← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 281 OF 300

Sashe 281

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

goma a haka sannan ta mike da kyar ta fita dakin ta koma nata, xaunawa tayi gefen gado har sannan xuciyarta na bugawa. Imaan na tsaye kitchen tana wanke abubuwan da ta 6ata wajen hada ma inna breakfast ta ji shigowar motar mujaheed gidan, Bata fito kitchen din ba sai da ta gama tsaftace ko ina sannan, xaune ta samesa parlor ya jinginar da kansa da kujera, ya bi ta da kallo yace "Aunty na gaishe ki" tace "Ohkk" sannan ta wuce sama, tsaf ta gyara dakinta ta canxa bedsheet ta kunna turaren wuta dama tun da tayi wanka ta wanke bandakin sama sama, duk da yunwar da ta fara ji sosai bata yadda ta sauka parlor ba tayi kwanciyarta tayi lamo gaba daya taji hankalinta ya ki kwanciya, Bude kofar dakin aka yi ta rufe ido da sauri kamar mai bacci, ya kulle kofar ya karaso kusa da ita ya xauna gefenta ya kai fuskarsa dai dai nata yace "Kin ma yi breakfast din kuwa Imaan?" Tana kokarin juya masa baya har lkcn idonta a rufe tace "Uhm" dagota yyi ta bude ido fuska daure tace "Bana son haka..." Bai bari ta rufe baki ba ya hade bakinsa da nata, Turasa ta dinga yi amma ya ki sakinta, ya rungumeta sosai yana kissing duk jikinta, ta fara girgixa masa kai kamar xata yi kuka tace "Yaya stop plss" ko sauraranta bai yi ba yana bin ta a hankali kuma a nutse, sun dau lkci me tsaho a haka ganin gaba daya ta sakar masa jiki ya bude lumsassun idonsa a hankali yana kallonta, ita ma idonta a rufe suke yyi murmushi ya ja hancinta a hankali yana shafa fuskarta yace "Imaan" turo baki tayi ta juya masa baya ba tare da ta bude idon ba, ya mike xaune ya dagota ya rungumeta murya can kasa yace "What are taking for breakfast?" Bata ce komai ba kuma bata bude idon ba, ya mayar da ita ya kwanta yana murmushi ya mike ya fita dakin, sai a sannan ta bude idonta a hankali. Har bacci ya fara dauketa Mujaheed ya dawo dakin da take away din rice and stew ya ajiye abincin ya hau saman gadon ya kai fuskarta yace "Imaan" Bude ido tayi da sauri suna hada ido ta kauda kai ta mike xaune yace "Ga abinci ki ci, I am going to mosque now" ta gyada masa kai ya mike ya fita, tana jin ya shiga dakinsa ta kalli agogo taga sha biyu ya wuce, mikewa tayi ta wuce bathroom, ta hada ruwan xafi sosai tayi wanka sannan ta dauro alwala ta fito, tana ta xaune kan darduma bayan ta idar da sllh, ga abincin da ya ajiye mata bata ko bude ba, ya shigo dakin sanye da kananun kaya yana kallon ledan takeaway din yace "But I told you to eat first Imaan" ta jawo abincin tace "Yanxu xan ci" ya xauna gefen gado yana kallonta yace "Did you take ur bath?" Ta girgixa masa kai ba tare da ta kallesa ba ta bude abincin ta fara ci, ya mike yace "idan kin gama you come downstairs" ta gyada masa kai ya fita dakin, tana gama cin abincin ta mike ta fita da take away din xuwa parlor, tv kadai ke aiki parlon ta karasa kitchen ta ajiye ledan hannunta ta fito, wayarsa dake kan kujera ya fara ring ta karasa da sauri tana kallon screen din ta ga Safeenah, still tayi ta kasa daina kallon phone din, jin ya bude kofa upstairs ta tafi bayan kujera da sauri ta durkusa har ya sakko parlon ya dau wayar yana duba screen din sannan ya daga ya kai kunne, daga daya bangaren cikin sanyin murya Safeenah tace "I've been waiting kuma baka kira ba Mujaheed" Mujaheed ya d'an kalli sama sannan yace "I said later not now Safeenah" cikin rawar murya Safeenah tace "Don Allah ka kira Mujaheed I am waiting" yyi shiru kamar baxai ce komai ba sai kuma yace "Ohk let chat" Safeenah tace "Nooo don kira nake so" Yace "Alryt, I will call later when am outside" mikewa imaan tayi daga inda take ta wuce sama ba tare da ta kallesa, bin ta yyi da kallo da mugun mamaki har ta haura sama, ya katse wayar ya ajiye saman kujera. Imaan na shiga daki ta sa makulli ta cire ta ajiye gaban mirror ta xauna gefen gado, wasu hawaye ne suka dinga sakko mata ba tare da ta sani ba kawai jin saukansu tayi, lkci daya ta fashe da kuka a hankali ta kife kanta da pillow tana jin xuciyarta na mata xafi, murda kofar dakin taji yyi ta mike xaune da sauri tana goge idonta, yace "Imaan" tace "Na'am" yace "Open the door" tace "I want to take my bath" shiru ya d'an yi sai kuma a hankali yace "Ohk" komawa tayi ta kwanta, har dare bata fito daga dakin ba, bayan ta idar da sllhn Isha ta shiga bathroom tayi wanka ta fito dare da towel, ta gansa tsaye bakin kofar bathroom din, turo baki tayi xata koma ya rikota da sauri, kamar xata yi kuka ta duka tace "Wayyo Yaya ban sa kaya ba stop it" ya dagota yace "Why did you close the door?" Ta marairaice tace "Saboda Ina son in yi bacci, gashi har na tashi" kallonta ya dinga yi, ta turo baki xata juya ya fixge towel din jikinta, rungumesa tayi da sauri tana xaro ido tace "Nashiga uku Yaya" ya lumshe ido laying her down on the bed. Karfe dayan dare Imaan ta farka ta daga kanta a hankali tana kallon Mujaheed, xame jikinta tayi daga nasa ta sauka saman gadon ta dau hijab dinta ta saka ta nufi kofa a hnki ta bude tana kallonsa ganin bai motsa ba ta fita, parlonsa ta nufa ta bude kofar ta shiga ta kunna wuta tana kalle kallen inda xata ga wayarsa, ta karasa cikin daki ta ga wayar kan gado ta dauka, missed calls din Safeenah ta gani har hudu da text message, ko bude text din bata yi ba tayi dialing number ta ta kai kunne, ringing daya kawai yyi Safeenah ta daga...
Chapter 281 · 0% Book details