Sashe 82
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma bai san me yasa ba lokacin da al'amarin ya faru, lokacin da komai ya faru, bai sani ba idan wani a cikin yanuwansa ko ma Hajiya Maimuna sun kalle ta da wani tunani, amma shi bai ko tuna ba sai daga baya, bai tuna ma cewa ta shigo rayuwarsa ne ta hanayar matar da a yanzu bai san a wane irin mizani zuciyarsa ke tunaninta ba. Idan ya kalle ta kawai a kullum kuma a kowanne hali baya tuna komai sai cewa itace waje mafi girman da yake samun nutsuwar zuciya.
Lokacin da ta juya dauko wani jug din ruwa a gefe, lokacin idonta ya kai kansa, ta kalle shi a lokaci guda da murmushi ta subuce a fuskarta.
"Wani yasha bacci yau..."
Ta fada a lokacin da ya karasa saukowa daga kan stairs din, ta cire hannunta daga cikin fulawar ta ware su tana murmushi sannan ta ™araso da sauri ta rungume shi, ta rungume shi sosai ta yadda har sai da kafafunta suka Waga daga kasa kamar ´ar ™aramar yarinya.
"You miss me this much?"
(Kinyi missing dina har haka?)
Muryarsa ta fito a hankali dab da kunnenta, sai ta dawo baya a hankali tana sauka akan kafafunta sannan tace.
"Nayi missing dinka fiye da haka Sugar.."
Yayi murmushin da fuskarsa tayi mata kyau yana kokarin cije lebbensa.
"Really? Kamar yaya kenan?"
"Kamar cikin malala gashin tinkiya..."
Ta fada tana kama kuncinsa kamar karamin yawo.
Dariyar da yayi ta jefa kansa zuwa baya.
"I can't beleive kina hada ni da tinkiya Babygim.."
Yadda ya fadi abin ya saka ta dariya itama kafin tace.
"Kawai fa salon magana ne, ni na isa nace maka haka, you are the most adorable person to me a duniyar nan yanzu Sugar."
"Mhmmm, Baki ce masha Allah ba..."
Ya fada yana daga gira guda. Ta sake yin wata dariyar sosai kafin tace.
"Dama ana cewa maza Masha Allah ne?"
"Su ba mutane bane?"
Sai ta cije nata lebben yanzu har yanzu daya hannunta akan kafadarsa daya kuma tana rike da gefen fuskarsa kafin tace.
"Idan mazan suna so a gaya musu, su fara fadawa matan tukunna, especially in sun yi kwalliya ba wani dogon turanci ba..."
"Ni ai ba sai na fada ba Babydoll, saboda ni mijinki ne, nawa hanyoyin daban suke ma bayan wannan dogon turancin."
"Really?"
Ta tambaya tana daga duka girarta biyu bayan murmushin da take yi. Sai kawai ya sake sunkuyo da kansa dab da fuskarta sannan a hankali yace.
"Ko in nuna miki? Kinga sai mu ™ara da photocopy a ciki kafin printed one din nan ya fito?"
Ba shiri bakinta ya buWe sannan idanunta suka zare a lokaci guda. Ta cire hannunta dake gefen fuskarsa ta naushe shi sannan ta juya tana fadin.
"You're soooo Bad Ma'aruf Muhammad Bakori!"
Ta maida hannunta cikin kwanon fulawar daidai lokacin da ya zagaye duka nasa biyu a kugunta yana rungume dan karamin cikin nata da ba zaka yarda ya kai watanni har takwas ba. A kusa da kunnenta sosai ya shiga magana.
"Zan fita wajen su Khalid ne yace wasu mutane sunyi masa magana zadu je su ga ginin, kinga idan mun daidaita dasu komai zaifi sauki dama ina nan, idan kuma ba haka ba Khalid din shi zai ™arasa komai bayan na tafi."
Sai ta gyada kanta a hankali yayin da Waya hannunta ke zuba ruwa a cikin fulawar tana kara cakuda siraran yatsunta a ciki.
