← Book details Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 87

Sashe 1

Farar Wuta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ÐÏࡱá>þÿ «
þÿÿÿ€€€€€€€€€ €

€€

ÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿýÿÿÿ§
*

!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entryÿÿÿÿÿÿÿÿ ÀF¬
WordDocumentÿÿÿÿú0Tableÿÿÿÿÿÿÿÿ
Data
ÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿÿþÿÿÿì¥Á‰ˆ P¿"ŒKSKS¤úCÿÿÿÿÿÿ¤ppmmmm=Q…DÉtmèääääääääæ$U²*pmmäämmmmä1³Q1äQä1QäämQœ>`ñÿ>Normal$a$KHOJPJaJCv.= cž}¾œlÚùJ´)¾2îNBipŠ’¡ª¿ðàV€L+~JVg…þ«>Åxò@CnZŽ…à¡±”Ï(ïÒ ì+H„P~pŒ…`“°§*ÆÔéŠ4¤AÚ\nƒV¥v°”Å â|ù$T0F^òp„£ÌÉÆÜÒî.
<ÜVsö—(©ÆÜÙ„ãÚ÷l87ÄJ$`þqNâœ·ÂÏúçôðPÿ  ” @ ØR Rf øy B¡

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*01*

~~~~~~

_I've met alot of people, but nobody feels like you!_ _-Ali Gatie._

**

*Shekaru Goma da suka wuce.*

Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluSe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ™asa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take.

A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma'aruf ya zare earpice Win dake kunnensa ya sake shi a jikinsa sannan ya juya ya kalli Jamal dake tu™in motar.

"Let me drive dan Allah."

Jamal ya girgiza kansa.

"Kaima ka san there's no way da zan baka motar nan, yaushe kayi ™warewar da zaka hau babbar hanya?"

"Kusan shekara daya fa kenan Yaya dana fara koyon tu™in nan, ko wace irin ™wa™walwa ce dani ai ya isa na iya haka."

"Da da Muhammad muka zo sai ka gaya masa hakan, amma ni na sanka Ma'aruf babu abinda yake gabanka banda karatun likitan nan, shi yasa ka™i barin kanka ka koyi komai, ba don wannan babar taka ma ta dage ba ai da yanzu baka ma fara koya ba, something so shameful!"

Ma'aruf yayi dariya yana Wauke wayarsa daga tsakanin cinyarsa kafin yace.

"Na sha gaya maka makarantar ne ba ™aramin tsauri ne dasu ba, ™anwar Havard fa ake ce mata, ba kowa suke Wauka ba and in my own case da nake ba™ar fata dole in dage inyi karatu, babu ruwansu da komai sai abinda ka iya."

Wani mai mota yazo yasha gabansu a lokacin, Jamal ya kalle shi cikin takaici yana girgiza kai kafin yace.

"Kai kuma ka dage dole sai nan, Universities nawa zaka je ka zama likitan ™warai Ma'aruf."

Ma'aruf yayi dariya yana kallon gefen hanya ta cikin gilashin motar dake Waukar ido saboda sabunta, don kwanakin motar biyu kawai da siya bayan Baffa ya gama yi wa Jamal din tsiya akan ya canja tsohuwar motarsa, sai gashi da ya tashi yaje ya siyo wadda tasa kowa gyada kai cikin mamaki.

"Wai likitan ™warai, you are too much Yaya,  sannan dan Allah sunanta Mami, ba 'babarka' ba."

Jamal ya cije leSSensa a wannan lokacin yana kallon gabansa a lokacin da suka gota wani ™auye suka fara barin gari, yayin da shiru ya ratsa motar kamar yadda hakan ke faruwa a duk lokacin da Ma'aruf ya ™alubalanci wani abu  da Jamal Win zai faWa akan Hajiya Kilishi.

Ba tun yau ba ya sani babu jituwa tsakanin yayan nasa da matar da yake mata kallon mahaifiya akan wani dalili da bai sanshi, don da ace tun daga farko yabi ta Hajiya kilishin ma, baza a taSa samun sha™uwa irin haka tsakaninsa da Jamal ba, sai dai soyayyar ´an uwantakan dake tsakaninsu tafi karfin mizanin yadda yake jin matsayin Mamin a ziciyarsa.

"B... Haka suke maka a makaranta ko?"

