Sashe 31
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lissafinta yayi kwana zuwa wani lokaci na gaba, lokaci mai zuwa, lokacin da har su Ma'aruf zasu gama yi musu aiki azo gabar karbar kudi, idan zata lissafa ba zai fi cikin wata guda mai zuwa ba, don haka me zata yi a wannan lokacin da zai dauke hankalin su kudin su shigo hannunta?
Wace hanya zata bi ta karbi kudin kuma wace hanya zata bi ta fara karkato hankakin ´a´anta don ta sami wannan kudin ta san ta kassara kamfanin Bakori kenan har abada, babu ta yadda za'ayi su iya tasowa tunda bata sani ba amma zata iya rantsewa cewa a yanzu da ragowar kudin Ma'aruf zai yi amfani wajen karbar wannan kwangilar, to idan suma suka narke me kuma zasu sake samu suyi wani aikin.
Ta ajiye wannan lissafin a gefe ta shiga lalube a cikin kwakwalarta wajen neman mafita, a lokacin wani tunani ya haska a cikin kanta cewar zata iya samowa kanta hanya guda Waya da zata cimma wadannan abubuwan guda biyu, hanya daya da zata dauke hankalin kowa kudin nan su shigo hannunta kuma hanya guda da zata sa ko ´a´anta baza su ja da ita ba idan lokacin tafiyarsu yayi...
Hanya daya,
Daya kacal!
Jifan tsuntsu biyu da dutse daya...
Hanyar da zata ™arkare komai kuma zata kawo ™arshen komai...
Hanya Waya...
Jigo kuma ginshi™in komai...
Bango...
Meye Bangonsu?
Meye Bangon da zai jijjiga kowa?
Me zai rikito da komai?
Meye abinda zai taSa kowa ya Wauke hankalin kowa?
Meye zai taba har zuciyar ´a´anta su yarda cewa basu da wani zabi banda nata?
Idan har za'a je ™arshe, to dole ne ta tabo komai tun daga tubali.
Meye tubalin?
Meye mafari kuma ginshi™insu?
Meye Bangon da kowa ke jingina a jikinsa?
Baffa....!
Tabbas Baffa!
Alhaji Muhammad Mansour Bakori.
Mutuwarsa zata zo daidai da rikicewar kowa a gidan kuma daidai da samun nasararta!
Mutuwa...
Ta Wan tsaya tana nazari a cikin kanta amma kuma sai wani tunanin nata ya kore wannan nazarin, ta taSa sonsa ne? Tun da suke tare taba jin wani abu mai kama da son sa koda kuwa Wan burbushi...
Mutum Waya zuciyarta ke so, mutum Waya zuciyarta ta taSa russuna akansa, kuma mutum Waya ne ruhinta ya taba kallo da wannan sigar, Ma'aruf...
Amma kuma son nasa yazo mata ne ta haramtacciyar hanya, haramtacciyar hanyar da duk kaifin basira da kuma wayonta bata isa ta mallake shi ba. Da wannan karyayyiyar zuciyar take rayuwa a kodayaushe kuma da ita take ganin yadda wasu saSanin ita ke samunsa.
Shi yasa take yin duk abinda ta san zata faranta masa kuma zata zauna a zuciyarsa, kuma take kore dukkan wani abu da zai Wara matsayinta a ransa. Ta yarda da wannan, ta yarda iya shi kaWai zata samu, ta yarda shi kaWai ne nata, shi yasa take kare hakan da dukkan iyawarta.
Ba zata taSa bari wani abu a duniyar nan ya keta ta a cikin zuciyarsa ba... Duk sanda ta tashi tafiya kuma zata barshi ne da ragargajajjiyar zuciya irin tata ta yadda ba zai taSa samun wata dama da wani abu msi kyau zai sake tasiri a ransa ba.
