← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 300

Sashe 162

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

da xata je ta jirasa in the next 15 mins, yana gama fada mata ya katse wayarsa. Imaan na fitowa gidan cousin dinta ta bude motar tana kallonsa a hankali tace "Kayi hakuri I kept u waiting" murmushi kawai yyi bai ce komai ba ta shiga motar, tada motar yayi suka bar layin, sai da suka hau saman titi ya kamo hannunta da nufin xai mata magana, ba ita kadai ba har shi sai da yayi shock hakan kuma ya sa ya saketa, har kuma suka isa wajen cin abincin bai ce mata komai ba ita ma haka, ganin motar gidansu a haraban eatry din ya gane Mariya har ta iso, Yana kallon Imaan yayi murmushi yace "Mu je" a hankali ta bude motar ta sauka shima ya sauka ya rufe motar ya shiga gaba tana biye da shi har suka shiga wajen, few mutane ne cikin hadadden wajen, Sadeeq ya hango Mariya xaune tana danna waya ta cakare cikin English wears, ya kalli Imaan dake kallon Mariyar da mamaki ita ma, Ya wara mata ido yace "Mu je" ba musu ta dinga bin sa har suka isa gun Mariya, Mariya da tuni ta hangosa amma bata san tare da Imaan bane ta dai ga mace da Hijab, a xuciyarta kuwa cewa tayi ohhh tot ya Sadeeq ya shiryu gaba daya jin kwana biyu shiru ba ace min ga new catch ba balle mu hadu in gilla mata karya, ashe dai da saura, ko wa kuma aka samu mai hijab har kasa, dariya abun ya bata don ita dai tasan he is not a lover of hijab fa, haushi yake ji yaga mace ta sa hijab sanin da tayi masa da, Suna isa inda take ya ja ma Imaan kujera yana kallonta, Imaan dake kallon Mariya ta xauna, shi ma ya xauna, Mariya ta ajiye wayarta ta fara magana kamar yanda ta saba duk sanda suka hadu da daya daga yan matan nasa, tana murmushi tace "Sannu auntynmu, Yaya yace yau dai sai mun gaisa da future wif......" Shiru tayi da mugun mamaki tana kallon Imaan, can ta kalli Sadeeq amma ta kasa cewa komai xai xare ido take, cikin cool voice dinsa yace "Meet my soulmate, the future mother of my angels in sha Allah...." Mariya was just lost of word, imaan kam ta sunkuyar da kai, a hankali Sadeeq yace "Ko bata maki bane Lil sis?" Mariya na kikkifta ido tace "I don't get this ya Sadeeq, are you for real??" gently yace "Sure, my future wife in sha Allah, Imaan is her name" Tasowa Mariya tayi ta rungume Imaan cike da murna tace "Waow, amma na ji dadi sosai wllh Yaya, but you two neva for once told me, me yasa kuka boye min plss..." Imaan dai tayi murmushi bata ce komai ba, waitress ce tsaye kansu tana tambayar me xata kawo masu, Sadeeq yace "Just drinks" Sadeeq na kallon kanwartasa yace "Toh sake min ita kada ki fadar da ita" dariya sosai Mariya tayi ta sake imaan ta xauna, tana kallonsu so happy, ba a dau lkci aka kawo masu drinks din, Imaan dai sai kallon Mariya that couldn't hide how happy she is, tana mitan irin deceiving dinta da suka dinga yi kullum sai yace mata bai gane imaan ba ashe ma ya fi ta gane ta, Shi dai Sadeeq kallon Imaan kawai yake with affection, sai a sannan yake da ya sanin ma amincewa da yayi xai kai ta guest inn yayi proposing mata gaban gantalallun frnds dinsa da a yanda yake ya ma fi su kamun kai... lol, after the proposal kuma party... party that they will be different type of wines, a must drink... Kawai a gama kalle masa soulmate, lkci daya mood dinsa ya canxa, Mariya ta xuba ma imaan drink a disposable cup ita ma ta xuba ta dauka ta mika ma imaan tana murmushi tace "Here.... Future in-law...." Imaan ta amsa tana murmushi, Mariya ma ta xuba ta fara sha tana kallon Sadeeq tace "You can serve ur self" d'an murmushi yyi ya diba ya fara sha, Mariya na shan drink dinta ta fara imagining to ya ake wannan soyayyar da Imaan, imaan dai da ta sani baxata ta6a yarda Sadeeq yyi kissing dinta ba balle ya rungume ta, toh how is her brother coping, Sadeeq that she know can't do with out that tabbb, tunanin hakan ya bata dariya sosai, to ko ya ake wannan soyayya, Sadeeq ya ajiye sauran drink din hannunsa yace "You two should tell me abinda ku ke so na saukan ku that's on Saturday" Mariya tace "Good, muna komawa gida xan maka list dama, muna bukatan lot lot of thingssss" dariya kawai yayi sanin both abinda ya kamata da wanda bai kamata ba kenan xa a rubuta a list in dai Mariya ce, they spent just 30 mins a eatry din daga nan Sadeeq ya mike yace "It's past six now xan mayar da ita gida" Mariya tace "Ohk then, am very happy at this Yaya, Allah ya sanya alkhairi, plss" yace "Ameen" daga haka suka fita eatry din Mariya na cewa "Plss this shouldn't take too long ooo" Imaan dai taki yarda ta kalleta, Sadeeq dai yyi murmushi yace "Sure just in few months time" Mariya ta dinga murna ita a dole Sadeeq xai auri kawarta, motar gidansu da driver ke xaune yana ta jiranta ta nufa tana daga ma imaan hannu tace "Sai mun hadu islamiyya gobe da safe in law" Sadeeq ya bude ma Imaan back seat yana kallonta, shiru tayi tana kallonsa ita ma, ya d'an yi murmushi yace "You don't worry ki shiga, I don't mind being ur Driver" ta d'an yi murmushi ta shiga motar a hankali, ya rufe sannan ya shiga driver seat ya tada motar ya bar eatry din. Yana driving yace "Gidan gwaggwo xan maida ki ko gida?" Tace "Gida, xan kirata ince na wuce gida" yace "Ohk" suna isa layin ya tsaya 2 houses away, sannan ya bude motar ya dawo baya ya shiga ya rufe yana kallonta, sunkuyar da kai tayi gabanta na faduwa, tsoronta daya kada Mujaheed ace yana anguwar balle ya ganta cikin motar duk da glass din is tinted, Sadeeq yana d'an murmushi yace "I think I don't have to propose in midst of friends, just me and you..." ita dai bata ce komai ba tana kallonsa, ya dauko wani karamin box ya bude yana kallonta, sunkuyar da kai tayi gabanta bai bar faduwa ba, ya ciro ring din ciki wanda ba sai na fadi wani iri bane, lol... ya kamo hannunta yana kallonta ya xura mata ring din, ita dai ta kasa dago kai ta kallesa xuciyarta sai bugawa yake ga kamshin sa da ya cikata, Bata ankara na sai ganin ya hade bakinsu tayi, tunda take bata ta6a tsorata na moment din ba, coz it was something that had never happened to her all her life, lkci daya ta fara turasa hawaye na sauka idonta, bai wani dau lkci ba ya saketa shi ma xuciyarsa na bugawa, daura kansa yyi a kafarta cikin sanyin murya yace "I.. i.. am, I am sorry Imaaan" ja baya tayi hakan yasa ya dagata ta bude motar ta daya side din ta fice daga motar da sauri....
Chapter 162 · 0% Book details