← Book details Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 87

Sashe 29

Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dazu da ka fita ina ta tunanin akan maganar da ka fada min, akan maganar wannan mutumin da kuke nema, nace me yasa baza ku duba har wajajen da ba'a tunani ba kamar irin su Prison, saboda wani lokacin mutane suna wasa da hankali ne kawai su yi abinda suka san ba za'a taba zato ba..."

Ta yi shiru, kamar ta kai ™arshe kamar kuma akwai sauran abinda zata fada. Shima yayi shiru bai ce komai ba, tsawon wucewar wani lokaci yana kallonta kafin muryarsa ta fito.

"All this while ina ta underestimating dinki ne ashe Doll, naga alama abubuwan da kika sani sunfi karfin tunani na, amma insha Allahu lokaci zai bude min su daya bayan daya.

Abinda kika fada yanzu was amazing, kinyi tunanin da ba ni va har su Faruk wani a cikinmu bai taba yi ba. Tabbas ana amfani da prisoners a irin wannan harkar sosai,mun sani amma Allah bai taba sawa munyi tunanin hakan ba, thank you so much da kika tuna min, Allah ya saka miki da alkhairi Amina kuma Insha Allah a yau zan kira Faruk, kuma daga gobe zamu fara binciken nan, muna da details din yadda siffar mutumin take da komai, so in har a gidan yarin yake, ba zai yi mana wahalar kamawa ba insha Allah."

Ta gyada kanta tana jin kamar wani abu zai fashe ne a cikin zuciyarta saboda jin dadin yadda ya fahimce ta a cikin kankanin lokaci yayin da shi kuma ya cigaba da kallonta, kuma kafin tayi wani tunani taji ya sunkuyo da fuskarsa dab da tata sannan a hankali yace.

"I want to borrow a kiss right now Doll, don in nuna miki godiyata, amma nayi al™awarin zan dawo miki dashi Allah."

Bata san lokacin da ta kyalkyale da dariya ba tana kokarin ture shi, amma sai ya kara rike ta yana fadin.

"Da gaske nake Allah, yanzun nan zan dawo miki dashi, kawai ki ara min."

Da ™yar ta samu ta fita daga hannunsa, ta koma falon ta barshi anan yana amsa wayar Ishaq, zuciyarta cike fal da daWin yadda ta isar da sa™on Amma cikin ™an™anin lokaci kuma ta samu fahimtarsa, ta gama da wannan babin insha Allah.

Kilishi ta jirayi abinda zai biyo baya, zata sha mamakin yadda asirinta zai tonu alhali ta san bata budewa kowa sirrinta ba, tunda ko ita ta san bata gaya mata ba, kawai sunyi amfani da kalamanta ne akanta. A yanzu saura abu na gaba da take da yakinin zai fi wannan... Abinda Amma tace ce.

_'...babu abinda zai faru, babu abinda zai sami yarinyar nan, amma kuma a idanun Kilishi komai zai faru, zaki cika mata wannan aikin nata sannan kuma zata kaimu Makkan har da wannan canjin na gida ma!_

Allah ya sani zuciyarta a tsaye take wajen jiran faruwar hakan.

"Zoben Sofia za'a fauko a cikin wannan ramin."

Hamida ta faWa tana nuna mata cartoon din da take kallo  a cikin Tvn, ta juya ta kalli ramin da take faWa kafin tayi dariya tana gaya mata cewa rijiya ce ba rami ba.

A daidai wannan lokacin ne kuma taji karar buWewar Gate alamun sunyi ba™i don ta san da daga cikin gida ne ta baya za'a shigo.

Ta gama canjawa Hamida rigar sanda aka kwankwasa kofar Wakin alamun koma waye ya karaso.

Don haka tayi saurin ajiye rigar a saman kujera sannan ta nufi wajen ™ofar, hannunta ya buWe a hankali daidai lokacin da fuskar matar ta shiga idanunta, tana tsaye da dogon hijabi tayin da fuskarta ke dauke da wani faffadan murmushi, kuma kafin kwakwalarta ta fara tunanin inda ta santa, taji muryar Hamida daga bayanta tace.

"Mariya???"

***

"Mun yi magana da mutanen, sunce hodar zata samu zuwa jibi, mutumin da zai kawo jirgi zai biyo don haka ka shirya gobe zaka tafi lagos, don bana son ta ko kwana a hannunsu, kudin dana kashe akanta da yawa, ba zamu yi sske na dage ba."

Hajiya Kilishi ta faWa a cikin wayar da take yi. Awwalu ya nisa alamun a kwance yake kafin muryarsa ta fito.

"Daga wace ™asa ma kika ce za'a kawo?"

"Mexico." Ta bashi amsa kai tsaye.

"To wai ta yaya ma za'ayi amfani da ita ne.?"

"Ba kai zaka yi ba, me yasa kake tambaya ta?"

"Saboda na lura tunda kika shigo da yarinyar nan cikin al'amarin nan na fara rage sanin wasu abubuwan. Kuma kina ganin kamar ban cancanci hakan ba."

Sautin muryar tasa ya fito ne da wani irin kauri alamun akwai layin harzuka a ciki. Sai kawai tayi murmushi sannan tace.

"Kar mu fara wannan Awwalu. Ka soke wannan tunanin a cikin ranka, ka kori shaidan daga gefenka. In dai akan wannan hodar ne ka bude kunnenka ka ji.

A cikin kwallin yarinyar za'a saka, a hankali take aiki, ana saka mata yau da gobe zata fara da ciwon ido, ciwon idon ne zai ta ™aruwa ana kuma cigaba da saka mata a haka har idon ya rufe gabaWaya ba tare da ko likitoci sun gano dalilin hakan ba."

