Sashe 56
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mami, Daddy yace inje a saka min kayan kuma yace dan Allah shima ki zo ki canja masa kayans..."
Hannunta tasa da sauri ta rufe bakinta don da ™arfi take maganar sannan ta juyo tana kallon Ma'aruf din da ya juya yana yiwa Ishaq da ya shigo a lokacin magana, ta yaya zai gayawa yarinya wannan maganar?
Hamida bata jira taji me zata ce ba ma ta fita daga hannayenta ta tafi wajensu Sahlan da sa™onta tana murna, a lokacin ne kuma taji muryarsa yana tambayar Surayya da tazo wucewa.
"Ina Mami?"
Tambayar ta fito daidai lokacin da wani al'amari ya faru daga can falon Baffa, inda yake zaune a gaban talabijin Win dake ci a gabansa yana kallon labaran NTA na ™arfe taran dare, a hannunsa guda robar robb ce da yake shafawa a ™afarsa ta hagu.
Zuciyarsa a cike take da tsananin murnar dawowar Abdurrahim, a kowanne dare da kuma wayewar garin Allah fatansa baya wuce ganin iyalansa sun haWu waje guda, a kodayaushe yana daga cikin addu'arsa cewar kar Allah ya Wauki rayuwarsa ba tare da ya ga haduwar iyalansa waje guda ba, duk da cewar ya san akwai wani giSin da har abada ba zai taSa cikewa a zuciyarsa da ma ta sauran al'ummar gidan ba... Jamal.
Wayarsa tayi ™ara daga kan kujerar da yake jingine a bayansa, ya mi™a hannunsa ta gefe ya dauko ta, sabuwar lamba ce da b sant ba don haka ya Wauka yasa a speaker...
Muryar wani dattijo ta fito daga cikin wayar a lokaci guda.
"Barka da dare yallabai... Ina magana ne da Alhaji Muhammad Mansour Bakori?"
"Barkanmu dai, Eh Ni ne Mansour."
Ya faWa yana ajiye robar robb Win dake hannunsa... Kuma kalaman da suka biyo, kalamai ne da babu shiri suka tsayar da duk wani tunani a cikin kan Baffa.
"Ranka ya daWe suna na DPO Umar Nasir, matarka Hajiya Kilishi tana nan tare dani!"
***
*Washegari.*
*˜arfe shida da rabi na safiya.*
Motar na tafiya ne a wani irin yanayi da Zainab ta ™asa gane gudu Jawad ke yi ko kuma akasin sa, idanunta na manne da titin dske gabansu yayin da take ji zuciyarta na bugawa a kirjinta da sautin da zata iya rantsewa cewa yana iya jinsa daga inda yake zaune.
Hannnusa ne guda akan sitiyarin motar ya danne shi da ™arfin dake baiyana a ido, yayin da ™afafunwansa ke ™ara take motar suna shillawa akan titin da bata san ina zai dangana dasu ba. ˜arar sautin shigowar kira a wayarsa yafi ™irgen da zata iya tunawa, bai Wauka ba, bai kashe kiran ba ko ma wayar gabaWaya, yi kawai take tana sakewa kamar ™arar motar agaji,(ambulance).
Ta hadiye rawu a cikin ma™ogwaronta a hankali tana sake matse yatsunta a cikin hijabin dake jikinta, wannan dogon hijabin sabo da ya bata, shi ta saka tayi sallar asubahin yau, sallar da tana sallamewa Jawad ya shigo dakin, kuma bai jira komai ba yace ta taso ta biyo shi.
Bata san me yake nufi ba, bata san ina zasu ba don haka ta taso ta biyo shi Win zuwa cikin falon da komai yana nan kamar yadda yake a jiya, kayan abincin dake kan dining suna nan har a sannan babu wanda yabi ta kansu, bata ko buWa su ba tun a jiyan, daga su har ledar magungunan da yace mata taje tasha suna nan a wajensu.
