Sashe 56
Luu Luu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KAJI.
Brahma,silkie,silver lace,coshine,dawisu, parrot (aku)dasauransu.
,
Munada kayan Islamic center.habbatus saudah,hulba,zaitun,qusdul Hindi,minannas,Rose water dasauransu,dangin garinsu ,mansu yayansu ,ganyensu. munada original Zuma,yar chad da mombila.
Munada kayan gwanjo masu kyau daga jariri zuwa babba,
Overall,Rumpers, bodysuit, sweaters,wanduna, tracksuit dasauransu,munada kaya masu kyau na bacchi na gwanjo.
Munada Ethiopian magic hair oil 🪔 Wanda yake Kara gashi,yayi tsaho laushi,yayi Baki drct daga Ethiopian muke kaisa ko Ina afadiin duniya.
Don Neman Karin bayani number waya
07046665338.
___________________________
Ba dabi'arta bace rashin yin sallama idan ta riski guri,sosai aunt hairaan ta dabi'antar dasu da wannan dabi'ar. Su din rainon hairaan ne,hairan kuma rainon morsa safiyya ne,don haka sun samu ladabi da kuma horaswa wajen qanqan da kai me yawan gaske.
Miqewa tayi,tayi taku uku ta sake dawowa sannan tayi sallamar.
"Assalamu alaikum warahmatullah". A nutse ya daga idanunsa,yayi mata kallo daya sannan ya maida kansa yana amsa mata,kallo guda dayan daya tilasta mata sulalewa ta zauna saboda rauni da jikinta taji yayi mata. Ya danji mamaki kadan qasan ransa,bai tsammaci haka da sauri ba......amma sai ya tuna da wasu daga bayanan Maher.
Zata iya cewa bata taba ganin kyawawan idanu irin nasa ba,wasu irin idanuwa masu wani irin kwarjini a cikinsu.
"Bata litattafan da kukeyi mu gani" Ya fada yana nuna aeera. Duka ta miqawa aeera litattafan,ta kawo gabansa ta ajjiye,ya saka hannunsa a nutse ya daukesu ya soma dubawa bangon daya bayan daya.
Sanda ya kammala sai ya gyara zamansa. Tambayoyi ya fara jefa mata,a nutse yake mata tambayar,bai kuma tsaurara da yawa ba,amma duk da haka a rikice take jinta,abinda ya sanya wasu tambayoyin ta amsasu da qyar,wasu kuma ta kasa amsa su din saboda da gaske bata sansu ba.
Shuru yayi bayan ya gama tambayoyin,yana dan danna wayarsa a hankali,yana ganin kimar macen me tarin ilimi sosai......hakan kuma yana burgeshi,wannan ne ya zaba sila kuma dalilin da bai bar su rumaisa sarauta ta sakasu sun zama daban da mutane a duniyar ilimin addini ba. Ya sake qarfafa hakan akan noory ita dake tasowa yanzun. Duk da yayi qoqari......amma akwai tambayoyin da yake ganin ya kamata ta amsa su compulsory. Sam ba wadannan litattafan ya kamata ta fara dasu ba,har cikin ransa yaji ya aminta zasuyi karatu na gaske da yaran,bawai karatun da bincike ne ya shigo dashi ba. Yadan dauki sakanni kafin ya motsa labbansa.
"Wadannan litattafan za'a canzasu da wasu"
"To" Ta fada tana gyada kanta. Haka kawai tun daga gabar farko takejin wani sauyi a tattare da ita.
"Hizb nawa kike dashi a qur'ani?" Ya sake tambayarta yana ajiye wayarsa a gefe a gefe hadi da karbar aikin gwajin daya bawa Aafreen ta kuma kammala.
"Ashirin da biyar" Ta samu kanta da amsawa haka kawai tana jin nauyi. Bai sake cewa komai ba yaci gaba da duba aikin Aafreen,yana mata bayani a nutse a guraren da tayi kusakurai.
*_AKHNAN_*
Tanajin ne kaman bata da wani cikakken qwari a jikinta,tana jin kamar iska ce ke sarrafata ba qafafunta ba. Ita kanta iskar kaman tasan a yanayin da take,kamar tasan me takeji taci gaba da kadawa a hankali tana watsa sassanyan qamshin turaren jikinta zuwa kowanne sassa na gurin.
