Sashe 33
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kar ka bi shi, ka barshi sai ya dawo din, and idan ya dawo din kayi duk yadda zaka yi ka samu wani bayani daga gare shi, Dan Allah Yakubu ko nawa yake bukata ka bashi kawai ko nawa yace."
"Banda dai ko nawa Ma'aruf, don ina gaya maka mutanen nan idonsu a buWe yake game da harkar kudi."
Ma'aruf ya girgiza kansa.
"Mani da wani choice ne yanzu a harkar nan Yakubu, wani abu ya sake faruwa da idan banyi tackling Winsu gabadaya ba ban san ya zan sami kaina ba, saboda haka I'm willing to give everything, wallahi zan iya bada komai nawa idan har zan samu wani gamsashen bayani daga ko waye, so kar ka ja dashi dan Allah."
"Baka da matsala, zanyi abinda ya dace... Ka tabbata dai kawai zaka biya ni a ™arshen komai."
"Ka san bani da matsala."
"Na sani, shi yasa ma na yarda zanyi maka aikin."
Da haka ya kashe wayar ba tare da ya sake cewa komai ba.
Ma'aruf ya ajiye wayar shima yana kallon rubutun da yayi a jikin jotter nan, bai san da yaya zai kira wannan bayanin na Yakubu ba, Nasara ko kuma akasin haka? Sai kawai ya koma da baya ya jingina da kujerar sannan ya rufe fuskarsa da duka tafukan hannayensa, fatansa guda Waya ne... Nan da kwana uku Yakubu ya iya samo wani kwakwkwaran bayani akan inda zasu sami Mr. Okafor.
"And guess what?!" (Ka canki wani abu!)
Faruq ya faWa da ™arfi yana banko ™ofar Office Win, sautin muryar tasa yasa shi Wagowa yana kallonsa.
"License daga wajen ´an sandan ya ™araso."
"Ka bari dan Allah." Ya fada yana kokarin tashi tsaye, ya ™araso ya mi™o masa takardar hannunsa da nasa murmushin shima.
Ya karSa a lokaci guda da idonsa ya shiga karanta abinda ke jiki.
"Ishaq ya aiko da nasu license din yau da safe, Wazu nayi printing dinsa, kaga mun hada komai kenan sai kawai mu fara aiki."
"And details din mutumin are ready?"
Ya tambaya bayan idanunsa sun bi dukkan rubutun jikin takardar da kallo har karshe,ya kuma tabbatar da dukkan abinda yake nema. Sai dai maimakon Faruq ya bashi amsar abinda ya tambaya sai kawai ya ja kujerar gabansa ya zauna, sannan yace.
"Naga alama hannunka a sake yake game da harkar nan, na dade ina gaya maka cewa ina son motarka, so yaushe zaka bani mu™ullinta?"
Ma'aruf ya girgiza kansa sannan ya koma ya zauna shima kafin yace.
"Zan iya bar maka gate Win gidana a buWe da kuma mukullinta a jiki, sai kazo da daddare ka Wauka."
"ýÿarawo ka mayar dani kenan...?"
Maimakon ya bashi amsa sai yace.
"Dan Allah ka gaya min Faruq, bani da ha™uri akan wannan harkar ka sani."
Kuma sanin hakan yasa kai tsaye Faruq din ya ajiye zancen komai a gefe yace.
"Nayi convincing wannan mutumin ba RTL, wanda yaga saurayin da ya karbi kudin,wanda dai yayi mana bayanin kamanninsa, na gaya masa mun sami license Win ´ansanda da kuma na kotu, na gaya masa akwai tsaro sosai don haka ya yarda cewa zai bi mu yawon zuwa Prisons din mu nemi mutumin. Kaga babu ruwanmu da ma wani bayanin takarda,ya tabbatar min cewa yana ganinsa zai gane shi."
Murmushin da ya sauka a fuskar Ma'aruf a lokaci guda, irin murmushin da mutum baya shirya masa ne, irin murmushin dake fitowa tun daga ™asan zuciya a lokacin da farad daya mutum ya tsinci labarin mai daWin da bai taSa lissafinsa ba.
