Sashe 26
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya sani a yanzu tana jin son yarinyar nan yana ™aruwa a cikin ranta, kwana biyu kawai amma duk sanda ta kalle ta da waWannan idanun nata irin na Ma'aruf sak, sai taji wani abu na yawo a cikin ™irjinta, don ita kanta yarinyar ta ™ara sakewa da ita sosai.
Tafiyarta a hankali saboda yadda take jin jikinta ta karaso bakin ™ofar, kuma haka kurum sai taji gabanta ya faWi, taji farin cikin da ta tashi dashi a yau na yayewa, taji zuciyarta tayi fayau yayin da jikinta yayi shafal a lokaci guda kamar fallen takarda.
Sai kawai ta karanto hasbunallahu wa ni'imal wakil sau uku sannan ta bude kofar daidai lokacin da aka ™ara kwankwansawa.
Kuma a lokaci guda idanunta ya shiga na cikin Hajiya Kilishi dake tsaye a wajen.
***
"Me tace?"
Muryar Amma ta tambaya a cikin wayar da Amina ke yi awanni biyu bayan hakan. A hankali taji wani abu na zarcew cikin ma™ogwaronta yayin da idonta ke kallon Hamida da tayi bacci a cinyarta.
Kalba take yi mata a cikin gashinta mai tsananin laushi amma kuma babu yawa, laushinsa ne kawai irin na Ma'aruf amma bai yo yawan nasa ba, saura guda daya su gama don haka ta daWe da yin baccin don tun a farko tayi abinta.
"Me ya kawo ta Amina?"
Amman ta sake tambaya jin tayi shiru, tun dazu suke wayar, tun dazu Amman ta kira take shaida mata cewa ashe a airplane su Hafsa suka sa mata wayar tun jiya shi yasa bata same ta ba, kuma bayan ta kashe ta sake kira ne ta shiga zayyano en mata zuwan Hamida da kuma layar da ta gani a cikin kayanta.
"Kinyi daidai wajen ™ona layar,don nsyi imanin idan har ba da sunanki aka yi ba to da nasa ne, don da alama asirin kusa ne,sai yana tare da mai shi sannan zai ci, suna da tasu manufar tabbas, amma nafi danganta hakan da cewar kome take son taui ita mahaifiyar yarinyar, shi yasa suke son su jawo hankalinsa kanta ko kuma ke su kore ki, amma bamu da tabbas, don haka ki dage da addu'a, ki kuma cigaba da kiyaye dukkan wani abuýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿ a gidan.
Zasu zo, ni na tabbata zasu zo miki don asirin bai fara ci ba tukunna, ki zuba ido kawai ki saurari zuwansu, wannan matsalar mai sauki ce don nasu tunanin bashi da fadi don haka a lokaci kankani zaki gama dasu.
Amma yarinyar, ki cigaba da rike ta da wannan kulawar da na sanki da ita Amina, Kilishi ba zata kawo miki ita a banza ba amma tunda bata ce komai ba mu saurare ta tukunna, wanda kafin nan ki cigaba da rike ta da zuciya daya don wannan ba karamar kofa bace da zaki ™ara bude wata darajar taki a zuciyarsa, kar ki manta kullum ina gaya miki takamar kowacce mace a duniyar nan zuciyar mijinta ce, samun nasararki akan Kilishi dama duk wani abu da zai biyo baya ba zai kai darajar kyautata rayuwar aurenki ba."
Da wannan suka kammala zancen Hamida da kuma batun layar nan, sannan Amman ta shiga bata labarin cewa Hajiya Kilishi ta turo da wasu mutane an dauki Baba da Aminu zuwa wajen da za'a fara musu fafutukar visa don kaishi asibiti a india kamar yadda ta shaida musu.
"Suna nan suna ta yabonta Amina, Babanku da ´anuwansa har ma dasu Asma'u (™annenta) kowa yana ta sambarka, basu san cewar umarninki bane Amina, don wannan bashi da maraba da cewar umarnin hakan kika bata, umarnin da ita kanta bata sani ba."
"Tazo Wazu Amma."
Kai tsaye bakinta ya fadi hakan, don a wannan lokacin ta kasa daurewa tarin hargitsin da kuma ruWanin dake cikin kanta.
"Me tace?"
Sune kalmomi biyu da Amman ta furta wanda taji su a cikin ranta kamar baron da aka cika da ™asa mai nauyi yake rike a hannunta kuma tana shirin hawa tudu dashi, don bata san ma ta inda zata fara ba, bata san ta inda zata fara dauko zancen ba, amma shirun wayar dake tafiya yana shaida mata jiran sauraren da Amma ke yi tasa ta hadiye abinda ke bakinta sannan tace.
"Akan Hamidan ne."
Amma bata ce komai ba har ta ™ara haWiye wani abun a cikin ma™ogwaronta sannan ta cigaba.
"Kamar yadda kika fada tace bata kawo min ita a banza ba, bata tsallake kowa tace ni zan rike ta ba sai don tana da dalili, dalilinta kuma shine bata bukatar yarinyar ta zauna a cikakkiyar mutum, ta gaya min da farko tayi niyyar a kawar da ita ma gabadaya, amma kuma sai taga cewa gwara ta bar Ma'aruf da wani abu ko guda daya ne a rayuwarsa bayan ta tafi.
Bata gaya min inda zata je ba, amma tace daga ni har ita mun kusa barin rayuwar Ma'aruf don ta kusa kammala burin da ta shigo dashi gidan, burin da yasa tayi fafutukar auren Baffa tun a shekarun baya, don haka tace min ko bayan bata nan bata son ya zama akwai wani abu mafi soyuwa a rayuwar Ma'aruf sama da ita.
