Sashe 4
Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽
💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*FREE PAGE 03*
______________________________
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. married femfresh wash 2k
3. garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. Tsimin mallaka 2500
6. maganin infection 1500
7. matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
______________________________
A karo na uku ta lumshe idanunta sosai har kaman ba zata budesu ba,yayin da kunnuwanta suka shiga dauko mata wani baqon sauti da wata baquwar busar data tabbatar bata masarautar agadez bace.
"Yanzun kam kya fito haka.....don na tabbatar kinji isowar baqinki" Aisa ta fada wadda ta tsaya gaban console din dake dab da dakin tana gyara daurin dankwalinta,wani irin dauri na musamman da aka sarqafashi da nau'in yadi guda biyu.
Sai data sake bata wasu mintuna tana rarrashin kanta kafin ta juya ta saka hannu ta jawo wani plate shoe me azabar kyau da aka yiwa ado da gashin jimina,abinda ya qara tsadar takalmin da kuma darajarsa kenan,ya kuma sake fidda ainihin izza da sarautar dake tattare da ita.
Baki kawai aisa ta sake tana kallonta sanda take fitowa,amma sai akhnan din tayi kamar bata ganta ba,ta soma takawa cikin takuntan nan da ya banbamta ainun dana sauran mata. Wata irin tafiya da duk sanda aka zauna hirar mata cikin masarautar sai sun tatauna akai,duk kuwa da cewa ba kowa yayi katarin taba ganinta ba. Akhnan din wata kadara ce me tsananin tsada cikin masarautar,kalar kadarar da ganinta yake zama wata babbar sa'a ga duk wanda ya samu dama ganin nata.
Sarauta ba qarya bace,kuma da gasken tabi jinin akhnan din da kyau,tun tana zanin goyo bata gama sanin wacece ita ba aka horeta akai.......ta taso a cikin ta,saita zame mata tamkar RAI DA NUMFASHI.
"Amma......biftu(sunan da akan kirata dashi Musamnan ga ahalinta na kusa sosai da ita,kamar shahinaz din da aisa),kinsan ma'anar saka baqin kaya da kikayi a al'adarsu altaab nu'umam kuwa?" Aisa ta fada tana tsaiwa cak?.
Maganar aisa ko daya bata saka akhnan tsaiwa ba......saima ci gaba da takawa da tayi da irin takun dake gayawa aisa SARAUTAR ta motsa mata.
"Kina iya biyoni.....kina kuma iya zama,ban shirya yin komai don farantawa wani d'a namiji daban ba........ban dauki halittarsu wata aba me muhimmanci ba da zanyi komai don na burgesu ba.........kawai darajarsu guda daya ce........da abaat(sultane muhammad hammud)ya fito a cikinsu" Tayi maganar sanda take sanya qafafunta don fita a dakin.
Cikin kwarjinita take takawa tana ratsa sassanninta zuwa sassan mammina. Wani kwarjini da kusan gadonshi tayi daga wajen abaat dinta wato sultane muhammad hammud,anyi ittifaqi a tarihin qasar agadez ba'a taba sarkin da yake da kwarjini irinsa ba. Da yawan sukan fadi maganganu akan irin kwarjininsa,wasu sukance nema yayi......wasu kuma suce dabbar daji yake ci wadda take da irin wannan tasirin a jikinta,yayin da wasu ke alaqanta hakan da yawan ibada da yake da ita da riqe dokoki da shari'ar Allah daidai gwargwado,wannan ya sanya wani haske na musamman da kwarjini ya wanzu a fuskarsa.
(Tabbas.....ga duk mutumin daya riqi ibada zaka sameshi da wani irin kwarjini.......zaka samu wani haske na musamman akan fuskarsa darajar wannan ibadar,Allah ya bamu dacewa ya sanyamu daga cikinsu ameen).
Birra buhaina bushira da barra'u,suna cikin amintattu kuma hadimanta makusanta. Cikin tarin hadiman da take dasu su kadaine mafi kusanci da ita. Zababbun hadimai da aka mallaka mata su,wadanda asali iyayensu da kakanninsu suma amintattu ne ga sarki muhammad hammud dama iyayensa. Wata qarin daraja ce me yawan gaske samun damar zama hidimi ga ZUCIYAR SULTANE wato AKHNAN,wata dama ce da mutane da yawa sukaso ta kasance dasu,saidai su din suka samu saboda aminci da nutsuwa da kuma nagartar halayensu dana mahaifansu.
