Sashe 156
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
yanxu?" Bai tanka Inna ba ya shiga dakin, Safeenah na kallonta da sauri tace "Waye ba lafiya?" Inna ta marairaice tace "Wllh imaan, kamar baxata yi ba yau, nace kar ya tasheta ya ki saurarata, duk ya rikice...." Mikewa Safeenah tayi da sauri tace "Subhanallah bari in masa magana" daga haka ta shige dakin.