Buhaina da birra na daga bayanta suna kula da inda take dagawa da sauke qafarta. Daga bayansu kuma yalwa ce,tana biye dasu ne bisa umarnin mammina,ta turowa akhnan ita ne kawai,ita ma bata ce komai ba tunda tasan wace yalwa?,wanne matsayi take dashi a gurin mammina. Tasa a ranta mammina tayi hakanne kawai don ta sake bata tsaro kulawa da kuma damar sakewa.
A kowacce hanya da zata sadata da inda ta saba ganin baqin nata.......masu tsaro ne data tabbatar ba na masarautar agadez bane,sunfi kama da masu tsaron lafiyar 'yan siyasa ko kuma masu kudin da suka ci suka tayar da kansu.
Dukkaninsu cikin baqaqen suit suke da baqin gilashi da suka manne fuskokinsu dashi. Wasu daga cikinsu akwai bindiga rataye a qugunsu.
Ba iya gurin ba kawai,ta fahimci masarautar ma gaba daya kamar an sake qara tsaronta sosai.
Qaramin tsaki taja,ba wani abu guda daya burgeta tun daga nan. Ba jama'ar da suke debowa suzo dasu ba......har yanzu bata tunanin akwai wanda zai taba fahimtarta,akwai wanda zai iya karanta mind dinta ya fahimci komai.
Lallausan gurin ma'abocin shuke shuke da akayi linking nasa da sabuwar RAUDHA inda zai zamana gurin zaman karatun su falaak kamar yadda morsa safiyya ta bashi suna. Daga kowanne taku irin wadancan mutanen ne data gani daga hanya suna qame. Kusan dukkaninsu sama suka kalla ballantana kayi tunanin hankalinsu yana kanka.
Daga can nesa kadan take iya hangen mutumin da dukka jikinta da zatonta yake bata tabbacin shine baqon nata.
Matashin saurayi ne,fari sol dashi,me wani irin haske da yake bata tabbacin BUZU ne d'an qabilarsu,ko kuma wanda yake da alaqa ta asalin mutanen Istanbul na daular turkiyya.
Kaman ragowar mutanensa,sanye yake shima da baqaqen kayan da suka mugun shan banban da na jikin mutanensa. Saboda shi din trouser ne da shirt a jikinsa da suke bayyana irin asalin tsadar da yadin da aka samar dashi yake dashi.
A tsaye yake yadan bada baya yana amsa waya,hannunsa daya soke a aljihun wandonsa yana dan tattakawa daga hagunsa ya koma dama.
Idanunta taja ta lumshe tana jin wani baqinciki yana kamata. Ko na qiftawar idanu......koda na qaramin taqi bata ga wani dacewa ko hadi ba ko guda tsakaninta da shi ba.
Bata ma hangi wani kamala a tare dashi ba......baiyi zubi ko komanceceniya da mutanen da sukasan meye ma'anar class ba a cikin dabi'unsa da halayensa ba.
"Wow" Kalmar ta sauka a kunnenta sanda take dab da isa gurin,lokacin da bacin ranta yake sake ninkuwa a duk sanda take qara taku zuwa gabansa.
Manyan blue eyes dinta ta daga tana dubansa,wani irin kallo yake qare mata daga samanta har qasanta,fuskarsa shimfide da wadataccen murmushin dake nuna zallar maqurar burgeshi da tayi. Duk kuwa da cewa baya iya ganin komai tattare da ita banda kyakkyawar fuskarta. Baya iya ganin komai nata sai zara zara yatsun hannunta data sanya ta dafe bayan kujerar data ja tunga kusa da ita tana kasa qarasowa.
Wani irin abu ne yaji yana mamayarsa me girman gaske dangane da ita. Iya tsahon rayuwarsa,idanunsu basu taba sauka akan wata mace da yaji ta burgeshi haka irinta ba. Bai taba sauka akan wata mace da yaji ta sauke dukkan alfaharinsa ba sai a kanta.
Ya lumshe idanunsa kana ya budesu yana imagination dinta a mazaunin matarsa. Tabbas zai zarce sa'a,zai kuma sake zama na daban.
Tun daga samun damar ganawa da ita a karon farko ma ba abu bane me sauqi,long process ne da baisan watanni nawa daddynsa ya dauka ba kafin ya samar masa izinin.
An gaya masa,ya kuma ga alama......da gaske tana da izza,tana da qasaita,akwai jinin sarauta sosai tattare da ita,ya gani kuma a yanzun.
