← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 300

Sashe 148

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

fadin haka ta nufi kofa a fusace, Daddy ya tabe baki bai dai ce komai ba, Imaan ta sa hijab ta dauko takalminta da wayarta tana kallon parent din nata a hankali tace "Sai mun dawo" Daddy kadai ne yace "Allah ya kiyaye" Ammi kam bata ce komai ba sai aikin gabanta take.
Chapter 148 · 0% Book details