Muryar Jamal ta katse shirun motar kamar yadda koyaushe ya saba daidaita al'amura a tsakaninsu. Sai ya juyo da murmushi ya kalle shi.

"Kai a duka friend's Winka ba wanda yake kiranka da Bakori?"

Jamal ya girgiza kansa.

"Man, ni sunana mai daWi ne babu wanda yake jingina min sunan wani ™auye."

Ma'aruf yayi dariya yana sake maida kansa baya, kafin Jamal din ya sake magana.

"Ka gaya min bayan zama likita mai kake son kayi a rayuwarka?"

Ma'aruf bai taso da kansa ba, idanunsa na kallon rufin motar ya cije leSSensa alamun tunani, sai kuma ya girgiza kansa yace

"I don't know, let me just start figuring out that tukunna. (Ban sani ba, bari na dai fara gamawa da hakan tukunna.)"

Jamal ya gyada kansa har yanzu idonsa na manne da titin kafin yace.

"Ina so ka sani Ma'aruf ba kowa zaka dinga yarda dashi a duniyar ba, wani lokacin mutanen dake kusa da kai suna iya zamewa abinda makiyanka, ba a kowacce fuska mai murmushi ake samun so ba, ba a kowanne ido mai kyalli ™auna take ba, wani zai maka murmushi Ma'aruf amma wu™a yake caka maka baka sani ba, kuma ba lallai ka gane ba sai a lokacin da komai ya ™ure, ka san irin takun da zaka yi tare kowa. Kar ka tambaye ni me yasa nake gaya maka haka, kawai naji ina so ka sani ne don watakila zai amfane ka a gaba."

Sai a yanzu Ma'aruf ya sauko da kansa daga kallon saman motar, ya kalle shi sannan ya gyaWa kansa.

"Its a good advice, (shawara ce mai kyau.) Nagode sosai."

Shima ya juyo ya kalle shi, wani irin kallo da Ma'aruf yaji kamar yana ratsawa har cikin ruhinsa, kamar bai gama gaya masa komsi ba, kamar akwai sauran wasu bayanan da bai gama kwancewa a cikin kalamansa ba, amma sai kawai shima ya gyaWa nasa kan sannan ya juya ba tare da yace komai ba. Yawu ya zarce cikin ma™ogwaronsa kafin ya juya shima ya kalli titin dake bangarensa.

"So are you letting me drive?" (Zaka bani tu™in?)

Jamal ya girgiza kansa.

"Idan ka kashe mu fa?"

Ma'aruf yayi murmushi ya na cije gefen leSSensa.

"Shikenan, sai aje a gayawa su Baffa munyi hatsari mun mutu gabaWaya. The end."

A yanzu shima da nasa murmushin Jamal yace.

"Idan kuma ni na mutu kai ka rayu fa?"

Tambayar ta doka wata irin fargaba a ilahirin a jikin Ma'aruf lokaci guda, amma sai yayi kokarin kore ta da sauri ta hanyar yin wani murmushin kafin yace.

"Sai in ajiye dukkan burin rayuwata a gefe in karbi matsayinka, inyi irin rayuwarka ta yadda kowa zai ga cewa Ma'aruf ne ya mutu ba Jamal ba."

"Har da ambition Winka na zama likita?"

Ma'aruf yana jin wani iri a ™irjinsa yace.

"Har dashi, ai ba zan iya rayuwa da wannan nauyin ba, komawa zanyi kamar kai in kashe wannan Ma'aruf Win don bashi da amfani idan har babu kai."

"The man behind the shadows!"

Jamal ya fadi sunan wani film da yayi shige da abinda Ma'aruf din ya faWa, film Win da a tare suka ganshi a cikin jirgi lokacin da Ma'aruf Win zai raka shi Cairo karSo wasu takardunsa na makaranta, kuma tuno film Win yasa su yin dariya a lokaci guda kuma a tare.

"Naga wasu sababbin kaya a cikin leda a Wakin ka jiya, a ina ka siyo? Na daWe ina neman irin Hoodie Win nan."

Ma'aruf ya Wan tsaya alamun tunani kafin ya iya tuno kayan.

"Ohh! Ru™ayya ce ta kawo min, ban san inda ta siyo ba amma dai zan tambaye ta."

