Sashe 51
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da suka shigo cikin kauyen kai tsaye ma yace zai iya gane gidan da ya sami matar a wancan lokacin, amma tun kafin tafiyar tayi nisa, canje-canje da kuma sabbin tsarin da aka samu a koina ya shaida masa cewar abinda ya sani a wadancan shekarun da kuma yanzu daban ne, don haka suka shiga tambaya, tambayar da ta kaisu ga lissafin mutane kusan tara kafin a samu wanda ya faWa musu cewa matar ta daWe da barin garin amma akwai wata Talatu da zata iya basu labarin inda take.
Tun a hanya Hajiya Salamatu ta sani cewar zai iya yiwuwa matar ta mutu, zai iya yiwuwa su zo su sami labarin wucewar wasu shekaru da mutuwarta, ace musu ta rasu tare da labarin abinda suka zo nema, abinda shine zai zamo ginshi™in canjawar rayuwarta da ma ta adadin wasu masu yawa.
Amma bata san me yasa ba a yanzu zuciyarta ke gaya mata cewar bai kamata ta biyewa Awwalu rana tsaka ba, bai kamata ta yarda da wani daban akan aminyarta da suka shafe tarin shekaru tare ba, waWannan shekarun da a cikinsu baza ta taSa cewa ga rana guda da wani abu ya shiga tsakaninsu ba, kokwanton kawai guda daya ne... idan ta tuna cewa sauran mutanen da take azabtarwa wanda suma haka zasu buWi baki su ce.
Sannan kuma har yanzu Awwalu bashi da wata shaida, bashi da wata shaida ko guda Waya da zata tabbatar mata da dukkan labarinsa, zai iya yiwuwa yazo yayi amfani da ita ne don kawai ya sanarwa kansa mafita, idonta ya sauka akansa daga gaban motar, shi kansa ba abin yarda bane, shekara nawa ya shafe yana aiki tare da Kilishin, shekaru nawa yayi yana taya ta wajen kuntata rayuwar wasu? Me yasa bai taSa tuba ba sai a yanzu? Shekaru sun fara ja masa amma ko aure bai taSa tunanin yi ba, bashi da wani mutunci ko kuma wani abu kwakwkwara da rana tsaka kawai zata yarda dashi.
Sai dai idan har bata yarda da Awwalun ba, to tabbas kuwa ba zata yarda cewa Kilishi ba zata iya aikata abinda Awwalun ya faWa ba.
Lungun da suke bi a yanzu wani Wan tsuki ne da ba don direban nata yace zai iya bi ba, zata ce su fita su tafi a ™asa ne, don a yanzun ma dukkan mutane da kuma samarin dake zaune sai da suka mike suka dage bencinan da suke zaune akai don bawa motar waje, idanun kowa na binsu da kallon rashin sani kamar yadda suke gani a koina duk inda suka tsaya tambaya.
"Wancan kwanar ce, yaron yace kwana ta farko zamu karya."
Awwalu ya fada yana nunawa direban kwanar dake damansu, zuciyarsa fayau take a kirjinsa, yana jin kamar allon kirjin nasa baya Wauke da komai, kamar iska ce kawai ke yawo a cikin gangar jikinsa da take fanko, yana jin yadda bugawar zuciyar ke amsawa a cikin kunnuwan shi.
Rayuwarsa gabaWaya a yanzu ta ta'allaka ne ga inda zasu je da kuma abinda suka taho nema, nasararsa da akasinta tana ga irin amsar da zasu tarar ga tambayarsu, idan har bai samu gamsaahshen bayanin da zai tabbatarwa da Hajiya Salamatu ba, bai san me ya kama ba, bashi da wata mafita ko zaSi illa ya tattara komai nasa ya bar garin Kano zuwa wajen da ya tabbata Kilishi ba zata taba riskarsa ba.
