Sashe 69
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai tun daga lokacin da tayi ido hudu da Ma'aruf bayan ya shigo ya fizge bandejin da aka rufe fuskarta dashi, da kuma mutanen da ta gani a ™asa a kofar Wakin a lokacin ta fara fahimtar cewa tabbas abubuwa sun fara karewa mata, rayuwarta ta birkice a daidai ™arshen da bata taSa hangensa ba, kuma abinda Ma'aruf ya fada kai tsaye na cewar ta biyo shi yana kallon cikin idanun nata da zuwa wannan lokacin ta tabbatar da cewar an kai musu sakon makancewarta shine mataki na farko da ya fara tabbatar mata da cewar, rayuwa tana Wauke da mabanbantan kaloli kuma ba a kodayaushe ne abubuwa ke tafiya kamar yadda Wan adam yake tsarawa a rayuwarsa ba.
"Babu kowa a duniyar nan, mu kaWai ne Mami... Babu kowa mu kaWai ne a wajen nan... Kuma na kawo ki ne don ki bani wata hujja kwakwara Mami, Me muka kasa baki a rayuwar nan? Me tasa zaki kashe Jamal? Me Hajiya tayi miki kika gurgunta kafafunta? Me Abdurrahim yayi kika dauke muryarsa? Me yasa kike kwashe dukiyar Baffa?
Me zaki yi da ita Mami? Ina zaki je ina zaki kai ta? ³a´anki da su kansu kike rufe su da halaiyarki kike tarawa? Me zasu yi da ita Mami? Me suke nema a duniyar nan da basu samu yanzu ba? Me zasu nema ban gaba da ni ko Baffa zamu kasa Mami? Me yasa kike hukunta ni da soyayyar karya Mami? Me yasa kika sa na baki matsayi da kuma girman UWA a zuciyata? Me yasa kika kassara rayuwarmu kotawanne fanni Mami?...."
Muryarsa ta jero tambayoyin da dukkanin dauriyar da yake jin zai iya wajen saita kansa yayin da idanunsa ke kallon fuskarta, har yanzu bata kallonsa kuma bata ce komai ba, baiyi tunanin zata yi magana ba dama don baya zaton idan za'a tara kalmomin duniyar na kaf zata sami wadanda zata iya kare kanta dasu, sai kawai ya juyar da kansa yana sake kallon bishiyar dake gabansu, a lokacin hawayen da yake dannewa suka sulala kan fuskarsa.
Yana jinsa ne fanko, kamar wani ya zazzage dukkanin abubuwan da ya sani da kuma abinda yayi mu'amala dashi a rayuwarsa, kamar wani ya shafe dukkan tarihinsa komai ya zame masa sabo, yana jin kamar bai san ina ya nufa ba bayan nan, kamar bashi da wani takamaiman wani abu da zai sake yi a rayuwarsu, sai kawai ™wallar dake danne a idanunsa ta fito tana gangarowa kan fuskarsa.
Kuma a lokacin ne dukkaninsu suka jiyo jiniyar motocin ´an sanda dake tahowa daga bayansu, motocin guda biyu ne yana hango su tun daga can nesa ta gilashin motar suna tahowa, daga gefensu motar Faruk ce ke tahowa, sai kawai ya sake juyo da fuskarsa ya kalli Hajiya Kilishin da har a lokacin take zaune bata motsa ba.... Kuma sai a sannan ne idonsa ya gane masa hawayen dake gangarowa kan fuskarta...
Wani abu da ya saka shi murmushi a lokaci guda kafin ya sake juyawa, dogwayen yatsun hannunsa suka rufo kofar motar yayin da dayan ya murda mukullin mitar yana kunna ta.
"A tunanina, nan wajen shine mafari Mami, shine mafarin dukkan wani abu da kika dade kina ™ulls mana, daga kan Jamsl kuka fara, don haka daga kansa zsmu tsaya."
