← Book details Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 97

Sashe 2

Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Akwai qofofi kusan guda uku dake tattare da parlor din. Saidai qofa mafi daukan hankali itace qofar qarshe dake qunshe da wani kyakkyawan corridor maras zurfi da fadi sosai,saidai an qawatashi da wasu irin artwork frame da aka maqale a kowanne bango na corridor din a qalla frames shida. Kowanne frame yana dauke da zane mai daukan hankali na wasu irin furanni da qananun tsuntsaye a kansu,iyakar abinda yake jikin frame din kenan.

Qofofi uku ne,abinda yake baka daman gane cewa bedrooms uku corridor din ya mallaka,kuma kowacce a qofa a rufw take ruf,sai guda daya da bata kai ga rufewa gaba daya ba.

*PRINCESES* kamar yadda yake a rubuce a saman qofar dakin.....qofar dakin da idan ka samu nasarar budeta zai baka daman cin karo da wata ALJANNAR DUNIYA ta musamman.

Komai na dakin na musamman ne da wani irin tsari da kalolin da kana ganinsu kasan cewa zabi ne na mamallakiyar dakin. Mutum shida ne cikin bedroom din masu mabanbantan yanayi kamanni dama matsayi na rayuwa.

Zagayayyen gadon me suffar oval shape wanda yake lullube da rumfar net ta alfarma idanunka zai fara sauka. Kyakkyawar matashiya ce zaune a samansa......matashiyar da duka shekarunta ba zasu haura ashirin da hudu ba. Fara ce tas......irin hasken nan me fita sosai,ma'abociyar yalwar suma data bayyana harta qasan dankwalin lallausan material din dake jikinta. Tana kyan da a kallo daya zaka yarda da hakan,bata da jiki sam,siririya ce da rashin qibarta ya bayyana ta cikin lallausar doguwar rigar jikinta. Daga gefan gadon take a zaune amma qafafunta suna zube a qasa,gefan damanta kadan wani kyakkyawan table ne dake dauke da madaidaicin tray da aka shirya apple a ciki da grapes da basu da yawa sosai masu bala'in kyau........wanda sukan kasance zababbu cikin kayan marmarin da dukka za'a tsinko kuma a shigo dasu zuwa sassan AKHNAN.

Qafarta daya saman daya,yayin da idanunta suke kan wata matashiyar dake tsaye dan nesa kadan da ita da alama magana take da ita me muhimmanci. Matashiyar da suka sha banban da wadda ke zaunen da wani nisan tazara me tarin yawa......wata irin tazara da babu shakka za'a jima ana ragaita cin neman halittar da zatayi tsara da ita. Bawai magana ake ta MATSANANCIN KYAU ZALLA BA.....aah...wani irin kwarjantaccen yanayi ne madararsa ke lullube saman zagayayyar fuskar da Allah ya horewa wani irin kwantaccen kyau daya cakuda daga mabanbantan qabilu guda biyu. BUZUWA CE ta wani fannin kuma jinin qabilar TURKAWA CE tsatson Istanbul.

Wasu irin kyawawan idanu Allah yayi mata baiwa dasu,masu dauke da wani kebantaccen yanayi na kwarjini da wani irin kyau da ba zaka iya dauka idanun dan adam ya kebanta da irin wannan kyan ba. Idanun dake da girma da wani irin shape da ya sanyasu sukan lumshe karan kansu,lumshewar da yake dan rage girman da yake dashi.

Matasan 'yammata ne guda daura da inda take tsayen,wanda dukkaninsu sanye suke cikin shigar wani olive green color din yadi,saman kansu kuma hijab ne Vshape apple green daya dace sosai da olive green din jikinsu.

A shekarunsu dukkaninsu sa'annin juna ne......kowacce cikin tsafta nutsuwa da kuma tsari take,hakanan akwai alamun nutsuwa sosai saman fuskar kowaccensu. Kusan dukka su hudun kowacce aikin gabanta takeyi.

Guda biyu ne bayanta,ta farkon qoqarin zuge zip din gown din dake jikin AKHNAN takeyi cikin matuqar girmamawa da takatsantsan. Gown din da aka dinka da wani lallausan yadi da a kallo daya kawai zaka fahimci sutura ce ta alfarma......sutura ce kuma ta diyoyin isassu da kuma wadanda suka isa. Gown din ta zauna a jikinta tamkar don ita kadai aka halicci yadin,ta kuma sauka har saman dogayen yatsun qafafunta ta lullubesu. Zamanta a jikinta sam bai sanya halittarta fita ba,saboda abune sananne ga duk wanda yake da jibi da sanya suturarta,tun daga me dinkawa zuwa me sauyasu da kuma tsara closet dinta batason matsatsen tufafi sam. Duk da cewa abun a baya yana daya daga cikin tsarukan MAMMINA da wasu ke kira da GIWA a kebantattun lokuta.......amma ta wannan fuskar sai suka sha banban da AKHNAN........Banbanci qwaya guda tallin tal da har yanzu ba wani abu na biyu daya zama sabanin ra'ayi a tsakaninsu.

