Sashe 80
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rigar jikinta wata loose T-shirt ce ta maza fara kal wadda bata fi rabin cinyoyinta ba, ta tattare duka hannayen rigar zuwa gwiwar hannunta yayin da maSallan sama ma bata gama rufe su ba.
Ta juyo daga jikin sink din ta dawo kan worktable din dake tsakiyar wajen, ta shiga yanka albasar kanana a cikin wani farin kwano... A lokacin ne wayarta tayi ™ara daga can kan Centre table din dake tsakiyar kujerun falo, da saurita ajiye wukar kafafunta suka dauk ta zuwa can, siraran tafin kafar nata na bi ta kan santsin marbles din dake wajen har ta sauka zuwa falon wada ya danyi kasa da matattakala biyu kawai.
˜afarta ta shiga cikin tattausan carpet din da yake kalar grey, kamar kullum yatsun kafarta suka lume ciki kafin ta kara wayar a kunnenta da murmushin da ko mutumin bai tambaya ba zai canki waye mai kiran.
"Amma... Barka da yamma."
Ta fada da murmushi bayan sallama. Daga Waya bangaren, Amma tayi nata murmushin itama tana kokarin dauke kwanon dambunta da Hamida ke kokarin dauka sannan ta amsa.
"Barkanmu dai, kun yini lafiya?"
Amina ta gyada kanta.
"Alhmdlilah Amma lafiya kalau."
"Ya jikin naki? Ya nasa jikin shima?"
Ta cije lebbenta tana zama akan hannun kujerar dake gefenta, wata iska mai ™arfi ta shiga kaWa ta tana ratsa ´ar rigar jikinta tana shiga koina.
"Alhmdlilah Amma dukkanmu da sauki, da sauki sosai."
"Ga Hamida nan an kawo ta yau tazo zata hana ni cin abinci..."
Cewar Amman tana sawa fara'ar dake fuskar Amina ta karu a lokaci guda.
"Hamida tazo?"
"Šazun nan da safe aka kawo ta, Abdurrahim ne yace zuwa goben zai zo ya dauke su gabaWaya har dasu Maryam su zo taren ku. Dambun shinkafa muka yi yau, shine ta hana kwanon kowa sa™at! Yanzu suka gama ci tare da Adam ta dawo kan nawa kuma n tsoro nake kar yayi mata yawa ya bata mata ciki, tunda har a rama Babanku yasa aka saka.'"
Amina tayi dariya.
"Ni ban san yaushe ta koyi haka ba, da fa idan bata san abu ba bata ci kwata-kwata..."
"Hajiya ma haka tace, ranar da suka yi Amala a gidan wai da kyar aka samu ma ta dandana, amma yanzu gashi mu ban t kasa ko zama."
Daga cikin wayar tana jiyo maganganun Hamidan tana fadin a bata da kuma na Hafsa tana cewa ta Wauko plate su ake zubowa tare."
Amina tace.
"Allah Amma nima raina ya biya tun daga nan, dambun nan naki daban ne ai, a gas kina yi ko a mangal?"
Amma tace.
"A mangal ne, Babanku kuma kafin ya fita da safe cewa yayi wai yafi son naki wanda kike hadawa da rama... Shine na bawa Adam ya siyo muka saka kar ya dawo ya sake min gori."
Amina ta bude bakinta kadan tana dariya.
"Baya ci sosai fa idan nayi, Amma kin manta har cewa yayi baya son tsaminta..."
Kafin Amman ta amsa daga cikin wayar Muryar Maryam dake shirin fita daga Wakin tayi magana da karfi tace.
"Missing Winki yake yi kawai..."
Amma tace.
"Ai nima naga alama, don ko da safe da zai fita sai da ya sake tambaya yau din zaku taho kuwa.."
Kwalla ta cika idanun Amina a take yayin da murmushin ta ya ™aru.
"Ni tawa kewar tafi taku Amma, ni kadai na san abinda naji a cikin watannin nan."
Ta fadi abinda ya canja akalar hirar tasu a lokaci guda. A lokaci guda da Amma ta gyara wayar a kunnenta sosai kafin ta tambaya.
"Wannan duk ya wuce yanzu Amina, tunda ga dawowar nan tazo, abinda kawai nake so ki bani tabbaci shine kin tabbata dai babu wata matsala har yanxu ko? Ya gama jin sauki gabaWaya?"
Wani abu ya zarce wuyanta a lokaci guda... Yaji sauki? Ma'aruf yaji sauki? Tana da tabbacci?
Tambayoyin da har take yiwa kanta kenan a kullum wayewar garin Allah tunda ya gaya mata cewa da gaske Win yu zasu koma, don ba sai wani ya gaya mata ba ta sani, duk abinda yazo ya faru a gaba, duk abinda yazo ya same shi zata karbi alhakin hakan ne ko da kuwa duniyar gabaWaya zasu goya mata baya don kare ta.
Watanni hudu kenan da dawowarsu garin Abuja, bayan watanni biyu na zaman jinyar Ma'aruf a asibiti da kuma faruwar wasu tarin al'amura masu Waga hankalin da babu wani a cikinsu da ya taSa sanin irinsa.
Ciwon Ma'aruf yayi tasirin da a karon farko likitocin ke zaton cewa ya rasa hankalinsa bakiWaya, don kusan mutum uku ne suka sa hannu akan cewar Bipolar diorder dake damunsa ta kai mataki na ™arshe wato 'Mania'.
Sai da aka samu banbancin ra'ayi a wajen mutune guda biyu sannan Baffa ya bada umarni aka fita dashi zuwa asibitin da yake ganin likita acan London, da Ishaq da kuma Baba Usman su suka kai shi, don har a lokacin hankalin Baffa ya kasu gidaje da yawa, wajen fuskantar tarin shari'ar da ake yi akan Hajiya Kilishi sakamakon wasu laifukan nata da ake ™ara ganowa a hankali ciki har da aminiyarta da take zarginta da raba ta da Wan cikinta da tayi tsawon shekaru.
