Sashe 22
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Toh shikenan na bar miki Daddynki ke kadai, ni zan dinga dafa muku abinci kawai kuna ci ko?"
Ta daga kanta da sauri a jere alamun ta yarda sannan tace.
"Kuma ki dinga min English, Mammy tace bata so bana yi."
"Insha Allah Princess."
Yadda ta fadi hakan kai tsaye kuma ta kira ta da Princess yasa karo na farko Hamidan ta danyi murmushi itama sannan ta juya ta cigaba da cin abinta, itama ta koma aikin ta. Bayan ta wanke naman ta dora, ta sake duba tukunyar farar shinkafar da tayi ™al a cikin tukunyar kafin ta rufe ta Wauko wayarta.
Kamar yadda take ta gwadawa tun safe, nambar Amma ta kara dannawa amma ssi bata shiga, Allah yaso ta kira Babba dazu sin gaisa yace mata watar ba caji ne amma ya baro zata bawa Maryam ta kai mata, don haka ta tabbatar ba'a karbo ba kenan, ga shi ta fatima ma ta samu matsala da ta kira ta ita suyi magana da Amma tana nan.
Idonta ya kara kallon wayar, sabuwa ce dal kirar Samsung don Wazun nan kafin fitar wani mai delivery ya kawo su guda biyu, ya dauki daya ya bata daya sannan ya karSi tsohuwar ta hannuta wadda ya fita da ita, don sabuwar ma tana Waki yace sai ya fara yin welcome back na sauran layikan nasa tukunna, kuma kyan wayar yasa take ganin har yanzu kamar ba tata bace.
Ta maida ita jikin caji wanda ta jona a kitchen din sannan ta cigaba da aikinta, tana yi tana juyawa tana kallon Hamida dake cin abincin har yanzu a hankali, kamar ba zata ci ba... Har tean ta san ya gama yin sanyi yanzu, a ranta ta kudirce cewa zata gyara wannan cin abincin nata.
"Finished."
Taji muryarta lokacin da take tuka tuwon, ta juyo ta kalle ta, ta dora habarta akan table din ta harde hannayenta daga kasa kuma tana shilla kafafunta, haka kurum ranta yayi daWi ganin plate Win babu komai ta cinye.
"A taimake ni da plate din a cikin sink Princess din Daddy."
Ta kalle ta alamun bata gane me tace ba sai tayi murmushi tace.
"Ki kai min su plate din cikin sink Princess din Daddy."
Watakila sunan ne kawai yayi mata dadi, don kamar bata yi niyya ba sai ta mike a hankli ta dauki kofin da kuma plate din, da taje wajen sink din sai da tayi dage sannan ta iya cilla su a ciki.
Amina tayi murmushi sannan ta juya ta cigaba da aikinta, ™asa da minti daya bayan ™arar da Hamida ta ™walla ta cika koina a gidan, bata san lokacin da ta saki tuwon ba ta juyo.
Daga can karshen kitchen din ta ganta a tsaye, rike da wani dan karamin bowl da ta zuba soyayyen msnjan da ta rage a ciki.
"Mammy jini, Mary! Mary!"
Amina bata san wa take kira ba ta karaso ta karbi bowl din sannan ta shiga ™o™arin kwantar da hankalinta tana gaya mata cewar ba jini bane, mai ne kawai, amma ko kadan ba saurararta take yi ba, don haka ta dauke ta gabadaya kawai suka yi toilet.
Ta cire mata kayan ta ajiye su a sink sannan ta saka ruwan dumi ta shiga dauraye wajen da manjan ya taba ta, daga baya ma sai suka yi wanka kawai gabadaya, kuma ba su fito daga toile din ba sai da Hamida tana kyalkyala dariya saboda yadda ta dinga tsokanarta da ruwan fanfon shower.
Kuma a lokacin da suka fito ne abin ya faru, a lokacin da ta Wauko jakarta don samo mata wasu kayan, ta dauko su har ma ta sanya mata, gyara su kawai take yi zuciyarta na kiyasin adadinsu da tunanin dama sun kawo ta ne da niyyar zama lokacin da idonta ya kai kan wata bakar leda a can kasan kayan, har zata maida su sai taji cewa bari taga meye a ciki.
Hannunta ya Wauko ta yayin da ta saki duka sauran kayan, ta taSa wani abu kamar kwalba a ciki don haka ta zaro ta yi a hankali, kwalbar ce kuwa ´ar karama, ba™a kamar ta turare, ta kalli Hamida a lokaci guda da taji zuciyarta ta buga.
"Turarenki ne?"
Yarinyar ta girgiza mata kai itama tana kallon kwalbar, sai kawai tayi tunanin budewa taji wane iri ne sai dai tana taba kan taji ya Salle, idonta ya leka ciki, yana tabbatar mata da cewar ba turaren ne a ciki ba wani farin abu ne kamar takarda, ta tsaya tana wani tunani na sakanni kafin tace da Hamidan.
"Bari naje na dawo, ki zauna anan."
"Inyi kwalliya?"
Muryarta ta tambaya tana mikewa, idonta ya kai kan dressing mirror da take nunawa, sai kawai ta dawo ta dauke dukkan abinda ta san zata iya Sata jikinta dashi tasa a drawer ™asa ta ™ulle sannan tace mata tayi
Can waje ta fita bayan kitchen Win nan sannan ta Wauko intelock guda daya a gefe ta fasa kwalbar da shi, kuma abinda ta gani shi yasa a lokaci guda zuciyarta ta shiga rawa tun kafin hannayenta su fara yi...
Laya ce... Laya fara ™al!
An nannade ta gabdaya da farin zare!
