← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 96

Sashe 48

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokaci yayi da nur firdaus zata fara karatu lkcin idanun kowa nakanta sabida ita kadaice ta dan killace fuskanta da niqabi yanayinta aciki yake da sanyim nutsuwa Duk idanun kowa nakanta harta gama bude nata takardan.

wanda Tana gama bude takardan ta kore shedan snn tay bismillah tafara karanta Ayoyin da suke magana akan Mutuwa wanda atake nutsuwar wajen ta canza gabaki daya sabida tsananin dadin muryanta dake fitowa da wani nauin sanyi da kuma kwarjini kamar ana busar sarewa.

nan hajiya mammy ta umarci Female aids dinta aka hau daukar mata karatun nur a wayarta dake in ana maganan mutuwa tana yawan son ji sabida gani take kamar nata mutuwar ya kusa yaxo tunda ta tsufa sosaii.

nur firdaus ta nitsu sosai beyond all odds tana rero karatunta cikin wata hikima data banbanta dana kowa
danko sau daya ba amata gyara ba.

nan danan ta kawo ayar "Kullu nafsin dha'iqatul maut ta cikin Surah Al-Ankabut (29:57)sann ta shigo da "Ayna ma takoonu yudrikkumul mawtu..."
ta Surah An-Nisa (4:78.ta kuma kawo wata ayar dake cewa. "Afahasitum annama khalaqnakum...acikin Surah Al-Mu’minun (23:115)snn ta shiga "Waja'at sakratul mawti bil-haqq..."na Surah Qaf (50:19).. akarshe dak ta kawo "Fa-idha ja’a ajaluhum
...Surah Al-A’raf (7:34)

wanda acikin kankanin lokcine take iya zakulosu a cikin surorin nan har biyar kuma a nitse.

Yadda ta karanta wayann ayoyin cikin cikakken nitsuwa da kuma sassyar shauqi yasanya wasu daga cikin masu sauraro suka fashe da kuka sosai kamar irin su hjy mammy dasuke dan fahimtar larabcin sosai suna fahimtar abunda take fada, wasu kuwa sun lumshe idanunsu cikin nutsuwa da tunanin mutuwar tasu.

Wasu cikin alkalan gasar suka dan sunkuyar da kansu kasa suna jin nauyin maanar ayoyin a cikin shaukin data saka masa me ratsa imani wasu kuwa suka goge hawaye a gefen idonsu suna dan murmushi dan sunsan baiwa ne Allah ya bawa wann yarinyar domin ta tunatar dasu.

Bayan tagama wajen yadau shiru na ‘yan wasu dakiku kafin hall din yahau amsawa da takbir ana masha Allah,Allah akbar, Subhanallah daga wajen masu sauraro..

alkalai sun riga sun dauki dukkan makin din kowacce daliba ta samu na ranar, sai aka danyi jawabai aka sanar da cewa gobe ne za'a yi karatun tsakanin maza da mata na karshe, ranar talata kuma shine ranar kirar result da bada kyauta ranar kuma kowa zai iya barin kaduna.

wajajen 4:30pm aka tashi Hajiya Mammy ta share hawayenta ta kira Javeed a waya cikin cin sa'a kuwa sai ya dauka, har suka gama gaisawa bai gaya mata inda yaje ba haka tagama mitarta tay shiru, shidai yanayin sanyin jiki da sheshka dayaji a voice dintane yadan damesa

ya tambayeta ko lfya nan danan ta fara bashi labarin karatun nur firdaus wanda har ta iso gida tana bashi labarin batare da ta gaji ba.

javeed ban taɓa jin murya mai cike da tasiri irin na wannan yarinyar ba..ta fada ta maimaita..

Javeed har ya gaji saidai yaita hmmmm hmm
can dayagaji yace hajya kice dai kin samu wacce tafi kowa burgeki dan kawai tatuna miki mutuwa,

tace hmmm ba maganar mutuwa akeyi ba jikana dolene fa ka ji muryan wannan yarinyar da kunnuwanka, kai dai Kar kayi gardama Ka zo goben dan shine ranar karatunsu na karshe.

