Sashe 278
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Imaan isn't for free* it's 300 via
Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788
*Albishirinku 'yan uwa*
Shin ko kun San zaku iya magance mafi yawan cututtukan da suka addabi al'umma yanzu cikin sauki?
Sinadarin _Stemcell total care_ yayi fice wajen magance matsalolin diabetes, BP, asthma, sickler, cancer, stroke, rashin haihuwa, fibroid, infection da duk wata matsala da ta danganci lafiyar Al'umma.
Ba wannan kadai ba, akwai coffee na double root Wanda ke inganta duk wani abu da ya shafi rayuwar aure ga maza da Mata, inganta qwayoyin haihuwa da dai sauransu.
Akwai sinadarin rage tumbi da dai sauransu.
*Domin neman qarin bayani ku tuntubi wannan lambar 07068136856*
Sai an gwada akan san na kwarai.
Mujaheed ya sauka kasa ya debar mata abincin da Maimoon ta kawo yana kallonta yace "Come and eat plss" ta make kafada ba tare da ta kallesa ba tace "Ni baxan ci ba" daukan abincin yyi ya dawo gefen gadon ya xauna yana kallonta cikin kwantar da murya yace "Haba wife, ki ci ko kadan ne don Allah" matsawa tayi daga kusa da shi, ya ajiye abincin yace "Toh me xa ki ci?" Ta goge idonta a hankali tace "Ni gida xan tafi gun Ammina" ya d'an yi murmushi yace "Ita ma gaya mata xa kiyi?" Kallonsa tayi da sauri, lkci daya suka dauke kai a tare, Imaan ta rufe fuskarta da pillow hawaye ya kawo idonta, a hankali ya dawo kusa da ita ya dagota ya rungumeta ya lumshe ido murya can kasa yace "Toh ki ci ko kadan ne gobe xan kai ki gida in sha Allah" Bai jira cewarta ba ya dau abincin da spoon ya debi tuwon ya kai mata baki, ta girgixa kai cikin sanyin murya tace "Ni bana son tuwo ba" cikin lallami yace "Toh me xa ki ci?" Tace "Shinkafa..." ya ajiye abincin ya mike ya dau hijab dinta ya mika mata yace "To sa mu je in siya maki" mikewa tayi a hankali ta amshi hijab din tasa ya kama hannunta tana biye da shi walking very slowly, steps din nata yake kallo har suka fito dakin yace "Ko in dauke ki, you can't walk?" Bai jira cewarta ba ya dauketa kamr little baby, ta rikesa da sauri tace "Meye haka Yaya? Xan fadi plss" sosai gabanta ya fadi memory din shekaranjiya na dawo mata jin ynda ya riketa, ta ki yarda su hada ido, parking space ya ajiyeta yana murmushi yace "My weightless wife..." Ta turo baki tace "Ni ka daina ce min wife dinka" ya wara idonsa yace "Toh me ya rage? Ko sai mun sake abun shekaranjiya?" Tsabar yanda xuciyarta ya buga sai da ta jingina da mota da sauri tana kallonsa, ya sauke kansa yana murmushi, lkci daya ta fashe da kuka sosai, ya xaro ido yace "A'a toh yi hakuri wasa nake maki..." Ta juya ta kife kanta da mota tana shessheka, ya juyo da ita ya bude front seat ya shigar da ita ta xauna ya rufe motar sannan ya xaga maxaunin driver ya shiga, ya dago kanta yace "It's a promise baxan sake ba Imaan, sai idan ke kika sameni har daki..." Yana murmushi ya karasa fadin haka, Ita dai bata ce masa komai ba a ranta kuwa cewa tayi ashe har abada kuwa in dai ita xata je dakinsa ta samesa, yace "Kuma ni ma sai na maki shagwaba yanda nake so kafin na yadda" Tabe baki tayi ya kalleta ta gefen ido don sarai yasan tunanin da take, ya wani murmushi yana gyada kai, murya can kasa tace "Is that a promise?" Ya d'an bude ido yace "Suree" Bata ce komai ba amma har ranta taji dadin promise din nan. tafiya yake amma gaba daya tunaninsa na waje daban, the memory was just still fresh, that night be an unforgettable one to him, bai san lkcn da yyi wani murmushi ba, ya kamo hannunta a hankali ba tare da ya kalleta ba yace "Imaan" ita dai idonta na kan glass din mota tana kallon waje ko kiftawa babu, nan ko tunani take me yasa ta kasa recalling gaba daya abubuwan da suka faru shekaranjiya, tasan dai ta tashi cikin daren but ba komai ta tuna ba, all she could remember was the pain, she was seriously in pain all over daga baya kuma bata san ya aka yi ba, bata san lkcn da ta koma bacci ba, jin bata amsa ba Mujaheed ya sake kiranta a hankali, da sauri ta juyo, suna hada ido a tare suke sauke kai ya mayar da idonsa kan titi ita ma ta ci gaba da kallon inda take kallo gabanta na faduwa, cikin sanyin murya yace "Allah ya maki albarka..., I am proud of you" ita dai bata ce masa komai ba, har suka kawo wajen cin abinci