Sashe 30
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cewar Amina da murmurshi a fuskarta, amma duk da hakan Hamidan ta matse kafadarta.
"Ai shikenan kyale ta, da kanta zata zo,ni kujera ce ai."
Dukkaninsu suka yi dariya kafin Amina ta koma ta sami waje a kujerar da Hamidan ke zaune, suka gaisawa da matar da har a lokacin Ma'aruf bai gane daga ina take ba.
"Ai maman tata ce tace inzo in kawo mata wasu kaya da aka manta ba'a hado dasu ba, har da na wasanta ma."
Ta faWa tana mi™o wata jaka dake gefenta.
Kuma yana ganin yadda Amina bata karSi jakar ba, amma fuskarta da murmushi tace.
"Ai kuwa ™ika tana kewar kayan wasan nan, don tunda tazo kallo kawai muke ta sha."
Matar ta sake dariya kafin tace.
"Sai kuma wata mantuwa da akayi, a cikin waccan jakar tata wai akwai wani kayanta data manta shine take son in taho mata dashi yanzu."
Mariyan ta fada har yanzu da murmurshi a fuskarta, murmushin dake tsayawa iya fatar bakinta kawai ba tare da ya ™arasa ko'ina ba, don a wannan lokacin tana jin muryar Rukayya tana amsawa a cikin kanta da umarnin data bata kafin tahowarta, umarnin da ta bata bayan tasa ta shafe hannunta da wani bakin ruwa.
_"Idan kika gaya mata haka ta dauko miki jakar, zip din farko zaki bude, akwai wata bakar leda a ciki. Kina zaro ta sai ki bude kamar zaki tabbatar da abinda ke ciki, budewar kawai nake so kiyi Mariya, da kin bude shikenan kin gama cika aikin ki, sai ki kulle ta kawai ki dawo, ki dawo min da ita ki karbi kudinki. Cif dubu hamsin babu ragi."_
Tana iya tuna yadda zuciyarta ta cika da murna a lokacin, ta cika da wani irin Woki da kuma farin ciki, albashinta dubu ashirin ne kowanne wata idan an cire alkhairin da take samu a gidan, kuma ta kwashe shekara da shekaru tana aikin, don haka idan har ba adashi ta Wauka ba, ™arya ne ta tuna ranar data ri™e dubu hamsin a lokaci guda ta kanta.
_"Zip Win baya zaki bude ledar tana ciki, babu mai ganinta sai ke da kika wanke hannunki da wannan ruwan don haka kar ki tsaya komai, kina budewa zaki ganta .."_
Maganar da Hajiya Nafisa ta sake jaddada mata ta shiga kunnenta. Sai tayi saurin gyada kanta lokacin da Aminan ke mi™ewa da niyyar zuwa Wauko jakar.
"Who's she?"
Ma'aruf ya tambaya lokacin da ™afafunta suka tsaya a gabansa, fuskarta na nunawa da mamakin ganinsa da tayi a wajen. Sai kawai ta matso dab dashi sannan a hankali tace.
"Daga gidansu Hamida take, sa™o ta kawo."
Tana faWin haka kawai ya girgiza kansa.
"Dan na kawo miki Hamida bance har da Family Winta ba, babu ruwanki dasu, don me yasa zaki buWe mata kofa?"
Yadda yayi maganar yana ™o™arin Waga muryarsa yasa tayi saurin dago da hannunta ta rufe bakinsa. idanunta na haskawa da wani abu kamar mamaki, wani abu da yasa shi fahimtar cewa ransa ne ke ™o™arin Saci, don haka sai kawai ya girgiza kansa yana ri™e hannunta data fora akan bakinsa sannan yace.
"She's leaving." (Tafiya zata yi.)
Tafiya? Saboda me? Ta yaya zai ce yace mata ta tafi? Sai dai kafin tayi magana yace.
"I have my plans against mutanen nan, babu wanda zai sake ganinta for the meantime a cikinsu, don haka kar ki sake buWewa kowa kofa idan har kin san daga nan suke."
Muryarsa ta fito ne da wani irin kauri da kuma ikon da bata taSa ji ba yayin da fuskarsa take Wauke da wani irin yanayin da har yanzu bata san shi ba. Sai ta gyaWa kanta, amma duk da haka ta daure tace.
"Yanzu zata tafi, amma dan Allah ka bari in Wauko mata sakon tukunna, Wauka kawai zata yi sai ta tafi."
Idan har bai bari ta Wauko mata jakar nan ta duba taga cewar babu abinda suke nema ba, bata san me zata ™irga a matsayin nasararta da kuma sakonta da zai isa gare su ba, ya tsaya kamar ba zai ce komai ba sai kuma ya gyada kansa a hankali yace.
"Ki Wauko ta tafi, I'll be out in two minutes, idan na fito ganta zan mata duk abinda yazo kaina wallahi."
Tana jin haka tayi saurin gyaWa kanta sannan ta saki hannunsa da sauri ta karasa dakin, bata ko tsaya rufe wardrobe din ba ta dauko jakar ta fito, ta samu baya wajen don haka kai tsaye ta karasa cikin falon.
"Ai tace sa™on itama ba nata bane, wai can Adamawa za'a kai, sai da aka zo tafiya dashi ta duba taga yana nan wallahi."
Cewar Matar tana ™arSar jakar har yanzu da murmurshi a fuskarta, ta mi™a mata da nata murmushin itama sannan ta zauna a kujerar dake fuskantar ta tana cugaba da murmushin dake nunawa tar a fuskarta.