Jamal ya sake shafo gashin kansa, wani abu da yake Wabi'a kuma halayyarsa da kowa ya sanshi da ita.

"Yarinyar nan tana yawon kawo maka kyauta Ma'aruf."

"Na sani,." Itace kawai amsar da ta fito daga bakin Ma'aruf Win bayan ya juya yana kallon titi.

"Ka san me? Ka san tana sonka?"

Ba shiri Ma'aruf ya juyo yana kallonsa.

"Yarinyar ´ar secondary Yaya? Ni kuma da nake shirin fara karatu a yanzu mai zai kawo wannan zancen? And the last time I checked kaine mai bani shawara cewa kar inyi saurari mata a yanzu."

Ya rufe bakinsa daidai lokacin da Jamal ya gama rage gudun motar ya sauka zuwa gefen titin a hankali sannan ya juyo shima ya kalle shi.

"Do you still wanna drive? (Har yanzu kana son kayi tu™in?)"

Kuma murmushin da Ma'aruf Win yayi shi ya tsaya a matsayin amsarsa ya kuma kashe maganar Ru™ayyan da suka fara.

"Kuma kar ka kashe ni!"

Shine kalma ta ™arshe da Jamal ya faWa kafin ya buWa ™ofar motar ya fita, shima Ma'aruf ya buWe tasa ya zagayo don su canja mazauni, dukkaninsu suna dariya.

Minti goma bayan hakan, motar tayi katantanwa akan titi ta nufi cikin daji!

****

*Present Day.*

*Bakori Enterprises*
*10:05 am*

"Well since everyone is here, let's get started."
( Tunda kowa ya hallara, mu fara kawai.)

Ma'aruf ya faWa a lokacin da mutum na ™arshe ya zauna a zagaye teburin cikin Office din, kuma yana rufe bakinsa Daniel ya mike tsaye, Ya tafi gaba yayi connecting flash dinsa a lokaci guda da bayanan cikin slide dinsa suka nuna tar akan farin screen din wajen.

Ma'aruf yayi baya a kujerarsa yana saurarensa kamar yadda sauran mutane goma sha ukun dake zaune a round table din suka yi suma.

Meeting Win kamar kowanne ne da suka saba yi, bayani Daniel din din yake yi akan Growth and Development din kamfanin da suka fara cicciSowa a ´an watannin nan, kowacce kalma da Daniel Win ke fada da kuma diagrams din da yake nunawa daga slide din abubuwa ne dake faranta zuciyarsa suna sawa yana jin kamar ™wa™walwar sa na daWa washewa ne daga matsalolinsa, don tabbas daga bayanin da kuma yadda komai ke yin sama kowa a wajen ya san cewa sun yi mutu™ar kokari, mutukar kokarin da tun a yanzu a cikin kansa yake jin addu'o'in da Baffa zai yi masa a lokacin da ya kai masa report Win.

Yana zaune kyam yana cigaba da sauraren komai kamar wannan shine lokaci na farko da yaje jin bayanan, don baya son ko kalma guda ta wuce shi, baya ko kifta idanu yayin da hasken slide Win ke nunawa a fuskarsa, daga gefensa Faruk ne ke nasa danne-dannen a computer yana kokarin hada nasa presentation din da zai yi akan Compensation and Benefits. Ayyukan da suka ri™e shi tun jiya su suka sa bai kammala ba har yanzu, Allah ya sani yana ganin kokarinsa, don Faruk mutum ne mai himma da hazaka, don da babu irinsa a kusa dashi ya sani cewa dole ne labarinsa zai canja.

Tafin da Office Win ya karaWe dashi a lokaci guda ya shaida karshen bayanin Daniel, idonsa  na tsaye akan percentage Win da Daniel ya nuna na karshe akan screen din yayin da murmushi ya subuce a nasa lebben ba shima kamar sauran mutanen, don sun wuce kuma sun kere adadin nambobin waccan karon da suka zauna meeting.

"... Lastly I will like us to give this credit to our Diligent Manager Mr. Ma'aruf  Mansoor Bakori, because without him, we wouldn't be where we are today."
Chapter 1 · 0% Book details