A yanzu tabbas ya yarda cewa zai kirga wadannan bayanai guda biyun da ya samu ne a matsayin nasara, don Allah ya sani har a ™asan zuciyarsa yake jin cewa watakila sun zo gaSar da zasu taka matakin nasara a tsawon shekarun da suka Wauka suna gwagwarmayar da bata da iyaka.
***
*˜arfe huWu da rabi na yamma.*
A cikin Wakin Munaya, Amina tana tsaye a gaban mudubin Wakin kare da waya a kunnenta tace.
"Mun shiga cikin gida, ka taho ne?"
Muryarta ta fito a hankali, kuma duk da yaji ta Ma'aruf bai ce komai ba, yana kishingiWe ne kýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿawai ta baya akan arm chair dake cikin office Win Faruq inda suka gama wani aiki.
"Ka taho?"
Ta sake tambaya a hankali, duk da haka baice komai ba.
"Baka ji ba? Mun shiga cikin gida, na ™ulle gidan kuma."
Ya sake lumshe idanunsa kawai yana jinta, sakan daya, biyu ta wuce sai kawai tace.
"Sugar..."
Ba shiri yayi murmushi a lokaci guda sannan yace.
"Yanzu kike magana Doll, da ban san sa wa kike ba ai."
Ya jiyo ™arar murmushin ta a hankali daga cikin wayar.
"Shi yasa ka min shiru?"
Sai ya girgiza kamar tana kallonsa.
"Ki sake fada dan Allah, just say it once."
Tayi shiru kamar ba zata fada ba sai kuma tace.
"Sugar-Boofy..."
"Ya salam.."
Ya fada a lokaci guda yana dariya.
"Me gashina ya miki kuma?"
"Ba komai,yana maka kyau."
"Yana min kyau ko yana miki kyau?"
"Duka biyun." Muryarta ta sake fitowa a hankali tana jiyo hayaniyar dake tashi a can falon data baro.
Sai ya gyaWa kansa kafin yace.
"So yanzu ki gaya min, kwana nawa kenan da aka saka sunan?"
"Wanne suna?"
"Wanda kike fada."
Yana jiyo sautin wani murmushin nata kafin tace.
"Biyu, ko?"
Ya gyaWa kansa.
"Yes, biyu... Kenan ranar Asabar zamu yi suna?"
"Suna kuma?" Tambayar ta fito da mamakin dake nunawa a muryarta.
"Yes, idan an saka suna ba ana yanka rago baysn 7 days ba? Nima zan siyo bawa ranar Asabar mu yanka tare, kinga sunan ya tabbata kenan."
Sai kawai tayi dariyar dake fitowa mai dadi sannan tace.
"Baka gaya min ba, ka taho din?"
"You miss me that bad?"
Bata amsa ba yace.
"Shi yasa kika kira ni?"
Ta girgiza kanta.
"So nake in gaya maka muna cikin gida ne."
"Wajen Mami?"
Kai tsaye yayi tambayar da tun Wazu take dakon jiranta, sai ta girgiza kai tana cije lebbenta kafin tace.
"A'a muna wajen Hajiya."
"Baku je wajen Mami ba?"
Ta sake wani murmushin jin daWin nasarar da take fara samu ta wannan Sangaren, Waya daga cikin manya-manyan takun da ta tsara a yanzu shine zata yi amfani da duk lokutan da Kilishi bata nan wajen kokarinta na haWa kan al'ummar gidan.
Kamar yadda Amma tace ne, kar ta taba bawa Kilishi damar da zata zarge ta don haka ta sani idan har ta fara yawan zuwa wajen Hajiya Maimuna a gabanta, dole zata iya bata wata damar da zata zarge ta da wani abun, amma idan har bata nan, to wannan ce damarta da zata yi komai ba tare da ta bawa ita kanta Kilishin damar ganin laifinta ba, tunda bata da hujjar da zata kafa a gaban kowa game da hakan.