Don babu yadda za'ayi ™afafunta su iya dauko ta daga inda ya bar ta a jiyan zuwa cikin falon, tasirin maganganun da ya gaya mata kafin ya fita su suka manne ™afafunta a inda ta tsaya kuma suke ta maimaitawa a cikin kanta, maimaitawar da duk zagayen da tunaninta ke yi ya dawo a waje guda yake tsayawa, waje gudan da har a yanzu da garin Allah ke kokarin wayewa abubuwan da ta gane a ciki basu da yawa, don bayan ma kankantar tasu, ita shaida cewa ko giyar wake aka taru aka sha a garin tunaninta baya hango kasancewarsa.
Aure ba ™aramin abu bane ta sani, ana yinsa kullum, cikin kowanne sati na duniya, amma duk da haka yana da wani irin girma da kuma darajar da ubangiji ya Soye a cikinsa, shi yasa har kullum yake kamar ba™o a zukatan al'umma, idan za'a gama yau a fara wani gobe, na goben zai zo ne da wani sabon farin ciki da kuma doki a zukatan masu yinsa.
Aure abu ne da rayuwar mutum ke tafiya gabadaya akai, rayuwar da zata mamaye farko har zuwa ™arshe na kwanakin ka a duniya, shi yasa har yanzu bata ga dalilin Jawad na cewar zai aure ta ba don bata ga wani abu da take dashi a duniyar nan da zai iya hada rayuwarsa da tata ba.
Bayan haka ma, ita bata jin cewar tana sonsa, zuciyarta ta riga ta gama tsorata da tarin abubuwa, tun daga rayuwar da ta baro har zuwa wadda take yi a yanzu, sannan shi kansa tsoronsa ya fara dasawa a ranta, tsoron da a yanzu bata san ta yaya zata iya juya shi ya koma wani abu daban ba....
_"Ko ke baki da zaSi yanzu Zainab, zan aure ki ko baki gama yanke shawara ba, idan yaso daga baya zan koya miki yadda zaki so ni..."_
Ta rufe idanunta a hankali tana tuna sanda suka iso wajen motar tasa yace mata ta shiga, a lokacin ne kafafunta suka tsaya waje guda cak! Ta tsaya daga daidai bayansa tana tambayar ina zasu tafi? Ina zai kaita a wannan safiyar ba tare da Hajiya Mardiyya ta sani ba ko kuma ta bata izini.
Abinda tayi dana sanin tambaya kenan tun daga kirgen wancan lokacin har zuwa yanzu, don yadda ya tsaya a gabanta ya rike hannayenta duka biyu da iya karfin da take tunani nasa ne, ya gaya mata cewar baya son baya son sake jin muryarta kawai tayi dukkan abinda yace, da wani yanayi ne da zata rantse bata taSa gani a fuskar wani mahaluki ba, don sandan hannayenta duka biyu suna zafi da tasirin ri™on da yayi mata. Shi yasa bata ™ara cewa komai ba har a yanzu da suka yi nisa cikin tafiyar da bata san ina ne ™arshen ta ba.
Zuciyarta na faman bugawa ne cike da tsoron irin tarin laifin da yake kara mata a wajen Mahaifiyarsa, Hajiya Mardiyyan da tun a jiya ta bata umarnin haWo kayanta don ta maida ita garinsu, da kuma Deluwa matar da ta kawo ta gidan, don bayan rashin mutunci Dekuwa gar azaba tana yiwa duk yarinyar da ta kai gidan aiki ta gudu...
Tunaninta ya tsaya a lokacin da motar ta tsaya kusan a lokaci guda, kusan a lokacin gudun da tasirin hakan yasa tayoyinta gaba daya suka fitar da wata ™ara da ta cika kunnuwan su da suke ciki ma, kuma kafin Zainab ta sake wani tayi wani tunani ya Wauki wayarsa da har a lokacin ke ™ara ya jona da wata waya dake jikin motar.
