← Book details Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 87

Sashe 71

Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya cije lebbensa kadan yana ™o™arin tuno Waya zagayen halin da yake ciki, sai dai hakan baiyi nisa ba lokacin da aka kwankwasa kofar Wakin, sai ya saki ta toilet Win da yake ri™e da ita sannan ya matsa gaba ya buWe.

Wata yarinya ce, tun safe ya ganta a gidan bayan ya tashi daga bacci, don bayan an kawo masa breakfast ma ta zo daga baya ta kawo masa lemo da kuma Pringles tace ya kara, bai ma san wacece ita ba, bai san matsayinta ba,yaji dai kawai suna koran sunanta da Ameera.

Bakinta ya tale da murmushin da yayi daidai a fuskarta.

"Yaya J, hope dai ban katse ka kana wani abun ba?"

Ya zura wayarsa dake hannu a aljihu sannan ya girgiza kansa yana kallonta.

"Kar ki damu I'm fine."

Sai ta sake wani murmushin sannan ta gyada kanta.

"Toh Alhmdlilah... Kaya ne Aunty tace in kawo maka."

Ta fada tana nuna ledar hannunta da yatsanta daya mai dauke da wani zobe dake kyalli a cikin fitilar wajen.

"Nagode." Ya fada yana mika hannunsa fon ™arba amma bata miko din ba sai tace.

"Can I choose a colour for u? Wanda zaka sa yanzu?" (Zan iya zaSar maka kala?)

Jawad ya ™ara kallonta, zuciyarsa na kokarin gaya masa wani abu da ba shine ransa ba yanzu, sai kawai ya sake mi™e hannunsa yace.

"Kar ki damu zan Wauki duk wanda yake a sama ne kawai."

Yayi zaton zai ga canji a fuskarta, amma sai jawai ta ™ara yin murmushi mai fadi tace.

"Shikenan, muna jiranka."

Da haka ta mi™a masa kayan sannan ta tsaya tana cigaba da kallonsa da murmushin a fuskarta ba tare da ta juya ba. Wani abu da ya ratsa zuciyarsa kenan yasa duk yadda ya kai ga jinsa wani iri sai da wani guntun murmushin ya sauka a lebbensa.

"Nagode."

Ya faWa yana rufe ™ofar, ta kaWa masa yatsu biyu a gefen fuskarta tana cigaba da murmushin kafin ya rufe ™ofar a fuskarta.

Ya rufe kofar daidai lokacin da wayarsa dake cikin aljihu ta shiga kara, hannunsa ya jawo ta da sauri ya duba, sunan Nura ya baiya na tar a jiki don haka ba shiri ya daga ya kara a kunnensa tare da sallama.

Daga cikin wayar Nuran ya amsa da sautin muryar da ya sanya zuciyarsa tsalle tun kafin Nuran ya kai ga faWin abinda ke bakinsa.

"Yallabai an samu matsala, wallahi yau da safe da muka tashi ba mu ga yarinyar nan ba, tun safe ake nemanta har yanzu babu labari....!"

***

_A cikin shafi biyu masu zuwa a gaba, labarin Farar wuta zai kai ga tsayawa insha Allah..._

_Nagode da tarin ha™urin ku, Allah ya sani na fiku damuwa ganin yadda lokaci ke ta jan mu, da kuma yadda nake ta yawo da nauyi a ka._

Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300

Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.

Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)

#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:58 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*24*