_...wasa da hankalin mutane yana daya daga cikin abubuwan mafiya daWi a duniyar nan, ina jin dadi duk lokacin da na koma baya na kalli fuskokin mutanen da na Waure su tamau da hannayena ba tare da sun sani ba._
Wannan na daya daga cikin maganganun da Kilishi tayi mata ranar da ta fara bude mata ko ita wacece, amma ta manta su, basu sake zuwa cikin kanta ko sau Waya ba sai a yanzu, sai a yanzu da take kalllon fuskar Mariyan dake bayani tana kokarin neman zip din da aka kwatanta mata, da sanda ta gane shi, da sanda ta buWe, da kuma sanda hannunta ya shiga ciki kafin yanayin fuskarta ya canja a lokaci guda jin babu komai.
Sai kawai wani murmushi mai faWi ya Salle daga bakinta, tabbas mata masu wayo dole ne su ji da kansu.
***
"Tunda bank statement dinki za'a bayar, dole za'a haWa da affidavit da kuma I.d card dinki wanda yake dauke da signature."
Muryar Muhd, wani ma'aikaci a wajen da ake harkar shige da fice na visa ya fada cikin wayar dake kare a kunnen Hajiya Kilishi.
Hajiya Kilishi ta nisa sannan tace.
"Babu damuwa Muhd, duk zasu taho dasu, idan nasa kudin da zasu isa a cikin account din shikenan komai zaiyi daidai ko?"
"Eh, amma idan da hali Hajiya ki dan bar wani abu ko da dubu dari ne."
"Shikenan babu matsala, nagode."
Da haka ta katse wayar, tana tashi ta dauko wata jaka da ta fito da ita a gefen wardrobe din dakin, ta koma kan gadon ta zauna sannan ta fito da dukkan takardun ciki, a cikinsu ta dauko wata ´ar karamar takarda mai dauke da rubutun nambobi ta kwafi nambobin masu shaida wata account number sannan ta tura iya adadin kudin da ta san zasu isa a komai da komai na tafiyar su Aminu har kuma da dorin da muhd Win yace.
Ta tura kuma bayan an turo mata da sakon kwasar kudin, bata san sanda tayi murmushi ba ganin yadda wani Wan mitsitain adadi ne kadai ya sauka akan zunzurutun kudin dake cikin wannan account din.
Jiya ta turawa da ´anuwanta kudin da take basu a karshen kowanne wata suma, amma duk da haka gani take kamar bata taba kudin ba... Kudin da take da yakinin ko Baffa bashi da adadinsu a yanzu, bama shi ba, kamfaninsu gabadaya da suke takama dashi na Bakorin bata jin adadin da suke dashi ya kai jimlar na accounts dinta gaba daya.
Ita kanta ta sani cewa tayi kokari kokarin da ba kowacce mace irinta ce zata iya shi ba, ganin tsawon shekarun da aka dauka tana cika rantsuwa da kuma burin data daukarwa kanta tun zuwa gidan nan, tun bata da komai sai zuciyarta da tanadinta, gashi har an rufa shekarun da ta tara manya-manyan ´a´an da har ta aurar da biyu a ciki.
Wani abu ya ratsa zuciyarta na cewar ´a´an da take wa rabin wannan hidimar ma har yanzu basu da masaniyar komai, matsalarta kenan, wajen da take ganin faduwarta kenan... A kokarin binne komai don ta tafi a tsaftatacciyar hanya, bata taSa nunawa waninsu kalarta ba, har gwara Salma, a kwanakin baya ta kan gaya mata cewa tanadin da take yi musu mai kauri ne, don haka idan har akwai wani abu da zata iya kira da ™alubalen da take shirin fuskanta, shine na yage su Samirah da zata yi daga wannan gidan da kuma mahaifinsu.
Ta nisa a hankali, tana lissafi a cikin kanta. Komai yana tafiya daidai, ta riga ta gama da dukkan wata harkar kashe kuWi a shirye-shiryen tafiyar mahaifin Amina da kuma Wanuwanta Aminu, so take su tafi har su isa can a fara yi masa aikin kafin ta tunkari Amina da hodar da Awwalu zai karSo mata a lagos, don ta haka ne Aminan zata sami kwarin gwiwar yi mata aikin.
Da taga komai ya fara kuma, zata san ta yadda zata yi ta siya musu gida, wannan zai bawa Aminan ™warin gwiwar cigaba da yi mata aikin, sai kuma ta biya musu kudin aikin hajji ta kuma basu adadin kudin da zasu iya bu™ata, idan tayi hakan ta tabbata babu makawa Amina zata cigaba da yiwa yarinyar amfani da hodar har lokacin da idanunta zasu rufe gabadaya.
Ta gama wannan tsarin ta ajiye shi a gefe sannan ta jawo na Sangaren sauran adadin kudin da take son ta lahanta kamfanin Bakori dasu.
Gobe litinin, Ma'aruf zai koma aiki, ta san zai cigaba da bincike akan mutumin nan da ta tabbata yanzu an gaya masa kamanninsa kuma sun fara nemansa, baza su taSa ganinsa ba kamar yadda har yanzu basu iya gano inda wannan Mr. Okafor yake ba don haka a ajiye hakan a gefe, ta san Ma'aruf, ta san cewar wannan abin ba zai sa ya tsaya da aikinsa ba, zasu cigaba da aiki ne kamar wancan lokacin kuma suna cigaba da binciken su, don haka meye kwangilarsu ta gaba?
Ta jawo wani file ta buda cikinsa, ta dauko takarda ta karanta, sunan wani kamfani mai suna Rotel& Co ta shiga idanunta, sai tayi wani murmushi mai fadi, ta san kamfanin don lokaci bayan lokaci suna yawan yin aiki dasu Baffan, kuma basa wasa da harkar biya ko shi Baffan ya gaya mata.