Sashe 61
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wadannan maganganun suka dawo cikin kansa a lokaci guda, a cikin sakannin da mutumin bai kai ga karasowa inda yake ba, don haka zuciyarsa ta Wauke shi ta ajiye shi a wani mazauni na daban daidai lokacin da mutumin ya ™araso har zuwa gabansa ya tsaya kuma kai tsaye tambayar bakinsa ta fito.
"Yawwa, nace kaine Jawad Win?"
Jin haka yasa shi gyara tsayuwarsa kadan sannan ya amsa, yana ™o™arin ture abinda ke cikin ransa.
"Eh ni ne, Barka da fitowa."
Sai ya gyaWa kansa ba tare da ya amsa ba sannan yace.
"Ni ne mahaifin wannan yarinyar Zainab da ka kawo..."
Ya faWa yana kallonsa don yaji me zai ce, amma baiyi maganar ba sai kawai ya cigaba da kallonsa, don haka shima ya cigaba.
"Ta gaya min tare kuke daga can gidan da take a Habujan... To an gode madallah zaka iya tafiya yanzu."
Kallonsa kawai Jawad yaje yi daga inda yake tsaye yana jin maganganun na shiga cikin kansa suna fita ta Waya gefen,kuma sai da ya kai karshe sannan ya girgiza kansa.
"Nima nagode Baba, amma a yadda na sani mahaifinta ya rasu, kuma ni ban kawo ta ne don ta zauna ba, hasalima wani abu daban ne yazo damu nan kafin in san cewa anan mahaifiyarta take."
Mutumin ya sake kallonsa a sheke sannan yace.
"To ni nake auren mahaifiyarta kuma shi din wanda ya haife ta abokina ne don haka ka gaya min ta yadda ban zama mahaifinta, sannan a wane hurumin zamu sake daukan yarinya yanzu mu baka? Tunda dai ta zo gida ba shikenan ba, dama ita Deluwa da ta kai ta ai ta gaya mana cewa uwargijiyar tata,ta gaji da halinta tace zata dawo da ita gida..."
Jawad ya sake girgiza kansa yace.
"Ba gajiya suka yi da ita ba, zasu dawo da ita ne kawai saboda ni, saboda sun fahimci cewar ina son in aure ta, kuma da gaske nake ba da wasa ba..."
Dariyar da mutumin yayi ita ta katse shi daga kasa ™arasawa, ya tsaya a lokaci guda yana kallonsa.
"Ai Zainaba tana da mijin aure tuntuni, itama ta san da wannan zancen, tun ubanta yana da rai muka hada su da Wan waje na Nura, baya zaman gari ne shi yasa itama muka tura ta don ta tara kuWin kayan aikinta kafin ta dawo...."
Nura, Nura. Nura.... Sunan ya Warsu a zuciyar Jawad tare da hoton saurayin da suka sauke daga farkon garin yanzu, wannan saurayin da yake sanye cikin wasu dukunannun kaya riga da wando yana washe baki a lokacin da ya mi™a masa dubu biyu, sai kawai ya girgiza kansa yana kallon mutumin, wannan wani abu ne da ba zai taba yiwuwa ba, ba zai taSa faruwa ba koda kuwa bayan babu ransa... Zainab tasa ce, tasa ce har abada, me yasa kowa baya ganin tambarin hakan da shi yake gani a tare da ita?
Ya sake girgiza kansa ya a kallon mutumin kafin yace.
"Kayi hakuri Baba, amma bana tunanin a yanzu kana Waya daga cikin mutanen da zasu hana ni aurenta, saboda..."
"Saboda me? Nace saboda me? Ita bata gaya maka da al™awari akanta bane tuntuni? To bari in gaya mska kaf dangin uwarta babu wanda ya damu dasu da nace zan auri uwar tata ma gode min suka yi don babu wanda yake bukatar nauyinsu sai ni da nace na ji na gani.
