Sashe 36
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Something kamar me?" Muryarta ta fito a hankali cikin duhun dakin da hasken Tvn ne kawai akwai, don Ma'aruf ya kashe sauran fitulun dakin saboda suna damun Hamida a baccinta, tana ta juyawa sai da aka kashe tukunna ta nutsu.
Sai ya juyo bangarenta a hankali sannan yace.
"Kamar..."
Shirun da yayi bai karasa ba yasa ta ha™ura da kallon Tvn ta juyo da fuskarta itama tana kallonsa, tazarar dake tsakanin fuskokinsu bata jin ta kai ta inci guda don tana kwance ne a jikinsa sosai, idonsa ya sauka zuwa kan lebbenta a hankali, kuma ganin haka yasa tayi saurin juyowa ta dawo da fuskarta yadda take da farko a saman kafaWunsa, kumatun ta na shafar saman dogon hancinsa kafin ta juya din.
A lokaci guda kuwa yasa hannunsa Waya ya dawo da fuskar tata tana fuskantar tata sannan ya Wora goshinsa akan nata yana kallon idanunta bakinsa Wauke da wani guntun murmushi amma bai ce komai ba, sai ta dago da hannunta na dama ta dora akan gefen fuskar tasa itama, dogwayen yatsunta na shigewa cikin gashin kansa, hakan tasa shi lumshe a hankali idanunsa kafin yace.
"Ishaq ne yake gaya min cewa wai yana son Munaya."
Muryarsa ta fito a hankali yana kallonta, kuma bata san me yasa ba amma wani abu a cikin muryar tasa ya gaya mata cewa itace mutum ta farko da ya fara gayawa hakan, hakan yasa a lokaci guda wani murmurshi ya sauka a fuskarta.
"Da gaske? Wow! Masha Allah. Nayi farin ciki sosai wallahi, this is a good news Allah ya sanya alkhairi."
Ya fadi Amin din a hankali sannan kawai yayi shiru yana kallonta, sai tace.
"Me ya faru? Are you not happy?"
Sai ya girgiza kansa.
"Kawai ban san me nake tunanin bane, gani nake Munaya har yanzu yarinya ce, level two take fa..."
Gira guda Wayan da Amina ta dage ne yasa shi yin shiru ba tare da ya shirya ba.
"Yarinya? Munayan? Sa'a ta ce fa."
"Da gaske?"
Ya tambaya kamar bai sani ba, sai kawai ta cije lebbenta sannan tace.
"Kuma aka ka gaya masa?"
Yadda take ™o™arin hade fuskarta yasa shi sake girgiza kansa.
"At first na gaya masa hakan, amma Wazu a office yazo mun sake magana har mun tsayar cewar zan je in fara samun su Baffa ma in gaya musu."
Ta gyada kanta a hankali.
"Nayi zaton haka kace masa, da nima idan naje gida gobe kaga sai inyi zamana ince maka ni yarinya ce."
Murmushin da yayi mai fadi ne kafin ya saje hade goshinsu waje daya.
"Our story is different, labarinmu daban ne Doll, ni na san yadda zanyi handling Winki, na san yadda nake sace zuciyarki cikin ruwan sanyi..."
"Da gaske? Ta tamvaya.
"Ta yaya kenan?"
Muryarta ta sake fitowa a hankali tana kallonsa kuma maimakon ya bata amsa sai kawai taji hannunsa a bayanta, kusa da wuyanta sosai, kuma kafin tayi wani tunani ya zura hannunsa cikin wuyanta a hankali sannan ya shiga zana wasu abubuwa a gefen wuyan nata, jikinta ya shiga rawa sannan numfashinta ya fara haWewa, tayi niyyar sake magana amma ta kasa, sai kawai ta rufe idanunta a hankali gabaWaya tana saurarensa, har zuwa sanda taji wani abu kamar tashin zuciya da ya sata saurin ri™e hannunsa.
"Saboda me?..."
Muryarsa ta fito cike da ™orafi ba tare da ya fahimci dalilinta ba.
