Sashe 298
Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Imaan is not for free u read for free ur problem... Imaan ta dauke kai da sauri ta jingina da mota jin kafafuwanta sun kasa daukanta xuciyarta na bugawa ganin wanda idonta yyi tozali da, tun da Mujaheed yyi ido hudu da Sadeeq ya dauke kai ya rufe motarsa, Imaan ta bi sa da kallo don har ya kusa entrance din eatry din, Xagayowa Mujaheed yyi yace "Mu je" Bata yadda ta kallesa ba ta girgixa masa kai, yace "What?" Ta bude motar bata son ya ga hawayen idonta ta shiga tace "I will wait here" mujaheed bai ce mata komai ba ya nufi cikin eatry din. Hada idon da suka sake yi da Sadeeq cikin eatry din yasa Sadeeq ya d'an yi murmushi ya karasa gun Mujaheed yana kallonsa ta glass din idonsa ya mika masa hannu hade da masa sallama cikin cool voice dinsa, Mujaheed ya mika masa nasa hannun yana mayar masa da murmushin, suka gaisa sannan Sadeeq ya koma inda yake tsaye, packaging masa burger da ya siya aka yi ya bar eatry din Mujaheed ya bi sa da ido, Yana isa gun motarsa suka kara ido hudu da Imaan da sauri ta dauke kanta xuciyarta na bugawa, ya bude motarsa ya shiga ya tada ya bar haraban eatry din, wasu hawaye ta dinga ji suna xubo mata bata san dalili ba, ta jinginar da kanta da kujeran mota tana jin kamar ta fashe da kuka ko xata ji dadi a ranta. A haka Mujaheed ya dawo ya sameta, tun da ya kalleta sau daya ya dauke kai ya tada motar ya bar eatry din, har suka isa gida kuma bai ce mata komai ba yyi parking ya bude motar ya dau ledan abubuwan da ya siya ya fita, ita dai bin sa kawai tayi da kallo tana goge hawayen idonta, har ya tafi kuma ya dawo ya bude mata door din motar, k'in fitowa tayi ya juya yyi wucewarsa, a hankali ta sakko daga motar ta rufe sannan ta wuce ciki a sanyaye, kwanciya tayi kan kujera gaba daya ta rasa me ke mata dadi, bayan kusan minti talatin Mujaheed ya sakko ya kunna Tv ya xauna parlon, Juya masa baya Imaan tayi ta hade rai ya kalleta ta gefen ido ya ci gaba da kallonsa, Har aka yi azahar Imaan taki yarda magana ya hada ta da Mujaheed, tana ta kwance parlor ta juya baya kan kujera, sau biyu yana ce mata ta tashi ta dau Ice-cream dinta xai yi melting tayi masa shiru, shi ma kuma bai sake ce mata komai ba, jin ya fita masallaci ta mike a hankali ta wuce dakinta taga har ya canxa xanin gado ya gyara dakin, bathroom ta wuce ta dauro alwala ta fito ta shimfida darduma, tana idar da sllh ta sauka xuwa kitchen ta ciro manyan indomie biyu a kwali, ta wanke tukunya ta kunna gas ta daura ruwa, tana gama dafa indomien ta juye a babban plate ta fito, xaune ta ga Mujaheed a parlor ya bi ta da ido, ta hade rai ta wuce sama, ta cinye indomien tass sannan ta kwanta nan da nan bacci ya dauketa. Har dare Imaan bata sakko ba duk da yunwa da take ji sosai, tana fitowa wanka bayan Isha taga ledan abinci ajiye a dakin, riga kawai ta xura bayan ta goge jiki ta xauna ta bude ledan taga jollof ne har takeway biyu ko wanne da babban kaza a ciki sai drink da bottle water. Sai da ta kusa cinye gaba daya sannan ta mike da kyar ta tafi bathroom ta wanke bakinta ta fito ta feshe jikinta da turare ta kashe wuta ta kwanta ta lumshe ido, Bayan kusan awa daya aka bude kofar dakin Mujaheed ya shigo, tana ji taki juyowa balle ta bude ido, ya karaso kan gadon ya xauna gefenta murya can kasa yace "Imaan" Shiru tayi bata ce komai ba ya hau saman gadon ya kwanta gefenta yace "Tell me what ur problem is plss" a takaice tace "I don't have any problem plss" dagota yayi, ta fashe masa da kuka, shiru yyi yana kallonta, bayan few seconds a hankali yace "Baki son xaman mu tare har yanxu koh Imaan? To shkkn har yanxu deal dinmu na nan, give me five kids that look like you, sae in sauwake maki ki koma gun wanda kika gani daxu kike shareni, but let me tell u this, I won't tolerate ki dinga min shiru sbda kin ga tsohon saurayin ki, after all ba ni na hanasa auren ki ba ai, I was home on that very day aka kirani na xo gida aka gaya min an aura min ke..." mikewa xaune imaan tayi lkci daya hawaye ya kawo idonta tace "Ehh gaskiya ne baka sani ba aka aura maka ni, but don't forget kaddara ya hana Sadeeq aurena nasan shi ma ba da son ransa ba, kuma ni nasan har in bar duniya baxan ta6a samun masoyi na gaskiya irinsa ba, baxan samu me sona xuciya daya kamar Sadeeq ba, nasan kuma da wuya moment din mu tare yayi fading a xuciyata da wuri, I will never