Sashe 73
Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdallah ya faWa a cikin wayar yana dawo da hankalin Jawad kan halin da suke ci kuma a sannan ne suka fara hango tashar, daga can saman wani waje da ya danyi tudu alamar tsanuni ne a wajen tunda hayar tana da hawa da sauka da yawa.
Ya cije lebbensa na kasa hannunsa ya sake danne kan motar a lokacin da Abdallah ke cewa.
"Insha Allah Aunty, insha Allah za'a ganta..."
Ya sauke wayar sannan ya shiga sake tambayar Nura sunan wajen da kuma tazararsa da cikin garin Kaduna, sai dai Jawad baya ko jinsu idanunsa dama duk wani abu mai motsi a jikinsa sun tafi ne ga bakin tashar nan, baya ko damuwa da gudun da yake yi ganin ya fara shigowa cikin mutane.
Tayoyin motar suka tsaya tun kafin ya ™arasa kofar tashar, kuma ya fito a lokaci guda da motar ta tsaya yana rufe kofar motar, su Nura suka biyo bayansa suka nufi ciki gabadaya, tarin mutane da kuma hayaniyar dake faruwa a ciki ta cika kunnen Jawad kota wanne bangare, wata yarinya ya fara hangowa dauke da kaya, kammaninta suka koma ba Zainab sak a idanunsa.
Har ya fara tafiya sai ya hangi wata irinta itama daga wani gefen, ya ga wata da goyo sannan ya ga fuskoki da yawa daga cikin wata mota duk irin nata, sai kawai ya ja ya tsaya, ya tsaya daidai lokacin da Nura ke tambayar wani inda ake samun motocin Sameru.
"Wallahi maigida nima matafiyi ne ban sani ba, sai dai ko ku gwada tambayar wancan na ganshi da rigar ´an union."
Yana faWa yana nuna wani ma'aikaci dake aiki daga can gefe, kuma Nuran ne kadai ya tafi yana ganin kwatancen da mutumin yayi masa tun daga can, kuma tun daga can Win ya gane, don haka kafin ma Nuran ya dawo ya riga yayi cikin tashar Abdallah na binsa a baya.
Mutum biyu suka samu akan wata mota dake kan layi kuma duk irin tambayar da suka yi musu kai tsaye suka nuna cewa basu ga yarinya mai makamancin kwatancen da suke yi ba.
"Amma bari a kira Sani, sune a wajen da safe, watakila bakuwar taku da safe tazo."
Dayan ya fada yana yin gaba zuwa wani gini daga gefe. Dayan ya kalli Jawad sosai yace.
"YallaSai wallahi kar ku saka rai, tashar nan sai mutum dari su zo a kasa da minti goma,wani ko fuskarsa ba zaka kalla ba zaka karbi kudinsa ka tambayi sunansa... Da ka rubuta shikenan kai dashi har abada, to ta yaya za'a iya gane wata yarinya?...."
Bai ™arasa maganarsa ba sai ga daya ya dawo tare da mutumin da aka kira da Sanin, yana tsayawa tun kafin ma Jawad ko Nuran su ce wani abu ya tambaya.
"Yallabai farin hijabi ne a jikinta..."
Jawad ya daga kansa da sauri yace.
"Ofcourse bata da tsawo sosai..."
Sanin ya daga kansa shima.
"Ai bata je ko'ina ba, bata hau mota ba, tazo inaga kamar bata da kudi ne saai kuna ta tafi. To bayan hakan kuma sai na ganta a zaune a wajen shagon Ashiru, amma wallahi tun Wazu ne, ban sani ba yanzu ko za'a same ta..."
"Ina ne wajen? Nuna mana wajen kawai..."
Cewar Nura.
Mutumin ya shige gaba, dukkaninsu suka bi shi a baya zuwa daya bangaren tashar wajen da ake lodin motocin dake karasawa cikin Kadunan, Jaji zuwa Kawo.
Kuma Ashirun da Sanin ya ambata shi suka fara gani a wajen yana Waukan sunayen wasu mutane a cikin mota. Basu san me Sanin yace dashi ba, don shi ya fara ™arasawa kafin su, idon Jawad na kan Ashirun a lokacin da yake gyada kansa yana nuna wata hanya da ke gefe don haka bai ko ™arasa wajensu ba ya yi hanyar.
Ya isa daidai jikin wani shago lokacin da idonsa ya hango masa ita a lokaci gudataa mikewa da aamun zata bi wata farar mata dake tsaye a gabanta tana yi mata murmushi.
Ta juya bayanta tana fuskantar matar, bata ga tahowarsa ba balle ta ganshi, don haka bai jira komai ba ya ™arasa da taku biyu ya riko hannunta, yatsunsa suka lankwasa a tsakanin nata tun kafin ta juyo a lokaci guda da ta kalle shi, ta kalle shi da idanunta a zare da tsananin tsoron da cikin sakanni biyu kawai ya juye zuwa mamaki.
"Jawad...??"
Bakinta yaýÿÿÿ
!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~
furta a hankali yayin da zuciyarta ta buga sau Waya, ta buga da wani sauti da ta tabbatar da cewar dukkan sauran mutanen dake zagayensu sun ji shi. Ba shiri idanunta suka cika da shekin kwallar da bata san ta ina ta fito ba, mamaki take idan shi din ne ko kuma mafarki take yi... Don tunaninta ya kasa bata cewa zai iya zuwa ya same ta a wannan wajen kuma a wannan lokacin.