"Wai meye ban gani bane?"
Tambayar ta saka ta kyalkyala dariya, wata ´ar siriiyar dariya kafin ta ture shi gabadaya ta mi™e, ya bita da kallo daga kwancen da yaje yana cije lebbensa, ta dauki Hamida a hankali sannan tayi hanyar Waki tana cigaba da yi masa murmushi, kuma kafin yayi wani motsi sai wayarsa dake gefe tayi ™ara, ya mike zaune ya jawo ta daga kan centre table Win dake gabansa.
Nambar Yakubu da ta fito Saro-Saro akan screen din ta motsa zuciyarsa kafin yayi saurin danna wajen amsa kiran ya kara ta a kunnensa.
"Na sami mutumin, gashi nan a hannu na."
Shine abinda Yakubun ya fada kai tsaye bayan ya dauka.
Hannunsa ya shiga cikin gashin kansa a take kafin muryarsa ta fito fili.
"Ka ganshi Yakubu? Ka ganshi? Mr. Okaforn da gaske?"
Yakubun ya gyada kansa.
"Kwarai gashi nan ma Waure gabana, dashi da iyalinsa bakidaya... Kuma ya gaya min iya abinda ya sani, labarin mai tsawo ne amma yace sunan mutumin dake saka su aikin Awwalu.!"
Awwalu!
***
_Kuna tunanin Awwalun Kilishi ne??_
_Ku gaya min me ya sha kan Kilishi ne da har yanzu bata bawa Amina hodar nan ba?_
_Ina kuke hango tafiyar Jawad da Zainab? Allah yasa kar in shallake tinaninku!_=ØÞ
_Wannan tashin zuciyar na BabyDoll Win Sugar...?_ýÿ=ØÞ
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:55 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*13*
~~~~~~
_"If you want to keep a secret, you must also hide it from yourself." George Orwell, 1984_
**
˜afafunsa suka shigo cikin tangameman falon a hankali, kai tsaye ya shiga wuce tarin wajajen dake cikin falon har zuwa inda ya san zai sami mahaifin nasa, yana bi ta kan tausasan carpet Win dake wajen kala-kala har ya karasa wajen a daidai lokacin da idonsa ya shaida masa mutanen dake zaune bayan mahaifin nasa.
Mahaifiyarsa, matar mahaifinsa ta biyu mai suna Yagana, sai kuma shugaban ma'aikatan gidan Joshua, yana kallon yadda kayan Hajiya Yaganan ke ™yalli tare da na mshaifiyarsa a cikin fitulun wajen kamar masu shirin tafiya fadar shugaban ™asa.
Ya karasa da sallama sanda mahaifin nasa ya sauke jaridar dake fuskarsa sannan shirun da suka yi dukkaninsu ya tafi tare da amsawar sallamar daga mahaifinsa da kuma mahaifiyarsa su kaWai yayin da Hajiya Yaganan ta shiga jefo masa hararar da sau Waya ya gani ya Wauke kansa.
"Barka da Safiya Abba."
Ya gaishe da mahaifin nasa yana zama kusa da Joshua.
"Yawwa mun tashi lafiya?"
Amon muryar mahaifin nasa ya fito babu yabo kuma babu fallasa.
"Lafiya kalau Alhmdlilah." Ya amsa kafin mahaifin nasa ya sake cewa.
"Ai ban san kana gari ba ma har akayi bikin ™annenka, sai yau da na tashi da ™orafin ka da aka kawo min."
Kafin ya amsa muryar Hajiya Yagana ta cika falon da cewar.
"˜orafi? Ai ba ™orafi bane Daddyn su Amal, laifi ne yayi kuma shi kansa ya san da hakan."
Ta kira sunansa tana kebanta shi da ´a´an ta saboda Hajiya Mardiyyan dake zaune. Kuma maimakon mahaifin nasu yayi maganar katse shin da tayi a zancensa, sai kawai yace da Jawad Win.
"Me yasa ka korar mata ´an aiki har mutum uku Jawad?"
