Sashe 25
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma abu daya ne kawai yake zuwa kaina cewa zan iya aika masa da sako, shi yasa duk wanda ya bata min rai, sai inji ina son in kashe shi kawai, in kashe shi in bashi sakon cewa ya gayawa Jamal abinda ya faru bani na kashe shi ba, this is crazy! I'm crazy na sani Amina, na san banbancina da mahaukaci a irin wannan lokacin bashi da yawa, amma wallahi hakan ne kaWai abinda nake so shi yasa nake tunanin idan har na samo wanda suka yi abin nan watakila zan iya jin sauki a raina."
Amina ta hadiye wani abu da bata san sunanshi ba a ma™ogwaronta, tana jin yadda maganganun ke zagawa cikin kanta kowanne da tarin ma'anar da yake fitowa da ita, kowanne da nauyinsa kuma kowanne da tasirin da yake zama dashi a zuciyarta. Kuma bata sab lokacin da hawaye ya cika a idanunta ba sai zubuwarsa taji a gefen fuskarta.
"Wannan ciwon shine dalilin rabuwata da Rukayya, ta bata min rai a ranar da nima nawa ran yake a bace, so bana cikin hankalina sanda na karbi Hamida daga hannunta tana Baby lokacin nayi wulli da ita, ita kuma nayi mata dukan da ba don Allah ya kawo Ishaq a lokacin ba ban san me zai faru ba.
Ba zan Soye miki ba Amina, duk yadda nake jin zuciyata na sakewa dake wallahi ina tsoron ranar da ciwona zai iya tashi akan ki, shi yasa lokacin ayrenmu na aika miki da wannan takardar don ki fasa, bana son in sake abinda nayi tare da Rukayya ..."
Ya kara kallonta sosai, yana kallon idanunta da suka cika da kwalla kafin ya ™arasa.
"... Na yarda ™addarar haduwa dake itace bata sa na mutu ba tun a wancan lokacin, sabida haka idan har wani abu ya same ki ta dalilina yanzu, na tabbata wannan karon nima mutuwa zanyi, don ba zan taSa iya sake wata rayuwa a duniyar nan ba idan har na kara sanadin rasa abu nsi muhimmanci irinki..."
Wadannan kalaman suka tada tsigar jikinta a lokaci guda, taji wani abu ya ratsa tun daga zuciyarta har zuwa bayanta. Sai kawai ta sake matso da kanta cikin jikinsa sosai, tana rike da fuskarsa har yanzu ta shiga girgiza kanta a jikin fuskarsa.
"Babu abinda zai sake faruwa, babu abinda zaka yi min Insha Allah, babu wanintashin hankalin da zai kara samunka, sauran da suka faru ma, sun faru ne saboda haka Allah ya tsara komai ya kasance, amma Allah ba zai kara kawo su cikin rayuwarmu ba insha Allah, all I care is that ba kai ka kashe Jamal ba kuma na san shima ya san hakan, da zai dawo nayi imanin zai gaya maka hakan, zai gaya maka cewa ya san ba laifinka bane."
"Laifin waye Doll? Har yanzu na kasa gane laifin waye, ko zai dawo Win ta yaya zai yarda dani?..."
"Zaka sani insha Allah, nayi imanin idan ka cigaba da nema zaka sani, Allah ba azzalumin bawansa bane Ma'aruf, ya sani cewa ko su waye sun cuce ja kuma sun hargitsa rayuwarka, zai maka sakayya ta hanyar tona musu asiri insha Allah."
Maganar ta fito tare da tahowar wani hawayen mai dumi daga idanunta, sai kawai ya sake sunkuyo da fuskarsa kan goshinta yayi kissing idanun nata duka biyu yayin da ta rufe su.
"Insha Allah Doll, fatan da nake yi kenan a kodayaushe."