Dangin ubanta kuwa babu inda zaka same su, ko wuka ka dora akan uw*r tata ba zata iya gaya maka ba, daga ci rani yazo arewa bai koma ba... don haka bari in gaya maka babu wanda yafi ni iko da Zainaba a yanzu a duniyar nan don haka ka kama hanya ka bar min kofar gidana, ta gode da alherin da kuka yi mata acan da kuma wanda kayi niyya.
Yarinya ta dawo gida ba fitowa zata yi ba, kai bari in ™ar™are maka ma ita da sake fitowa daga gidan nan sai idan zata tafi gidan Šana, Win mahaifiyar tata ma da take ta™ama da ita, ta mutu yau kwanaki takwas kenan!"
"Ta mutu yau kwanaki takwas kenan!*...
WaWannan kalaman sune ™arshen abinda Jawad yaji kafin fuskar Zainab da kuma tunanin halin da take ciki a yanzu ya cika idanunsa bakiWaya!
*****
"Aunty... Aunty... Aunty."
Amira Wiyar Yayar Hajiya Salamatu wadda ke yawan ziyartar ta idan tana gari ta faWa tsaye daga bakin kofar dakin baccinta. Tana sanye ne da wata matsatstsiyar riga fitted gown data bi fukkan lunguna da kuma tudun jikinta yayin da ta sangala Wan karamin mayafinta daga gefe Waya na kafadar, daya hannunta navrike da jakarta da take ´ar mitsitsita kamar ita.
Hajiya Salamatu ta yaye bargon da ta lulluSe jikinta dashi, ta Wago kaWan tana kallonta ta gefe.
"Na tafi." Cewar Amiran.
"Yau ma da karatun ne?" Ta tambaya muryarta na fitowa a disashe.
"Eh Aunty, 2-4 ne lectures din, za'ayi na 4-6 ma amma ba zan tsaya ba."
Sai ta gyaWa kanta.
"Daga can zaki wuce gida?"
Ta gyada kanta.
"Eh, amma idan kina gari zuwa jibi zan dawo."
Sai ta mike zaune a hankali kafin tace.
"Ina nan, bana jin daWin jikina, bana tunanin zanyi tafiya kwanan nan..."
Ta Wan tsaya kadan tana kallonta kaWan.
"Momi me ya same ki wai? Sadiya tace jiya ko abinci baki ci ba..."
"Na sha fruits, bana jin daWin jikina ne kawai Amira, kije sai kin dawo."
Kuma daga hakan Amiran ta san cewa babu wani bayani da zata sake yi mata don haka sai kawai ta tabe bakinta kaWan cikin siririyar muryarta tace.
"Bye-bye."
Sannnan ta juya tana jan hannun kofar da siraran hannunta da kusan dukkaninsa yake a waje. Hajiya Salamatu ta sauke ajiyar zuciya a hankali sannan ta dafw kanta da duka hannayenta biyu.
Bata jin dadi, abinda take fadawa kowa kenan tun a kwanakin da suka wuce,haka take gayawa kowa, daga wadanda suka kira ta don cinikayyar kaya har ma da wasu daga cikin ´an uwanta.
Kuma ba karya tayi ba, da gaske bata jin dadin, bata ji dadi tun daga wannan ranar da Awwalu ya furta mata maganar da ta darsa wani irin fata a zuciyarta, wani fata da ya zabge tarin shekarunta na duniya, ya mayar da ita zuwa wani lokaci na can baya, lokacin da take Wauke da cikin Wanta, lokacin da take jin abinda kowacce uwa ke ji a lokacin da abinda ke cikinta ya kusa karasowa duniya, wannan han™oro da kuma Wokin, zata rantse irinsa take ji tun daga ranar da Awwalu ya bata sabon fatan da bata taSa lissafawa dashi a rayuwarta ba.
