Sashe 64
Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sau da dama takan manta da hairaan din shaf cikin mutanen dake existing a rayuwarsu. Tana mantawa da ita kwata kwata cikin babin rayuwarsu. Duk da kasancewar hairan din mutum me wani irin zuciyar zumunci......son duk mutumin daya rabi rayuwarta,da kuma girmama babba,wannan yayi sanadin da ta maida nannie qanwar mahaifinta kuma kaka a wajen ta ta halak malak.
Idan hairaan tana nan,ba zaka taba banbance wata haifa ba tsakanin aisa da ita,idan hairaan tana nan,zaiyi wahala ka dauka morsa safiyya ce mamanta ba nannie ba,idan kaga sabanin hakan,nannie din bata nan ko kuma tayi wani balaguro.
"To Allah ya kaimu......ya nuna mana cikin amincinsa da yardarsa......ma sha Allah......ga biftu" Ta fada tana miqawa akhnan wayar kai tsaye.
Wani abu ne da batayi tsammaninsa ba,ba wani magana ko waya suke da Tante ba(kamar yadda falaak ke kiranta dashi),duk da hairaan din tana da wani irin kirki da jan 'yan uwanta a jikinta.
Ko yaushe fuskarta shimfide take da fara'a,kamar yadda lokaci lokaci takan duban akhnan din koda ta watsapp ne,ita dince bata damu da duba hakan ba. Idan ta nemeta shikenan,idan bata nemeta ba koda tsahon shekaru nawa ne ita din bame damuwa ta nemeta bace.
"Biftu na" Hairaan din ta fadi da salon kirkinta da kulawarta kwatankwacin wadda take nunawa falaak,saidai har yanzun ita din ta kasa jin haka har zuciyarta. Kamanni da kuma murya na hairaan dukkaninsu ta debo na morsa safiyya ne,wannan dalilin ya sanya kowanne qoqari na kawo kusanci tsakaninsu yake wargajewa a zuciyar akhnan.
"Bonjour" Ta fada a taqaice da muryarta da tayi wani sanyi a yau da yake nuna batason magana.
"Bonjour,comment ça va?" Ta maidata mata muryarta cike da nishadi.
"Alhamdulillah" Ta sake amsa mata bata wani jin armashi a gaisuwar.
"Fatan komai lafiya......ya sahel couture"
"Alhmdlh" Ta sake amsa mata,don tana jin bata da amsar data wuce wannan.
"Allah yayi jagora........muna kusa da zuwa gida in sha Allah,kafin qarshen shekarar nan". Idanunta ta lumshe ta kuma budesu,tana jin bata da wani hadi sam da wannan labarin.
"C'est bon" Ta sake fadi a taqaice.
"Ma sha Allah,Nous nous reparlerons bientôt in sha Allah(zamu sake magana nan kusa in sha Allah).
Zare wayar tayi kawai daga kunnenta tana ajiyeta kuda Nannie.
A nutse nannie ta kalleta tana qoqarin karantarta,sai ta janye idanunta,cikin nutsuwar nan dake cakude da qasaita tace.
"Barka da warhaka......" Sai da nannie din ta gyara zamanta,tana kuma karantar yanayin boyayyar damuwa qasan ran akhnan din sannan ta amsa.
"Barkanki dai......."
"An dawo lafiya?,Allah ya karbi ibada"
"Ameen summa ameen" Nannie ta amsa can qasan ranta cike fal da maganganu,saidai yanayin da take karanta tattare da akhnan din yana nuna mata abubuwa da yawa. Da yawan yawan abubuwan da take karanta din mamaki suke bata. Wanne irin mugun tunani ne a ranta har haka da fidda mijin aure yake zame mata babban abun tashin hankali ko kuma damuwa a tattare da ita?.
"Abubuwa da yawa sun faru sanda bana nan biftu.......mene damuwarki ne?,akwai wani abu ne daya kamata a sani wanda baki fadeshi ba a zahiri?" Ta furta da sigar lallashi,tana tunanin ta wannan hanyar zata samu kamo bakin zaren damuwar akhnan din.
Blue eyes din nan nata ta juya kadan tana janyesu cikin jin gajiya da yi mata maganar kowanne d'a namiji. Tana ganin basu kai matsayin da rayuwarta zata fuskanci takura irin wannan har haka ba......tana da 'yancin da zatayi rayuwarta ita kadai,don bataga ta inda hakan ya sabawa addini ba muddin tana da qarfin zuciya dana gwiwar rayuwa ita daya.
"Ina saurarenki" Nannie ta sake fada tana bata dukka hankalinta. Tsam aisa ta miqe da zummar basu guri,amma sai Nannie din ta zube mata idanunta.
"Dawo ki zauna......kunfi kusa da ita akan kowa,qilan akwai wani abun da bamu san dashi ba,ku zaku fimu sani......qilan akwai wani abun da ita ba zata iya fada ba,ku zaku fada" Tayi maganar cikin maida hankalin nan nata akan komai.
Wuya ta karyar tana duban Nannie din,idanunta na nuna dukka gajiyawarta.
"Nannie.......dama dai baki sani a wannan batun ba,don Allah kice na tafi" Ta fada tana burin hakan,don daga ita har shehnaz bata tunanin akwai wanda ya yiwa akhnan fahimta ta haqiqa akan wadannan tsare tsare nata.
"Aisa!.....zama nace kiyi" Nannie ta fada da yanayin daya tabbatarwa aisa bada wasa take ba,don haka ta koma ta zauna a hankali.