yayi parking yace "I will be back soon" Yana fita ta bi sa da kallo gabanta na faduwa don har xuciyarta take tsoronsa ynxu, tsoro me tsanani, har dai ya shiga cikin eatry din, ta jinginar da kai da kujera ita dai fa memory din da ta kasa cirewa ranta was just the moment da ta dinga jin unbearable ail and after that bata kuma sanin komai ba, Bayan kusan minti goma ya fito rike da take away daya a hannunsa, ta sauke idonta daga kallonsa har ya shigo motar ya tada suka bar haraban eatry din. Suna isa gida a parlon ya sa ta xauna ya bata abinci ta dau spoon tana juyawa a hankali, shi kuma ya xauna saman kujera yana kallonta, Kamar ana tilastata ta dinga cin abincin, daga karshe ta rufe ta tashi xata wuce sama yace "Imaan" Bata juyo ba amma ta tsaya, yace "Baki ci da yawa ba" tace "Na koshi" daga haka ta wuce sama ya bi ta da ido, murmushi yyi shi kadai ya mike ya dauke abincin ya kai kitchen, Tun da imaan ta fito wanka bayan isha ta gansa a dakinta ta xama restless, yace "Are you sure baki kara ruwan sanyi a ruwan ba?" Ta hade rai bata basa amsa ba, dama da hijab dinta har kasa ta fito sbda sanyi da take ji ta tafi can karshen gadon ta xauna ta takure waje daya, yace "Baxa ki sa kayan ba" shiru tayi masa ta wani hade rai, ya mike yace "Toh shkkn na tafi" daga haka ya fita dakin yana sha kansa, ta tashi da sauri ta sa kayan baccinta ta feshe jikinta da turare ta sa wani hijab din ta hau saman gado ta kwanta ta rufe har kanta gabanta na faduwa, kafin karfe goma har tayi bacci, a lkcn ya shigo dakin dakin rike da Magungunanta, ya xauna gefen gadon ya cire duvet din a hankali ya kai hannu goshinta, a tsorace ta farka ta mike xaune da sauri tana ja baya ta fashe da kuka tace "Don Allah yayi hakuri yaya" yace "Magani xa ki sha Imaan" hannunta na rawa ta amshi maganin da yake mike mata da ruwa ta sha, ya mike yace "To sai da safe" daga haka ya fita dakin sai da taji ya shiga dakinsa ya rufe sannan taji hankalinta ya kwanta ta koma a hankali ta kwanta tana sauke ajiyar xuciya. Da asuba bayan Mujaheed ya dawo masallaci ya shigo tashinta ya ganta xaune saman darduma har ta idar da sllh ga qur'ani gabanta tana karantawa cikin sanyin muryarta, yyi murmushi ya xauna gefen gado yana kallonta ko kiftawan kirki bbu, sai da tayi rabin suran da take karantawa sannan ta rufe qur'an din, amma bata yadda ta kallesa ba, murya can kasa yace "I once told you kids dina baxa su samu flaws in recitation of Al-quran ba kin tuna?" Sai a snn ta kallesa tayi shiru, yyi murmushi yana shafa kansa yace "Kin gane me nake nufi yanxu?" Ita dai kallonsa kawai take and she looks so confuse, ya sakko kusa kusa da ita yace "Fatan kin tashi lafiya sweet wife?" Ta sauke idonta bata ce komai ba ta hade rai, mikewa yyi ya fita dakin ta bi sa da kallo. Can ta tashi ta dauke Quran din da darduman ta ajiye su inda ya kamata sannan ta shiga bathroom ta hada ruwan wanka yanda taga yana yi mata tayi, ta wanke baki ta fito, doguwar riga kawai ta saka bayan ta shafa mai ta fesa turare ta kwanta. Misalin karfe takwas da wani abu danna bell da aka yi downstairs ya farkar da ita, ta mike xaune jin dannawa ake ta yi ba kakkautawa ta sauko daga saman gadon ta fita dakin dai dai lkcn da shi ma ya fito parlonsa, ta sunkuyar da kai yace "Go and sleep I will check" Bata ce masa komai ba ya fita ta bi bayansa, tsaye ta gansa yana lekan balcony din through window, ganin ya ki matsawa daga jikin window din ta karasa downstairs har ta iso bayansa dai dai lkcn da ya sake curtain din xai juyo suka kusa cin karo jawota yyi jikinta, tayi lamo, murya can kasa tace "Waye?" Yace "I think it's not necessary...." Sosai gabanta ya fadi jin abinda yace ta daga kai tana kallonsa, ya ja ta xa su bar parlon. Ta fixge hannunta tace "Who is it plss?" Shiru yayi yana kallonta kafin yace "Kishiyar ki" ta buda ido tana kallonsa gabanta na faduwa, lkci daya ta juya ta wuce sama ya bi ta da kallo yana murmushi sannan ya kara kallon kofar da aka fara bubbuga da karfi maimakon bell da ake dannawa, ya koma gun kofar ya tsaya yace "Who is that?" Da karfi tace "Ubanka ne, nace ubanka ne..." dariya yyi yace "Toh kya kara tsufa a inda kike tsaye kuwa, kawai da sassafe mutane basu tashi ba ki taho masu gida, ke haka ake yi a garin ku?"