← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 96

Sashe 25

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gashi akan laylan aka bashi aiki shikuma sam laylah bata taba burgesa ba dan ya lura halin son maza da muguwar jaraba irin uwartane ajikinta bana wasa ba

izuwa yanxu babu kalar gindin manyan mata dabaici arayuwarsa ba hakama yan mata da yaran masu kudi da yan iskan daga yaran talakawa, da wanda suke kawo musu kansu, duk dai yanxu iyaka abunda ya rage masa yacimma a ransa shine kawai yaga yakwana da karamar yarinya wacce bata san kan harkan sex ba, a fragile girl dats so innocent kamr dai nur firdaus din she alwys seem like the best sex host for his passive exploration acikin idanunsa.

suna karasowa gaban nur firdaus suka zuba mata ido tadago kai ahankli fuskanta ba a sake ba Da sanyn muryan kasaitarta tace Good mrning mummy..
bayabo ba fallasa mrs haseena ta amsa da mrning. shiru ne ya dan ratsa wajen batare da takalle sadat ba sai can tace mashi sannu ina kwana ..wani mmm kawai yay cikin shan qamshi sannan ya kwace hannunsa daga cikin ma mrs haseena ya dan ma haseenar peg a gefen kumatu..

"babe zan wuce ki kulamin dakanki.

kafin ta amsa ya rike habarta da hannunsa yana wani shuuumin murmushi muryansa kasa kasa yace hassy babyna me gidan dadi"..

cikin kashe masa ido tare da jin matsancin dadi aranta tace haba honey muna gaban yarinyane fa kawai kaje kadawo din da wuri kaji, i have alot for you tonight...

yana murmushi baice komi ba ya wuce haka tadinga bin bayansa da kallon kamar zata hadiyeshi, yana dan wucewa nan da nan ta hade rai ta dubi nur firdaus dakanta ke kallon can kasa cikin yatsinawa tace ke hajiya ina zakijene da sassafe kinata sauri kodama haka kikeyi idan bana nan saiki na satar jiki kina fita yawon ki da safe...? uhmm ta karkada kai dama can maman saeed tasha gayamin cewa wani me mota yana zuwa kofar gidana yana daukarki da safe ko shine yauma yazo dan uban sa???

nur tay shiruuu batace uffan ba, can snn tace mummy Laylace ba lafya zanje na kira malam liman ne mukaita asibiti.

atake haseena ta sauya murya ta rike kirji tace aihooo toh meyasa mei autan? ya salammm, da wani irin dagon murya tace shine kuma kike tsaye? pls move move hurry muje inganta oh my god oh my laylah

kusan ma bangaje nur firdaus dintay ta kama hanyar dakinsun agugurjuje nur firdaus ta biyota abaya cikin sauri da matsanancin takaici

kusan atare suka iso cikin dakin suka samu layla ta wani rungume kanta ta kakakkeme jikinta sosai tay tsamm da idanunta kamar wacce bacci ya dauketa a wahale

kai tsaye mrs haseena ta karaso jikin gadon cikin sauri tahau tattaba jikin layla da baiyi wani dumi ba iyakar fake hawayen data gani akan fuskan ta ne kawai yasa taji kamr ta dan amince.

tadaga ido ta kalle nur firdaus da yanayin tuhuma kikace min layla babu lafya anan kuma naga bacci kawai takeyi.

nur tace na dawo daga karatu kenan na sameta a toilet tana kuka tacemin ciwon ciki me tsanani takeyi shine na kwantar da ita na fito waje zann..

cikin katseta tace ya isa haka, naji abeg its okay, inma karya kike min ohon ki sickness shall neva be my auta's portion tana fadin hakan tazauna ahankli daf da layla tafara shafa mata kai ahankli cike da nuna so da kulawa...

nur firdaus na tsaye batace komi ba jikinta asanyaye sosai ta juya zata fita tamata wani irin harara ke ina kuma zakije ko me motar har yazo ne kike sauri..

cikin jin wani irin rauni nur ta juya muryanta har na rawa rawa sosai tace mummy please stop accusing me dan Allah kidena zargi na da abunda bana aikatawa, kuma naga Adnan shehuri ne kawai yake zuwa daukarmu a motansa in malam liman baya nan kemafa kinsan da haka amma inbaki yadda ba ai ganan laylan inta warware sai ki tambayeta.

cikin harde rai tace nooo i dont want to fill my head with white lies ke de duk abunda kikeyi makanki kikeyi bawani ba..

take nur firdaus taji wasu hawaye masu shegen zafi sun kawo mata cikin idanunta
sai tay shiruuu bata kuma kara motsi ba

dukan abunda akey laylah na nanike tana najinsu mrs haseena na shirin kara budan baki laylan tay wani yunkuri tareda mika kamar wata me aljanu cikin saka sabuwar kuka tace wayyo Allah na ciki na.

cikin wani irin sauri nur firdaus ta karaso tana kkrin riketa da kulawa lkcin mrs haseena ta dan ture hannunta gefe snn ta kwace laylan da karfi ta rungumeta akijrnta sosai

ahankli take shafa layla dake kukan makrci cikin rarrashi tace shushhh auta shushh wayyo Allah na ashe abun da gaske ne oh my layla sorry kinji yar auta

wani irin narkewa layla tay ajikin maman nasu tanajin wani shegen dadi sosai

babu kunya mrs haseena ta kalli nur tace nur toh jeki kira malam liman din mana yazo mukaita clinic yanxu

ahnkli nur ta share tsillin hawayenta daya fara zuba tamike jikinta a sanyaye tafita tana tafiya ahnkli kamar wacce bata da laka dan tun tanakan stairs taji wani abu me ciwo ya rike mata kirji kawai sai ta fashe da kuka me sanyi.