Wasu hawayen suka sake biyo bayan na baya suka fito masu Wumin gaske. Abinda ta sani kawai a wannan lokacin shine idan har da sa hannun Hajiya Kilishi a mutuwar Jamal, to tabbas kuwa Ma'aruf ya kusa samun amsar sa.
***
*˜arfe tara da rabi.*
Tunda suka tashi take iya kokarinta wajen ganin tayi komai kamar yadda suka saba, yau asabar ce don haka ta san vabu inda zai je, wajen karfe takwas ta fito ta sake yin wanka sannan ta shiga aikinta, tana jiyo shi daga daki yana ta waya kuma bayan taje kai masa daya wayarsa da ya bari a falo wadda ake ta kira, ta ganshi ya fito da system har guda biyu yana ta faman dube-dube. Basu yi wata magana sosai ba amma yayi mata murmushi fiye da yadda zata kirga a iya safiyar kawai.
Ta kammala hada breakfast din tana dauraye kwanukan da tayi amfani dashi ne lokacin da ihun Hamida ya ziyarci kunnenta, ta tashi tana ta kiran sunan Mary.
Ta fahimci Mary ce ´ar aikinta da kullum suke tare, kuma takaicin da ya kasa barin zuciyarta shine na yadda sunan arniyar ya zauna a bakinta, ko mahaifiyarta bata kira sama da ita, yanzu ma ace yaro ya tashi daga bacci babu kiran sunan Allah sai wata arniya... Da sannu zata canja mata hakan a hankali.
Kuma ko da ta isa dakin har ta sauko daga gadon tana shirin fitowa, don a bakin kofa ta tarar da ita. Kuma cikin siga da dabararta sai da ta sa ta fadi addu'ar tashi daga bacci kafin su wuce zuwa bandaki inda tayi mata brush da wanka gabadaya.
Bayan sun fito ta shirya ta cikin wata ´ar doguwar rigarta mai kyau pink colour sannan suka fito falo,inda anan suka tarar da Ma'aruf har ya fito shima ya Webo kayan breakfast din da kansa zuwa falo ya zuba yana ci.
Yana ganinta ya fara bata hakuri cewa yunwa yake ji shi yasa ya kasa jiransu, Hamida ta makalkale shi tana gaya masa cewa tayi mafarki da Unicorn, wani shirmen mafarkinta irin cartoon din da kullum take gani.
Wannan lokacin yayi dadi a zuciyar Amina ba kadan ba, sai take ganin yadda yarinyar ta dada sawa gidan ya zama lively a tsakaninsu, har wayar Ma'aruf Win ta dauke lokacin da Faruk da wani Josh ke ta kira babu kakkautawa, sai da ya ro™e ta da Allah ya gaya mata cewar wani suke nema da yayi musu satar wasu tarin kudi masu yawa a kwanciyar nan da yayi na kwana biyu kawai sannan zancen ya dake ta da wani irin yanayi ta bashi wayoyin.
Ya fita zuwa barandar waje duk da suna jin dukkan abinda yake cewa, kuma ko kafin ya dawo Hamida tasa ta canja mata daga tashar CNN din da yake kallo zuwa Disney Junior dinta, ita kuma ta kwashe kayan nan zuwa kitchen ta shiga karasa wanke wankenta da bata gama ba.
A lokacin Ma'aruf ya shigo cikin kitchen din, ya karaso har inda take sannan ya rungumeta ta a hankali cikin hannayensa.
"Hey Angel."
Ya faWa a cikin wuyanta, a lokaci guda numfashinta ya katse a kirjinta kafin tayi kokarin saita kanta zuwa tambayar dake bakinta.
"Me yasa zaka fita yau weekend?"
Tayi tambayar don taji sanda yake gayawa Faruk cewa gashi nan zuwa. Taji yayi murmushi a cikin wuyan nata kafin ya lalubi daidai kunnenta yace a hankali.