***
*Bayan Magriba.*
M'aruf bai san iya mintunan daya kwashe kofar dakin yana kallonsu ba, gabadayansu sun juya masa baya ne yayin da suke jera kayan Hamida da suka baje a dakin cikin wardrobe din dashi take kallo daga inda tsaye.
Ya gaji, gajiyar da har da rashin komawar jikinsa daidai, amma duk da haka yaji yana son ya cigaba da tsayawa a wannan wajen har zuwa karshen inda lokaci zai kai su. Wani irin abu mai dumi yake ji yana bi cikin jijiyoyinsa gabadaya, tun daga farkonsu har karshe.
Tun daga ranar da ya fara ganin Hamida yana jin wani irin abu yana ratsawa har can bangon zuciyarsa, yana fito da tarin kaunar daya daWe da binne ta, yawan ™aunar dake sashi ganin irin ™o™arin da yayi a cikin shekaru biyu nayin nisa da yarinyar, yana sa shi ala™anta abinda yake
ji da cewar haka sauran iyaye ke ji idan suka kalli abinda yake gudan jininsu. A yanzuýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ kuma da hotonta ya hadu dana Amina a gefenta, sai yaji komai yana ninkuwa, adadin komai Win na karuwa a cikin ransa da yawan da bai san ta yadda zai fassara shi ba.
A lokacin da yake tare da Rukayya, lokacin da Hamida tana ´ar ™arama, baya jin ranakun da ya dawo ya ganta a hannunta zasu wuce kirgensa, kullum zata ce masa tana wajen mai aikinta sai dai in a karbo masa ita daga baya, don haka a yanzu bai san da wane sikeli za'a iya auna abinda yake ji a zuciyarsa ba.
Ya yarda har cikin ransa cewar cikar kowannen namiji yana karkashin kulawar mace ta gari! A yau kadai, sa maganar da yayi mata kadai, ta karbi Hamida cikin rayuwarta gashi tun ba'aje ko'ina ba alamu sun nuna masa cewar ita kanta yarinyar ta fara sakin jikinta da ita.
"Wannan da wannan da wannan Uncle Jawad ne ya siyo min."
Hamida ta faWa tana nuna wasu kaya har da wanda Aminan ke sakawa a wardrobe din.
"Wanene Uncle Jawad?" Muryarta ta tambaya a hankali, wannan muryar tata mai taushi. Sai yarinyar ta girgiza kanta.
"Kawai wajen Mammy yake zuwa."
Sai Aminan ta gyada kai sannan tace.
"Allah ya saka masa da alkhairi."
Shirun da Hamidan tayi yasa ta juyo ta kalle ta.
"Baki ce Amin ba."
Sai da ta sake wani shirun sannan tace.
"Ameen."
"Yawwa Princess din Daddy."
Idanunsa suka sake tsayawa akan Amina da kuma murmushin fuskarta. Ta canja kayanta zuwa wata riga ´ar kanti kalar yellow, a zaune take don haka bai san tsawon rigar ba, amma kalarta ta haska wajen gabaWaya kamar ranar dake kwallewa a sama, babu dankwali akanta sai wannan gashin nata mai laushi data daure karshen sa da katon ribbon ba™i. Kuma bai sani ba ko hasashensa ne kawai, amma daga inda yake kadai yana jin kamshin turarenta irin wanda yaji a jikinta da safe.
Ta saka kwalli a idanunta wanda ya fito raWau ya fito da kamanninta yana haska fuskarta da tayi fayau a cikin hasken Wakin, shi kansa bai san tasirin da shigar tata tayina ransa ba, ga san dai kawai numfashinsa ya kara yin nauyi a kirjinsa yayin da yaji wani abu kamar gumi na tstsafowa daga tafin hannunsa, sai dai kafin yayi wani tunanin ta juyo ta kalle shi, idanunta suka sauka akansa, gashin samansu mai tsawo har yana tabo girarta, lebbenta ya tale da murmurshin da yaji kamar yana narka zuciyarsa.
Sai dai kafin yace wani abu ko ita tace, Hamida ta juyo ta kalle shi, kuma a lokaci guda ta taso da gudu ta taho tana fadin .
"Daddy!"
Sai ya rasa wanne a cikin biyun nan zai dauka ya bawa alhakin narkewar zuciyar tasa, ya san dai kawai a wannan lokacin ya manta dukkan bayanan da ya tattaro a cikin kansa na Office ya karbi abinda lokaci ya bashi, saboda haka sai kawai yayi ™asa ya dur™ushe akan gwiyoyinsa yayin da Hamida ta karaso da sauri ta shige cikin hannayensa.
Amina ta mi™e tsaye a hankali, tana kallonsu, kuma a lokacin ne idon Ma'aruf ya sauka akan ™arshen rigar, iya gwiwa ce... Ya salam!
"Kin tashi daga baccin Baby girl?."
Ya kira ta da sunan da yake gaya mata tun a creche din nan wanda ya sata murmushi.
"Har tea na sha ma da chips."
"Really? Kince kinyi karfi kenan."
Ya faWa suna mikewa tsaye, ta kyalkyale da dariya tana Waga masa kai. Amina ta matso gabansu kadan.
"Sannu da zuwa, ya aikin?"
Ta faWa muryarta na saukowa kamar wani fiffiken dake saukowa kasa a hankali yayin da Idanunta ke kallonsu da nata kalar sha'awar da bata san da ita ba.
"It was fine, ba laifi an samu abinda ake so."
Ta gyaWa kanta.
"Alhmdlilah."
Sai kawai ya kasa daurewa zuciyarsa yace.
"You look breathtaking Doll, kamar idan na kalle ki da yawa zan daina numfashi."