Zata kashe mahaifinsa,
Zata nakasta ´arsa,
Zata kassara jarin kasuwancin da suke ta™ama dashi,
Zata raba shi da Aminar da yaga kamar hankalinsa ya fara karkata zuwa kanta.
Idan tayi haka, me ya isa ya sake ratsa cikin zuciyarsa kuma?
Dole ne kowa ya biya bashin rashin samunsa da ba zata yi ba.
Hannunta ya Wauki wani biro a gefe, a saman takardar Rotel&Co ta rubuta talatin ga watan yuli.
30th July.
Wasu abubuwan zasu fara kafin wannan ranar, wasu abubuwan kuma zasu faru ne a wannan ranar.
Abinda Kilishi bata sani ba shine, wani lokacin Bawa da hannunsa yake rubuta lokaci da kuma ™addararsa!
***
"Ni ba jahili bane Sadik, na gaya maka nafi shekara goma ina tanadi akan matar nan. Da ni take shirya komai, na san duk irin butulci da kuma cin amanar da take shiryawa makusantan ta, to ni waye da zan yi tunanin cewa zata ware ni?"
Awwalu ya faWa yana kallon abokinsa Sadik, suna zaune ne a tsakiyar falon gidan Awwalun, inda a kodayaushe Sadik Win ke zuwa suna hira.
"Me kake tarawa? Kana tunanin abubwan da kake tarawa sun isa su tozarta ta a idon mutanen nan, kai da kanka fa kake bani labarin irin yardar dake zuciyarsu game da ita."
Awwalu ya jinjina kansa, ya dauki kwalbar lemon dake gabansa ya kurSa sannan yace.
"Ina da CDs na recording Win bayanan da take yi min sun fi guda ashirin Sadik, dukka a cikinsu bayanai ne masu mutukar muhimmanci na abubuwan da tayi, a wayata nake recording sai in bayar a mayar min dasu cikin Cd, sannan ina dasu a duka computers dina ma.
Kuma na dade da sanin cewa sune sanadin arzikina, don ni ba mahaukaci bane da ina kallo zata sami waWannab ma™udan kuWaWen kuma in tsaya kawai ta gutsirar min wani abu a ciki? wane tabbaci ma nake dashi na cewar zata bani Win? So hanyarta take gyarawa kawai nima ina gyara tawa."
A lokaci guda Sadik ya Wuro wani zagi yana dariya, sannan ya jinjina kansa yana faWin.
"Sh*gen duniya! To amma baka tsoron idan kayi mata wannan barazanar ta saka a far maka kaima?"
Awwalu ya kalle shi sosai sannan yace.
"A wannan Sangaren matar nan daki™iya ce Sadik, don duk wadanda ka san suna mata aiki ni nake nemo su. Shi yasa nayi mamaki a yanzu da har ta sami wasu a Mexico tayi cinikin hodar nan dasu ba tare da na sani ba, kaga hakan ya nuna min cewar ta fara shirin juya min baya da ta sami wani connection Win.
Allah yaso dama zuciyata a tsaye take tun daga lokacin da ta shigo da yarinyar nan cikin wannan al'amarin, don na sani babu ta yadda za'ayi mu'amala mutum uku dole sai biyu sunfi jituwa... Kaga kenan da banyi wa kaina wannan tanadin ba ai na shiga uku."
Sadik ya jinjina kansa kafin yace.
"To me kake so? Fiye da abinda zata baka?"
Wannan karon dariyar ta Awwalu ce, ya ™yal™yala ta iya son ransa sannan ya dago ya kalle shi.
"Duka abinda ta tara Sadik, Duka!"
Ya fadi kalmar karshen yana daga murya.
"A irin abinda ta shuka, cin amana da kuma butulcin da tayi, bata cancanci taci kuWin nan ko ™wandala ba Sadik, ban ma san me zata yi dasu ba, matar nan ta tsufa sannan ´a´anta duka mata ne, ub*n me zata basu da zai fi ta aurar dasu, kawai dai an halicce ta ne da wani irin son zuciyar da ban san ta yaya zan misalta shi ba.