"Saboda babu yadda zanyi Doll, dole ne muyi abin nan da gaggawa mu samo mutumin nan, babu wanda ya san abinda ya faru a kamfanin har yanzu, ni da Faruk da kuna Josh ne kawai, sai wadanxan mutanen daya kamfanin. Kuma bana son ayi dadewar da dole zancen zai fita balle har Baffa ya sani... Idan hakan ta faru rayuwata zata sake taSuwa ne na sani."
Tana jin yadda jikinta ke yi kamar ya kama da wuta, sannan tana jin murmushin da yake yi a jikinta alamun yana jin dadin rikita tan da yake yi, kuma kafin daya daga cikinsu ya sake cewa wani abu, sallamar Samirah da kuma Munaya daga falo ta shiga kunnensu.
Ba shiri tayi kokarin matsawa amma yaki sakinta.
"Su Samira ne suka zo..."
Ya gyada kansa.
"Naji su, me za'ayi?"
Ya tambaya da gaske, hannusa daya na kokarin kwance dankwalin kanta, babu shiri tasa nata hannun duka biyu ta dam™e shi sannan ta juyo tana kallonsa.
"You are busy ka manta kace fita zaka yi yanzu, suma kuma yanzu zasu shigo nema na har nan."
Ya girgiza kansa yana ™ara jawo ta jikinsa.
"Na fasa, I want this busy yanzu more than anything."
Ya fadi hakan idanunta na kan kofa don daga yadda take jin Samirah na kiran sunanta ta san yanzu zata shigo, sai kawai taji ya shiga kissing gefen kumatun ta yana jawo hankalinta daga kofar zuwa kansa.
"Dan Allah ka tafi kar su shigo." Muryar ta ta fito kamar zata yi kuka.
Ya janye fuskarsa baya sannan murmushi mai kama da dariya kafin yace.
"Yanzu kike shirin roko na kar in fita yanzu kuma kina korata saboda waWannan yaran, wai laifi muke yi ne ko me?"
Girgiza kai kawai take tana kallonsa cike da roko, kuma kafin ta iya cewa wani abun muryar Samirah ta doso kitchen din tana fadin.
"Matar gidan tana nan ne..."
Ai bata san lokacin da tasa dukkan karfinta ba ta fita daga hannun Ma'aruf ta dawo gaba ta tsaya da sauri tana kokarin daukan wasu kwalayen sugan data juye a jar ta bar kwalayen anan kan worktable din dake tsakiya, kuma kafin Samiran ta shigo tana jin sanda ya juyo shima ya sake tsayawa a daidai bayanta sannan kafin tayi tunanin komai ya sunkuyo daidai gefen kunnenta yace.
"Kina nufin in zuge miki zip din rigar? Dama wancan karon da na taya ki din nan kamar ba daidai muka yi ba ko?...."
Bakinta ya faWi har ™asa yayin da numfashinta ya dauke a lokaci guda, sai kawsi ya kyalkyale da wata dariya a hankali sannan yayi gaba ya wuce ta zuwa hanyar kofa, kuma sai da yaje daidai kofar sannan ya juyo yace.
"Na tafi inda kika kore ni, kiji dasu, amma akwai lokacin da bakin ki ma bai isa yayi magana ba."
Yana fadin haka ya kifta mata idonsa daya yana murmushi sannan ya fita daidai lokacin da taji Samirah bna cewa.
"Ashe kaima kana nan Yaya..."
Sai kawai ta saki wani numfashi a hankali sannan bakinta ya tale da murmurshin da ta kasa tsaida shi.
***
*Karfe goma sha Waya.*
˜arar ™wankwasa kofar ta karaWe gidan gabadaya, Amina ta taho da sauri daga cikin daki inda ta bar Hamidah na ™o™arin taje girarta a gaban mudubi, yarinyar na son kwalliya da alama, don ko Wazu da ta raka ta toilet tayi fitsari tana kallonta lokacin da take gyara hularta a jikin mudubin jikin sink.