Sashe 50
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaisuwarsu ta amsa a cikin kansa cikin amo Waya na siririyar murya, kuma bayan ya amsa bai jira komai ba kafafunsa suka karasa zuwa hanyar koridon da zai tarar da dakin mahaifiyar tasa.
Kofar a buWe take, ya tura ta a hankali ya shiga ciki da sallamar da ta tsaya iya ma™oshinsa, sai dai idonsa bai gane masa kowa ba alamun bata ciki, kuma har ya juya zai koma lokacin da kunnensa ya jiyo masa muryarta daga cikin banWakin Wakin wanda kofarsa bata rufu sosai ba.
"Yanzu duk ba wannan ba Aunty Sadiya, mu fuskanci maganar nan, ina jin kamar zan iya komai don in gyara abubuwa su koma daidai, ba zan yi wahalar banza ba tsawon shekarun nan Aunty Sadiya, na kaWe idan har Jawad ko waninsa ya san cewar ba ni na haife shi ba....!"
****
_Yau na haWe muku lovebirds Win mu a Chapter Waya..._>ØpÝýÿ
_Ina kuke tunanin muna tafiya?_
_Kun san na saba wasa da tunaninku...=ØÞ_
_Ku shiryawa abinda ke shirin faruwa... Ku shiryawa alkawarin da na daWe ina daukar muku..._
_Komai mai sauki ne idan har kun yarda dani._
_™ullin ba gab! da kwancewa._
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:57 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©ýÿAYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*17*
~~~~~~~
_Hope is a waking dream._ _ Aristotle_
***

Haji Mardiyya ta fada tana dafa sink din daje gabanta a cikin banWakin, daga cikin wayar, yayar tata mai suna Aunty Sadiyan tace.
"Duk ba za'a kai ga wannan ba insha Allahu, yanzu dai kawai abinda nake so shine kiyi kokari ki samu ki raba shi da yarinyar kawai, idan har ta tafi sauran mai sauki ne.
Kawai lokaci zamu ja sai idan ya takura mu samu wani kauyen mu kaishi, da mun fan sunna wa wasu a cikin garin yan kuWaWe sai ya same su a matsayin iyauenta kawai ace masa ta mutu, kinga wannan dole ya hakura ai, komai fa dabara ne Mardiyya, rayuwar mace gabadaya akan dabara take tafiya, idan kika iya ta ina tabbatar miki babu ruwanki da tashin hankali akan abubuwa da yawa, kina daga zaune zaki dinga gyara matsololinki hankali kwance."
Hajiya Mardiyya ta gyada kanta.
"Na dade da haddace wannan karatun naki ai Aunty Sadiya, yanzu na aika a kirawo shi don haka ko yazo ma, ba zan nuna masa kai tsaye cewa ya rabu da yarinyar ba, kawai zan nuna raina ne ya baci ta yadda ba zai fuskanci komai....."
Kalaman ta suka gutsire a iska sakamakon juyowar da tayi a zacen nata, juyowar da tayi a lokaci guda kuma kai tsaye siffar Jawad ta shiga idanunta, yana tsaye rike da hannun kofar banWakin, yana tsaye yana kallonta da tarin abubuwan da ba zata iya lissafa su ba a jikin idanunsa, tarin abubuwan da suka sa babu shiri wayar dake hannunta ta zame daga kunnenta ta tarwatse a ™asa!
***
A cikin tangameman Wakin baccin, Alhaji Bashir ya sauke wayar dake kunnensa daidai lokacin da matarsa ta biyu Hajiya Yagana, kwallin idanunsa kuma shalele duk a cikin matansa uku ke mi™o masa plate din data zuba abincin a ciki tun bayan farawar wayar tasa tsawon mintuna da suka wuce
Kallon da take masa wani kala ne, wani kala ne da duk sanda ta yin yake zabge shekarunsa da nata a zukatansu gabaWaya, lokaci ya ara musu wata dama da a cikinta suke WanWanar ruwan zumar da baya duba da yaro ko kuma babba.
"Ayi hakuri mana Shalele, aikin his excellency ne, ni ban isa ince ba zan saurare su a yanzu ba."
Ya fada yana kallonta da murmushi, sai ta turo bakinta kaWan alamun ba inda fushin nata yaje kafin tace.
"Kwana biyu ne an shiga hakkina da yawa ranka ya daWe, a lalace nayi kusan wata ban same ka ba, duk ranar da kwana na yazo sai tafiya ta taso ko kuma wani abu ya faru... Hatta su Amal sun fahimta."
Ya sake yin murmushi mai armashi yana kallonta kafin yace.
"Kar ki damu, wannan duk labari kike bayarwa, yanzu dai ba gani ba kuma ga ki? ai zance ya ™are kuma tsawon kwana ukun nan ni naki ne, ko office ba zan fita ba Yagana, idan ™asar ma kike son mu bari ki zabi inda zamu je mu kwana biyu sai mu dawo..."
Idanunta suka wulkito tana sake kallonsa yayin da dadi ke ratsawa har cikin zuciyarta, a duniyar nan bata da wani lissafi da ya wuce a kullum ta samu tarin hanyoyin kuntatawa kishiyoyinta, duk wani abu da zata yi su ji haushi shine kawai alkibilarta, don haka ta gyaWa kanta tana murmushi sannan tace.
"Garin masoya zamu tafi Daddy, (Paris) ina son inga hasken fitulun garin nan na haska min fuskar ka a idanuna...."
