Sashe 35
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Last week ina zaune Maamah take gaya min cewa anyi wa kowa a gidan nan kaya set hudu na bikin, ke ba'ayi dake ba?"
Ta girgiza kanta.
"Ni nawa ma guda shida ne Hajiya ta bani."
"Ahaan..."
Ya fada alamun neman ™arin bayani, tayi shiru kamar ba zata ™arasa ba sai kuma tace.
"Su Janifa ne suka ™ona nawa..."
"What?"
Yadda muryarsa ta sake Wagawa yasa ta ™ara rikicewa, ta dago tana kallonsa tana kara yin baya da ™afafunta kafin tace.
"Wallahi bani nace suyi ba, ina cikin gida na dawo da daddare suka Webo su suka ™ona su a gabana, dama duka sauran kayana ma haka duke yi musu guda biyu kawai suka bar min, dan Allah kar ka fadawa Hajiya..."
A lokacin da take fadar hakan ta kai ™arshe da bangon wajen dining din kuma rawar da hannayenta ke yi ta ™aru, Jawad ya kasa daure kansa da abinda yake ji na tsoratar tata sai kawai ya ™arasa gabanta ya ri™o hannun nata, ai kuwa kamar yadda ya zata ta buWe bakinta zata ™wallara ihu amma yasa Waya hannun nasa ya rufe shi da sauri.
"Shut it, kar ki sake ki min ihu."
Ya faWa hannun nasa rufe da bakinta dayan kuma rike da nata duka biyu, ta shiga daga kanta da sauri alamun ta fahimta kafin ta hadiye shi a cikinta, dukkaninsu suka yi ajiyar zuciya a tare kafin a hankali ya dauke hannunsa daga fuskar tata yana kallon idanunta.
"Su waye su Jennifer? Kuma su nawa ne?"
Muryarsa ta fito ne a hankali saboda yadda yake kusa da ita. Zainab ta haWiye ™ullutun wani abu da har a lokacin bai gama barin ma™ogwaronta ba tana jin hannunsa ri™e da nata da kuma ™amshin turarensa da ya zagaye ta kafin tace.
"Šakinmu Waya dasu, suma aiki suke yi. Su uku ne."
"Ya sunansu?"
"Da Janifa, da Uchi da kuma Amaka."
Ya Waga kansa a hankali alamun ya fahimta, amma bai matsa ba ya cigaba da tsayawa ri™e da hannunta kawai yana kallon fuskarta, ita ma tana kallonsa da nata idon da yake cike da tsoro da kuma rudani, sakanni suka wuce kafin tayi magiyar dake rubuce a ko'ina na fuskar tata dashi baya gani.
"Dan Allah..."
Ta faWi hakan ba tare da ta san ma me take roko ba, amma ga mamakinta sai magiyar ta fito kamar ta tuna masa da wani abu, kamar ta dawo dashi cikin hayyacinsa, yayi saurin sakin hannayenta sannan yayi baya ya juya, sannan ya koma cikin falon inda ya Wauko wayarsa da ya bari akan kujera.
Tana ganin haka gabanta na dukan uku-uku ta nufi hanyar waje da niyyar fita, amma ya katse ta ba tare da ya ko juyo daga inda yake tsaye ba.
"Ki koma ki zauna kici abinci."
Yana fadin haka ya kara wayar a kunnensa sannan ya juyo yana kallonta daga inda yake a cikin falon.
Magiya da duk wani bayanin da zata yi na banza ne ta sani, don haka sai kawai ta juya hankali ta koma.
"Ki zuba nawa nima."
Ya faWi abinda ya sake saka ™afafunta tsayawa, idan tace ta shiga uku, tana ganin kamar tayi wa halin da take ci rashin adalci, don Allah ya sani zuciyarta na dokawa da tsoron rashin sanin manufar mutumin nan akanta ne a kowacce rana tun daga wancan lokacin, idan aka ™ara da taraddadin alkawarin da shi da mahaifiyarsa suka ci alwashin yi mata tare da mahaifiyarta dake can gida cikin wata u™ubar kuma, sai ta tabbatar cewa ko ita kanta ba zata iya kwatanta halin da take ciki ba.
Ta karasa inda ta ajiye kwanukan a hankali lokacin da muryarsa ta ™ara shiga kunnenta.
"Kana wajen reception din ne?"
Daga cikin wayar aka bashi amsar da ya sake cewa.
"Okay, akwai wani aiki da nake son kayi min ne da zarar ka dawo."
Gajeriyar amsar da ba ciki ya bashi yasa shi kai tsaye ya cigaba.
"Akwai wasu da nake son ka kor ñnña daga aikin ku ne... I don't care waye ya kawo su ko kuma wa suke wa aiki kawai ka tabbatar sun bar gidan nan a yau..."
"... Su uku ne, Jennifer, Uchi da kuma something Amaka."
Plate Win tangaran Win da Zainab ta ri™e a hannunta ne ya fadi har ™asa tarwatse a wajen!
***
*NO. 38 Ramie Street, Nassarawa GRA, Kano.*
"Ke ma kanki Nafi kin san babu haufi a zancena, da matar da kuka aika taga wannan layar da yanzu wani zancen muke ba wannan ba, amma tunda har an samu akasi..."
"Akasi?"
Rukayya ta faWa tana katse Hajiyar Sudan Win dake bayani a gabansu, dukkaninsu suna zaune a falon dake saman gidansu ne suna tattauna matsalar bacewar layar nan da Mariya bata gani ba a cikin jakar Hamida, don tun bayan da al'amarin ya faru, sai a yanzu suka sami Hajiyar Sudan suke shaida mata kasancewarta mace mai tarin hidimomi akanta.
