Sashe 8
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don haka a wannan lokacin Amina ta daure dukkan wani tunani a zuciyarta, ta ture komai gefe, a karo na farko a rayuwarta tayi wani abu kai tsaye da zuciyarta ta gaya mata ba tare da tunanin komai ba, don a wannan lokacin ta ma manta kowa Win kuma ta manta komai, babu wani kokonto a ranta ko kuma tunanin hakan bai dace ba, abinda ta sani kawai shine Ma'aruf ya tambaye ta abinda ke zuciyarsa ne kuma zata fada masa gaskiyar zuciyar tata.
Shi kansa bai yi zato ba sanda ta tattaro dukkan dauriyarta a hankali ta ™ara tsawonta kaWan ta hanyar mi™ewa kan kafafunta sannan ta kai fuskarta daidai kunnensa, muryarta ta fito ne a hankali da kalaman da ita kanta sai a wannan lokacin taji su.
"You re the piece of me I didn t know was missing untill now."
(Kaine wani Sangare na da ni kaina ban san bani dashi ba sai yanzu.)
Ta sauke ™afafunta a hankali tana kallon fuskarsa dake Wauke da tsananin mamakin da ita kanta take jin yana lulluSe ta, taga yadda ya haWiye wani abu a cikin ma™ogwaronsa kafin ya gyaWa kansa a hankali.
"Nagode Amina, insha Allah ba zan taSa sawa kiyi dana sanin sanina a rayuwarki ba, zan kare dukkan hakkokin ki da Allah ya rataya min a wuya na, ba zan taba cutar dake ba, ina da tabo mai girma a cikin rayuwata, ina da abubuwa da yawa da ba zaki so saninsu ba, I'm a mess just like I told you, amma idan kika bani dama nayi miki alkawarin komai zai tafi daidai ýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Insha Allah."
Kuma bai bari ta sake wani tunani ba ya haWe tazarar dake tsakaninsu, ya rungume ta a jikinsa da wata irin shiga da taji kamar yana son kange ta ne daga dukkan wani hargitsi na duniyar nan, wani abu daya dawo da ragowar hankalinta jikinta yana tuna mata da zagayen halin da take ciki, fuskar Amma da kuma ta Hajiya Kilishi ta haska cikin kanta a lokaci guda, dukkanninsu suna kallonta da jiranyen da ta san yana zagaye da ita, sai dai Ma'aruf bai bar hakan yayi nisa ba lokacin da ya sake ri™e ta a jikinsa sannan a hankali ya lalubo kunnenta ya raWa a cikin kunnenta.
"Thank you so much Doll, I was dying to do this..."
Kuma bai Sata lokacin wani tunani ba, lokacin da ya dawo da fuskarsa saitin tata sannan ya hade dukkan wata tazara tsakaninsu, his lips were rough and urgent, sannan tana iya jin dukkan wani sakon da yake bata a cikin hakan, kuma cikin wannan sakon ne Amina ta samarwa kanta mafita itama, wata mafita da a lokaci guda ta haska a cikin kanta, wata mafita da zata jefi tsuntsu biyu da dutse Waya!
Tsuntsu biyu, ba guda daya ba!
*****
Aka kwankwatsa kofar Wakin sau daya, biyu, uku....
"Who the hell is that?"
Muryar Jamal ta daka tsawa daga ciki yayin da yake naWe cikin bargon makeken gadonsa.
Zainab, ´ar aikin gidan dake tsaye cikin uniform dinta na masu aikin gidan ta zabura kaWan tayi baya saboda yadda muryar ta firgita ta, ta saba a lokuta da yawa irin haka idan tazo dama da sigar da take samun amsar sa kenan, amma ta kasa sabawa har yanzu, ta kasa sabawa tun sanda ta fara aiki a gidan.
"Hajiya ce tace in gaya maka tana nemanka."
Ta fada da karfi kaWan yadda zai jiyo ta. Jamal yaja tsaki yana shafa kansa da duka hannayensa duka biyu. Ya tsani yarinyar nan, ya tsane ta har cikin ransa, matan mahaifinsa uku ne, suna da ma'aikata fiye da hamsin a gidan kuma kusan rabinsu arna ne, idan ma akwai musulman to babu bahaushe ko Waya a cikinsu.
Don haka ya rasa dalilin da yasa mahaifiyarsa ita kadai ta fita zakka ta Wauki irinta aiki, shi baya hausa ma tare da ´an aiki amma akan yarinyar nan ya fara. Kuma tun daga ranar da ya fara ganinta a Sangaren mahaifiyar tasa, sanda suka ci karo ta zuba masa miyar data dauko a kwanon hannunta yaji ya tsane ta har cikin zuciyarsa.
Har ya buWe baki zai bata amsa ya tuna ko yayi turancin ma sai yazo ya fassara, don haka zata cigaba da tsaiwa a wajen tana kara maimaita masa abinda ta fada, ilai kuwa kafin ya gama tunanin yaji da wannan shakakkiyar muryar tata ta sake cewa.

Wai wa ya gaya mata cewar Sunan Mamah Hajiya ne ma?
Ya ja tsaki kafin yace.
"Ina zuwa."
Shirun da yaji bayan wasu sakanni yasa ya fahimci cewa ta tafi, don haka ya kara jan wani tsakin kafin ya jawo wayarsa a gefe, karfe sha Waya da rabi na safe, laifin me aka cewa Mamahn ya sake yi da zata turo a tashe shi da sassafen nan? Missed call Win Haro ya gani har guda tara don ya saka wayar a silent, gayen bashi da hankali wani lokacin.
Yana shirin sake maida wayar ya ajiye sai ga shigowar wani kiran nasa na goma. Ya Wauka ya ™ara a kunnensa.
