Sashe 160
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
🌟⭐⭐⭐🌟assslamun alykum ina bawa masoya littafina imaaan hkrn xasujini shru xan dau hutune xuwa bayan.sallah in allah ya kaemu tnx u fans imaaan inbaki biyaba karki karanta🌟⭐🌟
_Maa Sha Allah, koma wacece ko wanene yayi wannan Broadcast din na sama👆🏻 ya sani.... Da *NI* da *shi/Ita* xa mu hadu gaban Ubangiji, ba fa a kan komai ba sai kan gantalallen Hausa Novel wanda baxai kare mu da komai ba, baxai amfane mu da komai ba ranan gobe kiyama, wanda muke fatan ma ba xunubi muke kwasan ma kanmu ba muke kuma rokan Allah ya yafe mana, wato irin xagi da cin mutunci da mai Broadcast din ya ja min jiya wllh tllh xa ayi mana hisabi da koma wanene, don ni dai na yafe duk xagi da na sha amma mai post din ya sani xa mu hadu gaban ubangijin da ya halicce mu in sha Allah, and that's if he or she believes there is God_
Ni ba fitinanniya ba ni ba mafadaciya ba, ni ba mai sa ido ba, ni ba mai takura ba, amma duk da haka ban tsira ba a media sai an cakale ni na mayar da martanin da bana so dai, duk da babba da hakuri aka san sa amma a dai dinga jin tsoron Allah, mutane dai ba gaskiya basa tsoron Allah, a dai dinga jin tsoron Ubangiji ni ba ruwana.🤦🏻♀️
Least I forget akwai wani hoton dake circulating na wata mai pink kaya wai Khaleesat Haiydar, to gaskiya ban san yarinyar ba ayi hakuri a daina turo min ana tambaya ko ni ce don ba ni bace, plsss ba ni bace oo... this is not 2012 I am begging you pple ba ni bace...😟 Ranan da na gama Imaan xanyi attaching pic dina a karshen page din sai ku gani😁
One love fans😍
Imaan isn't for free* it's 300 via
Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788