Matashiya ta biyun kuwa tana kusa da waccanne,hannunta dauke da wani babban tray me ruwan gold dake lullube da wani tattausan yanki fari qal,wanda a cikinsa babu komai face kalolin ribbons da hair clip,ta tallafewa matashiya ta uku dake bangaren kafadar daman AKHNAN din tana tufke doguwar sumarta tare da qoqarin lanqwasata gami da qawatata da ado na ribbons masu zallar kyau da tsari.

Matashiya ta hudu na daga gabanta a tsaye tana zuba warwaren dake qyalli a santala santalan hannuwan akhnan,wanda ta miqa mata su,idanunta dake dauke qwayar ido kalar baby blue zube saman fuskar matashiyar dake zaune gefan gadon.

Har yanzu tana riqe da apple din data gutsira sau daya bata kuma sake ba,still tana duban akhnan,kafin a nutse ta maida apple din tana sauke qafafunta data dora daya saman daya ga gyara zamanta tana cewa

"Il lui a vraiment fait du mal(yayi matuqar cutar da ita),har yanzun ta kasa mantawa........ta kasa manta yadda relation dinsu ya taba gudana a baya". Matashiyar ta qarasa fada muryarta tana yin qasa,alamun dake nuna kowacce magana ma sukeyi tana da girma a zuciya dama harshenta.

Janye manyan idanunta akhnan tayi tana rufe blue eyes dinta,sannan ta dauke dubanta kacokam daga fuskar matashiyar tana maidawa ga bagaren hannun damanta,ta sake zube lumsassun manyan idanunta saman window size mirror din da da hadimarta data gama gyara mata gashinta ta dauko ta ajiyeshi dirshan a gabanta.

A nutse ta sauke kallonta tana duban kanta,tun daga qafafunta da gown din ta lullube har zuwa sumarta me yawa tsaho baqi da kuma sulbi. Dakin ya dauki shuru,ta tsaida idanunta saman fuskarta.

Kamar kowanne lokaci irin wannan......kamar kowanne zamanin me kama da wannan da yakanzo ya kuma wuce cikin rayuwarta. Ko daya......ko kusa kuma ko alama bata jin kowanne feelings game da lokacin......bata jin wani abune na musamman,hakanan bata jin cewa wani kebantaccen abune daya kamata ta jishi har cikin zuciyarta.

"Birra" Ta kira sunanta da tattausan sautin nan nata da koda cikin fushi......koda cikin fada yake fita,wani irin sauti da baya buqatar hayaniya ko wahala.

___________________

zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*

*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261

*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽

💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎

*H U G U M A*

*FREE PAGE 2*

____________________________

https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. ⁠married femfresh wash 2k
3. ⁠garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. ⁠Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. ⁠Tsimin mallaka 2500
6. ⁠maganin infection 1500
7. ⁠matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
____________________________

"Ranki shi dade" Birra din ta matso da hanzari tana sunkuyar da kanta cikin matuqar girmamawa. Da hannu kawai tayi mata nuna data cire duk wani adon gashi datayi mata,sannan ta sauke yatsanta tana cewa

"Ruban(ribbon) daya C'est suffisant(ya wadatar)".

"Angama" Ta fada cikin son cika umarninta. A gaggace ta matso ta soma zaresu,sannan ta waiwaya gefan da 'yar uwarta take tsaye.

"Matso gaba bushira......ki jerasu yadda suke a maidasu muhallinsu" Taku biyu ta qaraso wajen,ta miqa tray din birra na ciresu yana saka mata a kai.

Duk da cewa cikin matuqar takatsantsan birra ke cire ribbons din amma hakan bai hanata jin wani abu cikin sumartata ba,ta daga dogayen yatsun ta a hankali tana dafe goshinta cikin salon dake nuna tsantsar gata da rashin sabo da duk wata wahala

"Pourquoi?(why)?" Ta furta a hankali tana lumshe idanunta. Tako ina tana jinta a takure,tana kuma jinta a daure,don ita sam bataga dalilin wannan gagarumar takurawar ba.......gagarumin shirin da sam sam take ganin wanda akewa bai cancanci hakan ba......hasalima tana kallon hakan a abinda sam bai dace da ra'ayinta da zabinta ba.......ita akhnan......bata jin akwai wata halitta a nan kusa da takai tsada da darajarta.

"Me yasa mammina ta damu haka?,me yasa mammina bata gajiya da yin shiri akan irin wannan wasan kwaikwayon ne AISA?". ta qarashe maganan daidai sanda buhaina ta kammala sarqafe rigar tsaf a jikinta ta kuma ja baya cikin girmamawa ba tare da tace komai ba don kada ta katse maganar da sukeyi ita da aisa din,don ta tabbatar zata ji alamun ta kammala din.

Inibin da aisa ta miqa hannu da zummar daukowa ta fasa dauka,ta zubawa akhnan idanu na wasy daqiqu kafin ta waro idanu tana dubanta.
Chapter 2 · 0% Book details