Shi yasa a yanzu ta taho bangaren Hajiyar kuma ta kira har su Samirah ta hanyar dabarar cewa su koya mata wani cin-cin da suka dade suna bata labarinsa... Sannan tayi iya kokarinta da har Hamida ta saki jikinta da Hajiya Maimuna, a yanzu ma ta baro su ne Hajiya Maimunan na kokarin koya mata su alifun ba'un Win da tace mata bata san su ba.
Shi yasa ta kira Ma'aruf shima da dabarar da zai sa ya taho nan Win, don ta tabbata da kyar ne idan yazo gaishe ta tun bayan warkewarsa. Saboda haka kai tsaye ta girgiza kanta sannnan tace.
"Mami bata nan, mun shiga aka ce bata nan, shi yasa muka zo gaishe da Hajiya."
Ya gyaWa kansa kai tsaye alamun gamsuwa da hakan sannan yace.
"Ban taho ba, akwai aikin da zamu karasa da Faruq, ina tunanin sai bayan magriba ma tukunna."
Itama ta gyaWa nata kan.
"Allah ya kaimu, Allah ya baku sa'a. Zamu jira ka anan Win Insha Allah."
Ya san jam'in da ta saka yana nufin ita da Hamida ne, don haka ksi tsaye yace.
"Ni nace miki ku jira ni anan? I'm badly missing you Doll, ta yaya zaki hukunta ni da idanun Hajiya."
Tayi murmushi mai faWi tana kallon hannunta da yayi buWu-buWu da fulawa kafin tace.
"Ba hukunta ka zanyi ba ladan gaishe da ita zan sa ka samu."
Yayi murmushi a hankali.
"Na sani Allah ya saka da alkhairi, amma da gaske ina missing Winki, ki tsara sunan waWanda zaki kira tun yanzu, last time Amma kaWai kika yi ta kira..."
"Inalillahi wainna ilaihir raji'un...."
Shine abinda ya fito daga bakin Amina babu shiri kuma ba tare da ta sani ba tana saka Waya hannunta ta rufe bakinta don bata san me zata ce ba bayan hakan, Ma'aruf yayi dariya sosai yana rufe idanunsa sannan ya sake cewa.
"Kar ki damu BabyDoll, da mun fara Printing kema zaki fara taya ni wannan hirar."
A lokaci guda yaji Wib, wayar ta katse.
***
*˜arfe shida da rabi na yamma.*
A cikin duhun magaribar, Hajiya Kilishi ta gyara zaman ni™abin fuskarta tana kallon mutumin dake tsaye a gabanta, ta jinjina kanta a hankali sannan tace.
"Recording muryata yake yi?"
Sadik dake tsaye ya gyaWa kansa da murmushi yana kallonta.
"Tabbas, da bakinsa ya gaya min cewa yana da Cd's sun fi guda ashirin da yake nafe muryarki sannan kuma yana dasu a kwamfutocinsa gaba Waya, sannan ma ya gaya min duk hanyoyin da zai bi yaci galaba akan ki."
Murmushin da ya sauka a fuskar Kilishi a lokaci guda, irin murmushin da mutum baya shirya masa ne, irin murmushin dake fitowa tun daga ™asan zuciya a lokacin da farad daya mutum ya tsinci labarin mai daWin da bai taSa lissafinsa ba. Sai kawai ta gyaWa kanta a hankali tana cigaba da murmurshin sannan tace.
"Aikin ka yana kyau Sadik! Ka cigaba da bibiyarsa ka cigaba da kasancewa amininsa, ai bamu samu komai ba tukunna!"
***
_Kuyi ha™uri, ku jira faWuwar Kilishi, ™addarar labarin nan tayi al™awarin wanke muku zukatanku insha Allah. Mu bita dai zuwa talalar da ubangiji ke yiwa ire-irenta a doron ™asa. Sakayyar mai girma ce insha Allah._
_Wai me Ma'aruf yake nufi da Printing ne?_=ØÞ
_kun fara kaunar labarin Zainab da Jawad?_
_Ku gaya min Awwalu ya shiga uku.!_=ØÞ>Ø#Ý
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)