Sashe 77
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dana sani tun ta duniya kafin a je ga ranar da ™afafunta zasu dur™ushe a gaban ubangijin da shaidan ya janye hannunta ga barin umarninsa!
Abinda Kilishi bata sani ba ma shine kamar yadda Ishaq ya faWa ne... Wata shari'ar sai a lahira!
Hakki yana rama kansa ne cikin halaye biyu... Tun a duniyar da kuma lahirar dake jiran kowanne bawa!
Zata karbi abinda yake nata a yanzu, kuma zata karbi abinda yake nata a can, ga rayuwar kurkukun da bata fara ganin komai a cikin ta. Gata nan... ita Win ce dai Kilishin da take ce, da lafiyarta da karfinta har ma da tunaninta da komai da take takama dashi, kuma a cikin duniyar da take ganin ita da ita aminan juna ne ta kowacce hanya, sai gashi tasirin wasu katangogi kaWai!
Tasirinsu kaWai ya hana mata dukkan abinda take takama dashi da kuma iyawarta, tasirin shari'ar duniyar kaWai, ba ma akai ga mutuwa ba, balle kwanciyar kabari ko kuma tashi a gaban Mahaliccin da ta bijirewa da dukkan iyawarta!
***
*Kano.*
*Mai ´a´a Street, Bawo Road.*
*04:30pm.*
_So here we stand in our secret place_
_Where the sound of the crowd is so far away_
_You take my hand, and it fees like home_
_We both understand, it's where we belong..._
An dauke ruwan, amma har yanzu garin da danshi, iskar da take kadawa mai sanyi ce, Zainab tana jinta akan fatar ta da kuma wuyanta yayin da mai kwalliyar dakýÿÿÿ‚
ƒ
„
…
†
‡
ˆ
‰
Š
‹
Œ
Ž
‘
’
“
”
•
–
—
˜
™
š
›
œ
ž
Ÿ
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
®
¯
°
±
²
³
´
µ
¶
·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
e gabanta ke ta aikinta na fente fuskarta, sassanyar wakar qmwestlife ta queen of my heart kuma na tashi daga cikin Mp3 din studion...
"Kiki, miko min brown liner nan..."
Mai yin kwalliyar ta fadawa wata yarinyarta dake gefe, Zainab ta bude idanunta bayan Aysha ta juya karbar liner, idonta ya gane mata wata ita din daban a cikin mudubin dake kallonta, wata kyakkyawa mai kama da ita din da da take ganin kamar ba ita ba, powder da aka saka da komai ta bi fatar jikinta tsaf ta kwanta tana fito da kowanne tsini da lankwasar sa, musamman hancinta da taga ya ™ara tsawo fiye da yadda da ta sanshi, ga kwsllin da ya fito da idanunta tar yana shaida hasken ™wayar cikinsu.
Gabanta ya fadi ya kuma faduwa hannunta yayi nauyi yayin da surutun da yan mata biyun dake bayansu ya cika kunnenta, ds kuma muryar Ameerah dake waya can gida akan a kawo mata takalminta da ta manta.
Can gida, can gida yana nufin gidan Hajiya Salamatu mahaifiyar Jawad da kusan komai na harkar bikin da ake yi yake hannunta da kuma yanuwanta.
Watanni shida kenan da Jawad ya same ta a cikin tashar nan, watanni shida kenan da rayuwarta ta canja, don tun daga wannan lokacin tun daga wannan ranar abubuwa suka fara sauki a rayuwarta, Jawad ya mayar da ita har gida can wajen yanuwan mahaifiyarta, inda baya nan aka sha artabu tare da mijin mahaifiyarta akan cewar ya barta ta Sata, babu wanda ya nuna masa cewa tana can hatta dansa kuwa Nura, sai da hankalinsa ya tashi ya fita daga haiyacinsa bakiWaya ya tabbatar ana shirin kaishi kotu sannan yazo ya bada hakuri.
A lokacin ya san tana wajensu, kuma ga mamakin kowa sai ya faWi maganganu san ransa sannan ya tashi ya tafi. Kuma tun daga lokacin tun daga lokacin da hankali sa ya fara kwanciya, sannan Jawad din ya koma Abuja ya dawo bayan wasu kwanaki, sai ya zama babu abinda ake yi sai maganar bikinsu wanda ba'a samu wata matsala da yan'uwan mahaifiyar tata ba wajen amincewa.
Kuma sai bayan nan ne sannan ya shaida mata dukkan abinda ke faruwa a tasa rayuwar, abinda ke faruwa tun a lokacin da ya Wauko ta daga Abujan nan game da rikicewar rayuwarsa da kuma yadda Allah taimake shi ya samu mahaifiyarsa a cikin ™an™anin lokaci, dama babban abin manakin na cewar tsawon rayuwar tasa da ya shafe tun daga yarinta a gidan yayan mahaifinsa yayi ta ba wai a wani waje da yake bare ba.
Ta daWe tana mamakin kasancewar hakan, sai dai duk mamakinta bai kai na yadda har a lokacin Jawad ya dage akan aurenta ba, don har a cikin yanuwanta daga mazan har matan waWanda basu furta cewa tayi sa'a ba kadan ne...