Javeed ya yi shiru baice komi ba dan Yana da ayyuka masu shegen yawa agabansa ynxu haka ma baya kasar, amma yasan ba zai iya sabawa Hajiya Mammy akan abinda take so ba, ahnkli yace "Toh Zan zo na goben kawai."
tana murmushi tace toh sann ya katse wayar.
##SURAYYAHMS
08060712446

SHARE
[27/02, 19:34] Anne-Aurora🦋: BONUS PAGE FOR COMENTERS..

bayan sun kammala wayar nan hajy mamy ta karasa isowa cikin gidanta batare da ta nemi inda simran takeba tawuce sashenta tay wanka dama kuma batajin yunwa ko kadan kawai tahada tea dinta me shegen qamshi ta zauna a daki domin samun isasshen hutu.

fannin Nur Firdaus kuwa sosai tafara gajiya da irin cece kuce da kuma zafafan muhawarar da akatay akan yanayin karatun ta a hostels din mata musmmn na sauran makarantun da sukazo.

inda wasu daliban hassada ya sakasu suke ganin kamar aidan nur ta samu jaaa me tattare da kalmar "mutuwa" shiyasa nata ya fi daukar hankalin kowa awajen taron, wasu kuma sukace ai daga yanayin yadda tay karatunne cikin fidda maanan ayan tare da shauki da bada haqqi ga kowani haruffa.

kowadai na fadin raayinsa akanta amma babu tantanma yau mahassadarta na fili dana boye duk saida suka bayyana dan zancenta kawai akeyi ata ko ta ina

can da dare tazauna a gefen gadonta tana tunanin abunda ya farun saikuma tafara jin son ziyartar wani kawunta da ake kiransa Alhaji Abubakar Ciroma dake nan kaduna.

gani take duk dama mamansu ta hanasu muamala da yan uwan ubansu be kamata tazo kaduna har tay gasa ta tafi bataje ta duba elder brothern mahaifinsun ba, tun tana karama tasani cewa alhaj abbakar ciroma yafi kowa shakuwa da mahaifinta and is a very wealthy business man yana da mata biyu, amma yarsa guda daya ne tall ana cemata Razia Abubkr ciroma wanda aka fi sani da (Razia abu), yana zama ne a GRA barnawa and is not really far from them dan haka ta gudura aranta cewa gobe bayan angama karatu zataje ta dubasu.

har hajiya mammy ta gama shan hadadden shayinta bata cire ran cewa yauma javeed zai dawo ya kwana agidanta ba,ita kuma simran wuni tay agari tana famar yawace yawacen shopings da wajajen shan iska dana ciye ciye dan babu wani abu datake matukar darajawa arayuwarta kamar bacci, kashe kudi, da kuma hot coffe, sanin cewa javeed ba kulata zaiyi yadda takeso ba yasaka zaman shiru agidan yafara damun ta amma dake hajy zuby tace mata lallai tazauna anan din har sai javeed dakansa yabaro kadunan tare da ita kafin nan tay wani motsi.

wajajen karfe 6pm saura na daren ranar lahadin Javeed A. Mufasa yafito daga dakin wani meeting a kasar egypt dan tun da asuba daya wuce nan batare da sanin kowa ba baiyi wani waya da kowa ba sai kakarsa hjya mmy.

within few hrs prvt jirginsa ya dawo dashi cikin kaduna alokcin ana neman 10pm na dare suka sauka a tashar jirgin sama inda motocinsa dake jiransu suka wuce dashi dakin hutu

after while baijima awajen ba ya shirya yafito domin duba wani abokinsa mai suna Sultan Khaleefa da suka dau lokci basuga junansu ba.