Ta mi™e a hankali bayan ta yaye bargon dake jikinta, wayarta da ta ajiye akan mudubi ta jawo tana kunna ta, 10 missed calls daga wata sabuwar lamba ya nuna tar akai, sai kawai ta ajiye ta sannan ta nufi toilet, minti kusan ashirin a ciki tayi wanka hade da wanke bakinta sannan ta fito.
Bayan ta shirya ta ™walawa Sadiya kiran ta kawo mata abinda zata karya sannan ta koma kan wayar tata ta Wauko ta, ba tare da tunanin komai ba hannun ta ya danna wannan lambar da ta tarar da kiran nata...
Ta shiga har sau biyu ta tsinke ba'a dauka ba, don haka bata sake kira ba, sai dai kafin ta kai ga ajiye wayar wani kiran ya shigo, lambar Salma ce ´ar gidan Kilishi, mamaki ya Wan kamata kafin ta Wauka, ta kara ta a kunnenta haWe da sallama.
"Salma kuna lafiya?" Bakinta ya furta hakan kai tsaye.
"Aunty Mami tana asibiti, bata cikin hayyacinta tun jiya.!"
Sa™on ya fito tare da bugawar zuciyarta a lokaci guda, ba shiri ta karonto salati tun daga farko har karshe a bakinta.
"Gani nan Salma, gani nan zan zo gidan yanzu."
Ta faWi hakan tana jin sauran hayaninyar dake tashi a cikin gidan kafin Salma ta kashe wayar,cgirman sakon na lulluSe zuciyarta, har yanzu Kilishi aminiyarta ce, bata samu wata hujja da zata yi watsi da ita ba har yanzu, Awwalu baiyi nasara ba... Tana son ta ™aryata shi duk da cewar zuciyarta tafi son ta bashi gaskiyar, amma har yanzu ba komai, bata da wani abubda zai nuna mata gaskiya ko akasinta...
Ta sauke tata wayar daga kunnenta daidai lokacin da idonta ya kai kan wani sakon da bata lura dashi ba sai a yanzu, sa™on text message ne, daga wannan lambar... lambar da ta kira a yanzu ba'a dauka ba. Idonta ya sauka akan harafan sa™on, harafan da suka canza rayuwarta da na duniyarta a lokaci guda!
_Assalamu alaikum, an bani wannan lambar ne da fatan zan samu bayanin wata mata mai suna Hanne, iyaye na nake nema a wajenta, please idan sa™on nan ya shigo contact me._
***
˜arar iskar dake kadawa ta shiga idanun Awwalu a lokaci guda da mutumin dake tsaye akansa ya kwance ™ullin da aka rufe fuskarsa dashi.
Ya rufe idanunsa saboda tasirin iskar da kuma na ™asar dake tashi a wajen yayin da mutumin ya sunkuya yana kokarin kwance wayar da aka ™ulle hannayensa da ita ta baya, jijiyoyinsa suka saki bayan an kwance hannun ya shiga mutsikka su duka a lokaci guda, sannan ya murza idanunsa kagin ya buWe su a gaban motar dake fake a gabansa.
Ya kalli kowanne gefe a inda suke, cikin daji ne mai fili gaba da baya, bishiyun da yake iya hange tsilla-tsilla ne.
Ya juyo da kallonsa zuwa cikin motar dake gabansa ™irar Odessy sabuwa, idonsa ya sauka akan Šantaron dake zaune a kujerar tsakiya wadda aka zuge zuwa baya, gajeren wandon da yake sanye dashi tun jiya shine a jikinsa har yanzu, sai kuma ba™ar T-shirt.
Yasa hannu ya zare gilashin fuskarsa sannan ya kalle shi.
"Ni ba Wan i*ka bane Awwalu, ba zan zauna tare da kai ba alhali na san ´an sanda suna nemanka ba, ina da ™ura a lamurana, idan na bari mutanen nan suka risko ni ba zan ji dadi, don haka ga ka nan na sake ka... Idan kun gama daidaitawa dasu, idan har baka mutu ba zan dawo gare ka don haka ka tanadar min kuWina kafin nan!"