Sashe 20
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I don't care, let them... koma waye ban damu ba 'cox i'm trying to find my inner peace here." (Kwanciyar hankalina nake nema anan.)
Ya rufe bakinsa daidai lokacin da ya sinkuyo da fuskarsa cikin wuyanta yayin da tasa duka hannayenta biyu masu rike da jikakkun duskter din nan ta ri™o gaban rigarsa saboda yadda take ji jikinta na rawa kamar zata fadi.
Kuma a daidai lokacin ne, wannan kofar bayan nan dake Sullewa zuwa hanyar cikin gida ta buWe, Hajiya Kilishi ta fara shigowa sanye da wani dogon hijabinta na sallah sannan ™awarta Hajiya Salamatu ta biyo baya, daga bayansu, Sameera ce ri™e da wannan jakar Pink, yayin da Surayya ke binta Wauke da Hamida.
***
_Watakila bani da abinda zance game da chapter nan, ku gaya min ra'ayinku kawai._
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:50 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*06*
~~~~~~~
_You will know when it's love, real love, 'cox you will start believing in destiny._
**
"A hankali zaki kwantar da ita ta gefe."
Amina ta faWa lokacin da Surayya ke kokarin kwantar da Hamida da tayi baci a jikinta kan gadon a hankali.
Surayan ta sunkuyo tana kokarin ajiye ta dadai inda Amina ta sake shimfida bargo da ta ninke gida hudu akan gadon.
"Kar ki sake ta sai ta taSa gadon."
Amina ta sake faWa a hankali lokacin da ta kai ™arshe da ita kuma a hankalin Surayya ta ajiye ta sosai akan bargon sannan ta zare jikinta da kadan kadan, da farko Hamidan tayi kamar zata tashi amma kuma sai ta koma ta kwanta alamun baccin ya dauke ta da karfi, Amina ta karaso rike da wani farin mayafinta dan karami ta rufa mata a jikinta, suna kallo su duka biyun har fuskarta ta saki jikinta sosai akan bargon.
"Kar ki damu insha Allah ba abinda zai canja da zuwanta, kawaidai maganar da su Mami ke tayi alsn rashin kyautsawarsu ne da suka kawo ta da sassafen nan babu wani bayani."
Cewar Surayyan tana cigaba da kallon yarinyar. Amina tayi murmushi itama tana kallon yarinyar kafin ta sunkuyar da kanta a hankali tana kallon yatsun hannunta, ba wai zancen Hamidan ne ya dame ta a yanzu ba, tunanin tarin abubuwan da bata gama saninsu bane game da al'ummar gidan dama Ma'aruf din kansa, sannan kuma tunanin halin da ta lura Ma'aruf na ciki tun sanda taje falon.
Tayi zaton a yau sau Waya zuciyarta zata tsorata kamar yadda tayi a dazu, a dazun da taji karar buWe kofar nan ta baya, Samirah ta taba gaya mata cewar kofar tana kara ta samu mai ta saka mata, amma bata taba tunanin cewar mantawar da tayi zaiyi amfani ba sai a dazun da karar buWewar tata ta cika wajen, wanda a lokacin guda ta ture Ma'aruf daga jikinta ta ruga ta koma cikin gidan ta kofar kitchen din dake bayansu.
Bata san waye ba amma tun a lokacin zuciyarta ta gaya mata cewa koma waye din bai dace ya gansu a wannan yanayin ba, sannan bayan rashin dacewar ma ta sani hanya ce da al'amura zasu iya cakude mata tun yanzu, ilai kuwa sai ga mutanen da bata taba zato ba, Hajiya Kilishi da kanta har da wata da ta kira Aminyarta da kuma su Surayyan.
Ta tuno yadda hannayenta suka dinga rawa lokacin da take kokarin zaro dogon hijabinta daga cikin abin sallarta bayan ta taho da sauri zuwa daki, da kuma yadda Hajiya Kilishin ta dinga bin hijabin nata da kallo bayan ta fita gaishe su, kamar tana son Wage shi ne don ta gano wane irin kaya ne a jikinta.
Kuma kamar yadda Mamin take haka matar da ta kira kanta ™awarta take, duk da cewa tana ta faman addu'a da sanya fatan alkhairi a cewarta bata sami zuwa biki ba, sai dai daga ita har Ma'aruf don a wannan lokacin ba jinta suke yi ba, Ma'aruf din na can tsaye a hanyar kofar fita daga falon kusa da window yana waya da Ishaq rike da yarinyar da Surayyan ta shigo da ita yayin da nata idanun ke tafiya kansu duk bayan wucewar sakan guda tana jin zuciyarta na sake yin rawa a kirjinta.
"Sunanta Hamida Amina, ´arsa ce."
Abinda Mamin ta fada kenan bayan lurar da tayi da kallonsu da take yi da kuma cewar wayar Ma'aruf Win ba mai karewa ba ce a kusa.
Tana tuna yadda zuciyarta ta doka a ™irjinta kafin ta haWiye wani dun™ulen abu tana wasa da yatsun hannunta.
"Nayi zaton ai a cikin surutan yaran nan sun gaya miki zancenta, tunda tun kafin bikin ku ake ta case din dawowar tata wajensa."
Sai ta girgiza kanta a hankali yayin da Surayya ke cewa.
"Mami hirar ce dai bata taba zuwa ba idan muna tare, amma ai ko daga colander bakin Samirah zata iya ji."
Amina bata ce komai ba har sanda Hajiya Kilishin ta sake cewa.
"Kuma shima ban ce ya gaya miki bane shi yasa duk aka taru aka manta."