"Zai iya shi kadai? Kuma ka yarda dashi?"
Ta tambaya, tana cigaba da sbinda take yi,daga bayan nata, nasa udanuna a tsaye akan sbinda take yi Win yace.
"Lawyer ne, abokin Ishaq, kuma gidnsa bashi da nisa da aibitin, saboda haka mai siyan wajen kawai zai samo, jiya muka samu wani kamfani NHC da suka siya duka kayayyakin aikin dake cikin asibitin har sun biya kudin, sannan na gaya miki na gama biyan staffs Win duka tun shekaranjiya so kin ga kusan babu abinda ya rage kenan..."
Daya hannunta ya kara ruwa a cikin fulawar yayin da iskar da ake yi har yanzu ke cigaba da kada su kotawanne Sangare kamshin damina da kuma sanyinta na cika gidan. Tace.
"Allah ya taimaka komai ya faru da wuri, Allah yasa hakan ne mafi alkhairi."
Addu'ar tayi masa dadin da har sai da yayi murmushi kafin ya amsa.
"Ameen."
Sai kuma fuskarsa ta koma daidai a lokaci guda, ya kusan hade ransa ma kafin yace.
"Wai meye wannan kike yi?"
Ta dan juyo da kanta ta kalle shi da murmushi jin muryarsa ta canja.
"Fanke..."
Fatar bakinta ta motsa yayin da sautin ya fito a hankali.
"Fanke?" Ya tambaya cikin rashin fahimta karara.
"Fanke da na sani na mutuwa? Me za'ayi dashi?"
Amina ta kyalkyale da dariya ba shiri tana juyar da kanta. Sai kawai ya sake ta sannan ya juyo da ita sosai tana fuskantar sa.
"Seriously da gaske nake, me zaki yi da fanke? Ba sai anyi mutiwa aje raba shi ranar sadaka ba?"
"Sugar waya gaya maka? Koyaushe fa anayi... Har yara ana yiwa su je dashi makaranta sannan mutane suna cinsa as breakfast ma, me yasa sai anyi mutuwa za'aci?"
Yanayin fuskarsa ya nuna alamun ya dan fahimta a lokaci guda, amma duk da haka hannunsa na rike da itan yace.
"Ke me zaki yi dashi?"
"Ci zanyi, kawai na tashi ne naji ina sha'awarsa."
"Me yasa baki ce in taho miki dashi ba? Me yasa sai kin wahalar da kanki?"
Ya tambaya a hankali yana cigaba da kallonta... Sai ta karasa matsowa cikin jikinsa ta mayar da hannayenta saman kafadarsa kamar dazu sannan a hankali tace.
"Saboda nafi son inci wanda nayi da hannuna Sugar, ka daina damun kanka aiki baya wahalar damu, we are strong!" (Muna da karfi.)
Kalmar 'Mu' din da ta furta ta shiga har cikin zuciyar sa a lokaci guda, sai ya sake rike ta a jikinsa yana tallafo ta da duka hannayensa biyu.
"Jamal is strong Babydoll, don haka insha Allah haka little one dinsa ma zai zama..."
A lokaci guda kumatunta suka yi murmushin da take yi a kodayaushe ya fadi hakan, don tun daga ranar da suka ga gender Win Babyn ya tabbatar mata da sunansa... Jamal.
Fuskar Kilishi ta gifta a cikin kanta a lokacin maganganun da ta faWa mata suna haskawa a cikin kanta.
_"...na san ba zan iya hana Ma'aruf kula ki ba idan har yayi niyya, amma kuma ba zan lazimci wani abu ciki ba don babu shi ko kaWan a cikin lissafina!"_
Murmushin da bata shirya masa ba ya kufce mata, a lokacin ta faWa ne kamar ita ke da iko a komai, kamar ita ke da ™addarar su a tafin hannunta, kamar babu abinda ya isa ya giftawa wannan umarnin nata, sai gashi a yanzu tana duniyar, da lafiyarta da komai, amma bata da ikon ko da ganinsu balle har ta san me suke ciki ko kuma tayi gadarar zartar da wani hukuncin...