Yana faWin haka bai jira komai ba ya ™arasa tayar da motar sannan ya danne kanta, a lokaci guda ta figa da tsananin ™arfi kai tsaye tana nufar Bishiyar nan....
Kuma ta cikin gilashin dake gaba idanun Ma'aruf na kan fuskar Mamin da ta Wago tana kallonsa fuskarta shaSe-shaSe da hawaye sanda motar ta karasa ta daki bishiyar da wani irin ™arfin da karasa ta karade ko'ina!
˜arar da ta sanya Faruk taka nasa birkin motar sannan ba tare da jiran komai ba ya buWe kofar motar ya tafi da gudu zuwa wajen, sauran ´an sandan dake bayan motoci biyu suka diro da nasu saurin suka rufa masa baya!
***
*NO. 38 Ramie Street, Nassarawa GRA, Kano.*
"Basu kira ba har yanzu?"
Hajiya Nafisa ta tambaya da idanunta da suke a zare tana kallon Wan ta Ashraf wanda ke rike da waya a hannunsa, a cikin falon da suke akwai Ahmad ma, yana zaune daga cikin kujerun falon yana hannayen sa duka biyu dafe akansa yayin da yake sauraren Ashraf Win dake ri™e da waya yana amsa kiran mutane daban-daban Win da suke fatan su isa ga abinda suke nema... Rukayya.
A yanzu bincike da kuma dukkan hasashensu ya kai ga abinda suke nema, an basu tabbaci na cewar Hoton da suka gani Rukkayya ce kuma a cikin gawarwakin da aka fito dasu daga wata mota dake nufar wani kauye a can kasar Niger.
Idon Ahmad ya koma kan mahaifiyarsu, Hajiya Nafisan dake ta zarya a cikin falon idanunta shabe-shabe da hawayen dake fitowa wani na bin wani akan fuskarta.
Ashraf ya girgiza kansa sannan yace.
"Bai kira ba Maamah, kiran da nayi masa kusan na biyar kenan ya ce suna hanya, bana don inyi ta kara kiransa..."
Hajiya Nafisa ta girgiza kanta.
"Ka kira shi Aahraf... Ka sake kiransa, ya san al'amari irin wannan ai, ya san ba zamu iya jira ba, dole ne hankali ya tashi...."
Ahmad dake zaune ya girgiza kansa.
"Maamah ki jira yanzu zasu isa kar muyi abinda..."
"Kar muyi abinda me? Kar muyi abinda zamu tashi hankalinsu? Saboda kai naka bai tashi ba? ³aruwarka tana can a halin da babu wanda ya sani amma kai kana zaune babu abinda ya shafe ka?"
"Babu abinda ya shafe ni? Babu ya shafe ni zaki ganni anan Maamah? Ni na tura ta Niger din ko kuma idan Allah ya ga damar Waukar ta zan iya wani abun da zai hana ne...?"
"Ahmad..."
Ashraf ya katse shi yana juyowa kansa. Sai kawai ya mike tsaye.
"Me nayi? Nayi laifi ko? Ni kullum mai laifi ne a gidan nan, Ru™ayya ce ta tafi yawon barbadancinta har Niger amma ni da nake zaune anan nine mai laifi?"
Ashraf ya girgiza kansa fuskar sa Wauke da tsananin Sacin rai muryarsa a sama yace.
"You are crazy! Baka da hankali Ahmad me yasa kai a kullum kan ka kawai kake gani? Me yasa baka taba considering mutane a kowanne hali da ake ciki?..."
Sai kawai Ahmad Win ya mi™e, shima cikin daga murya yace.
"Saboda nima babu wanda yake considering dina a gidan nan....!"
"Inalillahi wainna ilaihir raji'un!"
Hajiya Nafisa ta faWa tana komawa da baya ta zauna akan kujerar dake bayanta.