Kuma wannan ba shine babbar matsalarsa ba, ya san yana da ilimi da kuma takardun da zai iya neman aiki a koina, kuma ya san yana da yan kuWaWen da zai iya gina sabuwar rayuwar da zai fara a ko'ina, amma wannan ba shine burinsa ba, ba shine fatansa ba... Bashi da wani jin daWin da zai wuce ya ga faWuwar Kilishi, ya ga tarwatsewar ta tare da dukkan mafarkanta, yana so ko sau Waya ne Allah ya bashi damar da zai zama sanadin da Kilishi zata WanWani ko da rabi ne na irin ba™in cikin da ta shafe rayuwarta tana jefa al'umma a ciki.
Bayan sun shiga kwanar, motar ta tsaya a daidai gida mai bunun da akayi musu kwatance, kuma daga Hajiya Salamatun suka fito suna barin direban a ciki, kafafun Awwalu suka ™arasa da sassarfa ya ™arasa wajen wasu samari dake zaune a kofar gidan ya shiga yi musu bayanin abinda suka zo nema.
Akan idon Hajiya Salamatu wani saurayi ya mi™e ya shiga cikin gidan bayan yayi wa Awwalun bayanin cewa zaiyi masa iso da matar da suke nema, tana ganin yadda Awwalun ke juyowa yana kallonta daga inda yake tsaye, sai kawai ta juyar da kanta gefe guda ba tare da tace dashi komai ba, sharadi ne sun rifa sun yi sho tun kafin su taho.
Zata yafe masa,ba zata ce komai ba, ba zata ce komai ba,ba zata tona shi a gurin Kilishi ba, zata barshi yaji da neman hanyar tsira da rayuwarsa,komai zaiwuce kamar bai faru ba, niyyar taimakonta da yayi zata kore duk wani sharri da da zata iya shirya masa, amma idan har akasin hakan ce ta farýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~u, komai ya tabbata zuwa gaskiya... to tabbas zata nunawa Kilishi wata sabuwar siffar cin amanar da a tsawon rayuwarta kaf! bata taba saninta ba.
Cikin abinda yake kasa da minti biyar, wannan saurayin ya fito yana faWin ance su shiga ciki. Awwalu ya juyo ya sake kallonta alamun ta taho kuma bata ce komai ba har a lokacin ta gyada masa kai kawai.
Suka nufi ciki inda bayan sun wuce soron bunun ™atuwar haraba ce irin ta gidajen ™auye, akwai tarkace mai yawa wanda ya haWa da tarin tirame da kuma wasu abubuwan da baza su lissafu ba, ginin ™asa ne a ciki na Wakuna kala-kala kowanne na fuskantar junansu yayin da wasu suke daga can gefe, mata guda hudu suka tarar a tsakar gidan, uku da hijabi a jikinsu da alamun shigowarsu ce ta sa suka sanya sai kuma wata tsohuwa daje surfe daga can gefe, dukkaninsu suka amsa sallamar su.
Wannan saurayin da ya shige gaba shi ya jagorance su har wani daki dake can karshe, kuma tun kafin su shiga suke jin muryar dake ciki na faWin.
"Maraba, maraba... Sannun ku."
Hajiya Salamatu ce ta fara shiga ciki kafin Awwalun ya biyo bayanta, Wakin bashi da girma sosai, akwai gado da kuma wasu kayan tarkace na kwanuka daga gefe, sai daga gaban gadon kuma aka shimfiWa wata sabuwar tabarma, matar tana daga gefe sanye da hijabi itama sai washe baki take yi tamkar ta sansu.
"Barkan ku dai, maraba..."
Ta sake faWa bayan sun zauna, Awwalu bai shigo ciki ba don ko takalminsa bai cire ba, tsugunnawa yayi kawai daga ™ofar Wakin yana amsawa kamar yadda Hajiya Salamatu ke yi.
"Ai Yakubu da ya shigo ya gaya min abinda ke tafe daku, yace bayanin Inna Hanne kuka zo nema ko?"
