Sashe 58
Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan tace hankalinta akan akhnan yafi rinjaye tayi qarya,a yau hankalinta na saman wayarta fiye da kan akhnan din.
Takun da taji ya sanyata juyawa da wuri. Ayaana ce take takowa a nutse,ta yarda qwarai da hankalin ayaana,wanda wannan yarda da hankalin bawai ta sanya ayaana ta samu daman sanin komai daya shafeta bane. Ta tsaidata iya matsayinta na babbar jakadiyar dake da ruwa da tsaki akan dukkan al'amuran da suka shafi bangaren sassanin matan sarki.
"Allah ya baki yawan rai" Ta fada tana rusunawa.
"Tamim ne iso......nace bari na shaida miki kamar yadda kika buqaci hakan" Kai mammina ta girgiza,tana sauke qafafunta qasa.
"Ki masa iso......yalwa kadai na yarda a sake bari ta qaraso nan". Jinjina kai ayaana tayi tana furta.
" An gama" Can qasan ranta yana cika da mamakin irin wannan zuzzurfan kusancin da ba kowa ke iya karantoshi ba. Ita kanta ba zata tuna lokacin da tamim ya shigo gidan ba......ba zata iya tantance sanda ya fara wanzuwa a gidan ba......amma zuwa yanzu,mutane kadanne suka fishi daraja da kuma matsayi gami da kusanci da manyan gidan.
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽
💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
PAGE 48
___________________________
Bononza bononza https://wa.link/l1gcz8
Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka
Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah
-Da 6k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba pills shaki matse masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani,
-Da 11k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, da maganin sanyi wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare
Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne
Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 4k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma,
Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take
Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k
Idan kin kawo mutun goma suka
Karku manta promo kwana 3 ne an kare insha Allah
_____________________________
Kafin tamim ya shigo,sai ta dinga jin kamar lokacin yayi mata tsaho. Ta miqe tsaye,ta taka a hankali zuwa bakin qofar shigowa gurin tayi tsaye goye da hannayenta tana jiran qarasowarsa.
Bata cika mintuna biyu ba cikakku tamim ya bayyana a gurin,da wannan suffar tasa dake nuna qarfi da lafiyar da yake da ita. Zubewa yayi a gabanta,kwatankwacin bawa da uban gidansa,kansa a maqasqancin qasa yake magana.
"Barka da wannan lokaci,barkanki da warhaka uwar gijiyata". Sauke hannayenta tayi tana fesar da iska daga bakinta,ta kuma koma da baya ta zauna tana fadin.
"Ba lokaci bane na gaisuwa yanzu.......lokaci ne na aiki,aiki kuma tuquru,lokaci ne na cimma muradai.......banaso lokaci ya quremin,banaso ya kasance komai ya kasance cikin qurataccen lokaci......har yanxu banji kalar labarin da nakeso ba" Ta qarshe maganar cikin girma tana zama saman daya daga cikin kujerun dake zagaye da gurin,ta ware tafukan hannayensa tana miqa masa.
Murmushi ya fidda me sauti,sannan ya miqe tsaye. Babbar riga ce a jikinsa wadda aka fi sani da malum malum,wadda aka yiwa aikin hannu dake dauke da zanen tambarin gidan sarautar agadez manya manya,abinda zai gaya maka ya narkar da kansa,ya kuma maida kansa mallakin gidan sarautar halak malak.
Hannunsa ya zura daga cikin babbar rigar,wadda kafin ita akwai riga da wando har iri biyu a jikinsa. Rigar farko daga wajen cikinsa ya zura hannu ya zuge wani zip,ya cusa hannun nasa,ya kuma ciro wasu takardu a nannade,abinda ya sanya tumbinsa komawa,ya kuma rage tudun da yake dashi.
Zubewa yayi a qasa yana miqa mata takardun da dukka hannayensa guda biyu,ta saka hannunta guda daya ta karba zuciyarta na wani motsi da fatan ganin abinda takeso ta gani din,sannan ta soma warwaresu cikin dauki tana dubasu daya bayan daya.
Wani irin murmushi ne ya subuce mata,wanda kana kallon fuskarta zakasan yayi nisa da zurfin da ya taba zuciyarta sosai. Tsaf ta kammala dubasu,sannan ta daga kanta tana duban tamim.
"Na jima banga mutum me hatsarinka.......na jima kuma ina tunanin kalar sadaukarwar da zanyi maka.......saidai nan gaba kadan.......lokaci taqaitacce kawai nake jira na baka zabin abinda kake so na sadaukar maka dashi.....domin kuwa ka cancanci komai tamim" Wani irin murmushi yake yana gyada kai.
"Ina nan ina jiran wannan ranar.........ina kuma me baki tabbacin daga randa na zabi abun sadaukarwa......kuma kika sadaukarmin din......na rantse miki harga Allah daga ranar zan damqa rayuwata da numfashina dukka a hannunki" Ya fadi yana dunqule hannunsa gami da dukan qirjinsa.
Wani amintaccen murmushi ta saki. Alwashinsa kadai ya sake rura mata wutar son akai gabar da zata tambayeshi ta kuma bashi dukkan abinda takeso. Tamim nata ne zata iya cewa,tsahon shekaru masu yawa yana bauta a qarqashinta,bai kuma taba bijirewa umarninta ba. Batasan iyakar adadin umarninta da tamim ya cika ba,daga randa ya zame mata bawa zuwa yau,bata da wannan lissafin.
Batakai ga cewa komai ba muryar yalwa ta ratso gurin.
"Anyimin izinin shigowa?".
