Sashe 127
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
don kansa ya gaji ya dakatar da dariyar haka, a hankali tace "You look cute while laughing" da sauri ta rufe fuskarta bayan ta fadi haka, ya kafeta da manyan idanuwansa, kamar ta sani kuwa ta juya masa baya tana xaro ido, and he felt like hugging her tightly to himself, ya dai yi murmushi ya sauke kansa kasa praying in his mind Allah yasa xuwa wajensu Abba da xai yi tare da uncles dinsa in few days time won't be a futile effort... Takun da suka ji a bayansu yasa duk suka juya a tare, Mujaheed ne ke tahowa tare da Maryam, Sosai gaban Imaan ya fadi tayi still inda take, tunda ya kallesu sau daya ya dauke kai, Murya can kasa Sadeeq yace "Is she the Maryam?" Imaan ta gyada kai a hankali tace "Sure" Suna isowa inda suke Sadeeq ya mika ma Mujaheed hannu, Mujaheed na kallonsa ya mika masa nasa, Sadeeq yace "Ya aiki?" Mujaheed yace "Alhmdllh" daga haka ya wuce, Maryam ta gaida Sadeeq, Yana murmushi yace "It's nice meeting you Maryam, hope babu gajiyan hanya yanxu" Tace "Ba gajiya kam, kun fa dace da sis dita, Allah ya bar ku tare" ya wara ido yace "Ameen, I love those last words of urs... Kuma dole sai na biya words din, you say what ever you want ko menene idan kuma kin bar min xabi shikenan" ita dai Maryam dariya kawai take tace "Toh nagode Sadeeq" daga haka ta bi bayan Mujaheed da sauri, tana iskesa murya can kasa tace "Wllh he is just too cute Ya M.A, Imaan is very lucky..." Mujaheed bai tanka ta ba ya bude kofar parlon Inna ya shiga ta bi bayansa, tana cewa "Nama san me xan ce Imaan ta basa for his birthday...." Kallonta yayi yace "Me xaki ce mata.." ta kashe masa ido tace "That's our secret big Bro" Xaunawa yyi saman kujera yana kallon Inna, Inna tace "Yanxu wannan yaron dake neman Imaan ya fita, baka ga yanda ya dinga fada imaan bata gaya masa bikin ka ranan Juma'ah bane, gaba daya bai ji dadi ba, Allah kadai yasan me Bulasawan da kansa xai baka, mutum miloniya meye kuma baxai bada ba" a fusace Mujaheed yace "Sai dai ya baki ke da kike bukata, amma ni bana bukata, kuma don Allah kiyi hakuri ki daina maganata a gaban mutane bana so, ni abinda nake da shi ya isheni xaman duniya ba sai na hangi na wani ba" Yana fadin haka ya fice daga parlon, Inna ta tabe baki tace "Uwarka Rukayya ka gaggatsa ma magana ka fita ba ni ba wllh, ba abinda ya hada ni da kai dama, kawai Ahmadu ne ya haifeka ni kuma na haifesa, Ni ban yi mamaki ba tunda goyon Rukayya ce kai din ai, xaka yi fiye da haka" Maryam na dariya ta mike ta fita a parlon ita ma, da daddare Imaan na fitowa daga wanka daure da towel tace "Wai ina kuka je daxu da yaya tun safe" Maryam dake operating laptop tace "Wato kina wanka hankalin ki na wajen ki fito kiyi tambaya" Dariya Imaan tayi tace "Eh mana" Maryam ta ajiye laptop din a gefe tace "Ae babu inda ba mu je ba..." Imaan tace "Kamar Ina da Ina?" Maryam tace "Ya fa ce kada in gaya ma kowa har ke" Imaan ta xauna kusa da ita tace "Don Allah ki gaya min, ai ba gaya masa xan yi ba" Maryam tayi dariya tace "Anya xan iya gaya maki kuwa, ce min fa yayi amana, kuma sbda ke muka je wajen...." Imaan kamar xata yi kuka tace "Don Allah ki gaya min, wllh baxai sani ba, abinda ma ba shiri muke da shi ba yanxu"