Sai ta gyaWa kanta sau biyu tana cigaba da murmushi kafin muryarta ta fito a hankali tana kallonsa, a hankalin da ko da akwai wani a kusa dasu ba kallai bane yaji abinda tace.
"Insha Allah."
Idanunsa suka cigaba da kallonsa tana nazarin tarin abubuwan dake kara canjawa a hankali a hankali game dashi din. Gashin kansa ya taru sosai sai dai har yanzu bai kai na baya ba, ya taje shi sosai yana ™yalli, don har yanzu da laushinsa, yadin jikinsa kalar dark blue ya kara fito da hasken da fatarsa ta kara yi a kwanakin sakamakon hutun da ya samu akan rayuwarsa ta baya.
"Idan kika cigaba da kallo na haka, ba lallai ne in iya fita ba Babydoll...."
Muryarsa ta fito a hankali yana cigaba da kallonta, sai kawai ta cije lebbenta tana murmushi sannan ta yi Wage a hankali ta kai fuskarta dab da kunnensa.
"Kayi zaman ka kawai, idan nayi fanken nan sai mu siyar, kaga may be ma mu samu fiye da kudin asibitin nan... Naga alama ´an gayu basu san fanke ba."
Yayi murmushi sosai yana kallonta.
"Ki rufa min asiri Babygym, ni da nake neman kudin da zan gina miki irin wannan gidan, naga alama kina son shi da yawa..."
Idanunta ya zare a lokaci guda...
"Ni bance ba, ni bance ba Sugar, ka rufa min asiri dan Allah..."
Yadda ta fada tsakaninta da Allah ya bashi dariya sosai, sai kawai yayi baya da kansa kafin ya sake kallonta sosai.
"I'm madly in love with you Amina.."
Ya faWa yana lumshe idanunwansa. Ta sake yin dage akan kafafunta a hankali tana wasa da yatsunta dake sarke da wuyansa.
"Madly? Madly dai wanda na sani?"
Muryarta ta fito kamar wani fiffiken dake fadowa kasa a hankali.
"Idan baki gane ba Babydoll, zan iya yi miki bayani, kin san babu wanda ya san ™warewata anan kamar ke..."
Ba shiri Amina ta kyalkyale da dariyar da tana yin baya zuwa gefe, hannunta ya dauko wani mug kalar ba™i an rubuta 'Pa' a jikinsa ta tsiyayo masa ruwan tea Win data haWa a wani flask sannan ta mi™a masa.
"Mutane suna can suna jiranka Pa...."
Da murmushi ya karSa ya jan kujera a gefensa ya zauna, yana gaya mata wallahi da gaske yaje, zai bata mamaki tunda har bata yarda dashi, yana bayanin tana murmushi tana juyowa tana kallonsa.
˜arar wayarsa ce ta katse shi, yasa hannu a aljihu ya Wauko ta, nambar Maryam ™anwarta da ya gani ta tabbatar masa da waye tun kafin ma ya Wauka.
"Dadddddyyyy!!"
Muryar Hamida ta faWa da ™arfi daga cikin wayar, ba shiri Amina ta taho da sauri ta karSa tun kafin ma ya amsa tana tambayarta yadda take, makarantarsu da kuma gaya mata cewa gobe zasu dawo.... Dama a dazun nauyin Amma ne yasa basu gaisa ba, kafin kuma tace Maryam din ta hada ta da ita sai Aminu ya karbi wayar.
Daga inda Ma'aruf ke tsaye yana kokarin karasa shanye tea Win dake hannunsa ya cigaba da kallonta yana murmushi...
Amina itace rabin rayuwarsa a yanzu ya yarda, itace nutsuwarsa dama dukkan wani fatan samun nasarar sa... Kulawar da yake samu tare da ita, wani abu ne da bashi da inda zai je ya samu idan ba a wajen nata ba.