Sashe 16
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yanzu fitowarsa kenan daga wanka yanzu tunda ya samu a dazu sunyi jam'in sallah tare dasu Ishaq.
Yana zaune daga bakin gadon dake dakinsa, safa yake kokarin sakawa a ™afarsa saboda sanyin da yake ji yayin da zuciyarsa ke kara hasaso dukkan abinda ya faru a yau yana ganin kamar a wata guda akayi komai ba yau kadai ba.
Kofar Wakin ta buWe a hankali, ya juyo da kansa lokacin da Amina ta shigo hannunta dauke da wani dan madaidaicin tray a hannuta.
Tun bayan tafiyar kowa bai ganta ba, kuma tun a adibitin nan da ya farka yace ta kira masa Ishaq basu kara magana ba, jayan jikinta suka shaida masa cewa itama tayi shirin ba ci don doguwar riaga a jikinta wadda bara sauka sosai, ba, wani abu acikin kansa ya shiga gaya masa cewa yana missing wadannan siraran kafafun nata kamar me.
Ta karaso gabansa a hankali, idanunsa na kallon kowanne takunta, kaginnya maida su fuskarta.
"Yaya ka kara ji da sauki?"
Muryarta ta tambaya kamar wani abu dake tashi sama a hankali.
Kuma baiyi tunanin komai ba yace.
"Ke kike ta bani reason din da nake jin saukin ai."
Sai kawai tayi murmushi kaWan sannan ta tsugunna a gabansa, ta durkushe kafafunta daga ganinsa, hannunta ya buWe plate guda Wayan dake kan tray din tana fadin.
"Na san yanzu zaka iya cin wani abu ko?"
Bai amsa ba ta sake cewa.
"Inna Danejo tace kar in bari ka kwanta haka baka ci wani abu."
Ta karasa sanda ta saka cokali a cikin plate din hadadden potate din dankali da alaiyahun dake ta ™amshi a hancinsa.
Ta dago ta kalle shi, har yanzu idanunsa na kanta, kuma ga mamakinta sai taga kawai ya sauko kasan shima ya zauna daidai gabanta, sannan ya riko hannunta daya da bata rike plate din dashi ba, kamar koyaushe ya ratsa yatsunsa a tsakanin nata. Ta kalli hannun nata daya rike ba tare da tace komai ba sannan ta Webo abincin ta shiga bashi, yana ci tana gaya masa yadda akayi kafin likitocin asibitin nan su sallame shi.
Kuma bayan sun gama ne yace ta dauko masa wasu magungunan gargajiya da ya taba siya ya ajiye a saman drawer dakin, kamar zata iya sai da taje gaban drawer sannan taga da saura dosai kafin tsawonta ya Kai, don haka ta shiga neman abinda zata taka, amma kafin ta motsa tajinsanda ya karaso daidai bayanta sannan kai tsaye hannayensa duka biyu suka zagayo ta kasan cikinta kuma kafin ya hade su waje daya tana jin irin rawar da suke yi alamun har yanzu jikinsa bai gama kwarin da zai tsaya haka ba.
Don haka bata san lokacin da ta juyo ta fuskance ba da sauri idanunta na haskawa da mamaki.
"Me yasa ka taso? Zan iya daukowa fa..."
Sai ya girgiza kansa yana sake rike ta a jikinsa.
"I want to talk to you."
Har yanzu ji take yi kamar basu gama tsayawa daidai ba don haka tasa hannunta duka biyu ta rike gaban rigarsa kadan tana cigaba da kallonsa, kuma bata ce komai ba ya cigaba.
"I'm sorry game da abinda ya faru Amina, I'm sorry for how you saw me, (Ki yi hakurin yadda kika ganni) Na gaya miki dama I'm a mess..."
Sai tayi saurin girgiza nata kan itama tana cigaba da kallonsa.
"You dont need to be, lafiya da rashinta ba mallakin kowa bace, Allah yana bamu ita ne a lokacin da ya ga dama ya kuma karSe ta a lokacin da yake so don wanke zunubanmu, saboda haka ba kaifinka bane, ba laifin kowa bane, don kowan bai wuce ya wayi gari shima an karbi tasa ta wata sigar ba.
Insha Allah abinda ya same ka kaffara ne ga wasu abubuwan da ba lallai ka san dasu ba ma. Don haka daga kai har mu ba abinda zamu yi da ya wuce addu'a kamar yadda kowa da ya taru anan yayi tayi maka..."
Tayi shiru tana kallonsa kafin ta karasa a hankali.
"... abinda kake bukata kenan."
Taji hannayensa sun sake rike ta sosai kafin ya karadso da fuskarsa a hankali ya dora goshinsa akan nata.
"Ban san me zan ce miki ba Amina, duk abinda kike yi, duk kike fada yana wuce dukkan tunanina, bana jin a duniyar na bayan Mami akwai wanda yake fahimtata yanzu sama dake."
Ambatar sunan Hajiya Kilishi da yayi yasa numfashinta yin rawa kafin ta rufe idanunta a hankali, tana jin nasa numfashin shima na sauka akan fatarta, sai kawai ta tatraro dukkan dauriyarta tace.
"Nima bana son kowa yafi ni fahimtarka, nafi son na zama mutum ta farko da zaka nema a kowanne lokaci walau na Sacin rai ko farin ciki."
Bata sani ba ko kallonta yake yi amma taji sanda ya kara rike ta a jikinsa yana gaya mata dukkan wasu kalaman godiya, sai kawai ta ture dukkan wani tunanin a cikin kanta a lokacin ta mika hannunta daga saman kirjinsa zuwa bayan wuyansa, ta rike shi kwatankwacin yadda shima ya rike ta. Wani abu da ya bashi mamaki don taji sanda ya dantsaya a cikin hannayen nata kafin ya kira wannan sunan nata a hankali.
