Sashe 55
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muryar Amina ta fada tsaye daga cikin kitchen din tana kallon tukunyar tuwan data tarawa ruwa a cikin sink Win dake gabanta.
"Tace yana aiki ne a lokaci ™an™ani, tace ba zai Wauki lokaci ba komai zai fara, don haka zata saka ido ta gani, idan har komai ya tafi daidai, alkawarinta ba zai canja daga yadda ta faWa a farko ba."
Amma dake zaune a tsakar falonta tayi murmushi mai fadi kafin tace.
"Kar ki damu Amina, ki kwantar da hankalinki komai ya riga ya fara ai... Dama ita kadai muke jira!"
***
_Meye yake dab da taka kasar Nigeria?_
_Me kuke tunani zai zama jam'in dukkan waddanan gibin?_
_Kuna tunanin abinda Amma ke shiryawa yana da alaka da tonuwar asirin Kilishi?_
_Muna dab da faWawa cikin ramin dai...!_
_Kar ku manta da Jawad fa, tasa gudunmawar na nan tafe soon Insha Allah._
_Ku gaya min ™iyamar Kilishi ta tsaya!_
Littafinýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿ nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
3/15/22, 15:57 - Ummi Tandama=ØÞ: °°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*19*
_The fight between your heart and your mind is never easy..._
~~~~~~
"Mami..."
Sabon sunan da Hamida ta raWawa Amina ya ratso ta cikin hayaniyar kitchen din. Shigowarta kenan bangaren bayan ta gama aikin nata tuwon ta kuma gama waya da Amma, wayar da ta sanya ta farin ciki a lokaci guda, ya kore dukkan fargaba da kuma damuwar da Kilishi ta saka a ranta bayan ta bata maganin nan.
Zuciyarta ta wanku tas da tsarin da Amma ta fitar musu, tsarin da babu shakka duk wayo da kuma hange irin na Kilishi bai isa ya tsallake dabarar tasu ba, don kamar yadda Amman ta fada ne...
_"Na gaya miki takunta zamu bi Amina, da kifi ake kama kifi,kamun da baya ganewa har sai ya ji shi a cikin komar masunci... Idan kika bi irin takun da take bi, to kin riga ki gama tsallake tunaninta har abada._
_Tun kwanaki na gaya miki cewa na fara shiri akan hakan, na gaya miki yarinyar zata makance a idanun Kilishi ne kawai amma ba'a zahiri ba. Don haka tsarin da nayi shine akwai Wan gidan Baffa Saliyo abokin mmahaifinku na unguwar Sharada, kin gane shi?"_
Kuma a lokacin kwakwalarta bata sha wahala ba wajen hasko mata fuskar saurayin da Amman ke fadi ba, shine Babba a gidan abokin mahaifin nasu kuna kwanan nan ya kammala karatunsa na likita har ma ya samu aiki a asibitin malam Aminu Kano. Don haka ta gyada kanta da sauri tana gaya mata cewa ta gane shi.
_"Shi nasa aka kira min har cikin gidan nan Amina, sati guda da ya wuce, kuma yazo ya same ni da daddare har cikin falon gidan nan... Nayi masa bayanin komai ta sigar da ba zai fahimci cewa matsalar daga ina take ba amma kuma ya fahimci dukkan kudirina, kuma ya gaya min zai taimaka, don haka yanzu duk bayan kwana biyu zai dinga rubuto takardar magunguna daga adibiti na yara da suke shaida ciwon ido, a hankali, a hankali ana yin gaba yana kara rubuta cewa ciwon yana habbaka._
_Maryam zata dinga kawo miki takardun duk bayan wani lokaci kina kai mata da cewar yarinyar ta fara ciwon ido... Rayuwar mace dabara ce Amina kuma Kilishi shaida kawai take nema a yanzu ba zahiri ba Amina, Kilishi tana wani matakin da ba zata saka ido akan al'amura ba yanzu, saboda ko ba'a faWa ba kin san binciken da suke yi akanta yayi nisa. Don haka a yanzu kamar tana kokarin tattare abubuwa ne don tayi ta gama karasa manufarta kawai._
_Bayan haka kuma, idan kin lura al'adar Kikishi cewar bata da bin diddigi, da ta fahimci abinda take so ya faru shikenan kawai zata gama da wannan babin, na fahimci haka tun daga ranar da ta yi miki alkawarin tafiyar su Aminu India a lokacin da aka kira ta da bayanin Ma'aruf yana asibiti kafin ma ta ganshi.Don haka ki kwantar da hankalinki Amina, komai zai tafi daidai insha Allah."_
Kuma da wadannan kalaman hankalin nata ya kwanta, don kamar yadda Amman tace ne a yanzu hidimar dake gaban kilishi daban ce ita kanta ta lura, don ko a yanzu ma bata gidan tun dazu ta fita ba tare da kowa ya san ina ta tafi ba, wani abu da ya bawa kowa mamaki kenan, don da wuya ne idan ana hidima irin wannan ta sanya kafarta ta fita, hatta ´anuwan Hajiya Maimuna da suka zo kowa sai da yayi ta tambayarta ana sa ran dawowarta da wuri amma har yanzu.
Wani abu da a wajen Amina yayi mata daWi sosai, don a kullum tana son irin wannan tazarar ta dinga faruwa tsakanin Kilishi da kuma farin cikin ahalin gidan.
Sai da ta kammala komai a bangarenta sannan ta taho cikin gidan, inda anan ta tarar har wasu daga cikin ´anuwan Hajiya Maimuna sun iso ana ta hidimar tarar Abdurrahim Win da Ishaq yayi waya yace ya sauka gasu nan a hanya.