Zancen ya sake ta da hankalin kowa a sanda suka ji shi... Don yanuwan nata da ™arfinsu suka zo da kuma tarin hujjojin da suka sa dole aka hada dasu a cikin shari'ar... Wanda bayan hakan ne, likitocin dake kula da Ma'aruf acan suka yi nasu ™o™arin wajen dawo dashi cikin hayyacinsa, sai dai da sharadin cewa dole ne ya samu a™alla watanni uku a wani waje da hankalinsa zai kwanta ba tare da tashin hankali da kuma yawan ganin mutane ba... Wani waje da zai bashi nutsuwar zuciya da kuma kwanciyar hankalin da zai manta da dukkan matsalolin da ya fuskanta yaji sunyi masa nisa har zuwa lokacin da kwakwalwarsa zata daidaita.
Don haka tun kafin su dawo Ishaq yasa suka kama hayar wannan gidan a cikin garin Abuja, wata kawatacciyar unguwa da kusan tsarinta da komai na kasar turai ne, don tun daga ranar da suka zo Amina ta sani cewa ba kowa ne a duniya yake samun damar rayuwar a irin waWannan wajajen ba.
Da farko ta sha wahala wajen fuskantar tarin abubuwa daga sabon Ma'aruf Win da a kullum take ganinsa a haka, baya magana baya cin abinci, baya komai sai sallah shima sai idan lokacinta yayi kenan, kuma tsakaninta dashi abu biyu ne kawai zai amsa maganarta da Eh ko A'a, sannan idan zasu kwanta zai rungume ta a jikinsa zuwa safe.
Baya cewa komai baya bata labari, baya mata ™orafi, baya tambayar kowa baya tambayar aikinsa, ko Hamida bai taba tambaya ba, ita kaWai Win kawai da ya gani tare dashi ita kadai yake kallo yana binta da eh ko a'a idan tayi masa magana, daga baya har tunani tayi itama din kamar bata da amfani a tare dashi, don haka sai ta samu rana guda ta gwada tafiya daya dakin tayi kwanciyarta don ta gani idan har zai kula bata nan ya neme ta.
Fatanta kuwa ya karbu don bata ko kai ga yin bacci ba taji motsin bude kofar dakin, da murmushi a bakinta lokacin da ya hawo gadon ya rufe ta a jikinsa ba tare da yace komai ba, ta dago da kanta tana kallonsa ta cikin dan siririn hasken Wakin dake shigowa daga windo na fitilar waje, idanunsa a lumshe suke yana kallonta dasu kamar a rufe.
_"I'm sorry BabyDoll..."_
Muryarsa ta fito a hankali da sautinsa wanda a lokacin idan zata kirga, bai fi cikin hannunta taji shi ba tun bayan zuwansu gidan, ta kalle shi kusa na wucewar minti guda tana auna daWi da zuciyarta ta shiga kafin a hankali bakinta ya sake talewa da wank murmushin sannan ba tare da ta sake cewa wani abu ba ta kwantar da kanta a saman kirjinsa kawai yana kara rungume ta.
Kuma tun daga wannan ranar, sai abubuwa suka fara yin sauki, ya zama yana magana daya biyu har ma ya tambaye ta wani abu, idan ta kunna T.v baya kashewa, sannan sau biyu a ranakun da yaga bata jin dadi kuma an kwana biyu likitar dake zuwa duba ta bata ba zo yace mata ta dauki wayarsa ta kira ta kasancewar duk lambobin ýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~mutanen da zasu nema idan suna bukatar wani abu a wayar tasa Ishaq ya ajiye lambarsu.
Lambobin mutum biyu ma kaWai tafi kira, daga mai canja musu ruwan dispenser sai mai zuwa ya siyo duk kayan abincin da take bukata, kuma a baya yawanci lokacin da zasu zo din, yana jinta dasu a ™ofa ba zai taSa tasowa ba... Sau Waya ya taba ido ya kalli mai yin cefenen da ya taya ta shigo da ledojin kayan da ya siyo ciki... Amma a yanzu shi da kansa yaje bude musu kofa ya karbi duk abinda suka kawo.
Bayan haka da ta fahimci ya fara sakewa, sai ta fara bashi labarai a hankali a hankali, yan kananan labaran da baza su ja hankalinsa da yawa ba wadanda ke magana akan hakuri da kuma karbar kaddara, ba karara take fito da hakan ba, ko kadan ma bata amfani da kalaman da zasu fito da manufarta, labarin ne kawai zai zo a sigar dashi zai fahimci hakan, kuma da ta kula ya fara tunani na fahimtar abinda take nufi, sai ta kirkiro wani aikin ta tashi ta bashi waje don ya kara fahimtar abinda take nufi Win.
Sannan ta dinga kokarin binsa jam'in sallah, tana gani ya tayar zata yi saurin yin alwala tazo ta bi bayansa.... Tayi tarin abubuwan da ta san ko taya ya ne zasu iya tsayar da hankalinsa waje guda ya samu ya dawo wannan Ma'aruf din da ta sani, wannan Ma'aruf din da tazo ta tarar dashi cikin kyakkyawar rayuwarsa.
Jinya ce irin tata tayi ta, tayi da jikinta da kuma zuciyarta,tayi dukkan kokarin da zata yi da dabararta da kuma wasu daga cikin shawarwarin Amma har ma da Ishaq wanda a rashin Wanuwan nasa sai ya zama ita yake kira a kullum yaji cigaban lafiyarsa.