"Jawad, Jawad... Jawad..."
Muryar Aunty Sadiya ta cika speakers Win dake cikin motar a take, daga bayanta hayaniya ce mai yawa ke tashi yayin da sautin kukan da babu shakka na Hajiya Mardiyya ne ke barazanar fin muryar tata karfi. A lokaci guda Zainab taji cikinta ya hautsine.
"Jawad kana ji na? Kana ina? Ina ka tafi?"
Tambayar ta shiga kunnen Jawad da sigar rainin hankali, ina ta tafi? Ina suke tunanin zai tafi bayan inda suka gaya masa?
A daren jiya har wajen ™arfe biyun dare ana case din da yake gani da jin sa tamjar a mafarki, bayan ya shaidawa Alhsji Bashir komai, shi da kansa ya karbi wayar hannunsa, ya kira ´ansandan da shi ya kira ya tsayar daau daga zuwa gidan. Sannan shi da kansa ya kira mijin Aunty Sadiya yace ya kawo ta gidan a lokacin, bayan haka, ya kira dukkan sauran ´anuwan Hajiya Mardiyyan da suke a garin yace suma yana bukatar ganinsu, kuma cikin abinda bai haura awanni biyu ba dukkaninsu su huWu suka hallara, mata biyu da yayyensu maza biyu.
Hajiya Mardiyya itace ta karshe a kiran Alhaji Bashir din, alokacin ta kira wayar Jawad dake rile a hannunsa fiye da kirgen mai kirga, don tana ta nemansa a cikin gidan, bangaren Alhaji Bashir Win ne kawai bata zo ba don watakila tana tunanin bata da kwarin gwiwar fuskantarsa a wannan lokacin, amma sai gashi kafafun nata sun kawo ta, kuma a lokacin da ta shigo tayi arba dasu, ´anuwanta har su hudu cikin wannan dare da kuma shi da Alhaji Bashir Win dake mata kallon da babu bukatar asarar kalmomi, sai gashi ta samu kwarin gwiwar ™arasowa har gaban nasu.
Kuma a jiyan yaji komai, yaji dukkan wani bayanin daga bakin ita da kuma Aunty Sadiyan da suka fahimci tabbas dubunsu ta cika zuwa wata dubun.
Sun tunawa da kowa shekarun da Hajiya Mardiyya ta shafe babu haihuwa s gidan alhali dukkan sauran kishiyoyinta na tara ´a´a, da kuma yadda ita Aunty Sadiyan ta dinga ziga ta akan shawarwari kala-kala, wadda bata dauki kowacce ba sai ta cewar tayi karyar tana da ciki, ta raini abinta kamar gaske idan lokacin haihuwarsa yayi, zasu samo jaririn da zata dawo dashi daga asibiti bayan sun tafi su biyu ba tare da kowa ba.
Kuma hakan suka yi, don kafin lokacin aka bawa Aunty Sadiyan labarin wata ungozoma acan wani kauye dake irin wannan harkar ta siyar da jarirai idan ta karbi haihuwa don a kaidar aikinta ta idan ta karbi haihuwa yaro bai zo da rai ba, ita ke binnewa, wai ladan aikinta kenan saboda jahilci irin na mutanen wannan ™auyen a lokacin, don haka idan har ta samu masu nema, to tana basu ranar da zata karbi haihuwa ne su zo, ita kum idan har ta ciro dan, to akwai wani lakani nata da take yiwa jarirai da tun kukan farko basa kara wani, zasu yi ta bacci ne mai tsawo har zuwa wani lokaci ta yadda za'a yarda da ita dewar sun mutu.
Da wannan dabarar take shaidawa nmasu haihuwa cewa dansu ya rasu, da sun ganshi sai a bata gawa ta taho da ita gida, inda daga nan zata samu hanyar da zata yi ta dauko jariri ta kawowa masu bukata su bata kudinta.