Dariya da Alhaji Bashir yayi wannan karon mai sauti ce, dariya ce dake fitowa tun daga cikin zuciyarsa, kuma har ya buWe baki zai yi magana lokacin da kararrawar (doorbell) Sangaren gabaWaya ta Wauki ™ara, sautin ta ga mamaye ko'ina da amon da zaka san tabbas ba an danna ta ne sau Waya ba.
"Waye wannan kuma..."
Hajiya Yagana ta furta tana ™o™arin danne zagin da taji ya biyo bakinta. Kuma kafin ta karasa wata karar ta sake biyo baya, Sai kawai Alhaji Bashir dake gefe yayi murmushi yace.
"Je ki buWe ko waye na gida ne ai."
Kamar ba zata tashi ba, don sai dai ta kirga wasu sakanni zuciyarta na biya tsinuwar dake tafiya ga ko waye a bayan kofar nan kafin tayi kwafar da ita kadai taji ta ta mike, ta mi™e sanda Alhaji Bashir ke fadin.
"Zan same ku anan falo."
Kafafunta suka dauke ta zuwa cikin falon da shi zaka fara tararwa bayan ka fito daga Wakin, ta wuce ta isa ga falo na karshe a bangaren sannan ta kama handle din makekiyar kofar ta buWe bayan ta murda mukullin, kuma fuskar wanda ke tsaye daga wajen, fuska ce da ta sake bakanta ranta a lokaci guda, tasa zuciyarta matsewa a kirjinta... Wai har yaushe Jawad ya fara shiga rayuwarta ne? A kodayaushe ita mantawa take dashi ma a lissafin dukkanin ´a´an gidan don ko zama a gidan bai cika yi ba, to don me yasa yanzu zai dawo ya saka ta a gaba kuma?
Tayi niyyar gaya masa magana amma sai yanayin fuskarsa ya tsaida ita, don duk da ba wani sanin halinsa tayi sosai ba, ta sani cewa bata taSa ganinsa a irin yanayin da yake yanzu ba, fuskarsa fayau take yayin da idanunsa ke haskawa da wani abu da bata san meye ba, sai kawai ta saki kofar sannan ta juya ciki ba tare da tace dashi komai ba.
Ta juya daidai lokacin da Alhaji Bashir ke fitowa, nasa idanunsa shima suka sauka akan Jawad din dake shigowa, yana kallon yadda bai ko cire takalman kafarsa ba, balle ya rufe kofar da ya baro a bayansa.
Kuma ga mamakin Hajiya Yagana, tana juyuwa da niyyar biyo bayansa su dawo cikin falon sai kawai ya Waga mata hannunsa guda.
"Ki shiga ciki Yagana, zan shigo."
Ita kanta ta sani cewa a yanayin Jawad din, babu ta yadda za'ayi ya faWi abinda ya kawo shi a gabanta, bata jin ma ko da gaishe da mahaifin nasa ne zai yi idan har tana wajen, don haka bata ce komai ba sai kawai ta juya ta koma ciki, kuma ta shiga cikin ba tare da ta rufe ™ofar Wakin gabaWaya ba.
Alhaji Bashir ya ™araso cikin falon ya samu waje ya zauna, kuma sai da ya zauna Win sannan Jawad ya ™arasa ™arasowa cikin shima, ya sami waje a daidai jikin kujerar dake fuskantarsa ya durkushe har ™asa kan lallausan carpet Win dake shimfiWe a wajen.
Alhaji Bashir ya kalli yadda ya zaune a gabansa, idanunsa na cigaba da nazarin fuskarsa, zai kafa hujja da cewar tunda yake bai taSa ganinsa a irin wannan yanayin ba, don haka sai kawai ya ajiye wayoyinsa da ya fito dasu a gefe sannan ya kira sunansa.
"Jawad, me ya faru?"
Muryarsa ta fito ne a hankali, cikin wani amo irin na manya, irin na manya a lokacin da suka fuskanci wata matsala game da ´a´ansu ko kuma duk wani wanda suka san zai iya samun mafita daga gare su.
Sai dai abinda Jawad Win ya buWi baki ya fada a wannan lokacin, wani abu ne da ya shallake dukkan tunani da kuma hasashen Alhaji Bashir, wani abu ne da idan za'a tattaro dimbin abubuwan dake kansa a jera sunya tabbata ba za su taba kaiwa ga magana irin wadda ya fada a wannan lokacin ba...
"³an sanda zasu zo gidan nan, nan da minti kaWan Daddy, babu wanda zasu taSa kuma babu wanda zasu kama, kawai so nake ta gansu ta tsorata ta gaya min gaskiya, tace ni ba Wanta bane ba ita ta haife ni ba, don haka so nake ta gaya min su waye iyaye na kuma meye asalina... Wannan kawai nake so in sani Daddy!"
***
*˜auyen Garun Albasu ( Yakura).*
*12:15Pm.*
Awwalu ya gyara zamansa a gaban motar da suke ciki, motar dake tafiya cikin wani tsukin lungu na ™auyen da suka shigo kusan awa gyda da ta wuce, kuma a wannan lokacin suka shafe suna faman tambayar gidan wata mata mai suna Hanne kamar yadda Awwalun yace itace wadda a wancan lokacin ta shaida masa cewar yaron da yake nema yana can Abuja, kuma a cikin awa gudar an kaisu ga gidajen mata masu sunan Hanne fiye da goma, kowacce Awwalu yana fadin ba ita bace da zarar ta fito.