Basu yi waya da Ma'aruf ba tun dazu, bai kira ta ba kuma itama bata kara kira ba, don ta fahimci kwana biyu aiki yana yawan yi masa yawa, shi yasa bata so ta zama sanadin katse shi a komai, kamar yadda Amma ta gaya mata ne kamata yayi ta zama nutsuwar da zai dinga han™oro a duk lokacin da hankalinsa ke juyowa zuwa gida.
Don haka ko a yanzu ma da aka ce sun taho, bata kira shi ba ko kadan, aiki suke tayi na kokarin haWa miyar taushen da aka manta da ita kwata-kwata, anyi masar tun rana amma sauran sha'anin su Samirah ya mantar dasu miyar sai a yanzu sannan aka hadu gabadaya ake kokarin gamawa kafin karasowar tasu.
"Mami...."
Hamida ta sake kira sanda ta karaso gabanta da gudu. Amina ta juyo daga yankan alaiyahun da suke yi ita Munaya.
"Su Aunty Sahla sun ce dan Allah in tambayeki su canja min kaya?"
Ta fada muryarta na fitowa kamar haki alamun ta dade tana neman nata cikin mutanen gidan.
"Kaya Hamida? A ina suka sami wasu kayan?"
"Su suka Winka a School Winsu...!"
Ta faWa da sauri tana katse ta. Kuma kafin tayi magana Munaya tace.
"Wannan shirmen nasu zasu saka miki Hamida... wannan karkatacciyar rigar da suka dinka?"
Tana fadin haka Amina ta gane kayan da take nufi, don itama har wajenta suka shigo suka nuna mata da murnarsu, rigar bata yi kyau ba sam!
"Wallahi Aunty Munaya tana da kyau... Pink ce fa!"
"Hamida ki bari idan Dadynki yazo sai ki tambaye shi kinji? Zai fi so ki fara tambayarsa tukunna.."
Amina tayi mata wayo ta tsaya kanar bata yarda ba sai kuma ta gyada kanta sannan ta juya da gudu.
"Har yanzu ina mamaki da akace wai yarinyar nan tana da cutar rashin son mutane da yawa, gashi nan yanzu tagane kowa a gidan nan kuma ta saki jikinta."
Munaya ta fada tana kallo ta ta cikin ymgayaniyar sauran mutanen dake shige da fice a kitchen din du Mama Rabi, sai kawai Amina tayi murmushi tace.
"Bata son ta rabu da ita ne kawai, kin san Wa da uwa."
Munaya ta taSe dan karamin bakinta tana gyara zaman glass dinta tace.
"Ba wani kula fa take yi da ita ba, ba zuwa muke yi ba amma mun sani, atbfirst ma ba'a hannun ´ar aiki Yayan ya samo ta ba? Sai gashi kuma sun dawo da ita da kansu, sannan ko ita yarinyar ba kya ji tana nemansu."
"Haka ne." Amina ta fada a hankali idanunta na hasko mata hoton wannan layar, da kuma fuskar matar da aka aiko takanas har cikin gidanta, har yanzu basu sake cewa komai ba, basu sake yin wani abu ba, bata sani ba ko ha™ura suka yi ko kuma suna shirya wani sabon shirin ne, zata so idan har ma basu ha™uran ba su cigaba da Waga musu ™afa har zuwa lokacin da abubuwa dake gabanta a yanzu zasu yi sauki, don haka gudun kar Munaya ta cigaba da maganar yasa ta tsokane ta da cewar.
"Ina fata dai kin ajiyewa Yaya Ishaq nasa special abincin?"
Kuma murmushin da Munayan tayi yasa ba shiri ta taya ta itama.
Da misalin ™arfe tara daidai na daren, motoci guda biyu na Ishaq da kuma Ma'aruf suka shigo gidan, a lokacin sun kammala komai, jiran ba™on kawai ake yi,bakon da sai a yau Amina ta fahimci irin kewarsa da al'ummar gidan suka dade suna yi bakidaya,a da yadda kowa ke harkokinsa ba'a zancensa sai jefi-jefi sai taga kamar basu saba dashi bane ko makamancin hakan, amma yanzu ko zuwan wasu daga cikin yanuwan Hajiya Maimuna kaWai ya tabbatar mata da matsayinsa a zuciyarsu.
Tana kitchen ita da wasu ´a´an Yar Hajiya Maimuna sanda suka shigo gabadayansu bayan sun baro bangaren Baffa inda nan suka fara danganawa dashi. Taji yadda falon Hajiya Maimuna ya ruWe da hayaniyar murna kala-kala wadda bata ko gane me ake cewa.
Hannunta ri™e da farantin da aka jera kofunan kemo suka fito tare da sauran, kuma a lokaci guda idanunta suka lalubo Abdurrahim din, fari ne, fari ne sosai duk da bai kai Jamal din da take ganin hotonsa a wajen Ma'aruf ba, sannan yana kama da Ma'aruf din sosai, yanayin idanunsu da sumar gashin kansa da shima ya tara, sai murmushi yake yi zaune a kusa da Hajiya Maimuna dake kan kujera yayin da kowa ya yanyame shi da sakon gaisuwarsa.
Ma'aruf na tsaye daga bayansu ri™e da Hamida wadda ta makalkale shi, idonta ya kai kansu sanda Hamidan ke lalubo kunnesa tana rada masa wani abu da ta san ba zai wuce zancen rigar ba, a idanunsa kaWai ta fuskanci tarin gajiyar da ba sai ya furta mata ba.
Sai kawai tayi masa murmushi ta karaso cikin falon suka gaisa da Abdurrahim din, bata ji muryarsa sosai ba amma taji kamar ya amsa da 'Lafiya' a hankali, kuma da yake bai santa ba shikenan abinda tace sannan ta juya kitchen din da niyyar dauko wayarta, a lokacin Hamida ta taho da gudu zuwa gabanta.