_There are no happy endings, endings are the saddest part, so just give me a happy middle and a very happy start..._

~~~~~~

"Sai gyada Hajiya, sai gyada ci ko tsaraba.."

Wata yarinya dake Wauke da bokitin tallan gyadanta ta faWa tsaye daga bakin wata hayis dake dauke da fasonjoji wanda mafi akasarinsu mata ne dsuke da yara da kuma wasu a goye, banda hayaniyar cikin tashar akwai ta cikin motar ma da baka jin komai sai sautin muryoyin matan kawai dake ta kacaniya suna kuma ciye-ciyensu kala-kala.

Wani dattijo ya taso ya tsaya daga bakin ™ofar hannunsa ri™e da littafi zai fara karSar kuWin mota da kuma rubuta sunaye, wata mata dake Wurawa yaronta wani farin kunu  a leda tace.

"Motar fa bata cika ba..."

Ya gyada kansa.

"Na sani ai Hajiya ba saura mutum Waya ba, kowa ya fito da kuWin motarsa... Ke ya sunanki?"

Ya faWa yana ™o™arin rubuta sunan mace ta farko dake bakin ™ofar yayin da kowa a motar ya shiga ™o™arin binciko kuWi daga jakarsa, mutumin ya gama rubuta sunan ya dago da kansa daidai lokacin da idonsa ya sauka akan wata yarinya da ta karaso jikin motar sanye da wani farin hijabi dogo.

"³an mata ina zaki je? Jaji ko kuma Kawo?"

"Sameru zanje..." Muryarta ta faWa kusan a shake sautin na fitowa a hankali, sai ya girgiza kansa.

"Ga motocin Sameru can a wancan layin... Kudinki dari takwas ne, amma zan miki ragi, kawo dari bakwai a rubuta sunanki tun daga nan kafin mu isa."

Zainab dake tsaye tana kallonsa ta haWiye a wani abu a makogwaronta kafin ta girgiza kanta a hankali.

"Bani da kudi malam, dan Allah..."

"Baki da kudi?"

Ya tambaya sautin muryarsa na juyewa zuwa wani abu kamar izgili.

"To rawa zaki yi su kai ki Samerun ko kuma ya za'ayi?"

"Haba bawan Allah, kace mata babu mota kawai mana, sai ka bi ta da bakar magana."

Wannan matar ta faWa daga cikin motar, vai saurari daya daga cikinsu ba ya juya kawai ya cigaba da neman sunayen mutanen dake cikin motar.

Wani abu ya sake wucewa ta makogwaron Zainab a lokaci guda da ta shiga murza yatsun hannunta daga cikin hijabin, ™walla ta sake cika idanunta a lokaci guda, kafafunta sun gaji, tayi tafiya mai nisa kafin ta kawo tashar, tayi tafiya tun daga cikin kauyensu inda ta fito ta baya har zuwa wannan ™auyen dake gabansu inda anan babbar tashar da ake samun mota zuwa ™auyuka daban -daban a wannan hanyar take.

Kuma bayan isowarta kai tsaye aka nuna mata wajen da ake hawa motocin inda take son zuwa, Sameru... ˜auyen da ´an uwan mahaifiyarta suke... Wajen da ta san cewa duk duniya bata da inda yafi shi a yanzu, babu wani waje ko kuma wani masaukin da wani zai bata da matsayinsa a idanun al'umma dama nata gabaWaya zai kai can.

Hadiza, wata yarinya da tayi kusan sa'arta a cikin gidan mijin nahaifiyarta da ta baro ita ke shaida mata dukkan abinda ya faru a lokacin rasuwar mahaifiyar tata, yadda yan uwansu kowa da kowa ya hallara a gidan da kuma tarin rigimar da aka sha da mijin mahsifiyar tata skan aikin da tmya tura ta.

Wani abu da lokacin da tana Abuja babu abinda take tunawa kamar hakan, yadda yanuwan mahaifiyar tata suka yi iya kokarinsu wajen ganin ta basu ita sun rike a lokacin da zata yi aure, amma ta ™i haksn,tace ta san zsi tike ta da amana kamar mahaifinta tunda amininsa ne, sannan ta kafa hujjar cewa duk duniya ita kadai take da ita a matsayin ´a kuma bata tunanin sake samun wata haihuwar a yanzu duba da shekarunta, don haka babu yadda suka iya suka bar ta a wajenta.

Kuna tun daga farko zaman gidan baiyi dadi ba sam! Sun sha wahalar da duk da karancin tunaninta tasha lissafa musu mafita ta hanyar mahaifiyar tata ta rabu dashi, amma bata yi hakan ba har karayar arziki tazo ta same shi inda babu bata lokaci ya shiga tura ´a´an sa aikatau, wanda daga baya ya hada har da ita da tarin hujjojin da mahaifiyar tata bata iya ™arewa ba.

Tana tuna ranar da ta tafi, ranar da ta tafi ta barta, tana tsaye daga kofar dakinta tans share hawaye da bakin zaninta, kwana suka yi tana bata hakuri da kuma shawarwarin da zata kare kanta yayin da itama ta shafe daren tana sa™e-sa™e cike da tunanin ha™uri irin na mahaifiyar tata da kuma taraddadin inda zata je da abinda zata tarar.

Ashe dukkan tarin abinda zata tarar din bai kai wanda zata dawo kuma ta iske ba, ™ofar dakin mahaifiyarta a ™ulle da wani ™aton jwado a daidai lokacin da ta taka kafarta cikin tsakar gidan, da kuma idanun mutanen gidan da yadda suke kallonta da mamaki da kuma wani abu da bata iya fassara shi ba sai a lokacin da mutumin nan yake gaya mata cewa babu mahaifiyarta...

Ta rasu, babu ita a duniyar nan, ta rasu sati biyu da suka wuce... Ta rasu babu wanda ya gaya mata, babu wanda yabi ta inda aka tura ta ya gaya mata. Mahaifiyarta ita kadai take da ita a duniya, guda daya ce babu wata... Amma ta rasa ta babu wanda ya iya zuwa ya gaya mata sai da ™addara ta dawo da ita da ™afafunta sannan ta samu labari, fuskar Jawad ta haska cikin idanunta a sannan, lokacin da ya riko hannunta kafin ta kai ga fita daga motar ya gaya mata cewa yana jiranta, zai jira ta a wajen har ta gama abinda zata yi ta dawo...

_"Ba zan iya tafiya babu ke ba, amma nayi alkawarin zan dawo dake insha Allah Zainab..._

Haka ya faWa da sautin muryarsa da duk da ba ta shi take yi a lokacin ba sai da ya ratsa har cikin zuciyarta, bata san me suka fito nema a lokacin ba, bata san me ya kawo shi har cikin garinsu ba, amma zata kiyasta cewa yana cikin kwatankwacin matsalarta ne a lokacin, ko ma wadda tafi tata.

Kuma ta tabbata abinda ke gabansa shi yasa shi barinta a lokacin, idan ba haka ba ta sani,ta san Jawad ta fahimci galinsa a dan kankanin lokacin da ta sanshi, baya fadin abu sai idan har da gaske yake kuma ya tabbatar dashi har cikin zuciyarsa don idan ya fada Win, to babu wani kuma a duniya da ya isa ya canja ra'ayinsa, ko a bakin Hajiya Mardiyya tasha jin tana bawa kannensa hakuri akan su hakura da wani abu, tace ko ita tsoro sa take yi idan ransa ya baci.

"Malama idan baki da kudi gwara ki koma gida, alkur'anin Allah babu wanda zai dauke ki har Sameru kyauta a wannan tashar..."

Wannan mutumin ya sske fada a lokacin da ya gama rubuta sunaye ya shiga haWa kan yan canjin da aka tattara masa, a lokacin kuma wani mutumi ya ™araso ya biya nasa kudin aka gama cika mitar,direban ya zagayo ya karbi kudinsa ya cire kamashon tasha sannan ya shiga ya tada motar.
Chapter 71 · 0% Book details