"Ehmmn.......ina jinki biftu" Ta sake maida tambayarta kan akhnan tana tsareta da kallonta. A nutse ta juya kanta,tana jin tuhumar Nannie takai mata ko ina. Koda ta fada fadin baida wani amfani,don bata zaton akwai ranar da zatazo su fahimci juna ita dasu.
"Nannie......bana buqata......ana aure ne idan ana buqatarsa,iya rayuwata a haka ta gamsar dani Nannie ku fahimci haka......aure baya burgeni,koda nace zanyin zai zamana tawaya ce kawai ga martabata da mutuncina........bada umarni da karba........"
"Ungo nan" Nannie ta furta cikin tsananin mamakin maganganun bakin akhnan da manufofinta da har yanzu basu canza ba.
"Biftu?......khadeeja?,hankalinki guda kuwa?" Manyan idanunta ta lumshe,cikin ranta tana jin sassaucin da ba wani hadimi ko daya a gurin da Nannie tayi mata haka,ta san kadan daga aikinta,yin hakan gaban hadimanta bazai zame mata wani abu me wahala ba.
"Aure cikar kimar maca ce ko kinqi ko kinso,duk wata daraja da martabatar d'iya mace ta ta'allaqa ne kan aurenta,shine mutuncinta,ko gawar me aure da maras shi sun banbamta gun daraja......" A hankali aisa ta sanya fuskarta tsakanin siririn mayafin kanta. Yau akhnan ta ja musu,bawai iya kanta kawai ba,harsu tasan yau Nannie saita tayar da dukkan wani tsohon ballinta a kansu.
(08187255872 lu'u lu'u paying)
"Me yake daurarki ne biftu?......me kike tunani?" Ta sake maimaitawa tana dan fidda idanunta akan akhnan nan. Kasa amsawa Nannie tayi,don zuwa yanzu maganganunta sun fara juyewa suna mata kama da maganganun morsa safiyya,dukkan alamu kuma suna nuna akwai wani qaqqarfan connection a tsakaninsu.
Hakan bazai bata mamaki ba,tasan cewa komai matar zata iyayi don shiga tsakaninta da duk kowa da zai nuna so qauna ko kulawa a kanta.......takun me martaba kaf ya isheta mizanin da zata dora girman qiyayyar da morsa safiyyan take mata,da wannan mammina keson ta karbeta da irin karbar da ta yiwa mammina?......ta bata matsayin data bawa mammina?.......ta dorata daidai da mizanin data dora mammina akai?.....bata jin abune da zai yuwu sam.....har gaba da abada ba zata daina lasaftata a mazaunin manyan abokan adawarta ba......har abada ba zata daina irgata ba a mazaunin halittar da bata qaunar farincikinta ko walwalarta ba.
Idanunta kawai ta maida ta lumshe tana jin saukar maganganu da fada daga bakin Nannie din irin wanda bai taba shiga tsakaninsu ba.
Nannie din ta sani.......akhnan ba zata tanka ba,ba kuma zata ce komai ba,da wannan miskilancin.......da wannan izzar dake a cikin jininta ta barta ga gama fadanta yadda takeso.
Nannie din daban take,tana kuma cikin mutane hudu rak a duniya da suka isa suyi mata fada,suna cikin mutane hudu rak da suka isa su daga mata yatsa ta kuma kalla,shi yasa ta zabi yin shuru a fuskar Nannie din.
Tsam ta miqe tana tattara rigar jikinta dake a bude sosai daga qasa,sai Nannie ta daga kanta a nutse tana dubanta. Batakai ga yin magana ba YAABI daya daga cikin manyan hadimanta ta rangado sallama da muryarta dake da wani irin kaifin sauti.
Hankulansu dukka ya koma ta gurin sanda take shigowa cike da qanqan da kai
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽
💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
PAGE 56
____________________________
Bononza bononza https://wa.link/l1gcz8
Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka
Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah
-Da 6k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba pills shaki matse masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani,
-Da 11k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, da maganin sanyi wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare
Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne
Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 4k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma,
Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take
Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k
Idan kin kawo mutun goma suka
Karku manta promo kwana 3 ne an kare insha Allah
____________________________
"Allah ya baki yawan rai.........giwa tana neman izinin shigowa gareki". Kalmar giwa ba baquwa bace ga kunnuwan dukka ahalin gidan sarautar agadez......mace daya tak ke da wannan sunan......ita kadai ce mamallakiyarsa wato ZAITUNA(MAMMINA).
"Tana iya qarasowa" Ta fadi hakan ya baiwa yaabi daman juyawa da sassarfa tana jin wani banbarakwai na tsaiwar da mammina din tayi tun daga shingen farko tana neman izinin qarasowa.
A hankali akhnan ta koma ta zauna,sai Nannie ta bita da kallo.
"Kin fasa tafiya?,saboda kinji uwarki zata shigo kenan" Ta fadi cikin rashin bawa maganar muhimmanci tana laluben inda ta ajiye tasbaharta.
Luf tayi da salon shariyarta,kamar bataji abinda Nannie din tace ba.
Sai da aka zube kwanduna guda goma cass wanda hadiman mammina dana Nannie sukayi hidimar shigowa dasu sannan sallamarta ta karade parlor din.
Ita kadai ke shigowa ciki,duk da tarin hadimanta ba mutum daya data bari ya shigo,koda kuwa yalwa.
Fuskarta shimfide da wani lallausan murmushi take takowa zuwa cikin parlor din.