Sultan mutum ne mai tsananin hatsari da zurfin ciki tareda ilimin dabara da Allah ya zuba mashi,yana daya daga cikin few mutanen da Javeed ya tsananin aminta dasu snn ya ke iya kwana yana tattauna wasu maganan dasu.

sultan khaleefa yana da underground club a kaduna sabida shidin tamkar jarabawa ne ga kusosin yan siyasa da kuma mugayen dake addaban kasa.

he works for the Central intelligence agency as a senior undercover, amma a fili kuma shidin kamar dan daba ne dake saida bindigogi da tsadaddun alburusai ma amintattun sojoji da mutane masu powerful personality kamar su BG javeed mufasa, Dr. nashwan wamako etc, dan haka babu wata sirri ko wani shige da fice dake yawo a nigeria da baisan dashi ba.

wajajen sha daya da rabi on d dot suka iso, Parking hadadden motarsa bodyguard dinshi yayi a parking lot din babban pub din

lkcin javeed yana zaune a owners coner baima san sun isoba sabida wayarshi dayake ta famar daddannawa.

Casual dressing yay Inda yafito a cikin wata tsadaddiya kuma shegiyar unbuttoned shirt na kamfanin Hermes fara kall kall da ita datamai kyau banawasaba,ya hadeta ne da dawani brown carmourflage trouser kafafunshi sanye da wani black boot na hermes din shima.

sabida sanyin dare yasa yataho da jacket duster coat sai wann hadadden kamshin turarensa na mufasa noir da yakeyi kai kaman ka lashe shi tsabagen qmshin dadin dake yawo ajikinsa duk inda ya ratsa.

budemai kofan motar da akayi yasaka ya dagokansa ahnkli ya kalli bodyguard din dake tsaye agabansa yanamai jiransa ya sauko. Karamin Ajiyan zuciya ya sauke baice komi ba ya sauko din
ahankali tareda zuba hanayenshi a aljihu, gaba yyi suna binshi abaya yana taku cikin nitsuwa da kamewa kamar Dan sarki

body qurds uku suka biyo bayanshi suka nufi cikin undergrnd pub din tare dashi, can ya juyo fuskarshi adan daure jin karan takalman su daf daf da shi, wani irin haushinsu yakeji yanda suke binshin kaman wani karamin yaro daga yay korafi sai ace ai aikinsu sukeyi na kareshi,but he already knew dat Babu mai Kare shi a duniyan nan sai Allah

but wani bin dole ne yakansa yaKe bada hadinkai domin akare rayuwarsan gudun Duk abunda ake tsoro din ya faru.

Ahankali cikin strong bold voice dinshi ya juyo yakalle gurds dinsa dan baison yamusu tsawa ya janyo attention din mutane yace musu wait for me outside give me a break...

Kaiwa nan yawuce yay ciki cikin daure fuskan sukuma babu yanda suka iya suka koma kofa suka tsaya suna masu lura da komi dake shige da fice

javeed yana karasawa aka Budemai kofar shiga VIP securityn wurin ya matsa masa yashiga har cikin club falour din dayake tashi da hayaniyar maza wasu na harkan business, wasu na buga bar games, dan dauke kansa yayi yana dan cije lips dinshi har yahaukan stairs din yay sama can ya doshi wani waje da aka rubuta Danger da jan fenti asamansa.

security dake wajen suna ganin shi suka matsamai yashige ciki yana shiga yaga wasu kattin mazaje su hudu a zaune dukansu Americans suna kan aikin jera bindigogi

ak47s,sniper riffles, x22, granade lunchers, difrnt kind of guns kala kala aka shimfide akan table agabansu da manya manyan bottle din hernessy strong Martini da wine glasses a hannun su.

suna ganin shi suka dan dakata da aikin su har ya karaso..

nan sultan ya mike tsaye yanamai mika masa hannu yana murmushi yace my one nd only friend we all glad ure here But you are late.

zama javeed yayi kusada dashi suka gaisa dan shikadai ne ma yay kama da yana cikin hayyacinsa sosai ahankli yace sultan i cant stay long sabida nagaji, u wanna grab a drink??...
Chapter 48 · 0% Book details