Idonshi yakwalo waje abazata tareda cewa "whaaaat?
"WTF!!!!...

Batacemai komi ba ta mugun hade rai sai jujjuya dogon suman ta take akan fair skin dinta duk ta rikatashi amma kuma baisan wani kalar sharri ta shirya masa ba gashi baison wani abun da zai kawo mai cikas agidan yanzu musm ma da burinsa bai cika ba tukuna..

Wani irin kallo yabita dashi ganin ta tsura masa ido hade da takunemai fuska, da alaman baida lokaci isashe na amsata nan yabude drawr ya dau biro yay signing akan takardan yana tsaki, yana gamawa ya mika mata, tafauce papern, ransa a mugun bace yace "out". tare da mata nuni da kofa.

Wani irin girgixa dirin jikinta tay ayayin data juya mai baya cike da rangwadi mai tattare da harara masu tsananin zafi. kirjinshi yaji yana tsananta bugawa yadda buuts dinta yake girgiza kawaii yasashi kasa motsi wanda ji yay kamar ya haukace ya kamata ya danneta awajen yajita dan sosai yaji jijiyar dake gabansa na kumbura taciki.

magana ta masa can kasar wuyarta bayan takai bakin kofa tace
"Saika san yadda zakayi kace ma mummy kayi signing snn tazo kaduna wajen musabaqar BIG sis idan ba haka ba kaine zakazo and u will have no choice but to come as our father or else....

Da sàuri yabiyota har bakin kofar zai cafketa dan raininta yafara issansa yadda take mai magana da doka da oder Yana kuwa kawo hannu ta tsala masa ihu...

Wayyo!!! wayyo!!! wayyo!!! Allah na kasakeni nide kasake ni uncle sadaat wayyo banaso nace maka banaso, yaa nur, yaaaa nuriii, yaaa, wayyooo..Mummy mummy...Tsakani da Allah layla tashiga kurma masa ihu kamr barawo wanda duk dama ya fusata yanata kkrin ya saketan amma haka ta cukuiye mishi jiki taki ta sakeshi tana ihun idanunta a rufe gamm.

kokarin kwace kansa yake Lkcin dede Nur firdaus tabude kofar hawa step da waya a kunnenta nan jin ihun yar uwarta yasaka ta razana ta sake wayar akasa a hujajen tayo wajensu da zafin nama ta ficceke laylah a hannunsa da masifar karfi.

Kalar ihun da layla takey dataga nur firdaus kai zaka dauka wuƙa yà dora mata awuyarta..

Shikansan saida ya razana yadan koma da baya yanata kallon laylah da tsananin mamaki a idanunsa dan baisan wata irin shu'umar yarinya bace laylan itace ta rikeshi amma itace me xunduma ihu abun sosai ya daure masa kai...

wani gam gam ta rike nur fidaus tana fmr zunduma ihu tana daka tsalle tana cewa "Wayooo Allah na Big sis big sis big sis kiga wann mutumin daga kawai na kawo ma mumynmu abu shine zaice zai kamani..

Rai a mugun bace nur firdaus ta kalleshi dan a duniya karankaf ta tsani duk wani abu dazai taba mata kanwarta laylah haroun datake mutuwarso a zuciyarta a duk duniya

muryanta har na rawa rawa tace mishi mr sadaat why wud u hit her...meta maka..??

Shiru yay bai amsa ta ba ganin ranta a dagule itakuma shirun dayay sai ya mugun bata haushi, Azafafe ta daga wayarta a kasa ta kunna shi muryanta na rawa rawa tana cewa "am going to call the police u cant hit my sister kodan kaga mummyn mu bata nan shine kawai zaka daketa?

hannunta na rawa har tafara kkrin Kiran saurayinta Adnan kenan layla tay wuf ta rike wayar tana girgixa kai sosai cikin kuka

bubbuga kafa take a kasa wayyo Big sis dan Allah kar ki kira police kidubeni fa ai cewa zaayi namiji ya kamani nide karki kirasu inbadai kinaso ayita gulmana estate anakai zance na a makaranta ba.

Kukan da layla takey na munafurci yasaka nur firdaus din fasawa tadaga laylan ahankli tadan rungumeta sosai sigar lallashi

shide baice musu komi ba banda hucin dayakeyi ransa cike da dar dar yanata kallonsu harsuka bar wajen suka koma sashensu snn shima ya koma dakin yanata huci a rude.

bayan kamar minti biyar ya kira maman nasu bata daga ba nan yahau shirya kansa sharply ya fita agidan agaggauce dan yasan yaran ba wani sonshi sukeyi ba yanajin shakkarsu baisan me zasu iyayi akansa ba given by laylas words and behvr na makirci nayau sai yafarajin kamarfa sun shirya mai wata tarkone.

Dagata dayan bangaren banda jan hanci babu abunda layla take har suka kai ga dakinsu..

Nur firdaus data riƙota a hannu batace mata komi ba har sanda suka kaiga bakin gadon snn ta zaunar da ita ahankli laylan ta sunkuyar dakai tay shiru tana hawaye kamar mutuniyar arxiki.
Chapter 3 · 0% Book details