haryau bata san me takey wanda har yasaka mummynsu take mata kallon yar iska me bin maza ba sosai wnn abun yake mugun raunata mata zuciya yana mugun ci mata rai.

kafin ta isa kofar gate tashare hawayen ta cikin kirkiran murmushi me sanyi da ladabi suka dan gaisa da malam liman sama sama snn tace masa mummyn su tana kiransa ata ciki

kusan atare suka taho yana mai bata hakurin daukar wayarta da baiyi ba yace mata ya zaga bayi ne..

bangaren layla kuwa tunda nur firdaus ta bar dakin ta farfado da wani sabon makircin ta nanike akan kirjin uwattasu tace sam ciwon cikin baikai na zuwa a asibiti ba dama haka yake mata in period dinta ya kusa sai an samata ruwa a gida...

cike da shagwaba tace "mummy kice malam liman yakira likitar nan datake makwaftan nan da nan tazo ta samin drip din kawai anan i will be fine basai munje asibiti ba..

mrs haseena tace 'Auta ta are u sure??
tun bata amsa ta ba tatattaba fuskrta me alaman rashin samun isasshen bacci cikin damuwa tace yaaaa salammm u look pale laylah kode baki da isasshen jinine ajikinki kinama cin abinci kuwa? wnn muguwar dadanki i dont even knw what is wrong with her sai naga kamar bata kulamin dake.

layla ta dada narkewa ajikin mumynsu cikin shagwaba da kanann kuka memekon ta kare nur din sai tay shiru abunta, cikin nishi take cewa i wll be fine mumy kawai de bazan iya fita bane banajin karfi ajikina..

tace "dont worry auta ta i wll do wat eva it takes, sorry kinji wani yagalgalata laylan takeyi kamar zata maidata cikinta badon komi yasa take son layla ba saidan gani datay kmr raayinsu yazo daya da ita sosai.

ayayinda mrs haseena takekan shagwaba layla nan saiga nur firdaus sun shigo da malam liman sukay sallama tun daga kofa aka amsa musu ciki ciki.

yana gaisheta bata wani amsa shi ba ta bashi umarni dede kamar yadda layla ta gindaya mata..

tace akwai wata likita anan makwafta pls ko nawa ake biyanta zan biyata tazo tasaka ma autata ruwa dan taji karfi ajikinta, and i need you to get sum fast food a restaurant
yanxun nan inba de kashe min yarinyata zaayi ba..cike da mita tace yarinyar nan duk ta rame wallhy sekace babu mutane agidan nan taja tsaki ta daga wayarta ta daddana tay transfering masa kudi dubu ashirin

fuskanta ba asake ba tace masa natura maka kudi a acct dinka malam liman so be fast about it bana son raina ya kuma baci..

cikin ladabi yace Allah ya huci ran hajiya duk angama..

batako kallesa ba harya fita...

cikin sanyin jiki nur firdaus ta karaso ciki daga ganinta kasan tanajin mugun tsoron magana amma sosai layla tabata mamaki

layla bata taba ciwon ciki irin haka ba kuma basu taba kirar wata nurse ba haryaushe layla ta kitsa duk wayann karyan ma maman nasu???

batare da cewa komi ba tama laylan yay jiki
cikin nokewa layla take amsa ta cikin nishi. daga nan basu kara kulata ba har taje tay wanka tazo tana kan shiryawa saiga nurse din tazo nan suka gaggaisa ta duddubba jikin layla itade bataga komi ba amma dake sun nace sai kawai tabi tasaka mata ruwan drip aka biyata ta fita.

lokacin ana neman wajen karfe tara nur ta yanke hukunci zama agidan domin kulawa da layla amma haka mrs haseena taki fir tace mata ta shirya kawai tawuce makaranta dama ba don Allah take zama da yar uwartan ba.

wasu maganganun nata yay ma nur ciwo amma haka ta danne komi aranta tay shiru
abincin da malam liman ya kawo aka bata take away daya mrs haseena tace sede taje ta ci abincin a maknrta sabida makarar datay...

haka malam liman ya dauke nur firdau wajen tara na safe ya wuce yakaita schl da kyar saida ya saka mata baki kafin aka barta ta shiga dan ma wai ansan bata sa'ba saba dokar mkrnta ba

daga gidan daga layla sai mrs haseena kowa na famar baza halinsa dan mrs haseena bata minti biyar kira bai shigo wayarta ba, after while ruwan drip da aka saka ma layla yakare ta cire abun ta watsar musu anan, tasake cin abinci tay dam tasha wanka ta saka kanann kaya nan tadau wayarta ta dinga bin wakokin soyayya a tik tok tanayi tana neman seduction ideas a internet...

sai can da yamma kafin nan mrs haseenan taleko tazo tadauketa sukaje wani wajen kwalliya suka shirya tsaf snn suka dan fita shan iska a gari, dan yau din akwai wani dan karamin taro na manyan mata da akeyi acan anguwar maitama and since laylah is with her taga yadace yau din tanuna ma manyan mata masu zaginta cewa bata kulawa da yaranta cewa itadin jajiritacce uwace...
Chapter 25 · 0% Book details