Sashe 27
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kalaman da suka kara sata jin wani abu na sauka a zuciyarta yana kara gaya mata cewa wannan yakinta ne, ta ™yale Amma a ciki ta nunawa Kilishi nata kalar kissar da lulluSin da bata isa ta yaye ba.
Da wannan tunanin, zuciyarta ta koma wajen jiran da Amman tace tayi, fiye da komai zata so su fara samun mafita kamar yadda tayi alkawari wa rayuwar Ma'aruf, komai ya tsaya cak akanta, hatta hanyenta dake rawa a yanzu sun daina, ta kasa ko sake taba kan Hamida balle ta karasa kalbar dake jiranta, jira kawai take yi yayin da idanunta kallon wucewar lokaci a agogon wayar.
Minti goma bayan hakan wayar ta shiga gurzawa a hannunta da ™arfin vibration din dake jikinta, kuma ba tare da ta jira komai ba, ta danna wajen amsa kira ta kara ta a kunnenta.
"Amina..."
Muryar Amman ta fito da wani irin yanayi da ta kasa fassara shi.
"Na'am.." ta amsa a hankali tana jin yadda nauyin da take murna da tafiyarsa a Wazu ya sake dawowa kan ™irjinta kafin kalaman Amma su fito da tasirin da yasa komai tsaya cak a cikin kanta.
"Idan ya dawo, ki san ta hanyar da zaki gaya masa cewa su nemi mutumin da suke nema har a cikin Prison!"
***
_Na gaya muku Kilishi ta fara ganin ta kanta!_
_Kun fahimci cewa Amma ta mayar da Kilishi ne kamar boyi-boyinsu?..._=ØÞ
_Hausawa sunce idan baka iya kama Sarawo ba, shi barawon sai ya kama ka..._>Ø#Ý>Ø#Ý
*Muje zuwa dai, an fara kunno wutar!*
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta. Ko
3/15/22, 15:52 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*09*
~~~~~~
_There was love and then there was your love, and that was entirely different._ _-Unknown._
**
*Shekarar 1997*
"Ga kanun labaran bi da bi....
A jiya laraba ne mai girma shugaban ™asa General Sani Abacha ya ™addamar da taron karSar sababbin kayan ayyuka na aikin wutar lantarki a yun™urinsa na samar da Worewar wutar lantarki a faWin Nijeriya bakiWaya...."
Rediyon dake yashe a tsakar gidan ke fitar da labaran yayin da mace Waya tal don dake tsajar gidan ke tsugunne daga can gefe tana wanke-wanke. Da misalin karfe goma sha boyu ne na rana, ranar kuwa ta hasja a sama kwal alamun lokacin na rani ne. Daga gefe guda na tsakar gidan akwai wutar itace daje ci bal- bal yayin da tukunya ke tafasa akanta.
"Assalamu alaikum."
Muryar Amma ta wancan lokacin tayi sallama daga bakin kofar tana shigowa, hannunta daya dauke da wata ´ar karamar yarinya mai kama da ita sak! Kuma sautin muryarta da ya fito tare da sallamar, yasa wannan matar juyowa ri™e da kwanon silbar dake hannunta, fuskarta ta haska da tsananin murna da kuma farin cikin ganin nata.
"Maraba lale da Halima, marhaba bikum."
Amon muryar tata ya fito da labarin kan fuskarta yayin da ta mike da sauri tana kara yi mata sannu da zuwa.
"Shigo, shigo Halima, jiyan nan ai muke zance da Sani nace mun kwana biyu bamu ga juna ba zan sami lokaci inje in gano halin da kuke ciki, ashe kya ce ma kuna tafe."
"Wallahi Hajiya iya, muna hanya kam."
Amman ta fada da nata murmushin itama bayan shigarsu dakin.
Hajiya iya ta karbi yarinuar dake hannunta kafin Amman ta zauna kan tabarmar da aka shimfida a saman ledar dakin.
"Anya kuwa ba zan dawo da kishin nan ba, da nace na ha™ura muyi zaman salama amma wannan kyan da kike zubawa Aminatu zan yarda kuwa?"
Ta faWa tana kallon yarinyar data kira Aminar, wadda ke shirin Sangalewa da dariya kamar ta gane maganar da take mata, sai ta cigaba da cewa.
"Kodayake idanu ne kawai, wannan hancin ba tasowa zaiyi ba."
Amma tana ta dariya har lokacin da itama Hajiya iyan ta nemi waje ta zauna kan wani kushin dake fuskantar tabarmar ri™e da yarinyar.
Hajiya iya ™anwar mahaifinta ce, dattijuwa ce mai kirki da kuma sanin ya kamata, bata taSa haihuwa ba, amma akwai wani Wan mijinta guda Waya Sani da ita ta rike shi tun yana yaro, don haka kusan su ´anuwanta duka sun san shi, tana yawan zuwa dashi wajensu idan har zata je.
Amma a Nigeria ta tashi tare da sauran ´anuwanta, amma bayan rasuwar iyayenta ita ta koma Niger yayin da sauran ´anuwanta biyu suka zauna a wajen yayarta Zahra'u (Tanti) wadda tayi aure a lokacin. Amma da Allah yayi dole bata da rabon zama a Niger Win dole aure ya sake dawo da ita Nigeria, kuma aka kawo ta unguwa guda da Hajiya iyan, don haka kusan kodayaushe suna cikin ziyarar juna tunda ita kadai ce ´aruwar iyayenta mafi kusa.
"Kuna lafiya Halima?"
Amma ta gyaWa kanta a hankali har yanzu da ragowar murmushin a fuskarta.
"Maigidan naki da nasa ´an uwan suma duk kalau?"
