← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 300

Sashe 81

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

*The book Imaan is not free, you read for free ur cup of coffee*🤷🏻‍♀️

It's 300 via Fcmb 3276052019
Hauwa Bello Jiddah

Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp digit 07087865788 to be included in the payment group.

*Just funny... Earlier this morning nayi post a kan masu siyar min da littafi nace na bar su da Allah, da kuma masu forwarding min especially wa enda ba wai siya suka yi ba fa, su dai aikinsu kawai suyi ta forwarding, ni ban ma yarda sun san da Allah ba tunda basu tsoron a hada su da shi ma.... amma the kind of messages da suka dinga shigo min was funny wai ni nayi Allah ya isa a kan littafin Imaan.... har na gama Noor Hayat ban daga kai na kalli masu fitar min balle masu karantawa for free ba, But Imaan is totally different don wannan karan don anga ina shiru ina kauda kai har da masu creating group na musamman mutane su basu dari ko dari da hamsin su saka su a ciki su dinga masu update, is this fair plss??? Kuma ace kar in bar su da Allah ni da hakkina, sannan idan masu forwarding waje basu yi forwarding ba hakan xai faru??? No way! wllh domin kin siya littafi kin ba kawarki ko yar uwarki ta private ko a jikina it's ur property, I 100% agree to that, but not to the extent of sharing it to groups wannan kashe kasuwa ne, idan wani na da niyyar siya ya gansa a group yana galantoyi wllh ya fasa siyan kenan and this isn't fair, shi sa duk end of page nake reminding masu karantawa a groups it's not for FREE amma ban taba cewa Allah ya isa ba, ni kunya ma nake ji in rubuta haka wllh, sai dai ince ur cup of coffee, to masu cewa Allah ya isan fasa fitar masu da books aka yi? Of course noo, to yau kam masu siyar min da littafi sun kai ni bango ne shi sa na rubuta hakan, I wrote 8 good books for free online kar ku manta😕, kuma duk sun samu karbuwa wajen ku, ku ma sai ku min halacci kuyi patronizing, writers da suka fara rubutu of recent ma siyarwa suke balle mu first online writers da ake tare tun tale tale?? Wasu kuma na ganin lambata ina sawa karshen page amma su tsallake suje su siya gun masu ci da hakkin mutane, kun ga kuwa ba ni suka biya ma kudi ba, kuma hakkina suka karanta without paying, plss understand me here, su wa enda na bari da Allah sun san kansu, yo wa gareni da xan hada su da shi ban da Allahn dama, ni dai ba ruwana* 😃

_Sorry for the longggg surutu but I have to explain my self pls, I felt soo bad saboda wa enda suka siya littafin ne suke nuna rashin jin dadin post din, afuwan a yafe min pls, anyi na farko anyi na karshe in sha Allah, ba sai na sake cewa komai ba ma coz I know I have Allah_😍
Chapter 81 · 0% Book details