Tafi son ya zama zuciyarsa na tunawa da ita da matsayin da yafi na kowa a wajensa, don ta gaya min cewar tafiyar da zata yi ma zata tafi ne ba tare da sirrinta Waya ya fita ba, zata tafi ne ta barsu suna begenta har karshen rayuwarta don hakan shine babban burinta kuma ta riga ta tsara yadda zai kasance tuntuni, kawai tana jiran kammala cike abinda ke gabanta ne.
Don haka ta gaya min cewa tana so ta makantar da Hamida ne ta kuma gurgunta ta ta yadda ba Ma'aruf kadai ba, babu wani mahaluki da zai kalle ta da daraja a duniyar nan kuma zata yi haka ne ta hanyata, ta gaya min da hannu na zanyi hakan Amma."
Muryarta ta kai ™arshe da tsananin rawar da take fitowa kamar kuka ne ke shirin kwace mata,amma kuma duk da haka sai taji kamar ta Wauke wani dutse ne daga kirjinta, nauyin maganganun da ta furta na barinta kamar yadda iska ke Wiban yashi.
Kuma shirun da ya ratsa a cikin wayar, mai tsawo ne, tsawon da ba zata iya tantance shi ba don har sai da Hamida ta motsa a cinyarta ta gyara kwanciyar ta, daga bangaren layin gidan wayar kuwa, ta san bakinsu na ta washewa na ganin adadin cinikin da suke yi dasu, kuma abinda Amman ta furta bayan tsawon wannan lokacin shine.
"Alkawarin me tayi miki wannan karon?"
Ta shaki wata busashshiyar iska a cikin hancinta kafin tace.
"Na'am Amma?" Alamun bata gane ba.
"Alkawarin me tayi miki idan har hakan ya cika?"
Ta gane yanzu, amma bata gane me yasa shine abu na farko da Amman ta tambaya ba, amma duk da haka sai ta hadiye mamakinta sannan muryarta ta fito.
"Tace zata canja muku gida sannan ke da Baba zaku je aikin hajji wannan shekarar."
Sai kawai ta jiyo murmushin Amman kafin tace.
"Ashe ina da rabo a wadanda Allah ya kira zuwa dakinsa wannan shekarar Amina."
"Amma ban gane ba..."
"Kar ki damu zaki gane komai Amina, abinda zan gaya miki a yanzu kawai shine cewa babu abinda zai faru, babu abinda zai sami yarinyar nan, amma kuma a idanun Kilishi komai zai faru, zaki cika mata wannan aikin nata sannan kuma zata kaimu Makkan har da wannan canjin na gida ma!"
"Amma..."
"Kar ki ce komai a yanzu, bar ni kawai da tunani na har zuwa lokacin da zata kawo miki umarnin farko na abinda zaki yi. Yanzu ki gaya min ta tambaye ki wani abu game dashi a yau din?"
Amina ta haWiye tarin kalamai da kuma rudanin da bata san adadinsu ba a cikin kanta sanin cewa tunda Amman ta faWi haka babu wani bayanin da zata kara samu daga Amman a yanzu. Kuma abinda ta fada yanzu ta san shi din da take nufi Ma'aruf be, don bata taba kiran sunansa saboda haka sai kawai ta Waga kanta kamar tana kallonta sannan tace.
"Eh ta tambaye ni inda ya tafi kasancewar yau asabar."
"Sai kuma me?"
"Na gaya mata cewar suna bincike ne shi da abokin aikinsa game da wani abu da ya faru a kamfanin su."
"Me ya faru?"
"Yace min wani mutumi suke nema da yayi musu satar wasu tarin kudi masu yawa a kwaciyar nan da yayi na kwana biyu kawai."
Murmushin da Amma tayi wannan karon ya amsa sosai a vikin kunnen Amina kafin tace.
"Kin fahimta? Kin fahimci wannan ne aikin da Kilishi tace miki tana son yi a wajen aikinsa wanda tace miki bata bukatarsa a sannan?"
Ta gyada kanta da sauri.
"Na gane Amma nima na fahimta, shi yasa da ta tambaye ni na gaya mata gaskiya din nsji abinda zata ce, amma kuma abinda ta fada din ban gane masa ba."
"Me tace?"
Ta sake maimaita kalma biyun nan na Wazu. Amina ta gyara zaman wayar zuwa Waya kunnenta kafin tace.
"Dariya kawai tayi, tace wai ai da sun daina wahalar da kansu abinda suke nema yana wajen da ba zai taba fitowa ba, kuma sai da nayi tunanin sannan na gano cewa wajenta take nufi tunda ba zata taba faWa ba."
Amma ta sake yin shiru na wucewar wasu lokutan kafin muryarta ta sake fitowa.
"Me suka samo su game da mutumin?"
"Ban sani ba dai duka amma naji kamar suna waya da wani yana gaya masa cewa an kwatanta musu siffarsa ne kawai"
"Bani minti biyar, ina zuwa Amina."
Abinda ta fada kenan sannan ta kashe wayar ba tare da ta jira komai ba.
Amina ta rike wayar a hannunta, tana sake niya dukkan maganganun nasu kafin a hankali kuma tunaninta ya tsaya kan abu guda daya da bata shaidawa Amman, wannan abun da tun a farko ta boye mata na zancen cewa Kilishi bata yarda da wani zance na samun ciki a wajenta ba, a yau ma ta sake maimaita mata cewar ta cigaba da yin taka tsantsan da zuciyarta akan Ma'aruf, ta kawo ta ne don tayi mata aiki ba don ta zama matarsa ba.