Ta sake gyada kanta.
"Lafiya lau Hajiya Iya. Alhmdlilah."
Sai ta gyada kai itama tana sake kallon Aminan dake hannunta.
"Wannan kuma ba sai na tambaye ta ba, daga wannan kumatun nata ma na san kalau take."
Dukkaninsu suka yi wani murmushin yayin da Amina ta bangale da dariya alamun ta fahimci da ita ake. Kuma karar tafasar tukunyar nan daga waje ya katse Hajiya ita daga maganar da zata yi, ta mike da sauri tana fadin bari tazo, Amma ta karbi Amina yayin da ita kuma ta fita.
A wannan lokacin ne kuma tayi bakuwa, wata kawarta ce mai suna Inna Hajara tazo, a tsakar gidan suka gaisa kafin ta dauro alwalarta sannan ta shigo dakin, suka gaisa da Amman dake shayar da Amina dake kokarin bacci sannan ta tayar da sallarta a gefen tabarmar.
Ta shara-sharan labulen Amina na kallon yadda take kai kawo a tsakar gidan har ta kammala tuka tuwon masararta ta kwashe, tana yi tana kiran suyi mata hakuri.
"Yawwa, na san idan nazo na zauna ne, aikin tsayawa zai yi, amma kinga yanzu ai komai ya kammala sai ci kuma."
Ta fada bayan ta dawo dakin rike da kwanukan data zubo musu abincin, ta ajiyewa Amina a gefenta tana zaunawa a inda ta tashi, Amina tayi bacci a jikin Amman lokacin, tayi lamo sai numfashi kawai take fitarwa a hankali yayin da bakuwar tata ta idar da sallarta.
Tana jin yadda hirarsu ta cigaba bsyan sun gyara suna cin abincin wanda tun ba'ayi nisa ba Amma ta gane tsaf akan abinda suke maganar don hira ce da ta riga ta zagaye fadin arewa a wannan lokacin kaf, kasancewar labarin wani abu ne da babu wanda ya taSa jin makamancinsa, wata mata ce da aka kama da laifin hayar wasu mutane da sula je har gida suka kashe ywar mijinta saboda irin takurwar da matar tayi mata.
Ita kanta taji, kuma ko da ta tambayi mijinta ce mata kawai yayi su bar zancen don baya ko son ambatarsa.
"Ai sai jiya aka koma shari'ar, sai jiya suka sake zama."
Cewar Inna Hajarar tana kai lomar tuwo bakinta kafin ta cigaba.
"Da yake ta kwana biyu a wajen hukumar tana jin matsa shi yasa ba'a je koina ba ta amsa laifinta kuma ta fadi inda ta samo mutanen da ta saka suka yi mata aikin."
Hajiya iya ta dauko salati tun farko har ™arshe ta dire sannan tace.
"Su kuwa wadannan mara sa imanin daga ina suke."
"Wai a Prison tasa aka samo mata su..."
Amsar Inna Hajaran ta fito daidai lokacin da Amma ke shirin shimfide Amina don ta tashi tayi tata sallar itama.
"... Hajiya Ladi ta gaya min haksma suke yi dama, duk mai son Soye aikinsa gidan yari yake zuwa yayi cuku-cukun da za'a bashi wanda zasu yi masa, da sunyi sun koma shikenan babu mai sake ganinsu. A sallami iyayen gudansu suma a siyo musu ´an kayan bu™ata shikenan, aikin ka ya rufo kamar yadda na kwance a kabari yake rufe."
Hajiya iya ta jinjina kanta.
"Ita da tayi rashin sa'a aka kama guda a cikinsu shi yasa komsi ya caSe mata kenan..."
Maganganun Hajiya iyan, suka zama na ™arshe da suka taho tun daga wancan lokacin zuwa a yanzu da take tsaye ri™e da wayarta a hannu.
Kwakwalarta ta sake tariyo wannan ranar a cikin kanta tana sake biya kowacce kalma daga bakin Inna Hajara cikin nutsuwar da take jeranta su da kalaman da Amina ta gaya mata a yanzu cewar abinda su Ma'atuf ke nema da sun daina wahalar da kansu abinda suke nema yana wajen da ba zai taba fitowa ba.
So take yi ta haWa abubuwa guda biyun waje guda sai dai kuma kwakwalarta na ayyano mata tazarar shekarun dake tsakanin zamani biyun da cewar tabbas abubuwa na iya canjawa, amma kuma a lokaci guda sai tunaninta ya cilli kan watarana da yamma lokacin da ta hau adaidaita sahu don zuwa gidan ´aruwarta Tanti, a cikin adaidaita sahun aka Wauki wani mutumi da suka shiga hira shi smda Wan adaidaita sahun kan halin da ™asa ke ciki a yanzu, kuma ba zata manta ba ya rantse fiye da kirgen da zata iya tunawa cewa fiye da rabi na masifar da ake ciki da sa hannun shuwagabanni.
"... Wai kana ina za'a shiga gidan yari a debo masu laifi duk a basu bindiga Wan kare, to rabin masu garkuwa da mutanen nan da kuma wadannan ´an bindigar duk waye ya sansu, wani ya shekara homa a gidan yari za'a dauko shi ya fito yayi wani aikin, da sun ga al'umma sun natsa an fara gano su shikenan sai a maida du inda suka fito, wa ya isa ya gano su a inda ba zasu taba fitowa ba?..."
Kalaman suka kai ™arshe tare da tabbatarwa da kuma yakinin kowanne abu dake cikin kanta, ya™inin da take jin sa har ™asan zuciyarta don haka ba bata sake bata wani lokaci ba hannunta ya sake lalubo nambar Amina a take.