"Ina ka shiga ne J? Ka bar gari ne?"
"Yes, ina gida."
"Dole ka baro Abuja yau Jawad, don na gano hanyar da zamu lalata yarinyar nan?"
Ba shiri Jawad ya mi™e zaune yana sake rike wayar a kunnensa, kusan bakinsa na rawa yace.
"Me ka samo? Me zamu yi?"
Daga cikin wayar Haron ya ™yal™yale da dariyar shakiyancinsa kafin yace.
"Ma'aruf Mansoor Bakori!"
**
_Me kuke tunani ya zama karshen hatsarin nan shekaru goma da suka wuce?_
_Wace mafita kuke tunanin Amina ta samo?_
_Ga dai Awwalu can na bin Baba..._
_Me ya Haro yake nufi da sunan Ma'aruf a matsayin hanyar da zasu hukunta Ru™ayya?_
_After all this, what do you think about the love Birds??_
_I'm here singing Confession Song by Omah lay..._
_Ku shirya ganin wasu Confessions Win daga MMB...=ØÞ_
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:49 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*03*
~~~~~~~
_The best part is, I wasn't looking when I found you._ _- Unknown_
**
*Shekaru goma da suka wuce.*
Lokacin da aka shigo da gawar, lokacin da gidan ya sake hargitsewa da tarin jana'ar dake da ta shigowa da kuma masu kuka da salatin da muryarsu ke Wagawa, lokacin Hajiya Maimuna ta bude fuskar gawar danta da aka shimfude a falon Baffa, hannunta ya rike zanin atamfarta da aka nannaWo shi a jiki, danshin jinin dake jikin atamfar ya a ratsawa har tsakiyar kanta, a lokacin ne kuma abinda ya faru tsakaninta dashi jiya ya dawo cikin kanta.
"Mimi...
Muryarsa lokacin da ya shigo cikin gidan ta ratsa kunnuwanta a jiyan. Tun da yayi sallama da Ladi ta bude masa ™ofar yake kwala kiran har ya shigo gidan, a lokacin tana kitchen, ta jiyo shi tana ta amsawa ama shi bai jiyo ta ba gashi babu kowa a gidan, don safiya ce dukkan yammatan gidan sun tafi makaranta, don haka tana jinsa sai da ya zagaye kusan kowanne daki a gidan yana kiran sunanta a yadda shi kadai yake gaya mata wato Mimi, kafin ya dangana da kitchen din.
Kuma shirun da tayi bayan ya buWe kofar kitchen Win ya saka ta juyowa daga tukin tuwon da take yi. Ya tsaye ri™e da hannun ™ofar kawai yana kallonta, ta manta rabon da ta ganshi da manyan kaya, kullum cikin kananun kaya yake sune shigarsa a kodayaushe, don shekara wajen biyar ya shafe a Cairo yana karatu don haka dasu ya saba.
Amma yanzu da ya dawo gida kuma ya karbi aikin kamfanin Bakori wani abu da yake burinsa kuma mafarkinsa tun yana yaro, sai ya zama dole manyan kayan su zasu zama kayansa.
Jamal yafi kowa kyau a gidan, hakan wani abu ne da ba sai an lissafa ba, tun daga kan yayanta har zuwa na Kilishi babu wanda yake ko kama dashi, tun yana yaro mutane da yawa na cewa ma ba ita ta haife shi ba duk da cewar itama fara ce, amma baya kama da ita kuma baya kama da kowa banda hancinsa da wasu suka ce yana shige da na Baffa don na Baffan ma dogo ne kamar nasan, akwai lokacin da yana shekara bakwai har sai da jama'a suka sa mata kokonto a ranta game dashi itama ta shiga tunanin ko anyi mata canjansa a asibiti ne sai da Baffa ya dakatar da ita tukunna.
"Raina yana ta tashi har nayi zaton ko bakya gidan ne, muryarsa mai zurfi ta fada yana kllonta,.
"Allah ya sawwake maka, ta ina rai yake tashi Jamal?"
Ta faWa tana dariya kafin ta juya.
Ya karaso ciki ya tsaya a kusa da ita yana kallon tukunyar dake jan gas din da take tuka tuwon da ita.
"Mimi kice min wannan miyar waken ce?"
Ya tambaya sanin cewar ta gaya masa tana da miyar tun jiya.
"Itace dai yanzu zan dauko ta daga freezer, kawai tashi nayi yau ina sha'awar tuwon."
"Alhamdlilah." Ya fada yana zura hannunsa cikin gashin kansa.
"Dama banci komai ba wallahi, ina tashi naga wai yaran nan dankali aka soya musu."
Shi baya son duk wadannan kayan cimar na zamani, abu kadan yake ci a cikinsu yafi son abincin gargajiya duk kuwa da zamansa a kasar waje, bama shi kadai ba kusan duka yayanta haka suke, har Ma'aruf idan bata manta ba.
A lokacin ne ya zaro wasu kudi daga cikin aljihunsa ya ajiye a gabanta, gaban flask din da ta gama kwashe tuwon a ciki, kuma ganin yawan kudin shi ya tsayar da ita cak daga karasa abinda taje yi.
"Baffa ne yace in kawo miki."
Ya fada da sautin muryarsa da ya canja a yanzu, tana iya tuna yadda wani irin daci ya mamaye kirjinta a lokaci guda kafin ta yi kokarin ture hakan, hannunta ya kai kudin tana fadin "Allah ya saka da alkhairi', amma sai Jamal yasa nasa ya dafe nata kafin ta dauka.
"Kudin cefane ne ko?" Ya tambaya, muryarsa na shaida irin bacin ran dake cikinta, bata amsa ba ya cigaba.