"Anyi miki" Mammina ta fadi tana nannade takardun da kyau gami da maida dubanta ga bakin qofar.
A ladabce yalwa ta qaraso,ta kuma zube gaban mammina wadda ta kafeta da ido.
"Komai ya lalace Allah shi dafa miki,komai bai tafi yadda ya kamata ba" Dubanta sosai mammina keyi,saidai izzarta ta hanata tambayar yalwa komai,tana ganin ita din ba sa'arta bace.
"Allah ya baki yawan rai.......shima tayi watsi dashi yadda ta saba......wannan karon ya samu tsaraba mafi girma da ba wanda ya taba samun irinta......tsarabar mari". Waje mammina ta fidda idanunta,cikin matsanancin mamaki. Yayin da tamim ya runtse idanunsa dukka biyun da kyau yana hasashen wani abu.
"Garin yaya haka ta faru yalwa?,kina ina?" Mammina ta sake tambayar yalwa din.
Qasa yalwa tayi da kanta,a sanyaye ta furta.
"Gefan mayafinta ya riqe ranki ya dade". Da sauri ita da tamim suka zube mata idanuwansu,shuru ya baqunci gurin,kafin mammina ta gyada kanta.
"Yayi kuskure ba qarami ba,amma kuma hakan ma yayi......ki kiramin laraba,taje ta duban halin da take ciki a sassanta,ina buqatar fara zuwa ganinta,ina buqatar fara ganinta kafin kowa,don nasa nan da awanni kadan tabbas sultane zai buqacu ganinta". Kai yalwa ta girgiza sannan ta miqe ta juya tana fita.
"Tamim" Ta kira sunansa,abinda ya sanyashi daga kansa daga sunkuyon da yayi.
"Ina buqatar wanzuwarsa a wannan duniyar tamu kaman kowanne dan adam,ina buqatar rayuwarsa tahau saiti.......kwanaki satittika ko kuma watanni kadan masu zuwa zamu samu buqatuwa da wannan wanzuwar......da wannan sabuwar rayuwar". Kai ya jinjina sannan ya miqe cikin ban girma,ba tare da ya sake cewa komai ba ya juya yana ficewa.
Guri daya ta zubawa idanu tana wani gajeran nazari,daga bisani kuma sai ta fara gyada kanta a hankali qaramin kwantaccen murmushi yana subucewa daga fuskarta.
*SHEIKH HAISAM*
Tun a cikin motar da hambal ya dawo da kansa ya daukeshi bayan tattakin da yayi daga cikin masarautar agadez din har zuwa inda yace su jirashi baice da kowa komai ba.
Tsakanin maher da hambal din suke hira kadan kadan kan yanayin garin da kuma al'adunsu. Fiye da rabin hankalin hambal din yana kan haisam,kamar yadda maher shima hankalinsa ya karkata ga haisam din. Wannan mode din ba dashi ya shiga agadez palace ba,to amma sunsan halinsa. Idan ba yaso bane fadi maka abu,bai fiya son a tambayeshi ba,wannan ya sanya suka ja bakinsu sukayi shuru.
(08187255862 lu'u lu'u paying)
Mintuna kadan suka iso gidan,wanda da sauri daya daga cikin hadiman gidan ya matso ya bude masa qofar. Qafafunsa ya zuro waje yana cewa.
"Kuyi alwala,zan fito yanzu mu wuce masallaci" Ya sauke qafafunsa yana takawa a nutse zuwa cikin gidan.
Har ya isa bedroom dinsa bai hadu da kowa ba,tunda dama sassan mallakinsa ne,sai omari da suke zaune tare kowa da shiyyar dakunansa. Baiga omari ba,kuma baya cikin mode din tsaiwa tambayar inda yake,sai ya rage cloak robe din jikinsa ya ajiye,ya zare rawanin kansa a hankali ya ajiye saman dressing table,abinda ya bawa sumarsa me santsi damar bayyana wadda ke kwance saman kansa cikin wani irin tsari.
Fadawa idanunsa sukayi kan fuskarsa,fuskar da tayi wani fresh tayi tarwai saboda tsananin hutu da kuma kulawa,kawai sai ya samu kunnuwansa da dawo masa da sautin marin kamar a sannan aka yishi.
Almond eyes dinsa ya bude sosai cikin madubin,yana son ya gano wannan sautin dama shine abinda yayi masa tsaye a rai tun dazu?,ashe shine abinda ya dunqule masa a wuya yaqi kuma wucewa?. Ta yaya d'iya mace zata daga hannu ta mari namiji?,namiji ma baligi Aaqili?. Imagine ace noory ko rumaisa ne zasu aikatawa wani haka?,waninma da yazo ganinsu da shirin auren sunnah.
Wani mahaukacin tsaki yaja kamar zai tsinke harshensa. Ta yaya ma hakan zata faru a masarautar oromo?. Ta yaya suma zasu fara aikata hakan?. Ya tabbatar daga shi har nanay sun musu wani irin horo da babu yarinyar da zata iya soma kwatanta hakan,sai yaja da baya yana jin yadda ranshi ke motsawa,irin abinda a dazun baijishi ba sai yanzu,ya fara tattare hannun jubah dinsa yana tafiya a nutse zuwa toilet.
Alwalar daya daura ne kawai ta bashi relief,dama kuma yana cikin dabi'unsa,duk yadda yakejin fushi cikin ransa muddin zaiyi alwala to zai samu sassauci cikin ransa( a duk sanda kike jin fushi kije kiyi alwala,in sha Allah zakiji sanyin ruwan yana ratsa har zuciyarki).