Awwalun yayi saurin gyaWa kansa da sauri.
"Tabbas, indai itace Hanne, to ita Win muka zo nema, wani Malam Tanimu ne ya kwatanta mana nan gidan yace ke ´arta ce zamu sami bayanin inda take a wajenki."
Matar da har a lokacin basu san sunanta ba ta gyada kanta sannan tace.
"Tabbas, ai da yake ta jima da barin ™auyen nan, tayi wani aure ne a can Hayin Shehu, wani kauye dake gabas da nan, hi isa mutane da yawa ta Sace musu."
Hajiya Salamatu ta gyaWa kanta kafin tayi magana, maganar da ta zarce ga abinda ya kawo su kai tsaye don har yanzu ita bata ga dalilin shigowar su gabaWaya da kuma tarbar da matar ke yi musu ba.
"Shi yaron yayi miki bayanin abinda ya kawo mu?"
Sai kuwa ta gyada kanta a lokaci guda da amon muryarta ya canja.
"E, yace nemanta kuka zo yi..."
"˜auyen Hayin shehun kawai zaki kwatanta mana da kuma gidan wa zamu nema idan har mun je."
Awwalu ya faWa yana katse abinda take shirin faWa. Sai ta girgiza kanta a hankali idanunta na kallonsa, sannan ta faWi kalaman da yake gudu, kalaman da yake tserewa, kuma kalamai na ™arshe da zai iya tunanin ba da ransa akai idan har zai iya tare su daga fitowa daga amon kowanne mutum a duniyar nan.
Kanta ne yayi sama ya koma ™asa alamun gyadawa sannan sautin muryar tata ya fito fili.
"Haka ne, sai dai Inna Hanne ta riga ta rasu shekaru shida da suka wuce!"
***
˜arfe shida na yamma, Awwalu ya buWe kofar falon gidansa, kuma bai jira komai ba ya shigo har ciki ba tare da ya ko cire takalman kafafunsa ba.
Ya wuce falon ya tafi har cikin Wakin kwanansa, inda ansn ma ma bai bata lokaci ba hannunsa ya janyo wani akwatinsa da yake yawan tafiye-tafiye dashi, ya shiga ya baWe drawer Wakin a gurguje yana kwaso gogaggun kayansa dake nibke a ciki yana jefa su cikin akwatin, kuma sai da ya tabbata ya kwashi fiye da rabi sannan ya rufe akwatin da ™yar ya sake jawo wata jaka irin ta matafiya daga ™asan wardrobe din.
Ya buWe zip Win cikinta ya tabbatar da tarin cd's Winsa dake ciki suna nan sannan ya wawuro wata computer dake ajiye kan bedside Win gadon ya cusa ta a ciki itama ya shiga ™o™arin rufe zip Win.
Wayardmsa da ya cillar akan gadon dakin ta shiga kara tana nuna wata sabuwar lamba, da sauri ya dauko ta ya kara a kunnensa.
"Eh nine, ni ne wanda ya kira ka yanzun nan... Dan Allah ka taimaka in samu ticket din nan... Eh, na Lagos... To shikenan ina son na Lokojan... Nagode ka samar min shi Win kawai, gani nan yanzu zan karaso."
Ta fadi dukkan wannan bayanin, zuciyarsa na rawa tare da amon muryarsa, burinsa da ma fatansa ya ta'allaka ne a tanzu kawai kan barin garin nan, babu iya kokarin da baiyi ba wajen kokarin fahintar da Hajiya Salamatu iya gaskiyarsa don ta yarda da dukkan bayanin da yayi mata, amma bata saurare shi ba sam! Hasali ma ta gaya masa ne cewar zata yi masa alfarmar rufe sirrinsa a wajen Kilishi don niyyar taimakon da yayi mata, kuma bata ko sake Wauko shi motar ta ba ita da direbanta suka juya suka tafi suka barshi tsaye a ™ofar gidan Bunun nan.