Sashe 116
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*imaan isn't free* the subscription is 300 via
Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788
Imaan na kitchen tana yanka ma Ammi pumpkin leaves ta ji an danna bell, barin ganyen tayi a chopping board ta dauraye hannunta ta fito, bedroom dinta ta shiga ta dauko hijab ta sa sannan ta nufi kofar ta bude, Mariya ta gani tsaye bakin kofar ta xaro ido tace "Mariya Ahmad" Mariya na murmushi tace "Am I not welcm?" Sai a sannan Imaan ta kara ganin mugun kamar da suke da Sadeeq har dimples din, ta kamo hannunta cike da murnar ganinta tace "Sosai ma besty, daga Ina kike haka? Come in plss" Mariya ta shiga parlon tace "Mumy ce ta aiko ni wancan layin dake gaba da naku shine nace let me branch and say hi, ni da yayanmu ne ma" Imaan ta wara ido tace "Wanne?" Mariya tace "Wannan da ya taba maido ki gida da kika xo gidanmu" Dariya kawai Imaan tayi bata ce komai, har yau kuma tana mamakin me yasa Mariya bata ta6a nuna mata ta san suna tare da Sadeeq ba, ko bata sani bane?? She still can't tell, Imaan tace "Toh xauna plss in kawo maki ruwa mana" Mariya ta xaro manyan idanuwanta tace "Ya Sadeeq xai wuce kenan ya bar ni, dama kawai shigowa nayi mu gaisa ai daga gida muke, am okay dear" Imaan tace "Toh shkkn nagode kuma naji dadi" Mariya tace "Mum fa?" Imaan tace "Taje kasuwa tare da mamansu Maimoon" Mariya tace "Toh ki gaishe min ita idan ta dawo, mu je ki rakani, baya son jira wllh" imaan na murmushi tace "Toh shikenan mu tafi in raka ki" a tare suka nufi gate bayan sun fito parlon, Mariya tace "Ya shirin Sauka fa?" Imaan tace "Ina ta yi" Mariya tace "Ae kam gashi lkci sai matsowa yake..." Imaan tayi murmushi bata ce komai ba har suka fita gate, ta dinga kallon lafiyayyen ride dinsa dake parke a waje ba wanda ya saba xuwa da shi wajenta ba, tun da suka fito Sadeeq ke kallonta ta cikin glasses din idonsa ko kiftawa babu, har suka iso kusa da motar ya sauke glass din motar yana kallonta murmushi dauke fuskarsa, imaan ta sunkuyar da kanta tana fidgeting fingers dinta tace "Ina yini?" Cikin cool voice dinsa yace "Lafiya lau" Mariyata kallesa tace "Yaya ka tuna ta? Frnd dita din nan..." Sadeeq yyi murmushi ya girgixa kai yace "Ni kuma sbda mantuwa na yyi yawa kullum sai anyi min introducing dinta koh?" Dariya Mariya tayi tace "Eh mana Yaya frnds dina kullum ba ganesu kake ba sai kace ka manta, to ita ma nasan ka manta ta" Ya shafa kansa yana kallon Imaan har sannan yana murmushin sa mai kyau yace "Ita ai baxan manta ta ba" Imaan dai bata yrda ta kallesa ba, Mariya ta juya ido tace "Toh ya sunanta?" Yar dariyarsa yyi mai kyau yace "Kin fini sanin sunanta ai" Mariya tace "Na kamaka a nan, you are just pretending amma ka mance ta yaya" Sadeeq ya daga kafada yace "Ohk then, let leave it that way, na manta" Mariya tace "Tohm gwara dai" kallon Imaan tayi tace "Bye frnd ki gaida mum idan ta dawo plss" Imaan tace "In sha Allah, nagode da ziyara" Sadeeq ya d'an kalleta yace "Toh kawar Mariya sai anjima" Imaan ta hararesa ta gefen ido ta wuce ciki da sauri, ya bi ta da kallo yana murmushi, Mariya ta rungume hannayenta tace "Hmmm Yaya wannan kallon fa?" Da sauri ya kalli step sis din tasa, sai kuma yyi murmushi yace "Kallon gate din gidan?" Dariya tayi sosai ta xaga ta shiga gaban motar ya tada motar ya bar layin. Mamaki Imaan ta dinga yi na me yasa