Ita kanta ta sani, ta san hakan ne kawai suna tuna mata ne da irin sa'ar da tayi, shi yasa bata da wa ta cewa a dukkanin abinda ake yi, don ta sani bata da wani gata a yanzu idan ba Jawad ba, ko su yanuwan nata da suke faram-faram da ita don na doki ne da kuma tausayawa rashin mahaifiyarta da tayi da kuma wahalar da ta sha a hannun mijin mahaifiyar tata, sannan bayan haka ma ta sani cewa da yawa suna mutunta ne kawai saboda ganin Jawad Win.
A can garin nasu aka daura auren, yanuwansa da yawa sun je har dasu Hajiya Mardiyya daga can Abuja da kuma dangin sabuwar mahaifiyar tasa, don haka fadar tarin mutanen da ta gani ranar daurin auren nan, wani abu ne da ba ita kadai ba har dangin nata sunyi mamaki... Kuma a ranar ta sha kuka kamar me tayi kukan rashin mahaifiyarta sannan tayi kukan farin cikin da bata san irin yadda zata fallasa adadinsa a kirjinta ba, Tayi hamdala ta godewa Allah fiye da yadda zata iya kirgawa a lissafinta.
Bayan haka kuma tayi kukan fargaba na irin rayuwar da zata je ta tarar a gaba, don ta sani a yadda zata shiga rayuwar Jawad bata da komai kuma bata da iyaye tsayayyyu dole ne ta fuskanci wasu abubuwan daga mutanen dake kewaye dashi wanda na lallai suyi mata dadi ba... don ko a ranar daurin auren nan ta raina kansa a cikin kowanne bangare na yanuwansa sau dubu tana sakewa...
Kuma a wannan ranar ne aka basu ita suka taho Kano yayin tare da wasu yanuwan nata yayin da su Hajiya Mardiyya duka wuce Abuja. Sun taho tare da kuma tarin kayan da su Jawad Win suka kai wanda har a yanzu bata mayar da hankalinta wajen ganinsu ba kasancewar yadda aka dinga rububin kallon kayan a can garin nasu.
Kuma bayan sun zo ne suka tarad da gagarumin bikin da mahaifiyarsa ke shiryawa wadanda ta ga kamar sun fi karfin tunaninta, don kusan komai an gama shirya shi hatta kayan da zata sa an gama dinka su, sai bayan da tazo aka gwada aka ga wajen da yayi mata yawa sannan aka mayar aka daWa gyara su.
Kallon komai kawai take tana kuma kallon kowa tare da ita da yanuwan nata da suka zo kawai, an hada ta da wata yarinya Ameerah da kusan ita ke jan ragamar komai nata, ita ta gaya mata dukkan shirye-shiryen da suke yi na cewar za'ayi walimar iyaye ne (mother's eve) a yau washegari da safe kuma za'ayi budar kai tare da yini sannan jibi zasu tafi can Abuja tare da Jawad din su kuma tari nasu Hajiya Mardiyya da suke shiryawa suma kafin a dangana ta da sabon gidan da ya kama kusa da wajen aikinsa.
Sai a lokacin da taji hakan ne sannan wani sabon kukan ya sake cike kirjinta, ta sani yanuwan mahaifiyar tata sunyi nasu kokarin, don da karo-karo da kuma gudumawa kala-kala aka hada mata kudi dubu hamsin bayan sadakinta da aka kawo na dubu hamsin din shima da cewar ta siya wasu kayan amfanin idan taje gidanta, ko da kayan kitchen ne a™alla ta dinga kallon wani abu da yake nata tunda sun sani cewa Jawad ya riga ya dauke musu komai yace zaiyi komai din ba sai sun wahalar da kansu ba.
Amma duk da haka a yanzu da tazo ta ganta a cikin tarin yanuwansa tana jin nauyin da zuciyarta ke ™ara yi da tunanin kowa yana yi mata wani kallo ne daban na cewar an kawo ta ba tare da komai ba kuma a yamzun ne masu niyya zasu kafa mata kahon zukarsu.
Idan Jawad da mahaifiyar tasa dake ta fara'a tana nan-nan da ita suna sonta kuma basa ganin aibunta, hakan baya mufin zadu iya rufe idon kowa daga ganin hakan. Don haka tun da suka zo a Warare kawai take, idan wani yana yi mata magana hannayenta har rawa suke, gani take kamar zasu daka mata tsawa ne kawai ta tashi ta fara aiki ba wai itace wadda suka taru dominta ba. Daga ita har yanuwan nata kuwa tunda dama itace karfin gwiwarsu a wajen, tunda suka fahimci a tsorace take shikenan su ma basu da ta cewa sai abinda akace.
A yanzu ta baro su ne acan gidan da cewar za'a tafi dasu wajen Partyn da idan an gama yi mata kwalliyar zata je ta same su acan. Ameeran tace mata Jawad ne zai zo ya Wauke ta idan an gama. Jawad din da tun a can garinsu ranar Waurin auren nan bata ™ara ganinsa ba kasancewar tunda suka zo gidan a cike yake da mata fal don haka bata ma san a ina yake ba.
"Rufe idonki..."
Mai kwalliyar ta fada tana dawo da ita daga tunaninta. Ta kuwa rufe idon zuciyarta na kiyasta adadin kudin da aka kadhe a wajen mai kwalliyar kada banda kayan dake cikin wani akwati dasu Ameeran suka taho dashi.