Ni namiji ne, yanzu zan fara rayuwata, aure zanyi in tara iyali, don haka ka gaya min wa yafi cancanta da wadannan kudaden?"
Sadik ya jinjina kansa yana cije lebbensa kafin yace.
"Kaine, kai zaka ci su, kuma nima dole in taya ka mu same su ko ta wace hanya ce, don nima in samu abinda zan samu!"
***
_Inaga a wannan babin mun samu amsar wasu abubuwa da muke nema tun farkon labarin nan._
_Bayan hakan, ban san ma me zan ce ba, ku san min ra'ayinku kawai..!=ØÞ_
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:53 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*11*
~~~~~~~
_She will listen to your words, but your actions will say more._ _- Unknown_
**
*Abuja.*
*No. 1146 C west, Maitama.*
A cikin ™atuwar harabar gidan wadda duk girman wajen ya cika taf da al'umma da koma motaci, baka jin komai sai tarin hayaniya, mata da maza ne fal da lokaci zai dauke ka da yawa wajen ™irga su ke ta zirga-zirga, kowa sanye da ™arshen akwatinsa sai ™yalli kawai kake gani a kowacce kusurwa, musamman ga matan da mafiya kayansu wal™awa kawai suke a cikin fitulun compound Win, irin dai kayan da mafi yawan mata ke amfani dasu wajen halartar taron biki na dare, (Dinner).
Taron bikin ´a´a biyu mace da namijin da ake gudanarwa a gidan wanda suka kasance ™annen Jawad din dake tsaye daga barandar Wakinsa a lokacin yana kallon hayaniyar mutanen dake fita a jerin motocin dake layi, amma duk da haka kamar ba Wibansu ake yi ba, tunda a cikin tarin ´anuwansu kaf kowa ya tattaro ya dawo gidan da sunan zama har a gama bikin.
Kananun kaya ne a jikinsa daga wandon har rigar duka farare, kuma gama wayarsa kenan da Haro wanda ke ™ara gaya masa sababbin hanyoyin da ya sake samowa na yadda zasu kama Ma'aruf a hannunsu.
Hannunsa ya koma wajen kira ya sake danna nambar mahaifiyarsa da yake yi a cikin wayar amma har ta sake katsewa ba'a Wauka ba, karo na shida kenan daga 6uta har ™annensa biyu babu wanda ya Wauka, mukullin motarsa da ya bari a Sangaren nasu yake nema, don shima ba zai zauna ba, nan da minti talatin ya sani kowa ya bar gidan don haka shima yana da inda zai je ba zai zauna ba, dalilin fitowarsa kenan barandar ya tsaya ko zai hango Waya daga cikinsu yayi musu magana su kawo masa mu™ullin, amma babu alamarsu.
Ya ja tsaki a hankali sannan ya juya ya koma cikin Wakin, akan gadon ya jefa wayarsa sannan kai tsaye ya nufi kofar dakin, ya fita zuwa koridon dake kaiwa hanyar matatattakala ya sauka zuwa falon ™asa, a jikin falon daga can ™arshe akwai wata kofa dake fuskantar babbar kofar da za'a fita zuwa waje, ya buWe ta ya taka cikin koridon dake bullewa zuwa Sangaren mahaifiyar tasa, ya buWe a lokaci guda da hayaniyar wajen ta cika kunnensa.
Allah ya sani ya rasa tunani irin na mahaifiyarsa, a kullum kawai yana Wora alhakin Wabi'unta da rashin karatun ta ne, don labari ne da kowa ya haddace shi cewa irin fulanin dajin nan ce mahaifin nasa ya auro ta, idan ba haka ba bai ga dalilin da zai sa itama tayi tata gayyar har kuwa da ´an kwana ba don ana bikin ´a´an kishoyoyinta.