Tsaiwarta kawai wani abu ne me burgewa a idanunshi,sai ya kasa riqe kansa,ya kuma kasa controlling kansa,ya kasa jiranta har sai ta qaraso,duk da warning dinsa da yayarsa tayi.
"Irinsu basason a fiya zaqe musu......irinsu suna son namiji ne me izza irin tasu ko kuma wadda tafi tasu.....ka kame kanka ramadan......karkayi saurin bada kanka.....duk da na sanka,kana da irin aji da quality din da kowacce mace ke so,amma muddin kaci nasarar sato zuciyar the princess of agadez kingdom.......to mun sake samun qarin wata martabar ne da daraja,koda a cikin family zamu sake daukakuwa fiye da daukakar da muke da ita a yanzu".
Tazarar da ya bari a tsakaninsu bata da yawa,ya tsaya qyam a gabanta yana ci gaba da kallonta. Yana jin kansa kamar zai narke a gaban nata,dukkan wani surori na kyau,dukkan wani hasashe da yakeyi ashe nisa dake tsakaninsu ya rage komai?. Wata irin ingantacciyar fata ce da ita dake tarwai kaman zaka hangi komai dake yawo tsakanin bargo da tsokar jikinta,kamar batasan wani abu da ake kira da qura ba sam sam.
Kyawawan idanunta da ba Kasafai aka fiya samunsu a nan ba......sunfi yawa tsakanin mutanen Asia da sauran qasashe. Cikakkiyar girarta da kuma gashin idanunta zara zara da suka qarawa fuskarta kyau da kwarjini.
Cikin mintunan da basu haura biyar ba taji wani irin bacin rai yana saukar mata. Ta tsani yawan kallo,ta kuma tsanu kallon qurilla,koda daga gurin 'yar uwarta mace ne ballantana a jinsin maza.
Zaro hannunsa yayi daga aljihun wandon nasa,yana jifanta da wani irin murmushi da yasan yana da matuqar tasiri gurin 'yammata da yawa,ya miqa mata hannun yana fadin.
"Sunana Aabood ramadan farree,ni d'ane ga ambassador ramadan farree,duk da nasan zaki sani,mahaifina sanannen mutum ne ba boyayye ba,babban mutum ne a qasar nan.........zamu iya......". Lallausan hannunta da babu d'igon komai ta daga masa tana duban tsakiyar idanunsa. Cikin muryar nan tata dake cike da izza ts soma magana.
"Ba filin sanin salsala da nasaba mukazo ba......a taqaitattun jimloli bakayimin ba......" Ta qarashe maganar tana juyawa don barin gurin. Da hanzari ya tako ya kuma sha gabanta yana qoqarin controlling tashin hankalin da yaji ya shiga.
"Ya da sauri haka?......ya kuma da gaggawar yanke hukunci haka?,ai kamar ya kamata ki bamu dama da lokaci koda mintuna biyar ne mu gama sanin juna".
Wani irin kallo ta daga idanunta ta watsa masa. Qasan ranta takeji eh lallai.......sultane yana dab da sarayar mata da daraja mutunci da dukka kimarta,wannan ruhin me dimbin daraja da tsada sultane na dab da maidashi wani abu maras kima ko qanqani.
"Mintuna biyar?,ka kuwa san da waye kake magana har kake neman mintuna biyar daga cikin tsadaddun lokutanta?,banda darajar sultane kana tsammanin har ka mutu kana da darajar ganin fuskar akhnan muhammad hammud ne?". Ta qarasa maganar tana jin ranta yana sake dugunzuma.
Sak yayi yana kallonta,yana jinjina izzarta. Kalar izzar da tasa ya raina dukkan wata izza tasa da ake batun yana da ita. Kalar izzar data sanya yaji ya soma dulmiya a kogin sonta,tako ina yana jin tayi masa.
"Amma dai da zaki daure ayimin wannan alfarmar......beside ma bansan me zance da daddy ba a kanki......"
"Ka fadi mishi dukkan abinda kaso wannna matsalarka ne.......amma dai karka canza daga abinda akhnan ke akai yanxu......akhnan ba matarka bace.....don bakayi mata ba" Ta fadi tana ci gaba da taku zata gotashi.
Bisa tsautsayi ya miqa hannu don dakatar da ita,ganin kalaman baki basu isa su dakatar da ita ba,yayi nasarar riqo gefen mayafinta yana fadin.