Suke take mata baya cikin kula da kowanne taku nata da kuma inda suturarta dake sharar qasa take sauka. Aisa na gefanta tana amsa wayar da akhnan batasan ta waye ba,don hankalinta ya tafi kan yadda zirga zirga ta ragu a sassan mammina din cikin qanqanin lokaci. Tasan wannan aiki ne da kuma umarnin mammina........ba yau ta fara yin baqi makamantan altaab ba,a duk lokaci irin hakan kuma takan hana yawaitar zirga zirga a cewarta kada a rabawa diyarta hankali,har sai ta gama ganawa dasu sun wuce.
"Barka da fitowa ado kuma zinariyar SULTANE" Abinda bakunan da yawa daga cikin hadiman sassan mammina ke fada kenan cikin girmamawa da yin qasa da kawunansu. Su birra ke amsa mata,suna kuma biye da ita,sukaci gaba da wuce faluka har suka kai bakin wata pivot door da akayi mata zubin masarauta sosai.
Sakin mata rigar sukayi suka kuma ja baya,don tasu iyakar kenan,saita sanya kai zuwa parlor din bayan ta tura qofar,ita da aisa suka sanya kai.
Tana tsaye gaban wani kyakkyawan madubi da zakayi zaton fuskarta take kallo,saidai kuma ba haka bane,qaramin kaskon turaren wutane a hannunta wanda qamshin turaren ya gama zama a parlor din tun wani lokaci me tsaho daya shude.
Duk da bata waiwayo ba amma ko a iya haka zaka iya gane tsahon da take dashi. Giant ce wadda ke sanye da wata irin riga da laushinta kawai zai saka ka kasa kiranta da alkyabba. Ba komai a jikin rigar sai wani irin zanen adon dawisu ruwan bula(blue color) da yarfin ruwan dorawa cikin zanen jelarsa.
"Assalamu alaikum" Aisa data ajiye kiran da take amsawa tayi sallamar,abinda ya sanya matar amsawa kafin daga bisani ta waiwayo fuskarta fadade da murmushi.
Da dan sassarfa akhnan ta soma takawa,ta isa ga matar ta rungumeta sosai gami da shigewa jikinta,sai ka rantse qaramar yarinya ce da duka shekarunta basu haura uku zuwa biyar ba.
Da madaukakin murmushin nan ta maida hannuwanta ta lullubeta da kyau,sannan ta jata kujerar kusa dasu ta zauna tana zaunar da ita a gefanta.
"Kyau gadon gidanku ne diyata......kinyi kyau matuqar kyau.......amma me yasa su birra suka baki suturar da ba ita na basu ba?" Mammina ta qarasa maganar idanunta akan fuskar aisa.
Dukka girarta isa ta dage tana qarasowa ta zauna saman hannun luntsuma luntsuman Royal sofas din dake parlorn.
"Duk cikinsu kowa yayi aikinsa yadda ya dace yayi.......matsalar daga gurinta ne,c'est une fille têtue(she's a stubborn girl)" Ta qarasa maganan tana jefawa akhnan harara. Idan tana gaban mammina din komawa take tamkar wata jaririya,wani irin gata da kuma kulawa mamminan take bata,zaka dauka yau aka haifeta tsabar kulawa da riritawa.
"Daina fadin haka aisa........shi maraya a kullum abun nuna kulawa ne......abun ayi masa abinda ranshi keso ne,ba'a bari hawayen maraya ya zuba ko a sakashi a damuwa" Ta fada tana dafa kan akhnan. Ire iren maganganun mammina kenan da kullum suke qarawa akhnan qaunarta,duk da tana jin cewa ita bata rasa mahaifiya ba sam sam,tunda gata ga mammina din.......bata taba sanin radadi ko ciwon rashin uwa ba tsahon rayuwarta.......tana jin mammina ta maye mata gurbi,gurbin sama da uwa ma. Sosai ta qanqame mamminan tana sakin qaramin murmushi,tana kuma iya hangen yadda aisa ke jifanta da harara.
"Tashi muyi magana akhanan" Mammina ta fada tana gyara muryarta. Sosai ta miqe ta zauna tana zubewa mammina blue eyes dinta da suka rusuna suka rage girma.
Itama idanun akhanan din take kalla wani abu yana huda zuciyarta. Idanu ne da kullum ta kallesu saisun taso da wani tsohon birnannen abu daga zuciyarta.......idanu ne da idan ta kallesu kullum sai sun tuna mata da wani abu......wata rana.......wani lokaci dukka da suka shude shekara ashirin da uku a baya.
"Altaab nu'uman" Mammina ta fadi sunan daya sanya girar akhnan tsukewa kadan.
"Yana da dukkan ingancin da nake zaton ya isa a soshi akhnan,wannan dalilin ya sanya na bashi qofar zuwa gurinki da amincewar me martaba.........ki nutsu akansa da kyau,idan yayi miki shikenan,idan baiyi miki ba babu me tilastaki......wannan din alqawari ne muka yiwa kanmu ni dame martaba".