Ta fadi hakan muryarta na haskawa da wani irin yakini da kuma izza wadda wanda ya santa irin sanin da tayi mata ne kawai zai fuskanci manufar kowacce kalma dake bayan maganar tata, da kuma dabarar cewa itace mai juya duk wani al'amari da ya shafi mutanen gidan. Kuma Amina tana tuna yadda wata busashshiyar iska ta shiga wucewa ta makogwaronta kafin ta gyada kanta.
Samirah ta tafi a lokacin don tace kitchen ta baro ta taho, don haka ko da ta gama gaishe dasu bata zauna a falon ba, ta mi™e ta dawo Waki, a bakin gadonta ta zauna tunaninta na zarya kan tarin abubuwan da bata san yawansu ba a cikin kanta yayin da take jin muryoyinsu daga nan Ma'aruf ya dade yana wayar nan kafin taji ya gama su dawo magana dasu Mamin, tana jin muryarsu amma bata san me suke cewa ba har zaman shirun ya ishe ta, gashi wayar nantana hannunsa balle ko ba ta kira Amma don ta sanar mata ba, ta kira taji ya jikin Aminu.
Sai kawai ta fito da wasu mayafai da hijabanta da har yanzu ke cikin akwatunan lefen nan ta fara ninke su tana samo musu waje a gefen inda take sa kayanta, a haka Surayyan ta karaso ta same ta Wauke da yarinyar da tayi bacci.
"Ki kyale Mami kawai Amina, na san Ya Ma'aruf zaiyi miki bayanin komai, ita ba lallai taga hakan a matsayin wani abu bane."
Surayyan ta ™ara faWa wannan karon tana kallonta, kuma ba shiri itama ta dago da fuskarta ta kalle ta.
A zagayen tunaninta kaf dama yadda ta fahimta tayi zaton ai babu mai iya ganin rashin daidain Hajjiya Kilishi balle har a su fahinta, amma da sigar da Surayyan ke mata magana a yanzu sai taga kamar tana nuna cewar bata ji dadin yadda Mamin tayi mata maga a dazu bane wanda ita ta san dalili, Ma'aruf baya zaune a wajen... ™awarta kuma Hajiya Salamatu ta riga ta san da abin dake tsakaninsu da alama, Surayyan kuma dake zaune bata damu da abinda zata yi tunani ba.
Lokacin da suka fita zuwa falon babu kowa, su Mamin sun tafi Ma'aruf kuma bata san inda yake ba, Surayya tayi mata sallama ita kuma ta kwashe kayan lemonta da basu taSa ba ta koma kitchen.
Zuciyarta na ta sake-sake tana maida kayan wajensu lokacin da taji shigowar Ma'aruf yana waya, kuma daga sautin muryarsa ta ji ya wuce zuwa hanyar daki don haka ta dauko kayan breakfast dinsu da ta riga ta haWa ta taho zuwa dakin.
"Ka bar ta kawai Ishaq, ka barsu kawai... tunda ka tura musu da wannan shikenan I have my plans against them. Sun yanke wannan hukuncin, na karba, zasu ga me zai biyo baya kuma."
Muryarsa ta fito ne a hankali da tsananin damuwar dake kwance fal a cikin ransa, damuwar da tun a dazu ta san da ita, amma yawanta a yanzu ya ninku ta yadda take jin da zata iya, zata ™wace wannan wayar ne don kowa ya daina kiransa yana ™ara gaya masa abubuwan dake hargitsa shi.
Yana zaune daga gefen gadon ya sunkuyar da kansa hannunsa Waya ri™e da wayar Wayan kuma ya zura hannunsa a cikin gashinsa yana magana. Ta karasa ta ajiye tray din hannunta akan bedside drawer dake gefen gadon.
Ya dago ya kalle ta sau daya sai kuma ya cigaba da sauraren bayanin da Ishaq din ke yi ta cikin wayar. Tana jin yadda jikinta babu nauyi kwata-kwata ta shiga kokarin hada tea a kofi guda bayan ta zuba dankali da kwan da ta soya a plate ta ajiye a gabansa, lokacin da ta gama haWa tean ta juyo don ta miko masa ya gama wayar.
"Kin zuba naki?" Muryarsa ta fito a hankali yana kallonta.
Sai ta girgiza kanta.
"Yanzu zan zuba, ka fara karSa tukunna."
Sai kawai ya mi™o hannunsa ya riko kofin, ya hada har da hannunta gabadaya, ya zagaye yatsunsa a jikin natan.
"Mami ta miki bayanin komai?"
Komai? Idan har komai Win yana cikin kalma biyun da ta faWa cewar yarinyar ´arsa ce to kuwa tayi mata bayanin, abinda ya rage kawai shine a fahimtar da ita don bata gane ba, babu abinda ta gane a zuwan nasu da sassafen nan har kuwa rare da Aminiyarta da kuma yarinyar da aka zo ala shimfide a gadonta, amma sai bata ce komai ba, don bata san ta yadda zata fara gaya masa tarin tambyotin dake cikin kanta ba.
Yana ri™e da hannunta da kuma kofin lokacin da ya fara maganar da a farkonta bata gane komauba.
"Rukayya kamar Family freind dunmu ce tun da dadewa, mahaifinta abokin Baffa ne, sunyi aiki tare kuma sunyi kasuwanci tare kafin kowa ya buWe nasa kamfanin. Ita kadaice a gidansu mace tana yayye da kuma kanne maza, amma tun a wancan lokacun ba ma shiri da sauran ´anuwan nata saboda ra'ayinmu da ya banbanta.