Jawad ya gyara zamansa yana fuskantar inda zancen ya dosa kafin yace.
"Ni ban san ´an aikinta bane, laifi suka yi min nace da Joshua ya kore su, kuma ko a karkashin wa suke aiki a gidan nan haka zan ce."
Alhaji Bashir ya gyaWa kansa alamun ya fahimta.
"Laifin me suka yi?"
Kai tsaye ya sake cewa.
"Wata yarinya suka ™onawa kayan sawarta gabadaya, sunanta Zainab."
Amsar ta fito da zare idon da Hajiya Mardiyya tayi a lokaci guda tana kallonsa da kuma kallon haushi dana takaicin da Hajiya Yagana ke jifansa dashi.
"Ita wannan yarinyar a ina take da har kake yanke wannan hukuncin saboda ita?"
Kai tsaye ba tare da wata shakka ba Jawad ya sake bada amsa, idanunsa na kallon adon carpet din dake gabansa, yace.
"Anan gidan take, ´ar aikin Maamah ce."
Wannan karon ba matan kaWai ba, hatta Alhaji Bashir din da kuma Joshuan dake zaune a gefensa sai da mamaki ya haska a fuskokinsu.
"Zainab Jawad? Zainab din dake wajena?"
Da alama Hajiya Mardiyyan dake tambaya bata shiryawa hakan ba, sai dai kafin ya bata amsa mahaifin nasa ya kawo tasa tambayar shima.
"Meye tsakaninka da ita kenan?"
Jawad ya girgiza kansa.
"Babu komai, I just like seeing her around me." ( Babu komai, kawai ina jin dadin ganinta a kusa dani ne.)
Ba wai sabon abu bane, duka wanda ke zaune a wajen hatta Joshua daya Webi shekaru a gidan, ya san hali irin na Jawad, halin kafiya, jajircewa, naci da kuma rashin boye ra'ayinsa akan abu, halin da tun a baya ya jawo rashin jituwa tsakaninsa da mahaifin nasa don ra'ayinsu ya banbanta sam kan gudanar da harkar mulkin da yake yi wanda ya faro tun daga matakin Chairman. Sannan kuma halinsa wanda ya dace da aikin da yake yi a office wanda ya jawo har ya samu babban mu™ami a ™ananun shekaru.
Don haka babu wani ja in ja, Alhaji Bashir din ya sake gyada kansa alamun ya fahimta sannan yace.
"Bayan haka babu wani abu?"
Kalmar wani abun a dun™ule ta fito, Wauke da tarin ma'anonin da kowa a wajen ya fahimce su, Jawad ya haWiye wani abu da bai san sunansa ba a ma™ogwaronsa, a wannan muhallin amsar sa mai tsafta ce ya sani, amma a wancan Soyayyen al'amarin na Ru™ayya, zai iya faWar amsar da zata sanya kowa sallallami a wajen nan, amsar da zai tozarta mahaifiyarsa ta mafi munin hanyar da ba zata taSa tsammani ba, wannan shine kadai rauninsa, shine kaWai rauninsa a duniya ya sani, kuma bai san ma ta yadda zai fuskanci hakan ba.
Wannan karon idanunsa na kan mahaifiyarsa dake kallonsa da tarin wasu abubuwa da ba zai iya fassara su ba yace.
"Babu wani abu Abba, babu komai tsakani na da ita."
Alhaji Bashir ya sake gyaWa kansa kafin yayi magana.
"Daga kai har yayyenka da ™annenka babu wanda nake takurawa a rayuwarsa kun sani, abu Waya ne kawai ba zan taSa lamunta ba shine hoto mara kyan da har zai iya taSa siyasa ta, saboda haka ýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ina son labarin nan ya cigaba da kasancewa a yadda ka faWe shi yanzu Jawad.
Yarinya aiki take yi a gidan nan, kar ka shiga hakkinta, kuma kar ka shiga hakki na da naka na neman wani abu da ya Wara haka a tsakaninku, ko mai kyau ko kuma akasin sa. Ba zan lamunta ba wallahi!"