"Da wanne zan ji Ashraf?? Da wannan halin da muke ciki ko kuma da fadan da zaku fara? Inalillahi wainna ilaihir raji'un!..."
Ta rufe bakinta daidai lokacin da kiran waya ya shigo cikin wayar Ashraf din, hannunsa na rawa ya Wauka ya kara a kunnensýÿÿÿ‚ ƒ „ … † ‡ ˆ ‰ Š ‹ Œ Ž ‘ ’ “ ” • – — ˜ ™ š › œ ž Ÿ ¡ ¢ £ ¤ ¥ ¦ § ¨ © ª « ¬ ® ¯ ° ± ² ³ ´ µ ¶ · ¸ ¹ º » ¼ ½ ¾ ¿ À Á Â Ã Ä Å Æ Ç È É Ê Ë Ì Í Î Ï Ð Ñ Ò Ó Ô Õ Ö × Ø Ù Ú Û Ü Ý Þ ß à á â ã ä å æ ç è é ê ë ì í î ï ð ñ ò ó ô õ ö ÷ ø ù ú û ü ý þ ÿ
a, Hajiya Nafisa ta taso da sauri ta tsaya a gabansa yayin da Ahmad ya koma ya zauna yana kallon fuskar Ashraf din.
"Eh, eh ita ce.."
Ya fada yana gyada kansa, yayin da hannayen Hajiya Nafisa ke rawa akan fuskarta tana sauraren sa. Ashraf ya sake cewa.
"Eh ita ce Yallabai..."
Sai kuma ya gyada kansa yace.
"Alhmdlilah... Okay toh... Mun gode sir, mun gode mun gode...."
"Me ya faru? An ganta? Sun ganta? Tana da rai Ashraf?"
Tun kafin ya sauke wayar Hajiya Nafisa ke jero waWannan tambayoyin, kuma ga mamakin kowannensu sai kawai ya gyaWa kansa sannan yace.
"Sun ganta, tana da rai Maamah, tana asibitin a kwance..."
"Alhmdlilah... Alhmdlilah."
Dukkaninsu su biyun suka faWa a lokaci guda yayin da Ashraf din ya shiga girgiza musu kansa amma babu wanda ya lura dashi a cikinsu, sai kawai ya kira sunan mahaifiyar tasa kai tsaye.
"Maamah..."
Ta juyo ta kalle shi da sauri, idanunta a zare dauke da wani sabon fatan da a yanzu ya sani cewa maganarsa zata rusa shi ne har garinsa.
"Maamah sun ce ta samu paralysis (mutuwar Sarin jiki)!"
***
*No 1856L, Sulaiman Crecent Kano.*
*Gidan Hajiya Salamatu.*
"Wallahi Sister Maryam muna gidan har yanzu, abu ne kamar wasa, shekaru kusan talatin da wani abu sai yau Allah ya baiyana shi.. "
Cewar wata dattijuwa da take ´aruwar Hajiya Salamatu wadda suke kira da Aunty Bilki. Zuwansu gidan kenan a safiyar yau da suka tashi da labari mai daWi mai kuma cike da dimbin al'ajabi na cewar ´aruwar tasu ta samu danta bayan tsawon wasu shekaru, Wan da duniya da ma kowa a cikinsu ya riga ya bada tabbacin cewa ya koma ga mahaliccinsa tun a ranar da yazo duniya.
Sai a gashi a cikin ™an™anin lokaci kawai, a cikin wasu kwanaki da hannu zai lissafa su labarin ya canja, Wan da yake natan na asali ya baiyana a raye tare da kammanin da ko bashi da hujjar labarin da ya bayar wanda yayi daidai da na Hajiya Salamatun, kowa a cikinsu zai shaida ya kuma gasgata cewa shi Win da gaske Wanta ne na asali, don kamarsa Waya da mahaifinsa sak! Mijin da ta fara aura Ibrahim Shanawa, komai nasu iri Waya ne ta yadda babu wanda ya isa ya musa hakan.