Sadeeq ke boye ma yan gidansu gashi dai ajinsu daya da Mariya both islamiyya da Schl amma bai gaya mata ba, tabe baki tayi ta cire hijab dinta ta shiga kitchen ta ci gaba da aikin da take. Bayan ta gama duk abinda xata yi bayan la'asar ta wuce part din Inna don su Ammi basu dawo ba har sannan, Mujaheed ta tarar bakin tap yana alwala, tun da ya kalleta sau daya bai sake kallonta ba ya ci gaba da performing ablution dinsa, ta wucesa ta shiga parlon Inna, Inna ta mika mata abun kwashe sharan hannunta wanda ba komai ciki sai few dirt tace "Xubar min wannan a bola, dubi fa parlon kamar ba komai amma ji yanda datti suka cuceni suka makale, kamar na sani nace bari dai in share in gani, ilai kuwa ga shi har da guntun kasa, kila ma wannan mutumin ne ya shigo min da su, sam datti bai da masugunni a parlona gaskiya" amsa imaan tayi ta fita ta kakkabe abun kwashe sharan ta dawo, ta bi Mujaheed da kallo ganin wucewarsa yyi ta shiga parlon, Inna ta shimfida tabarma ta xauna tace "Ke ki ji ya xo min nan ya kwanta salon ya fara wannan xaxxabin nasa a ce a parlon Inna haka ya faru" Imaan ta xauna saman kujera tace "Ba shi da lafiya ne?" Inna tace "Wai daga anje an kai kudin gaisuwa shine har ya fara tunanin rabuwa da ni bai san tare xa mu tare a can gidan nasa ba" Imaan ta xaro ido tace "Shi yace maki haka?" Inna tace "To sai ya fada?? ko bai fada ba nasan hakan ne ma, ke kinsan shakuwar da Mujaheed yyi da ni kuwa? Nima har na fara jin xaxxabin xai rufe ni" Imaan tayi dariya tace "Yaushe aka kai gaisuwan?" Inna tace "Daxu da safe su Ahmadu da Bukar da Bala da abokan Ahmadun suka kai... jibi kuma xa mu je kai lefe ki shirya tare xa mu dake" Imaan ta xaro ido tace "Har da ke?" Inna ta saki baki tana kallonta tace "Oh oh Allah, ban gane har da ni ba, to dama su waye masu kai lefen idan ban da ni... Ni ana bani mamaki wllh haka Ahmadu da Bukar wai bai dace ba inyi xamana a gida, to a kan me? Ni fa nayi wahala da shi Mujaheed din, sannan ba shi da wata kaka da ta wuce ni a duniya, in har baxan je ba dama sai dai iyayen yarinyar so su dau lefen da kansu ba ruwana" Imaan dai bata ce komai ba, Inna ta mike ta shiga daki sai ga ta ta fito rike da wani takarda, tana kallon imaan tace "Duk cikin jikokina kece kadai xan ce tayi abu tayi, da kyar kiyi min musu, sauran kuwa dama baxa su yi ba, to wannan ba wani damu na yayi ba don kansu suke ma, ga wannan wanka xa ki yi da shi ni dama baxan ba su Ummi su xubar min dukiya ba ba ruwana ba sato kudin nake ba, ke kadai ma amsowa" Imaan ta turo baki tace "Meye shi din?" Inna tayi kasa da murya tace "Wllh garin magani ne, sai kamshi ma yake, ko uwarki kada ki gaya ma ba hankali gareta isasshe ba sai ta hanaki amfani da shi, ki xuba a cikin bokitinki ki tara ruwa bakin ki a leko ki yi ki fito kin ji takwarata" Imaan tace "Ni wllh kaikayi xai dinga min a jiki fa" cike da fada Inna tace "Yau naga jaraba sai kace warce xan ba karara? Meye kuma wani kaikaiyi ni patuu? Garin magani ne fa ba wani abu ba" Imaan ta hade rai tace "Toh bana so baxan yi ba" Inna tayi kasa da murya tace "Toh yi hakuri takwara, abinda ma idan kika yi yau kika yi gobe shkkn, wllh dubu goma kenan kar ki ja min asara ba ramin kudi gareni a dakina ba, ba komai sai tarkacen kwallaye da tsoffin akwatuna" imaan ta turo baki ta amsa tace "Toh wai na meye?" Inna tace "Kaikayi koma kan mashekiya" Imaan ta xaro ido tace "Meye hakan?" Inna tace "Duk wanda xai sa maki ido a duniyar nan idonsa xai tsiyaye tass barsa da jakar idon, idan kuma mugun abu xai maki to fa sai dai ya koma kansa ne ni ruwana, babu wanda ya san ta yanda Bukar ya sameki" Murmushi kawai Imaan tayi, Inna tace "Su Maimoon ma ga nasu can na ajiye masu ba don halinsu ba" Imaan tace "Toh" Inna tace "Ni kwana biyu banji Bulasawa ya kirani ba, ko dai lambar ta bace a wayana ne shi sa baya iya kirana" daukar wayar tayi ta mika ma imaan dake dariya tace "Ke duba min, ba halinsa bane rashin kiran duk kwana biyu kya ga ya kirani mun gaisa har in fada masa damuwata" imaan ta gama danne dannenta ta mayar mata wayar tace "Network ne ya dauke sai bayan sati daya xai dawo" Inna ta saki baki tace "Saboda me toh?" Imaan ta mike tace "Ae haka yake yi" daga haka ta fice parlon tace "Na tafi" Inna ta ajiye wayar tace "Toh Allah ya mana tsari da su masu wayan" Ranan Friday da yamma babu yanda Abba da Daddy basu yi da Inna kan cewar tayi hakuri ta bar yan uwan umma, Matan kawu Bala, Ammi da Aunty sai kanwar umma da kawayenta biyu su kai lefe gidansu Safeenah ba inna tace samm bata san xance ba da ita xa a kai kayan, Daddy dake ta kallonta yace "Yawanci ynxu fa iyaye maxa ne ma ke kai kayan ba mata ba Inna, ke me xaki je kiyi cikin yara don Allah" Inna ta masa wani kallo tace "Toh ko a baka kayan ka kai ne Bukar?" Daddy bai ce komai ba, Inna tace "Yau naga jaraba, to wai ina ruwan Bukar a maganan nan fisabilillahi, Wai xanje cikin yara, A'a gyambo ce ni karewar girma, kawai ayi ta laka ma mutum tsufa, ni din nawa nake gaba daya tukunna ma dai, kamar warce dai ta haifi duniya??" kawu Bala yyi kasa da murya yace "Hajiya Inna da dai kiyi hakuri ki bari su kai kawai, ke fa babba ce...." Inna ta dakatar da shi a fusace tace "Kai rabu da ni Balalau, Ina ruwanka?? Ka san da xamana a kaduna ko ka taba xuwa takanas ka gaisheni? Ko gantalallun matan ka ma ba turo su kake ba balle yaranka, yau da Hurera na da rai xaka mata haka, Allah dai ya mata Rahama ya gafarta mata bata min komai ba, lafiya muka xauna da ita...." Mikewa daddy yyi ya fice a parlon, Inna ta bi sa da kallo tace "Wannan Bukar din dai ba shi da kirki wato ga mahaukaciya na magana shine ya fita, Wai... Ai da Bukar ne ke xaune a kaduna wllh baxan sha ruwa a gidan nan ba, mulkata kawai xai dinga yi da bafillatanar nan da figaggiyar Yar su, Toh sae Allah ya rufa min asiri Ahmadu ne, kwata kwata Ahmadu dama bai son abinda xai ta6a ni a duniyar nan shi da yaransa, kaga inda ya fi Bukar kenan, to meye kuma daga magana dai ta fahimta xai kwashi jiki ya fita" murmushi kawai Abba ke yi da kawu Bala da yyi hamdala a xuciyarsa da ta katse tsigesan da tafara yi ta koma kan daddy, Abba yace "Toh shikenan dai Inna, Allah ya kiyaye hanya sai kun dawo" Inna tace "Toh dama mota daya xa a ware mana da imaan da kawata ta rasulu, tace min tana hanya" Abba ya buda ido da mamaki yana kallonta, kawu bala yace "Toh madallah Allah kawota lafiya" daga haka ya fita Abba ya bi bayansa, Kawu Bala na ta murmushi yace "Ayi ta hakuri Barrister tsufa ne" murmushi kawai Abba yyi yace "Ana ta yi, sai dai Allah ya kara mana hakurin" Kuka umma ta xauna kan gado ta dinga rusawa jin da Inna xa a je kai lefe tana kallon kawayenta tace "Babu abun kirki idan aka tafi da matar nan wllh, xuwa xata yi ta mana tonon asiri, tayi ta sakin xance a gidan"