Kuma a yanzun da Rukayya ke tunanin zata basu wata kalwakkwarar hujja akan al'amarin, sai kuma taji tana kiran kalmar akasi, wane akasi za'a fara lissafi tun ba'aje koina ba?
"Nayi zaton kince babu wanda zai ga layar sai wanda ya wanke hannunsa da wannan ruwan? To wane akasi za'a samu idan har abinda kika fada gaskiya ne?"
Ta tambaya ranta a Sace kamar yadda a kwanakin nan ta saba kasancewa a cikinsa. Hajiyar Sudan ta haWe nata ran itama sannan tace.
"Abinda na fada gaskiya ne,wannan aikin ba'a kanku aka fara yinsa ba, kuma duk wadanda nake bawa, babu wanda ya taSa yi min ™orafin ba'a sami daidai ba, to kuwa ai dole akasin daga gare ku yake... Kuma wannan shine karo na ™arshe da zaki kara Waga min murya kin ji ni ko?"
Kafin Rukayyan ta sake cewa wani abu, mahaifiyarta Hajiya Nafisa tayi magana tana ™o™arin shiga tsakaninsu.
"Yi hakuri Sadiyavranta ne ya Saci na sani, kwana biyu a haka take ne, nima tunda Mariyan ta dawo ai abinda nake ta faWa kenan, nace duk yadda akayi matsala aka samu wajen sakawar, fatanmu dai shine ace layar Sata tayi ba, kar ya zama ita yarinyar ce ta gani."
Ta janye idanunta a hankali daga kan Rukayyan da har a lokacin ke kallonta sannan tace.
"Wannan ba matsala bace, ko yarinyar ta gani ko bata gani ba akwai wata hanyar da za'a bi ku sami abinda ake so ba tare da illar wancan ya shafi wannan ba."
"Yauwa Sadiya, na san ai kowacce dama bata faduwa ™asa banza a wajenki, shi yasa na dage sai kinzo din. Allah na tuba ba don ke ba ai da bamu san hanyar da muke bi ba a yanzu, ki ™yale wautar Ru™ayya kawai a gefe, na tabbatar miki damuwa da kuma tunani ne kawai suka sa ta yin hakan."
Ta faWi hakan lokacin da Rukayya ke sunkuyar da kanta cike da takaici, ta kusa kaiwa bango, ta kusa ™urewa, daga mahaifiyar tata har Hajiyar Sudan ta kusa daina saurararsu, ta kusa fara bin hanyarta, don bata ga inda suke motsi ba a wannan gaSar... Amma lokacin da Hajiyar Sudan tayi ajiyar zuciya tace.
"Aikin gaske zamu yi mata, Nijar zata shirya mu tafi, akwai wajen da idan muka je ina tabbatar muku babu haufi akan komawarta."
Sai kawai wani murmushi ya suSuce a bakinta, irin wannan aikin take so tabbas! Wanda za'ayi kamar da gaske ake yi, don ita da gaske take yi, da gaske take har cikin ranta, ba ma ta ´arta take yi ba, wannan lissafin daga baya ne, fatan ta kawai ta sake mallakar Ma'aruf a karo na biyu kuma ko tawacce hanya!
***
*Karfe tara da rabi ba dare.*
Amina ta sake gyara kwanciyarta akan gefen kafadar Ma'aruf, film din da suke "The life we had" wanda sai a yau Allah yayi zasu sami damar kalla baiyi ko rabi ba, amma Ma'aruf yayi korafi yana kushe shi da tun tana ™irga shi har ta daina.
Karfe tara da rabi na dare ne a lokacin, Hamida ta gama nata kallon tayi bacci akan kujerar dake gefensu, don yau tasha zirga-zirgar da bata saba ba, Ma'aruf ya kaita makaranta anyi dukkan wani process na registration an gama shi a yau da cewar ranar monday zata fara zuwa, sai murna take yi tun yanzu duk da su Hajiya basu so hakan ba, musamman Inna Danejo da suka shiga wajenta dazu, tana ta korafin cewa islamiyya ya kamata a fara saka ta zuwa wata shekarar tukunna.
Hajiya Maimuna ce kadai bata ce komai ba, amma ko Mami bata so ba sai dai bata hana ba duk da ta fahimci cewar sai da Ma'aruf din yayi shawara da ita tukunna, don tans kara saninsa ne tana kara sanin cewa kusan kashi tamaninn na al'amarim rayuwarsa tare da Mamin yake fara yin shawara.
Yau tunda ya dawo daga office yana tare dasu Baffa akan zancen dawowar Abdurrahim gobe sai wajen takwas ssnnan ya shigo gidan yana gaya mata dalilin dadewar tasa, ta san Abdurrahim dun a lissafin jerin ´a´an gidan amma bata san komai akansa ba don basu yi hirar dasu Munaya ba kuma Mami bata taSa gaya mata komai akansa ba,da alama wani abu bai taba hado hanyarta dashi bane.
Mami, Hajiya Kilishi... Hajiya Kilishin da har yau bata sake ce mata komai ba, ko Wazu da suka shiga wajenta, sun gaisa ne kawai amma bata ce komai akan zancen Hamida ba da take jira ba, ta kula kamar wasu abubuwa sun fara shan gabanta ne ba zancen Hamidan ne a lissafinta ba ko kuma na bincikar waWannan pills din magungunan da tace ta dinga sha, wanda ko a satin da ya wuce ta tambaye ta game da hakan har sau biyu kuma ta tabbatar mata da abinda take son taji cewar tana sha Win... Jitmra kawai take yi lokacin da amsar da zata bata ta gaske ta fito.
"Doll seriously na gaji da film din nan, I want something else..."
Muryar Ma'aruf ta janyo ta ta daga tunaninta, idanunta akan Tv ba tare da ta Wago ta kalle shi ba tace.