Sai dai babu wani bata lokaci, yayi abinda ya tabbatar mata da cewar da gaske shi din ne ba wani ba, da gaske Jawad din da ta sani ne...
Hannayensa duka biyu suka zagaye jikinta, ya rungume ta a cikinsu, ya rungume ta a kirjinsa, ya rungume ta a gaban tarin mutanen dake wajen ba tare da tunanin komai ko kuma abinda za'ace ba..
Sai kawai ™wallar da ta cika idanunta ta zubo kan fuskarta, ta riga ta sani komai ya zo ™arshe, wahalar da take tunani ta yanke tun kafin ma ta fara, shikenan tayi sallama wa dukkanin wahalarta!
***
*03:15 am.*
Tana tsaye daga jikin tagar dakin, hannayenta duka biyu dafe da gilashin da aka rufe yagar wanda ta manna fuskarsa a jiki yayin da idanunta ke tsaye ™yam! Akan wanda ke kwance a akan gadon dakin, ance mata Ma'aruf ne, kowa yace mata shine, amma fiye da minti goma da take tsaye a wajen babu wani abu a kwakwalar ta da yatuna mata cewar Ma'aruf din da ta san shi take kallo.
Fuskarsa a kumbure take idan ka dauke katuwar robar zukar numfashin da aka manna a fuskarsa da kuma gashin kansa da aka aske, wannan sumar... Wannan sumar ta Ma'aruf da kullum take tare da hannaensa, yanayin yadda yake cusa su a ciki kadai Kala-kala ne ta yadda ta kan fahmci wani abun da yake nufi idan yayi tun ma kafin ya furta.
Don haka gabaWaya kamanninsa sun canja ta yadda ko ba'ayi wa mutum bayanin rashin lafiyar dake damunsa ba shi da kansa zai kintata tun daga harafan dake rubuce Saro-Saro akan gilasan wajen da launin ja... ICU.
Wani abu ya wuce ta makogwaronta lokacin da ta tuna da san da ta farka ta riski labarin komai... fuskar Amma ta fara gani kafin komai, tana zaune daga kujerar dake gefen gadon da take kwance, hannunta rike da wani carbin ta kalar yalo, wani carbi da a cikin su gabaWaya babu wanda zai iya fadar adadin shekarun da suka san shi a hannunta, dashi take lazimi kulum, a kowacce safiya da kuma yammar Allah.
Ta rufe idanunta a hankali sannan ta sake bude shi tana kara kallon Ammar da kanta ke sunkuye tana addu'o'in ta, yanayin sai ya koma mata iri Waya sak da wani lokaci a can baya, lokacin da Maryam bata da lafiya, lokacin da suke zaman jinyarta a asibiti, haka Amma ke zama a gaban gadonta da wannan carbin tana lazimi.
Fahimtar cewa yau itace ba Maryam din ba ya dawo mata da zagayen halin da take ciki, ya tuno mata da dukkan abinda ya faru kafin sumanta da ma irin tashin hankalin da ta shiga...
Ko kuma tashin hankalin da har a yanzu ta farka a cikinsa, tunda bata san me ya faru ba har a lokacin, bata san ina Ma'aruf yake ba sannan bata san a wane hali yake ciki ba, tun a lokacin aga yanayin fuskokin su Munayan da suka shigo wajenta tunaninta ya gaya mata cewa abinda ya faru ba labari ne mai daWi ba, sannan a lokacin ta ™ara tabbatar da cewar da gaske tunaninta hakan ne tunda bata ganshi ba.
Ta sake bude idonta a hankali, lokaci ya nuna mata ™arfe goma sha biyu na safiya wanda hakan ya tabbatar mata cewar har a yanzu tana cikin wannan ranar ne tunda da sassafe ne lokacin da su Munaya suka zo suka same ta.
˜ofar Wakin ta buWe a sannan, Aunty Ma'u ta shigo bayanta goye da ´ar ™aramar ´ar ta, hannunta da rike da wani a kwandon kwanukan abinci.
Amma ta amsa sallamarta tana juyawa.
"Bata farka ba dai ko?"
Ta tambaya tun kafin ta karaso.
"A'a har yanzu, amma Nurse din da ta fita tace ba zata dade ba zata farka."
Aunty Ma'u ta ajiye kwandon abincin sannan ta sauko hoyon yar tata dake bacci Amma ta karbe ta.
"Su Tanti suna hanya, tace akan kwana suka hadu da Safiyya yanzu zasu taho."
Kuma sai da ta zauna daga gefen gadon sannan tace.
"Ya muka ji da wadannan abubuwa da suka faru Amma? Labari haka rana tsaka babu daWin ji..."
Amma ta gyara kan yarinyar dake cinyarta tace.
"Wallahi Ma'u muma haka muka tashi da kira wai an kawo ta asibiti ta suma, yanzu su Maryam suka koma su ma tare da yariyar dake wajenta Hamida, don likitan yace da ta farka zamu iya tafiya, rashin kwarin jikinta ne yasa suman ya same ta a lokaci guda."
Aunty Ma'u ta gyada kanta tana sake kallon Aminan dake kallonta ta tsakanin gashin idonta.
"Inalillahi wainna ilaihir raji'un... ýÿari fa akace ta kusa yi Amma, wannan wane irin labari suka gaya mata?"