forget our...." Rikota Mujaheed yyi cikin tsawa yace "Baki da hankali ko Imaan? Da auren nawa a kanki kike min wannan maganan, da auren nawa kike ce min baxa ki manta da Sadeeq ba, are you out of ur senses??" Yana huci ya kare maganar, ta fashe da kuka tace "Why will I forget someone that always say he loves me innocently anytime, anywhere?? don me xan mance wanda baya shakkar furta min kalmar so, he always tell me he loves me not he cares, I pray Allah forgive me amma ni nasan da wuya in samu so irin wanda Sadeeq yayi min a rayuwa kuma..." shiru Mujaheed yayi yana kallonta da idanuwansa da suka sauya launi, ta goge idonta ta juya masa baya ta kwanta tana shessheka, Mujaheed ya jinginar da kansa da gado ya lumshe ido, bayan wani lkci ya bude yana kallonta, dawowa yyi kusa da ita a hankali ya kwanta ya jawota jikinsa murya can kasa yace "Imaan are you still pretending you don't know I love you?" Jin tayi shiru ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Imaan tun baki san kanki ba nake sonki... son da ni kaina ban san irinsa ba, I have loved you from the beginning and I have always dreamt of living with you as my wife, the mother of my kids till eternity, Imaan nasan kinsan Ina son ki, son da duk duniya bayan iyayenki babu mai maki irin sa, baki min adalci ba idan kika ce min baki sani ba don nasan kin sani you are only playing with my intelligence thinking babu aure tsakaninmu kamar yanda kika sa ma kanki wannan tunanin, me yasa baki ta6a xama kinyi naxarin me yasa duk cikin siblings dina nafi damuwa da lamarin ki ba, me yasa baki yi tunanin dalilin da yasa na mayar dake favourite dina ba, nasan kin san komai Imaan, shekaru biyu da suka gabata Umma ce ta xama barrier tsakaninmu kika ga na daina kula ki amma ba wai a son raina ba, sai dai duk da haka kullum kina rai na, kuma duk ranan da ban ganki ba I will be restless, are you thinking saboda Inna nake tafiya part dinta in xauna a lkcn? Kina tunanin sbda ita nake xuwa bangarenta? I am always there because of you Imaan, Ina xuwa ne don kawai in ganki in tabbatar you are okay, I love you tun baki san kanki ba Imaan, wllh son da nake maki Ina ga na Ammi kadai ne xai fi nawa, da na rasa ki Imaan da ban san halin da xan shiga ba duk da a lkcn na ma cire rai da ke, ban ta6a xaton xaki xama tawa ba all of a sudden, Daren da na fallasa maki sirrin xuciyata ta yanda nake tunanin xaki fahimta sai kika mayar da ni mahaukaci, kika nuna sam baki gane abinda nake nufi ba baki gane inda na dosa ba kuma ni nasan kin gane Imaan, it's just that you are soo good at pretending tun kina 'yar karama, you are perfect in that...." Jin har sannan ta ki cewa komai yasa mujaheed ya leka fuskarta a hankali, murmushi yaga tana yi, suna hada ido cikin duhun tayi saurin rufe fuskarta cike da shagwaba tace "Ni bana soo Yayaa" ya lumshe ido ya rungumeta sosai yace "Plss tell me meyasa dinga wasa da hankalina kina pretending all those time?" Murya can kasa tace "Because you are also pretending, kuma kana da girman kai, you too big to tell me kana so na" xaro ido yayi yana kallonta bai san lkcn da yyi dariya ba yace "In gaya maki ina sonki ki daina kulani Imaan? komai fa sai kice Yaya ne..." Ta shige jikinsa tace "Toh ni ban ta6a ganin inda Yaya xai ce xai auri kanwarsa ba sai a kanka" Yana murmushi ya shafa cikinta yace "Gashi kin gani kuwa, har da result..." turo baki tayi tace "Kyaleni joor" ya lumshe ido yana shakan kamshin gashinta, a hankali tace "Toh yau sai ka gaya min inda ka kai min wayar da Sadeeq ya siya min" Yana murmushi sosai yace "Yana can gida, idan na koma xan kai ma Inna ta dinga waya da shi idan xata iya" Ta dago kai tana kallonsa tace "Ai nasan kai ka dauke dama wllh" hade bakinsa yyi da nata... a wannan daren kamar wancan daren da ya xuba mata pill a drink, duk sai da Mujaheed ya fallasa ma Imaan gaba daya sirrin xuciyarsa da ta riga ta sani tun ba yau ba take kakkaucewa, Ita ma kuma ta basa hadin kai dari bisa dari fiye da xaton sa, a daren ita ma kuma ta bude baki tace "I know you are, and will always be the best for me yayana, nima ina sonka, Ina kuma alfahari da kansancewar ka mijina" 5 years later..... Imaan ce tsaye bedroom din Umma gaban mirror tana gyara Hijab dinta, Umma ta gama saka ma wani little handsome dake tsaye gabanta yana mata surutu takalminsa, komai nasa sak na Mujaheed kamar yyi kaki, babu abinda