"Doll..."
Kafin tama yi tunanin amsawar yace.
"Wannan ma yana daya daga cikin amsata na ranar?"
Ya rufe bakinsa daidai sanda ta daga kanta alamun amsa, taji yayi wani murmushin mai sauti sannan ya matsar da fuskar sa kadan daidai saitin kunnenta ya rada abinda a lokaci guda ya sata dun™ule yatsun kafarta akan tiles din dakin.
"I want to kiss you again dan Allah..."
Ya faWi hakan sannan ya janye fuskarta daga tata, yayi baya sosai yana kallonta. Amina taji lebbenta ya shiga rawa tare da hannayenta sai kawai ta ™ara tsawon kafarta a lokaci guda, ta kai fuskarta daidai gefen tasa kuma ba tare da jiran komai ba tayi pecking gefen kumatunsa.
Ta sake jin sautin murmushinsa kafin ya kara sunkuyowa cikin fuskar tata ya kwaikwayi sak abinda tayi yayin da take jin murmushinsa akan fatarta, kuma sai da ya matso dab da bakinta sannan ya tsaya, wani abu da yasa a lokaci guda ta buWe idanunta tana kallonsa.
"I want to ask you something? (So nake in tambaye ki wani abu.)
Kafin ta amsa yace.
"Naga kin fara kwarewa a wannan karatun, shekarar ki nawa? 'Cox I don't want us to stop, bana so mu tsaya kuma bana so a kama ni da laifin child abuse."
Amina bata san lokacin da bakinta ya subuce da wata irin dariya ba, ta rufe idanunta gabaWaya sautin dariyar na fitowa tare da tsananin kunyar da maganganun dake lulluSe ta.
****
_Wani abu yana shirin konewa anan.=ØÞ>ØpÝ>Ø)Ý_
_Ina kuke tunanin Hajiya Kilishi ta tafi ne?_
_Me suka shirya ita da Awwalu?_
_Ru™ayya da mahaifiyarta sun samu nasara, Hamida ta koma wajensu, kun tuna mataki na biyu a tsarinsu?_
_Yaya kuka ga kokarin Amina na farko wajen hada kan gidan Alhaji Muhammad Mansour Bakori?_
Sai naji dukkan sharhinku..>ØpÝýÿýÿ
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:50 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*05*
~~~~~~~
_If it's not you, it's not anyone._ _- Unknown_
***
*Abuja.*
*No. 1146 C west, Maitama.*
*˜arfe tara da rabi na safe.*
A cikin harabar gidan, daga can gefe inda akayi shuke-shuken wasu bishiyu dama fulawowyi, Jawad ya shafo kan hancinsa da daya hannunsa wanda baya rike da wayar da yake yi kafin yace.
"Na gaya maka naga motar, daga can gefen inda muke ta tsaya kuma ni naga mace da namiji a ciki, fuskokinsu ne kawai ba zan iya tantance maka ba."
"Babu ji, wannan mai sauki ne in dai har ka tabbatar number motar da ka faWa daidai ne. Zanyi kokarin nemo bayani akan plate din sai muyi tracing , tunda na san dake zuwan nasu yana da alaka da dalilin rashin zuwan Ma'aruf wajen."
Jawad ya gyaWa kansa a hankali yana cije lebbensa.
A jiya bayan sun shiga Kano, tsarinsu ya tafi daidai, sun yi komai kamar yadda Haro ya tsara kuma ma sun isa wajen da suke saka ran ganin Ma'aruf inda zai hadu da wadannan mutanen, sai dai sunyi tsawon jiran da har mutanen suka zo babu Ma'aruf din babu alamarsa, kuma suna wajen har lokacin da motar mutanen ta juya suka bar wajen.
Kuma sai a yanzu Jawad ya tuna da motar da suka wuce akan titin kafin su sami wajen tsayawa, don haka ya kira Haron a waya yanzu yake gaya masa, don a jiyan bai ko bari ya kwana a Kano ba yayi booking jirgin dare ya dawo gida,yana da abubuwa da yawan da ba zai iya wasa da lokaci wajen kuSucewaru ba.
"Kar ka damu J, ai ba ™asar ya bari ba, muna da lokaci muna dashi mara adadi, wannan opportunity din ma don naga yayi kusa ne nace muyi amfani dashi kawai, amma yanzu damar ta fara Jawad kai ma ka sani."
Ya gyada kansa.
"Na sani, na san akwai lokaci Sadiq, fata kawai nake ne kar Rukayya ta shammace mu."
Haro yaja tsaki a cikin wayar.
"Haba Jawad, a cikin kwakwalwar wannan dakikiyar yarinyar har akwai abinda zata yi ne da zai fi namu? Kawai ka cigaba da harkokin ka, ba za'ayi dedewar da kake tunani ba insha Allahu, su kuma WaWannan mutanen zan saka a nemo mana su insha Allah."
Da haka suka gama wayar, Jawad ya kalli mintunan da duka gama fitowa a jikin screen din kafin ya kashe ta ya zura a aljihu, yayi abu guda biyu da ya Wanawa tarko a safiyar yau bayan dawowarsa, saura na ukun wanda har cikin zuciyarsa yake jin tasirin faruwarsa, game da yarinyar nan, ´ar aikin nan.
Jiya bayan ya fito ya gan ta a wajen nan kuma ya tabbatar da cewar taji dukkan maganganunsa da Haro, baiyi mata magana ba, bai ce komai ba, don ko Haron baya son ya san hakan, abinda zuciyarsa ta gaya masa shine dole ya san yadda zai yi ya rufe bakinta kawai don baya hango yadda alakarsa da mahaifiyarsa zata kasance idan har koda wasa ne ta fadi hakan a gabanta.