Ta kai ™arshe ba tare da yace komai ba, kuma jin shirun nasa yasa ta ™ara da cewar.

"Idan mun gama da wannan sai kuma mu koma kan ™afarta, na tabbata lokaci zaiyi mana daidai da sanda zan gama da abinda ke gabana, kaga kenan zan tafi ba tare da na bar kowanne dutse a kife ba."

"Haka ne, Allah ya bamu sa'a, zan siya ticket Win jirgi anjima insha Allah."

Yadda ya fadi hakan a lokaci guda, kai tsaye, kuma yadda kalmar Allah har sau biyu ta fito a bakin Awwalun yasa ta tsayawa da nata shirun kafin a hankali a furta kalmar 'Ameen.' din da bata jin ta kai ™arshe sanda ya katse wayar.

Wayar ta katse tare da katsewar numfashinta da kuma tsayawar idanunta akan mudubin da taje kallo a gaban ta.

Me Awwalu yake nufi?

Me ke shirin faruwa ne?

Wake shirin girgiza mata tebur ne?

***

_Kun yarda da tunanin Amma? Kun gamsu da yadda ake amfani da zurfin tunani wajen samun mafita?_

_Ina so in dan haska muku wani abu anan, abubuwa da yawa na faruwa a cikin rayuwarmu da zasu wuce ba tare da mun basu wani muhimmanci ba, wani hira ce wani kuma actions ne._

_Amma kuma a cikin abubuwan nan akan samu abubuwan dake Sullewa zuwa abinda zai zame mana mafita a wasu matsalolin namu na rayuwa. Ba komai zamu dinga mantawa ba, ba komai zamu dinga shashantarwa ba... Komai kankantar abu zai iya zame mana mafita a wani babban al'amarin na rayuwarmu._

_An halicci ™wa™walwa da fadi, don haka bude ta ki zuba tarin abubuwan da baki san lokacin da zasu amfane ki ba._

_And kuna tunanin Amina ta gane wacece Mariya kuma daga ina take?_

_Ku taya ni gayawa Ma'aruf cewa Wan kunne yana da amfani a adon mace...=ØÞ_

_Sannan team Kilishi, me Awwalu yake shirin jawo muku ne?_=ØÞ

Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300

Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.

Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)

#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:53 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*10*

~~~~~~~

_A love so wasted._ _- Unknown_

**

"What?"

Ma'aruf ya faWa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin Wakin dake fuskantarsa.

"Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema."

Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya.

"Wallahi da na iya zagi zan Wura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq."

Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace.

"Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka tukunna, da wallahi sai dai kaji zancen."

Ma'aruf ya girgiza kansa.

"Let's talk serious, me kake nufi wai?"

"Da gaske nake B, ina son kanwarka, zan aure ta, kuma na gaya mata itama ta yarda, da Baba Usman zan gayawa amma wai sai tace in fara gaya maka tukunna, ban san me yasa yaran nan suke girmama ka har haka ba."

Tsabar mamaki bakinsa ya kasa rufuwa, sai kawai ta sake girgiza kansa sannan yace.

"Wallahi ban san baka da kunya ba sai yanzu Ishaq, ni kake tambaya wai kazo neman auren Munaya Ishaq?"

"Allah ya tsinewa kunya in dai taka zanji Ma'aruf, kai kanka ina ka ganta da za'aji maka? Maimakon ka fara godewa Allah ma kun samu mutumin kirki kama ta sai ka ýÿÿÿ

!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~fara aibata ni? Ni dama na san wallahi raini Peaches zata jawo min kawai don tayi insisting ne."

Ma'aruf ya gyaWa kansa.

"Wato Peaches Ishaq, Munayan ce Peaches? ³ar mutane ce fa..."

Dariyar da Ishaq yayi a cikin wayar, dariya ce da ya dade baiji yayi irinta ba kafin yace.

"Kai ta gidanka ba ´ar mutanen bace ba? Malam in zaka shige min gaba muje wajen su Baffa kayi magana."

"Ba zanje ba, baza'a baka ba."

"Nagode Babban Yaya, Allah ya ™ara girma."

Da haka ya kashe wayar, Ma'aruf ya cije lebbensa yana jinjina al'amarin a cikin kansa, yana jin kamar ba gaske ba, wani iri, kamar a labari cewa wai Ishaq ne ke son Munaya, yarinyar gabadaya shekararta nawa? Shekara ta biyu take fa a Jami'a, kuma a Sangaren karatun da take yi na densistry bai taSa zaton cewa zaiji wannan al'amarin a kusa ba, Allah kaWai ya san yadda akayi Ishaq ya hure mata kunne.

Sai kawai ya zura wayarsa a aljihu sannan ya fita daga dakin da niyyar zuwa gobe yaje ya same shi suyi maganar hankali.

Tun daga korido yake jin maganganu alamun ™aruwar wani a gidan, don haka ya karasa a hankali tafin kafarsa na taka tiles Win wajen, ya ™arasa daidai lokacin da Amina ke kokarin ajiye tiren ruwa da lemo a gaban wata mata yayin da matar ke kallon Hamida tana faWin ta taho wajenta, ya tsaya daidai inda su baza su ganshi ba amma shi yana gano su.

"Au ba zaki zo ba sauraniyar Mama? Ba tafiya zanyi dake ba, kinga kaya ne nan ma Mammy tace in kawo miki."

Hamida ta matse kafadarta daya tana cigaba da kallonta ba tare da tace komai ba.

"Haba Princess din Daddy, Mama Mariya ce fa... Har labarinta fa kika bani."
Chapter 29 · 0% Book details